Chapter 114
Chapter 114
" "Kana nufin bata ciki? Kodai wasan b'uya take ma ka! "Fakhih ya fad'a yana mikewa daga zaunen da ya ke "Ina ga tinda ta haura bata sauko bah! "Maram tafad'a lokacin da ta goge hannun ta da hand towel ga kuma chef 👩🍳 din su sanye da apron ta fito da tray a hannunta da alaman girki suka gama "Yauwa Tnx"ya fad'a tare da haurawa sama da sauri saboda daman gabadaya ya gama mantawa da cewan gidan sama neh gidan nashi! Girgiza kai Fakhih yayi yana sakin dariya ganin yanda yayansa ya wani rude"toh sai kuyi sauri saboda lokacin lunch ya kusa" Maram tafad'a cikin daga murya sannan itama ta fashe da dariya ko kulasu baiyi bah asalima baisan ko magana sukeyi bah Bude kofan dak'in da yake da tabbacin tana ciki yayi, chak ya tsaya tare da daura hannayensa a kunkuminsa yana kallonta har wasu tagwayen ajiyan zuciya ya me saukewa! A hankali ya taka har zuwa inda take sannan ya tsuguna daidai wajenta yana kare mata kallo Murmushi ya sake kafin ya shafi gefen fuskarta daya b'aci da paint 🎨, papern dake rungume ajikin ta yacire sannan ya kalla, Kiss ya mannawa papern cikin shauki ganin sak hoton da ta daukesu dazu neh Wanda har ma ya fi nacikin wayan kyau! Iska yasoma hura mata a fuska, murmushi ya sake ganin ta turo karamin bakinta as expected saboda daman yasan ta tsani a tashia ta in tana bacci kuma Allah ya gani shi bazai iya jiranta har sai ta farka da kanta bah! "Wayyo ni!!"tafada kaman za tayi kuka had'e da juyawa da fuskarta, Daidai kunnenta yakai bakinsa yace"bude idanuwan ki mijinki ya dawo" Ahankali ta soma bude idanuwan ta, fess ta sauke shi akan fuskarsa da murmushi ke shimfide a kai Lumshe idanuwanta tayi sannan ta sake budewa murmushi ta sakar mai chan ta mike da sauri tana kallon jikinta cikin rashin jin dadi tace"miye sa ka dawo yanzu!? " _please manage chest pain ke damuna_ *Vote, Comment &Share....* *ZULFA* @MHIZZPHYDO A sweet and pitious Romantic love story (¯'*•.¸,¤°´✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿'°¤,¸.•*´¯) тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs. INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/ FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/ TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=09 *Bismillahir Rahmanir Rahim* *Page 112* Kallon rashin fahimta yake bin ta da shi, murmushi yayi kad'an yace"miye sa ba ki son na dawo yanxu? " Turo baki tayi ta ce"baka ga ban sake sabon wanka bane! Kuma ai so nake ma maka kwalliya! " Karan hancin ta ya ja yace"c'mon! Tin da na dawo sai muje muyi tare koh? " Ganin yan da ta zaro idanuwan ta ya sa shi fadin"DanAllah karki ce a'a! " Wani yawu ta hadiye sannan ta gyada kanta cikin amince wa, ta shi yayi tare da daukan ta cak ya fara juyi da ita a cikin dakin cikin tsantsan murna, "Mu koma d'akin mu KO kuma mu yi a nan? "Ya tambaye ta cikin neman k'arin bayani Cikin jin kunya ta ce"mu tafi d'akin mu! " Bai sake magana bah yayi hanyar waje da ita da murmushi kwance a samar fuskarsa, still su Fakhih na kasa as expected, kallon juna suka yi shi da Maram, sanda suka kusan shigewa yace "Hala karyewa tayi koh?" "A'a duk a cikin soyayya neh! "Zuly ta fad'a cikin daga murya ganin sauran kiris su shige, tab'e baki Fakhih yayi tare da kallon Maram da ita ma kallonsa ta keyi... A wakan rufe idanuwan ta tayi wai bata son ganin tsaraicinsa , shi