Chapter 131
Chapter 131
kuka mai tsinka zuciya Zuly ta fashe da shi lokacin da ta ga Mourad, cikin sauri ya Karaso wajen su yana kallon Ammi da ta kawar sa fuskarta saboda bata son ya fara jin mummunan labari daga bakin ta "Our babies! "Ta fad'a cikin kuka had'e da rik'e shi gam, dan runtse idanuwan sa ya yi kafin ya bud'e su wanda a lokacin har sun sauya Kala zuwa ja saboda ya gane abin da ta ke nufi da hakan Hawayen fuskarta ya soma share mata saboda kukan ta ya fi komai d'aga mai hankali"its ok Allah zai bamu wani kinji? " Ya fad'a cikin kwantar ma ta da hankali, girgiza kai ta soma yi ya rungumeta a jikin sa wanda hakan ya yi daidai da silalowan hawaye daga idanuwan sa wanda hakan ya sa Ammi sauke ajiyar zuciya saboda tasan rashin hawayen sa zai iya jawo mai matsala gwanda kawai ya yi hawaye din Goge hawayen ya yi da sauri tare da cire ta ajikin sa yana sakar ma ta da Murmushin yak'e "Doctor ya ce azo kuma bazan iya barin ta ita kadai a nan ba so ka je! "Ammi ta fad'a a hankali, mikewa ya yi tare da jan hancin Zuly ya ce "Ki daina kuka kinji? Kin san bana son kukan ki koh? Kuma kar ki damu in Allah ya yarda next month zan sake baki wani cikin kinji? "Ya karasa in a funny way wanda hakan ya sa Ammi murmusawa amma Zuly kam kallon sa kawai ta keyi saboda ita kadai tasan ya ta ke ji a cikin zuciyar ta kuma tasan Mourad din ma ya fad'a ne saboda ya kwantar ma ta da hankali , ya fad'a ne kawai saboda yana son ta d'auke maganan a ranta while she can hear kukan zucin da ya ke yi! tana jin yanda ya ke hawaye acikin zuciyar sa Mikewa ya yi tare da ficewa da sauri, kasancewan babban asibiti ne yasa ya je wajen counter ya tambayi waye doctor in charge din case din Zuly nan aka yi directing din sa... Shuru ya yi yana kallon yanda bakin doctor ke motsi, murmushin takaici ya sake tare da mikewa cikin harshen larabci ya ce"gabadaya maganan da kake fad'a shirme ne saboda matata bata tab'a yin ciki ba balle har azo ga maganar zubarwa! " Mikewa ya yi yaje wajen wani computer da ke cikin consulting room din tare da kunnawa ya ce"Excuse me! Hala dai bata fad'a maka ba saboda binciken mu ya nuna cewan har sau uku matar ka tana yin ciki kuma suna kaiwa 4th months daidai ta ke zubarwa and the most baffling thing among it shine wannan karan ba ta sha ba amma kasancewan ta sa ba yasa maganin sticking a mahaifar ta gashi kuma jikin ta ba kowani magani ya ke karb'a ba, you ought to understand everything saboda kai ma doctor ne dukda ya ke ba a wannan fannin ka yi specializing ba amma nasan ka gane! " Gabadaya tinda doctor ya soma bayani komai nasa ya tsaya chak! Ji yake kaman ya d'ora hannu a kai ya dinga rusa ihu ko zai ji saukin abin da ya keji a zuciyar sa "But... " "No thank you! "Ya fad'a tare da ficewa ba tareda ya jira jin abinda doctorn zai sake fad'a ba... Ko cikin asibitin bai koma ba ya wuce gida saboda yanda zuciyar sa ke mai suya, so kawai yake ya je ya sha maganin sa inba haka ba zuciyar sa zai iya fashe wa kuma baya son ya mutu yanzu har sai ya hukunta Zuly akan kashe rai da take