Skip to content

Chapter 57

Chapter 57

Zulfa Book One Complete Hausa Novels 1,221 words 0 views Progress saved
Download Book

saiga yen gidansu Iqbal sunzo, bakaramin kuka suka sha bah ganin yanda yakoma so lifeless, Da rana su Malam da Umma suka iso, dagudu na rungumi Umma nah tareda sakar mata da kuka mai tsayawa arai cos har lokacin bai farka bah. Zaune suke da umma awani kebanttacen wajen a asibitin, sai lallashin ta Umma ke yi akan taci abinci "Haba yar Umma ki taimaka min kici wani abu mana ko sokike sai kin kwanta ciwo neh?" "Umma nah Friend dina har yanzu bai farka bah am afraid nayi loosing dinshi kaman yanda nayi loosing din Yay Mou dina" "Ba kuka yakamata kimishi bah Addua yakamata kiyi shima Mourad din am very sure bah loosing dinshi kikayi bah"umma tafada cikin rarrashi Kwantawa tayi ajikin Umma tana sakin ajiyar zuciya, muryan Umma taji tace "Garin yaya Iqbal yasake ki?" Arazane ta dago cos this the least thing she wanna hear a yanzu , hadiye wani yawu tace"umma nah mubar maganan pls" "Ya za'ayi kice ta bar maganan¿" Atsorace suka juya inda sukaji muryan yafito, ai batasan lokacin da tamike bah Zazzare idanuwa suka yau ganin Malam neh, muryan shi tasake yace" baki jina neh" "Daman ranan da aka kaini neh yasake ni amma fah yadawo dani"tafada cikin rawar murya Banda innalillahi babu abinda Malam yake fada ga idonshi yayi mugun ja" garin yaya yasake ki?" Tasake Jin yafada, cikin zaro ido tace"Daman lokacin da Yay Mou ya ajiye ni sai ya tafi massalaci shine fah naga bai dawo bah, danazo fita sai yace in har nafita abakin igiyar aurena guda daya azaton shi Zan ji tsoro nakoma nikuma kawai sai nafita kuma ina dawowa ya miyar dani" Sarai Umma tasan karya Zuly keyi soboda her eyes says a lot, wajen Zama Malam ya nema yana mai cire hulan kanshi soboda zafin dayaji dukda akasan bishiya suke Shikam baisan miye zaice bah cos gabadaya kwalawar shi tadau zafi "Yah Salam miyesa baku fadamin bah?" Yatambaye Umma Cikin sanyin murya tace"ai tace ya miyar daita neh shiyasa" "Ya miyar daitan banza bayan alokacin babu iddan shi akanta" Gaban Umma neh ya yanke ya fadi , itafa Sam wannan tunanin baizo mata bah, Kallon Zuly dake binta dana shanu tayi wanda alokacin jikinta bari yake yi cikin rawar murya tace"bangane bah" "Erh mana ai sai mijinki yasake biyan rabin sadakin ki kuma asake daura muku aure kafin ki maidu" Kuka Umma tafashe dashi tace"nashiga uku nah kunyi zaman haramci " Zaro ido Zuly tayi zuciyarta na zafi wani tunani neh yazomata cikin sauri tace"ba abinda yataba shiga tsakanin mu dashi" Dagowa sukayi dasauri suna kallonta cikin mamaki, Malam neh yace"kina nufin duk watannin dakuka kwashe tare babu abinda ya shiga tsakanin Ku?" Ganin yanda Malam yamata tambayan neh yasata cewan"ce mishi nayi yakara min lokaci shine ya yarda" "Kenan babu matsala atsakanin Ku?"yasake tambayan ta "Erh babu matsalan komai" Ajiyar zuciya Malam yasauke kamin yace"Daman yafarka neh" Ai kaman jira takeyi tayi cikin Hospital din dagudu, kallon Umma Malam yayi ganin yanda jikinta yayi sanyi yace" yanzu da banzo nan bah saidai yaran nan su cigaba da Zama a hakan?, Miye sa bazaki manta da baya bah mu zauna kaman yanda ko wasu ma'aurata ke zaune?" Rungume Malam tayi cikin kuka tace"kayafe min DanAllah" Cirota yayi daga jikinshi ya goge mata hawayen ta... Kaman wanda ake bi aka tashiga cikin ward wanda yayi sanadiyar razanan mutanen cikin ward din ciki kuwa harda shi Iqbal din, Murmushi shimfide asamar fuskarta takarasa shiga ward din batareda ta Lura da kallon dasuke binta dashi bah "Oh you scared me abokina, you left me restless" tafada tana shafa fuskar shi tareda samun mazauni a