Skip to content

Chapter 76

Chapter 76

Zulfa Book One Complete Hausa Novels 1,208 words 0 views Progress saved
Download Book

tambaya cikin ladabi Girgixa kai kawai tayi tana lumshe idanuwanta, da kallon tausayi chirstine ke binta tana tausayawa halin da uwar gidan take ciki, itafa Wlhy bazata iya wannan wahalar bah ace duk dukiyarta Wani banza na wahalar daita taab.... _WASHE GARI....._ Sanye take cikin lemon green din dogon riga mai dogon matsesen hannu, kanta yane da gyallen kayan , side bag nata narataye a kafadarta bayanta kuwa Christine neh dauke da Babynta , mota suka shiga inda tawuce dasu park, saukesu tayi tashafi kan Babynta tace"my baby oya go to play zan dawo nadauke ku anjima kinji?" "Ohk Zulynah karki dade adawo lafiya"tafada tana pecking din Zuly akumatu, murmushi Zuly tayi tana jin son Babyn har cikin bargonta. Sauka sukayi daga cikin motan, sanda taga shigewar su sannan ta tada nata motan sai kotu. Tana sauka daga cikin motan en jarida sukafara rufeta da tambayoyi "*miye yayi zafi haka da bazaku solving matsalarku agida bah har saikun zo kotu? Malama ko zamu iyajin abinda yasa kikace sai mijinki yasakeki?*" Sune ire-iren tambayoyin da suke mata Amma ko dago kai batayi bah balle ta dubesu har ta shige cikin court din. Mikewa Lutfiyah dake zaune kusa da mijinta tayi cikeda mamaki tace"wancan bah Zuly bace?" Shima t.v yasake kallo yace "itadince inaga" Zaro ido Lutfiya tayi cikin kidima tace" nashiga uku rabasu fah za'ayi, DanAllah kazo muje ko ta chanza ra'ayinta" "Ohk dauko key" yafada yana mikewa, dagudu tashige cikin dakin, kallon mamaki yake binta dashi yace "wannan fah" "Erh ai ba kullum ake fita da mota bah muje kawai da machine"tafada tana Jan hannun shi tayi suka fice inda shi kuma yadinga girgiza kai.... Tana shiga cikin court tahango Ummanta zaune, karasawa waje Umman tayi suka rungume juna tareda fashewa da kuka, "Yi shiru Allah zai saka miki kinji" Umma tafada cikin rarrashi, cikin sheshekar kuka tace "Umma nah Wani cikin neh dani fah Ina fatan ban dauki wrong decision bah" Shafa kanta Umma tayi tace" Insha Allah, kidaina kuka kinji" Gyada kai tayi Kaman wata karamar yarinya sannan tazauna agefen Umma tana sauke ajiyar zuciya, tintini data shigo yakafeta da kodeddun idanuwan shi sai hawaye yake sharewa jefi-jefi ga duk en gidansu zaune Sun jiran shigowar Alkali. "Zuly!!" Lutfiya takirata lokacin da taisa wajen su, Wani irin banzan kallo Zuly ta jefa mata kafin tajuyar da kanta cos sosai take jin haushin Lutfiya na b'oye mata ainihin abinda ke zubar mata da ciki, sororo Lutfiya tayi tana kallon Zuly da mamaki, gaishe da Umma tayi cikin girmamawa itakuma ta amsa cikin sakin fuska, zama tayi agefen Umma tace "Kodai Aljannunta neh suke kusa" Kura mata idanuwa Umma tayi tana kallon Lutfiyah datayi magana kasa daurewa tayi tace. "Bangane aljanunta bah?" Wani yawu Lutfiyah ta hadiye tana zaro idanuwa tace "Mijinta yace tana da Aljanu wai su suke zubar mata da ciki shine nake tambaya ko Sune suka motsa dalilin ganin irin kallon datake jifana dashi" Ai Umma batasan sanda hawaye suka silalo mata bah kafin takaigayin magana har Alkali da tawagarsa Sun iso bah bata lokaci aka fara gudanar da shari'a bayan mai buga guduma yabuga guduman shi mutanen wajen sukayi tsit. Ba bata lokaci aka fara gudanar da sharian inda aka nemi Zuly dakuma Iqbal da su shiga cikin witness box, shiga kowannen su yayi saiyanzu mah talura dashi "miye sameshi? !" Shine abinda tafada azuciyarta ganin yanda Iqbal yarame Kaman mai kanjamau , tabe baki tayi tareda hararan shi kafin takau da idanuwanta daga gareshi. Muryan Lawyern govnati taji yace" Malama Zulfa ko zamu iya Sanin miyesa kikace sai an araba aurenku? " Hadiye wani