Skip to content

Chapter 35

Chapter 35

Zulfa Book One Complete Hausa Novels 1,225 words 0 views Progress saved
Download Book

koshi bah☹️" "Zulynah dare yayi sosai karfe 11 fah nasan Umma tana jiran mu" Badan raina yaso bah natashi tareda bin bayan shi, ina tafiya ina waiwayan table din mu wanda aka fara tattara abubuwan kai Ban hankara bah naji hawaye sun dan zubo min cikin sauri nagoge dan karya gani yazata kodan abinci nake kuka(niko nace da dan miye kike kuka😇) Bude min mota yayi na shiga sannan ya bude baya ya ajiye paper bag din tareda rufewa ya shigo motan sannan yaja mu muka tafi... Ganin nayi shiru ina kallon waje ta glass yasashi riko hannuna tareda murzawa acikin palm dinshi(tafin hannun shi) Jin dumi na ratsa ni yasani juyowa gareshi nace"kayi asaran kudin ka dazu" "Bangane bah??" "Erh mana bagashi bamu gama cin abincin bah kace mutafi nasan iyanxu Kam harsun gama sudewa😣" nafada tareda kawar da kaina gefe gudun karya ga hawayen da suka sake gangaro wa "Kwadayayu kawai... *Vote,comment&share* *Mhizzphydo* [21/08, 12:02] +234 806 421 6666: *ZULFA* @MHIZZPHYDO A Sweet and pitious Romantic love story *Bismillahir Rahmanir Rahim* *Page 43* ```Wannan page din naku neh masoyan Zulfa Allah yakara dankon soyyaya``` Shiga cikin jet din tayi inda yafire da ita zuwa birnin tarraya wato Abuja🛫🛫... ```Agoyi Ironsi Street, Maitama Abuja Nigeria``` Afilin katuwar gidanta Wanda yake mallakinta jet din yasauka Su Christine neh tsaye acikin filin ta bangare daya suna jiran isowan su... Saukowa tayi daga cikin jet din, cikin takunta na kasaita take takowa wajen su inda suma wajen nata suka dosa Gaisheta sukayi cikin girmamawa ta amsa sannan suka sata a tsakiya sufa wajen da suka parka mata Bude mata baya Christine tayi ta shiga ita kuma ta zauna agaba mata yayi gaba dasu Cikin 5mins suka isa ta gaban wani rantsetsen gida Wanda kana gani zaka zata wasu manyan mutane neh masu shi Shiga cikin gidan sukayi cikin turancin ta na Americans tace"kifada musu inason na huta sai zuwa 5 zanyi attending dinsu" Amsawa tayi da toh tareda wucewa side din da bakin su suke... ```Azare, Bauchi``` "Umma ina yarki take" yatambaya daidai ya zauna akan expensive new sofan cikin palourn umma Cikin Dan mamaki tace"Lafiya dai koh??" "Erh Malam neh ke Neman mu" Dan Jim umma tayi cos gabadaya ta manta bata fada wa Malam batun tafiyan Zuly bah Ganin tayi shiru yasa shi fadin Harda ke ma cos so yake yakoma a ranan Cewa tayi"je ka inazuwa" Toh yafada tareda ficewa zuwa private palourn dake cikin fada Da sallama tashigo cikin palourn sannan ta neme guri tazauna batareda ta lura da yanda Malam ke binta da Ido bah "Ina yarki?" Malam yatambaya Ahankali tace" bata nan" "Da izinin waye tafita?" "Da izini na" ta bashi amsa atakaice Runtse idonshi yayi yana Jin bacin rai cikin sauri ya mike tsaye daga kan kujeran yana karata Addua acikin ranshi cos baison bacin rai yasa shi aikata abinda rayukan su zasu baci Ganin bacin ran yaragu yasa shi Zama akan sofan shi tareda kallon umma da kanta ke sunkuye Gyaran murya yayi suka miyar da hankalinsu kanshi cikin muryan data jikin da mulki yace "Iqbal tin da dadewa mun yanke hukunci akanka da kuma kanwarka wato Zulfa ina fatan zaku karbi hukunci da hannu biyu" Kafeshi Malam yayi da ido yana karantar yanayin da yake ciki Gabadaya wani irin mahaukaci bugu kirjinshi yakeyi inda umma alokacin zufa yagama wanketa Cikin danne duk abinda yakeji ya kwakulo wani murmushin yake yace"inshAllah zamu zamo masu karban kowani hukuncin dakuka yanke ma... Katse umma tayi da fadin" in kai ka yarda kana tunanin Zulyn mourad zata yarda??" Cikin mamaki