gefen shi Murmushi yaskar mata cikeda jin dadin ganinta dukda yana jin jiki, "I miss you" tafada kaman yayi shekaru basu hadu bah, Sororo sukayi suna kallonta, sosai suka sha mamaki cos harda mamanshi azaune amma ko kunya bata ji bah, Malam neh dakuma Alhaji wato baban Iqbal suka shigo Umma nabinsu abaya, Ido akamusu dukkansu suka fita cikin kuwa harda Yusayrah amma banda Zuly, Sannu da jiki suka mai inda Malam yace" shin kana son ka cigaba da Zama da Zulfa?" Akidime dukkansu suka dago suna kallon shi,hadiye wani yawu Iqbal yayi cikin muryan marasa lafiya yace " Erh mana" "Amma dai kasan ayanxu haka babu aure atsakanin Ku tinda ka riga da ka saketa?" Atsorace yake kallon Malam cikin rawar murya mai nuna tashin hankali yace"na miyar daita tin alokacin" Girgiza kai Malam yayi tareda koro mishi bayanai daga karshe yace"yanzu dai rabin sadakin daka bawa Zuly kawai muke bukata sai asake daura sabon aure" Cikin rawar jiki yace Zuly taje gida ta dauko mai Check book dinshi, itama kaman wacce aka tsikara tayi waje da gudu, Daidai kofan fita tayi kicibus da Doctor dakuma Awad zasu shigo, gaishe su kawai tayi tareda wucewa abinta... "Sakamakon test dinda mukayi mun ga cewan Kidney dinshi duka biyu sun lallace sakamakon tara spam din dayakeyi a marar shi don haka inson asamu neh amishi transplant acikin wannan satin" Doctor yafada wa su Malam bayan sun zauna a kujeran cikin office dinshi Wasu gumi Malam da Alhaji suka hau sharewa cikin tsananin tashin hankali, kallon juna suka hauyi , Malam neh ma yayi jarumtan fadin"akwai Kidney din siyarwa neh?" "Maganan gaskiya babu Kidney sai dai wani daga cikin Ku Familyn shi ya taimaka" "Toh mungode"suka fada tareda barin wajen... Samunta sukayi har tadawo daga dauko check din cos har ya rubuta yana jiran dawowan su, Suna karasa shigowa Zuly ta mikawa Malam check cikin Zumudi, Karba Malam yayi yana bin Iqbal da kallon tausayi, muryan Iqbal sukaji yace"tinda yau jumma'a neh DanAllah a miyar mana yau A massalaci" Alhaji zaiyi magana Malam ya katse shi da fadin"inshaAllah yau za'a miyar da auren" Yana gama fadin haka yace Zuly taje gida, badon taso bah ta tafi bayan tayi pecking dinshi a goshi... "Yanzu kuna nufin babu wanda zai taimaka mishi da Kidney guda daya acikin nashi"Malam yafada cikin takaici Ai duk palourn babu wanda yasake tari , kowa kagani sai zazzare idanuwa sukayi banda Yusayrah da Zuly dakuma Mamanshi dake ta kuka, Sallaman su akayi kowa yakama gaban shi cos ko asibitin wasu daga cikin yen uwan Iqbal basu koma bah, A mazan neh mah wasu suka hallarci daurin auren da aka sake wanda dubbanin mutane suka shaida shi... Banda sautin kukansu babu abinda kakeji adakin gashi kuma alokacin ammawa Iqbal maganin bacci soboda yanda yake shan wuya, Share fuskarta tayi tareda ficewa daga ward din, daidai kofar consulting room ta tsaya gabanta na wani Irin bugu, Shahada tayi tareda knocking tareda shiga, cikin sa'a kuwa Awad dakuma wani doctor daban tasamu babu patients acikin, Gaishe su tayi tace"daman akan maganar Iqbal neh" Gyada mata kai sukayi suna tunanin abinda yake tafe daita, cikin sanyin murya tace"yanzu we're friends nida Iqbal and Zan iya mawa friend dina komai in har inada daman yi, from the buttom of my heart nake jin taimakon shi ,shiyasa kawai na yanke hukuncin bashi... _hmmmm_ #team ZulynMourad #team ZulynIqbal☑️ *Vote,comment&share* [19/09, 11:42] +234 806 421 6666: *ZULFA* @MHIZZPHYDO A Sweet and pitious Romantic love story *Bismillahir Rahmanir Rahim* *Page 63* Shiyasa kawai na yanke hukuncin bashi nawa guda daya" Arazane suke

Table of Contents

Chapters

138 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138