yawu tayi hawaye na ciko mata, kallon Umma tayi Umman ta gyada mata kai sannan tayi gyaran Murya tace "Zubarmin da ciki yakeyi!" "Shikenan abunda yake miki?" Gyada kai kawai tayi cos gabadaya jitayi bazata iya magana bah gashi kuwa kowa ita yake kallo harwani rawan disco kafarta keyi, juyawa wajen Alkali dake rubuce-rubuce Lawyarn yayi sannan cikin turanci yace" ya Mai girma mai shari'a Inaga wannan baikai hujjan da za'a raba auren bah.." "Objection my lord" Wani bature yafada da alaman shike kare Zuly "Objection sustained!" Takawa yayi gaban Iqbal yace "kozaka iya fada mana miyesa kake zubar mata da ciki? " Share hawayen shi yayi cikin rawar murya yace "Aikin shaidan neh ,DanAllah karku rabani da mata ta Wlhy inasonta" Arikice Zuly ke kallonshi tana girgiza mishi kai alaman karya mata hakan, juyawa Lawyern yayi wajen Alkali yace "Ya Mai girma mai Shari'a DanAllah inason adubi case dinnan da idon basira Mar azo ayanke hukuncin da baiyi bah" Yana gama fadin hakan ya zauna, sanda Alkali yagama rubuce-rubucenshi kafin yadago yakalli Iqbal dake kuka Kaman ranshi zai fita gakuma Zuly sai auna mai harara takeyi, gyaran murya Alkalin yayi yace "Agaskiyan magana baka yi abinda yadace bah cos gabadaya zubda ciki ma a adinnin musulunci ma babu kyau koda kuwa bah Dan Sunna bah balle wannan Dan Sunna neh don haka sai an cika taara, gareki mai kawo Kara... yafada yana kallon Zuly... ayanayin kima na lura Kaman bason auren kike bah dukda dai abinda yamiki bai dace bah. "Hukunci na shine: Nabawa wa'inan ma'auratan watannin 4 da suje su gyara tsakanin su in har lokacin yacika ba'a samu sauyi bah to saiku dawo"yana gama fadin hakan yamike!!! _Tirkash!!! Miye zanji haka🙆🙆 gaskiya Alkalin nan baiyi bah. Sorry naso nakawo muku karshen zaman su yau amma Allah baiyi bah! Kumun afuwa zan warware komai a sannu_ *DanAllah wattpadians ina bukatan Followers dakuma votes🙏* #team ZulynMourad #team ZulynIqbal☑️ *Vote,comment&share* *ZULFA* @MHIZZPHYDO A Sweet and pitious Romantic love story *Bismillahir Rahmanir Rahim* *Page 81* Jikake Tim Zuly tazube asume akasa dagudu sukayi wajenta kasancewan Iqbal yafisu kusa daita yasa yarigasu isa wajenta, ba bata lokaci ya cicibeta sai waje... Babu abinda kakeji acikin ward din banda kukan Zuly, Umma sai rokonta takeyi amma kaman Zugata takeyi. "Umma nah danAllah kicemai yasake ni wlhy nagaji" tafada cikin muryar kuka Girgiza mata kai Umma tayi tace" kibari kawai tinda Alkali yariga da ya yanke hukunci, ai nan da watanni hudu kaman yau neh kinji?" Jan hancinta tayi tareda gyada kai tana runtse idanuwanta cikeda tausayin kanta... Da Sallama Lutfiya tashigo cikin dakin, ciki-ciki Zuly ta amsa sannan tajuya mata baya, ahankali ta taka taje inda take tace "Zuly!!!"amma ko gizau Zuly batayi bah "Please zan iya bayani" Lutfiya tasake fada , mikewa Zuly tayi daga kan gado sannan tayi taku kusan biyar cikin kausasiyar murya tace "Bana bukatan bayani kuma daga yau banson nakuma ganinki, just go away, far away from me Allah ya dayyaba!" Tana gama fadin hakan tayi shigewarta toilet tabar Lutfiya cikin tsananin mamaki, har tafito Lutfiya na tsaye Cikin karfin hali Lutfiya tace"haba Zuly ki tsaya mana kiji ta baki nah, ya zakice natafi bayan kina jin haushi nah" "I really do respect u dan Allah ki tafi kafin na nuna miki the other side dina" "Erh naji zantafi tinda ke haka kike kuma bazan sake dawowa bah! Ana ma lallabaki kina wani botsarewa, to hell with you" tafada tareda ficewa daga ward din cikin Fushi... Zama Zuly tayi agefen gado ta dafa kanta da hannunta, ko kadan bata jin haushin Lutfiya kawai dai in ta tina karyan da

Table of Contents

Chapters

138 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138