Skip to content

Chapter 70

Chapter 70

Zulfa Book One Complete Hausa Novels 1,199 words 0 views Progress saved
Download Book

fada bah" Umma tafada tana mikewa Kuka tafashe dashi tana fadin ita babu inda zataje, Malam ma tashi yayi yana mata kallon yarinya kina hauka neh soboda gani yakeyi kaman raina musu hankali take son yi. Sallama yamawa Umma yafice abinshi ranshi fess. Ganin Umma tashige daki yasata sake fashewa da wani kukan harda su majina, ganin kukan yaki karewa neh yasa Umma fitowa daga daki, cikin sanyi jiki takarasa waje Zuly tareda dafa kafadarta, Buge hannun Umma tayi tareda tashi tafice daga parlourn dagudu, Girgiza kai kawai Umma tayi tana mai mamakin abinda yasa take kuka akan ance zata koma gida. Sai dare Zuly ta koma bangaren su idanuwanta duk sun kumbura har wani zazzabi takeji tsantsan tashin hankali. Muryanta chan ciki tayi sallama, amsawa Umma tayi tana mikewa Ko kallon inda Umma take batayi bah tashige cikin daki, jikin Umma neh yayi bala'in sanyi , ahankali tabi bayanta. Abakin kofa taja ta tsaya tana kallon Zuly dake hada kayayyakin ta acikin trolley, Tana gama hadawa tashiga toilet tayi alwala sannan tazo ta tada Sallah , Umma ma gajiya tayi da tsayuwa itama tashiga toilet tadauro alwala , kafin tafito har Zuly tafice daga dakin. Zuciyarta babu dadi ta tada Sallah, ta dade tana mawa Yar ta Addua soboda ta tabbata ba'a mata daidai agidan aurenta. Fitowarta kenan daga daki tasami Zuly natattara abubuwan zanenta, Zama tayi agefenta tace" yar Umma kinada wacce tafini neh?" Idanuwanta cikeda kwalla takalle Ummanta sannan tafashe da kuka tana kwanciya ajikin Umma Shafa kanta Umma tayi sannan tadago ta tana mai kallon kwayar idanuwanta cikin muryan dake Muna tsantsan damuwa tace " muzguna miki sukeyi neh?" Runtse idanuwanta tayi tana cizan labba soboda yanda Umma ta Sosa mata inda yake kaikayi,jan hanci tayi tareda yin murmushin yake tace" taya za'ayi ya muzguna min Umma nah? Mijina neh fah kuma sirrina kawai dai banson rabuwa dake neh" Kallon rashin yarda Umma tamata tana maimaita mijina neh kuma sirrina acikin zuciyarta, badon zuciyarta ta yarda da abin da Zuly ke fad'i bah tace" yayi kyau daman ba'ason mace na bayyana sirrin zaman aurensu amma in kinga kina cutuwa kifada mana kinji?" Gyada kai Zuly tayi tana kwanciya akan cinyar Umma, sosai taji takaicin rashin fadawa Umma damuwanta dabata yi bah amma kuma wani bangare na zuciyarta na fada mata abinda tayi daidai neh soboda tasan mudin suka san abinda yake mata zasu ceh sai sun rabu gashi only hope dinta Yay Mou gashi shidin ma yayi aurenshi cikin salin halin gashi ta tabbata yana cikin kwanciyar hankali abinshi kuma ya yarda da kaddara toh why not ita? Daman kuma ance gidan aure gidan tarbiya neh kuma kowa da irin tashi kaddaran saidai nawani yafi wani tabbata in taji labarin rayuwan auren wasu to lah shakka sai tayi kwana tana mawa Allah godiya daya jarabce ta da kalan nata... Share hawayenta tayi tana Adduan Allah yakawo mata mafita kuma Allah ya Alkheri neh wannan dinnan mah... _Washe Gari..._ Zaune take akan kujera tana shan koko dakuma rogo kaman bazata ci bah sai wani shan-shan kamshi take , jefi-jefi kuma ta yatsine fuska, Duk abinda takeyi Idanuwansu akanta yake especially Iqbal daya kasa dauke idanuwanshi daga garets soboda yanda tasake kyau dakuma cika kaman ba ita bah tawani yi fresh harda su kumatu Ture tray din tayi tana kwantar dakanta a bayan kujera, "Kina bata mai lokaci fah" Umma tafada "Toh Umma nah bazan dan huta abinci na yayi digest bah" tafada cikin shagwaba "Ahh toh huta abinki yar' Umma" murmushi tasake tana lumshe idanuwanta Haushi duk yagama turnuke shi soboda gani yakeyi tana raina mai hankali neh. Tashi