dai dariya ma ta fara ba shi, ai kuwa ya din ga darawa Wanda hakan ba karamin kular da Zuly yayi bah Wasa ya din ga yi da ita wanda KO kadan bata yi responding bah saboda ran ta a b'ace yake! San da ya gaji don kansa sannan ya kyaleta, karasa wanka suka yi ya fito da ita a hannunsa kaman baby 👼. Shiryawa sukayi cikin kayan alfarma saboda da zaran sun gama cin abincin zasu wuce Dubai.... *_'''DUBAI'''_* "Oyoyo Amaryan mu!" Qudsiyah ta fad'a cikin murnan ganin Zuly! Da murmushi a samar fuskarta ta saki hannun Mourad tare da karasawa wajen Qudsiyah ta rungumeta sannan ta ce"Sister mun sameku lafiya? " "Lafiya kalau Amarya"Qudsiyah ta fad'a Cikin Zolaya tace"Amarya!Amarya!! " "Kina sa ni jin kunya fah! DanAllah ki bari!! "Zuly ta fad'a lokacin da ta mawa kanta masauki a gefen Mourad da ke latsar phone dinsa "Kyaleta ZulynMourad ai itama ta kusan zamowa amaryan tin da jiya aka kawo goron tambayar ta! Har da su sadaki kuma an sa rana!"Ammi ta fad'a lokacin da ta iso wajensu Gyalen doguwar rigan jikinta ta sa ta rufe fuskarta da shi cikin jin kunya. Zaro idanuwa Zuly tayi cikin mamaki chan... Cikin sanyin murya tace"shi neh bamu ji labari bah! Gaskiya ban ji dadi bah! " Kallon kallo aka hau yi tsakanin Qudsiyah da kuma Ammi dalilin jin abin da Zuly ta ce Ammi ceh ta ce"ban gane ba ku ji labari bah! Ai Mourad ya sani" Kallonta ta miyar ga Mourad, ba ta kai ga yin magana bah ta ga ya mike yana kara waya a kunne tare da barin wajen! Inda Mourad ya bi ta kalla tana cewa"ikon Allah ni dai banji karar ringing 🔔 tone din wayarsa bah! ko ku kun ji??" Ta karasa tana kallonsu Ammi dauke kai ta ga Ammi tayi inda Qudsiyah ta tashi had'e da barin wajen "Ammi!! "Ta Kira ta cikin sanyin murya saboda tasan definitely something is wrong somewhere Kallonta Ammi tayi tace"miye kikeson na ce? " Girgiza kai tayi tare da mikewa tace "na shiga ciki!" Gyada kai Ammi tayi sannan ta ce"A fito lafiya! " Murmushin yake tayi tare da wucewa abin ta... Akan gado ta samu Mourad, ga wayarsa a hannunsa KO miye yake yi bata sani bah, ba tare da ta mai magana bah ta ajiye veil din ta sannan ta shige cikin toilet, Chan ta sake fitowa ta nufi inda karamin traveling bag 👝 din su yake! Kaya ta ajiye a kan gado da kuma magangunan ta, tana ajiye su ta koma toilet din, shi dai sai kallonta yake yi kaman ya hadiye ta! Yana son yayi magana amma yanayin face 😀 nata ya sa shi yin kum da bakinsa saboda tsaro ba don tsoro bah! Wakan ta tayi tare da d'auro alwala kafin ta fito, yana ganin ta fito shi ma ya shige! Kafin ya fito har ta fice daga d'akin Tsaki ya ma cikin rashin jin dadi, sharp sharp ya karasa shiryawa sannan yayi sallar Isha din sa kafin ya fita shi ma Dariyar daya ke ji daga parlourn Ammi ya sa shi karasawa wajen! Zuly ya samu da Fakhiha ga kuma Qudsiyah dake aikin daukan su video da wayarta ganin haukan da su keyi akan za'a mawa Zuly Allura "Miye haka? "Ya tambaya a fusace tare da karbe Alluran daga hannun Fakhiha kaman ba Mourad bah Cikin murmushi Fakhiha"Allura zanmata yaya! " "Ke ma'aikaciyar asibiti neh da zaki ce Allura zaki mata salon ki karasa mun ita! "Ya sake fad'a cikin kaman zai dake ta Kallon Zuly da ta yi tsaye tana kallon Mourad cikin mamaki tayi kafin cikin sanyin murya tace"Allah ya baka hakuri yaya! " Tab'e baki Qudsiyah
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138