Malam yace"Zulyn mourad kuma??" Kawar da kanta tayi tareda yamutsa fuska, sororo Iqbal yake kallon umma ga wani bacin ran daya soma fizgarshi sanadiyar sunan da Jin abinda tace Haka kawai yaji bayason yaji tana kiran Zulfa da wannan sunan muryan Malam yaji yace" babu ruwana da in tayarda ko bata yarda bah hukunci dai munriga mun yanke shi I don't care" Cikin ladabi yace " Allah gafarta Malam ko zamu iya Jin hukuncin da aka yanke akan mu?" Cikin Jin dadi Malam yace"Allah yamaka Albarka Iqbal, daman ba komai bane face alkawarin aure da yake tsakanin ka da Zulfa" Arazane ya dago kanshi Wanda wasu zazzafan zufa neh ke keto mishi Cikin dauriya umma tace" tinda nasan basu son junansu miye zaisa a barsu kawai gashi kuma yanada matanshi?" "Babu batun a barsu kuma aishi mijin mata 4 neh" Wani irin kuka neh ya kufce wa umma, cikin mamaki suke kallonta sai Iqbal yaji dama shine yasa mu daman kuka cos zuciyan shi ba karamin nauyi yake mishi bah. Jikin Malam neh yayi sanyi ganin yanda masoyiyar shi ke kuka, durkusawa umma tayi agaban shi tace"danAllah mijina kayi hakuri ka janye wannan maganan na tabbata wannan abinda kafada da kasan yanda rayukan mutane zasu shiga kunci da baka fade ta bah pls" Wani dariya Malam yayi sai yaji gabadaya baya ma son yayi auren su dauwama a hakan ta dinga kiran shi da mijinta Dagota yayi ya zaunar daita agefen shi yace" ba damuwa zan janye maganan nan" Ajiyar zuciya umma da Iqbal suka sauke alokaci guda tareda yin hamdala acikin zuciyan su Cikin farinciki umma tace"Nagode sosai mijina Allah ya barmu tare" Murmushi yayi yace "Ameen amma akan sharadi daya tak" Dasauri suke kafeshi da ido bugun zuciyan su na karuwa Cikin serious tune Malam yace" na yarda zan janye wannan maganan amma sai dai Id... ```Dafatan munyi sallah Lafiya?Allah ya maimaita mana Ameen``` *Vote,comment&share* *Mhizzphydo* [21/08, 12:02] +234 806 421 6666: *ZULFA* @MHIZZPHYDO A Sweet and pitious Romantic love story *Bismillahir Rahmanir Rahim* *Page 44* *ZULFA* @MHIZZPHYDO A Sweet and pitious Romantic love story *Bismillahir Rahmanir Rahim* *Page 44* Cikin serious tune Malam yace" na yarda zan janye wannan maganan amma sai dai Idan Zulfa tace bataso amma mudin tanaso to lah shakka zan daura musu aure nan da wata 1" Wani siririn murmushi neh ya kufce wa umma cikin sauri ta lalubo wuyarta domin kiran Zuly... Fitowarta kenan daga cikin toilet taji ringing din wayarta dasauri ta karasa wajen bedside drawer tareda gyara zaman karamin towel din jikin ta,ganin ummanta neh ke Kira yasa ta bari yakatse tareda danna mata Kira "Umma nah harkin fara missing dina neh" tafada cikin shagwaba Kurawa wayan ido yayi yana konkonto ko ita dince tayi magana cos wayan a handsfree yake Umma zatayi magana Malam yariga ta yace" Zulfan Ummanta" Tabe baki tayi tace"ranka shi Dade ina wuni" "Lafiya lau yar ummanta" Kallon wayan tayi sannan tace"ina fatan komi Lafiya koh?" Da dan mamaki Malam da Iqbal suke bin wayan da kallo cos maganan tayishi neh kaman da masu aikinta take Basarwa Malam yayi yace"daman wani magana ne mukayi da ummanki tace bata yarda bah shine nace in har kema baki yarda bah ta zan janye maganan" Wani irin rass taji kirjinta ya bada a hankali tace "taya za'ayi umma nah bata yarda da abu bah ni in yarda?" Umma ce tace"karki damu yar umma it's about your life kifadi duk abinda ke ranki" Cikin sanyi murya tace"Ohk miye abin toh?" "Yauwa yar Albarka daman bakomai bane face hada ki aure da yayanki" "Wani yaya na din" tafada yayin da zuciyar ta ta shiga dukan tara tara

Table of Contents

Chapters

138 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138