Skip to content

Chapter 97

Chapter 97

Zulfa Book One Complete Hausa Novels 1,264 words 0 views Progress saved
Download Book

wadannan hanyoyi shine mutum ya fahimci cewa Kibr, wata siffa ce wadda ta ke~anta ga Allah wato kamar yadda yazo cewa Walahul-Kibriya’u.Saboda haka wannan wata siffa ce wadda bata cancanta ga kowa ba face ga Allah Ta’ala. Daga cikin wadannan hanyoyi na magance girman kai shine mutum ya yi tunani a kan cewa dukkan abin da yake tinkawo da shi wadda har ya kai shi yana girman kai ga wani ko wasu da abin,to Allah ne fa ya ba shi,in yaso zai iya kwacewa,saboda haka idan Allah Ta’ala ya yi maka wata ni’ima,abin da ya hau kan mutum shine ya gode ma Allah ya kuma kasance mai tawadi’u. Daga cikin wadannan hanyoyi shine mutum yayi dubi da kuma tunani kan ayoyi da hadisai da suke suka da kuma bayanin mummunan sakamako na mai girman kai,da kuma wadanda suke nuna yabo da sakamako mai kyau na mai tawadi’u. Daga cikin wadannan hanyoyi na magance girman kai shine mutum ya yawaita tunanin Akibarsa wato karshensa a fagen addini,ba mamaki wanda kake ma girman kan shi yayi kyakkyawan karshe kai kuma wa’iyazu-billahi kayi mummunan karshe. Daga cikin wadannan hanyoyi shine lizimtar addu’a musamman ma ta Makarimul-Aklak,mai son ganin ta yana iya duba littafan addu’oi kamar mafatihul jinan,in mutum zai iya ya kasance ko wane dare bayan sallar tahajjud dinsa ya karanta ta, ko kuma akalla ko wane daren jumma’a ko ranar.Haka nan kuma mutum ya dinga rokon Allah ya ba shi lafiya daga dukkan cututtuka na ruhi,shi yasa idan mutum na addu’a na Allah ya ba shi lafiya to ka da ya tsuke tunani ga neman lafiya ta gangar jiki kawai, A’a har da ta ruhi,domin mutum zai iya kasancewa ga shi da lafiyar jiki amma kuma ruhinsa bai da lafiya.Haka nan idan mutum na rokon Allah ya wadata shi,to ya roka har da wadatar zuci,saboda mutum zai iya kasance ga shi da dukiya amma kuma bai da wadatar zuci.... Fa’idodin nisantar girman kai:Yana da fa’idodi masu yawa daga ciki akwai jawo ma mutum son Allah da kuma son Manzon Allah kai har ma da son mutane.Yana haifar ma mutum wanzuwar ni’imar da Allah yayi masa,sa~anin girman kai da ke janyo ma mutum gushewar ni’ima. Yana daukaka mutum awajen mutane da kuma wajen Allah Ta’ala.Akwai hadisi da aka ruwaito daga Imam Sadiq[AS] cewa,wani mawadaci ya zo wajen Manzon Allah da tufafinsa fes-fes,sai ya zauna gaban Manzon Allah,can kuma sai ga wani talaka ya zo da tufafinsa ya yi datti,sai ya zauna kusa da wannan mawadacin,sai mawadacin ya tattare tufafinsa.Sai Manzon Allah ya ce masa kana tsoro ne ka da ya shafamaka talaucinsa? sai mawadacin yace A’a,yace to kana gudun ka da ya sa maka datti a tufan ka ne? Ya ce A’a.Sai Manzon Allah yace masa to mi yasa ka yi haka? Sai yace aikin shaidan ne.To nan take sai mawadacin yace na bashi Rabin dukiya ta.Sai Manzon Allah ya tambayi matalaucin akan zai amsa? Sai yace A’a.Sai mawadacin ya tambaye shi miyasa ba zai amsa ba? Yace ina tsoron abun da ka yi mani nima in yi wa wani.A takaice dai nisantar girman kai ya na haifar ma mutum da kyakkyawan sakamako a duniyarsa da kuma lahirarsa.... {issoshi na karshen masu girman kai:Mu duba saboda girman kai yadda karshen shaidan ya kasance.Mu duba tarihi zamu ga yadda girman kai ya haifar da mummunan karshe na wadanda suka ki bin Annabawan Allah da kuma Aimma[[AS]. Haka nan mu duba sakamakon girman kai yadda ya haifar da mummunan karshe ga wadanda suka Ja da wadanda Allah Ta’ala ya yi amfani da su wajen jaddada addini misali a zamanin Shehu Usman dan Fodiyo da kuma Imam Khumain. Atakaice dai girman kai yana haifar ma mutum da mummunan karshe a duniyarsa da lahirarsa,kuma mutum ya lura da mai