yayi yace "Bari nafita da kayayyakin ta saimu wuce" Gyada kai Umma tayi kawai tana kallon shi kasa-kasa... "Jeki jirashi Amota zamuyi magana" Umma tafada tana kallon Zuly bayan Iqbal yadawo daga kai trolley Tashi tayi tafita, Iqbal kam zuciyarshi neh yafara bugawa dasauri-sauri soboda fargaban abinda Umma zatace Gyaran muryan da Umma tayi neh yadawo da hankalinshi gareta "Iqbal in mai rokon ka da riketa da hannu biyu soboda samun irinta wahala yake dashi kuma na tabbata dakasan rawan ganin data taka arayuwarka wlhy koda kuda bazaka bari ya tabata bah DanAllah ka kiyaye karka zo kana danasani nan gaba kasan kuma danasani keya ceh, koda bazaka iya sata amatsayin dakasa uwargidan ka bah toh ina gargadin ka da karka kaskantar daita na roke ka" tafada cikin sanyi murya tana mai hada hannayenta waje guda Kaman wanda maganar yayi tasiri azuciyar shi yace " Ayyerh Umma dagaske babu abinda nake mata asalima daidai nadauke ta da Yusayrah amma zan dada kiyayewa" Murmushi Umma tasakar mishi tareda mikewa tace" muje karmu daddar daita" Shima tashi yayi yabi bayan Umma yana tabe bakinshi, Fitowa Zuly tayi ta rungume Umman ta duk jikinta asanyaye, Sallama suka sake da Iqbal sannan yashige bayan mota soboda driver neh ya tukoshi. Hannunta tasa tana shafa tumbinta " gani ga Dadynku fah babies" Tafada ahankali tana sakin murmushi, duk abinda yakeyi yana kallonta da jefen ido, Tabe baki yayi azuciyarshi yana fadin basai kiyi tayi bah mahaukaciya kawai... Baifi sauran mintuna talatin su isa gida bah yadauko juice din gora yanasha, Abinka da mai ciki dukta gama hadiye yawu, gani tayi kaman inbatasha bah zata iya mutuwa ahankali tace" DanAllah kasanmun kadan koda kuwa kurba daya" Murmushi yasake azuciyarshi yana fadin anzo wajen, daure face yayi yace " ban bayarwa kwadayayya kawai" Narai-narai tayi da ido hawaye na taruwa cikin rawar murya tace" ai badaga ni bane soboda wlhy in tanine kadaisan abinka bazai burgeni bah, amma danAllah dan darajan cikin twins dinka dake jikina kabani nasha" Dasauri kaman baisani bah yace" twins kuma??" Murmushi tayi tana sake shafo shafaffen cikinta tace" erh mana yanzu watansu 4" "Alhmdllh" tafurta yana rungumarta ajikin cikin son nuna erh yana murna da labarin cikin data fada amma daza'a bude zuciyarshi dakunga yanda yake konewa kaman wanda ake cilla ashana a gas. Cirota yayi daga jikinshi sannan ya sumbaci Lip dinta sannan yasa hannu akasa ya dauko ledan daya ciro wanda yake sha daga cikin ta, Bude mata yayi dakanshi yace" ga wannan ni bana shan abu rabi" Karba tayi sannan tayi Jim tana kallon goran hannunta, Shindin ma takalla taga hannunshi akan cikinta yana murmushi, haka kawai taji zuciyarta bata yarda dashi bah amma yanda yakeyi yasa ta karyata abinda zuciyarta ke fadi, Kafadunta tadage kafin ta lumshe idanuwanta tahau kwankwadan juice, Wani boyayyen murmushi yasake tareda kallon agogon hannunshi sannan ya kwatar dakanshi a bayan kujera. Ko minti 15 basu karaba suka iso gida, dakanshi yashigar mata da trolley dinta, Da mamaki take bin dakinta da kallon ganin yanda yayi fess cikin rad'a yace"wancan dakin neh kawai ban samu daman gyarawa bah, Cikeda mamaki take mishi kallon DanAllah Kaine kuwa? Ko damuwa da irin kallon datake mishi baiyi bah yace" barina jeh na watsa ruwa" Gyada mishi kai tayi tana Adduan Allah yasa ya chanxa kenan. Wanka tayi tafito sannan ta sa kaya, tin kafin tagama sawa taji cikinta na kullewa. "Wayyo Allah wannan wani irin kashi zanyi neh haka" tafada tana nufa toilet da dan sauri, Taje tana kirawo kashin amma baizo bah saima kara kullewa da cikin yayi. Ai kaman Jira yakeyi tamike nan

Table of Contents

Chapters

138 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138