yi... A chan asibiti kuwa tin suna sa rai ga dawowan Mourad har suka cire rai, ba karamin damuwa Zuly ta yi ba saboda tasan by now ya san komai Ammi ce tasa aka kawo mata wayarta sannan ta kira su Fakhih ta fad'a musu halin da ake ciki, cikin tashin hankali suka iso asibiti, Qudsiya da Fakhiha kam kuka suka dinga yi barin ma da suka ga yanda Zuly ta dawo lokaci guda sosai ta basu tausayi Fakhih ma san da ya yi kwalla ita kuma Maram jikin ta ya yi sanyin sosai she also couldn't hold back her tears barinma da ta ga yanda suke ji da cikin, kowa ka tab'a "babies din mu suna hanya..., Allah sarki ashe ba nasu bane tinda har sun koma... " "Ku dubo mun pumpkin dina? Ku ce mai inason magana da shi! DanAllah ku kira mun shi! I really need to talk him! " Ta fad'a cikin kuka sosai Rungume ta Fakhiha ta yi itama tana sake fashewa da kuka"kai bana son shashanci fa!" Ammi ta fad'a cikin zafin rai saboda even she is not herself so ta ke yar mutane ta samu lafiya saboda this crying they are crying(hhhh A.U can relate) bazai haifar da d'a mai ido ba "Ke ja dubo Mourad a gida! "Ammi ta fad'a a hankali saboda ta san yan chan gida yana rigzar kuka Mikewa ya yi ya fita inda Ammi ta miyar da dukkan hankalin ta kan Zuly, hannun ta ta rik'o ta ce "Haba ZulynMourad din ta! Ki daina kuka kinji ko ke baki yarda da kaddara bane? Haka fa Allah ya kaddara! Please ki daina kuka kin dai ji yace zai miki wani cikin? Kar ki damu wani cikin inshaAllah za ki sake haifan wani ukun kinji? " ta fad'a tana share hawayen ta girgiza kai Zuly ta fara yi tare da shagwabe fuskar ta ta ce "Oho! Ba uku zan haifa ba! " Murmushin yak'e Ammi ta sake ta ce"Hudu ki keso kenan? " Girgiza kai ta sake yi ta ce"hudu kuma Ammi? Ni uku sau biyar zan haifa a lokaci daya! " Zaro idanuwa Ammi ta yi su kuma sauran basu san yaushe suka fashe da dariya ba "kaiii... Wannan zalama har ina? "Qudsiyah ta tambaya tana share hawayen fuskar ta "Erh mana guda 15 zan haifo muku lokaci daya ko baku so ne? "Ta tambaye su tana jan hancin ta "Nikam ban k'i ki haufo mana 50 a lokaci daya ba wallahi waya ga ZulynMourad an tashi a aiki! "Ta fad'a cikin zolaya Kaman zata fashe da kuka ta ce"Kin gan su ko Ammi" "Sorry kinji? Yanzu bari na had'a mana abinci sai muci? "Ammi ta fad'a tana kokarin mikewa "Nikam Ammi da kin bar abincin nan wallahi! "Ta fad'a a hankali hawaye na sake taruwa a idanuwan ta, babu yanda ba'a yi da ita a kan ta ci abinci ba amma tak'i daga karshe ma fashe musu ta yi da kuka babu yanda suka iya haka suka hakura... A gida kuwa Ammi na koma wa ya shige d'akin Ammi, toilet ya shiga ya je ya dauko towel da ruwa, haka ya dinga goge jinin da ya bushe yana matsawa da hannun sa har san da ya ga wajen ya fita tass kafin ya bari kuma yana goge wa yana hawaye Bai tashi fashe wa da kuka ba sanda ya gama shanye maganin sa, hoton Zuly ya d'auko yana kallo yana kuma kara volume din kukan sa! Da ba dan sound proof bane kofan da babu wanda bazai ji kukan sa ba acikin gidan Lokaci daya kammanin sa
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138