girman kai ko a rayuwarmu ta yau da kullum za ka ga daga karshe sai ya walakanta har ma ya zama abin tausayi.Kuma irin wadannan munanan siffofi na girman kai,Riya,Hassada,munana zato ga juna,son matsayi da sauransu sune suke dabaibaye mutum daga ayyuka na da’a,misali ka ga mutum da yana ibadodi kaza da kaza amma yanzu ya yi rauni a kai ko ma bai yi. Haka nan kuma irin wadannan zunubai su suke hana mutum samun istikama a tafarki na Allah Ta’ala,ka ga da yana tafarkin Allah amma yanzu ya barshi.Saboda haka yana da muhimmanci mutum ya yi mujahada domin ya samu tsarkaka daga wadannan munanan siffofi,wato ka da ya bari mutuwa tazo masa alhali yana tare da wadannan munanan dabi’u,domin in ya tafi da su lahira to zasu zama masa matsala babba.Muna rokon Allah Ta’ala ya tsarkake mu da tsakakewarsa,ya kuma samu cikin tsakakan bayinsa...." *DanAllah wattadians ina bukatan Followers dakuma votes🙏* #team Zuly #team Mom *Vote,comment&share* *ZULFA* @MHIZZPHYDO A Sweet and pitious Romantic love story *Bismillahir Rahmanir Rahim* *Page 96* "Ameen" suka sake fada atare inda Mom tadinga sauke ajiyar zuciya akai-akai, gyaran Murya Maram tayi cikin sanyin murya tace "Kawata kiyafe min! Amma kisani bawai don na bata miki rai na aureshi bah na aureshi neh soboda son danake mishi" Dago kai Mom tayi har zata harareta saikuma takawar da kanta tana mai gyada kai alaman ba damuwa, murmushi Zuly tayi soboda sarai taga abinda Mom tayi amma tabar hakan amatsayin dabi'rata ma'ana yanda tasaba yi kunga kuwa ba alokaci daya abin zai barta bah! "Toh Allah yakara karfin jiki!"ustaz yafada tareda ajiye ledar hannunshi sannan sukayi musabaha da mazajen waje yafice hannunshi nacikin na Raees. Da ido suka bi bayansu kafin kowa yayi jugum ana tunanin abin duniya. Matsowa yayi kusa da Zuly tareda dan zungurinta da hannunshi make kafadarta tayi tana turo baki alaman bazata juyo bah, murmushi yasake kafin ya dan tsuguna daidai kunnenta yace "Haba ustaziyata Kuma Malamata!" Murmushi tayi soboda yanda yayi maganan tana dan kawar dakanta cikin turo karamin bakinta, mikewa yayi yana shafa laulausar suman kanshi duk abinda sukeyi idanuwan Mom nakansu, ajiyar zuciya tasauke tana maimaita Kalman istgfari acikin zuciyarta, Maram ceh tace "Toh muntafi kawata Allah yakara karfin jiki" "Ameen"tafada cikin sanyin murya tana danne hawayenta,fita sukayi inda yarage sauran Zuly, Mourad, Mom dakuma yen gidansu! "Toh muma mun tafi Allah yakara karfin jiki"yafada yana mikar da Zuly wacce sai zumburo baki takeyi, Suna fita daga ward din ta fauce hannunta tareda cikawa bujenta iska! Cikeda damuwa yabi bayanta ganin yanda tadauki zafi alokaci guda, bude mata gaban mota tayi tashiga ko kallonshi batayi bah ta koma owners corner din motan wato gidan baya tazauna tareda slamming kofa, Dayan bangaren yakoma yabude bayan motan tareda zama agefenta, matsawa tayi ganin yanda ya matsota Kaman zai shige mata jiki Gani kawai tayi yadaura kanshi akan cinyarta, cikin rawar murya yace "Zulynah yanzu akan abinda nafada dazu kike fushi dani?" Hankalin ta bakaramin tashi yayi bah jin muryanshi kaman na mai shirin yin kuka, hannun tasa asamar kanshi tana shafa sumarshi "bakai bane!"tafada cikin shagwaba "Toh shikenan bazamuyi honeymoon dinmu a Nigeria bah sai ki zaba mana inda zamuyi ko bahaka bah?"yafada yana dago kanshi tareda shafan gefen fuskarta Kura mishi idanuwa tayi kafin tasaki murmushi tace "wai ma don miye kanace sai munyi Honeymoon namu a Nigeria neh?" "Toh Zulynah banda abinki ai Inaga duka kasashen waje da-daya neh bamuje bah so why not muyi honeymoon namu anan

Table of Contents

Chapters

138 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138