Chapter 98
Chapter 98
tinda bawai basuda interesting places bane after all kuma ba anan zamu zauna bah!" Gyada kanta tayi cikin gamsuwa tace"toh shikenan Amma Ina da ina zamu ziyarta?" Murmushin farinciki yayi yace"now you're talking!...yafada tareda lakutar hancinta sannan yace..Amma Ina fatan uwar zumudin zata iya bari har muci amarcin Sati daya acikin gidan dana gina miki soboda musamu mukafa tarihi kafin mu wuce yin -Zuma wata din koh? ?" Jitayi gabanta yafadi jin yace zasuci amarcinsu soboda arayuwarta yanzu babu abinda take tsoro sama da sex! Tasha ji anacewa babu abinda yakai sex dadi aduniyar nan amma ita kwata-kwata bata taba jin dadin bah saidai Dan karan wahalan datake sha, tabata dayayi neh yasata firgita cikin rawar murya tace "DanAllah karka min da zafi!"da mamaki yakalleta Chan yasaki murmushi yace "haba Zulynah kardai ace kin tsorata tin lokacin baizo bah kuma naga ai ke tsohuwar hannu ceh?" Fuskar tausayi tayi tace "Promise bazaka min da zafi bah?" Wani irin dariya yafashe dashi sanda yayi mai isarshi kafin ya takaita yace "Karki damu ai Yay Mou dinki neh bawani daban bah!" Turo baki tayi tace "Toh Amma bakace promise bah" Shafa gefen fuskarta yayi yana sakin murmushi yace"Allah yakaimu lokacin Zulynah". Gyada kai kawai tayi soboda bazata iya amsawa da baki bah, bude kofar yayi yace" shigo gaba mutafi" "Taab ai ko zan fita daga motan nan bada kafata zan fita bah saidai adaukeni"tafada tana gyara zamanta Kaman wata _SHUGABA_(next book dina) abayan motan, murmushi kawai yayi yashiga motan tareda bashi wuta... '''AZARE...''' Zaune suke a soron gidansu Hibba, inda ta sunkuyar da kanta tana wasa da yatsun hannunta, ajiyar zuciya Iqbal yasauke yace "Kinyi shiru? Kodai banmiki bane?"girgiza kai tayi cikin kunya tana rufe bakinta da khimar din jikinta, murmushi yasake tareda mikewa yace "Shikenan dear zan mawa Malam magana" Ahankali tace "Allah ya kiyaye hanya" "Ameen"yafada kafin yafice daga soron inda itama tamike ta nade tabarman dasuka zauna akai sannan tashige cikin gida zuciyarta wasai.... '''ABUJA...''' Dry cappuccino mai artwork din Heart take kurba cikin kwanciyar hankali tana sha tana kallon system din gabanta da alamun abu mai muhimmaci take kallo sai faman gyara zaman glass din idanuwanta takeyi, "Zulynah!"taji BabynZuly takirata, dago kai tayi ta kalli yarinyar dake sanye da comfy rigar bacci mai zanen strawberry ga kafarta ma Sanye da talkamin rigan hannunta kuwa rike da littafi dakuma pencil da alaman homework takeyi "Ya akayi BabynZuly?"tafada da murmushi asamar fuskarta "Bangane nan bah!"tafada tana turo baki , Dan Zaro idanuwa Zuly tayi ganin Jan Zane akan dot neh bata iya bah kuma bayan ko minti uku batayi da barin wajenta bah "Christine!!!"ta kwala mata kira, cikin sauri ta iso wajen tareda amsawa cikin ladabi "Help my baby wit her home work"tafada tana miyarda hankalinta kan abinda takeyi "Zulynah nidai ke zaki min ba ita bah!"yarinyan tafada Kaman zatayi kuka,rike fuskarta tayi tace "Oh babynah kiyi hakuri tayi miki soboda Zulynki na important aiki neh and i promise gobe nizan miki dakaina " Murmushi BabynZuly tayi tace"Kuma zamuje Shan icecream" "Allah yakaimu kuma harda gidan second mumynki zamuje!" Kafin tayi magana har wayar Zuly yadau Kara, shiru kawai yar tayi tareda barin wajen tana Kama hannun Chirstine, murmushi tayi tareda daukan wayan Ajiyar zuciya yasauke daga dayan bangaren yace" wannan Jan aji haka Zulynah?" Turo baki tayi tace"saiyanzu?" "Am sorry Allah yau nasha aiki amma fah dukda hakan kina raina soboda kowani minti saina kira sunanki" Murmushin jin dadi tasake kafin tace"Ya aikin toh?" "Alhmdllh ko zaki taho kitayani neh?" Gira daya tadage tace "Nikuma nawa aikin nabarshiwa wa? " "Oh karki samu damuwa ai ke expert ceh" "Haka dai kace, yasu Ammi?" "Ai Ammi nah takasa tsaye takasa zaune sai kokarin hada miki lefe takeyi soboda tace dakanta zatayi komai donma Fakhiha na tayata da abin yafi haka!"yafada yana murmushi "Ayyerh! Wani lefe Kuma Yay Mou dina bayan wa'inda kamin lokacin aurena ko rabinsu bansa bah"tafada cikin shagwaba "Karma kifara Kuma kisani ko spoon din wancan gidan bazaki taho mana dashi gidanmu bah Don haka kiyi gaggawar kyautarwa!"yafada cikin bada umarni "Toh naji!"tafada ahankali, haka dai suka cigaba da hirarrakin su na masoya harta manta da aikin dake gabanta.... ☆☆☆☆☆☆☆ Kwance take akan gado tana kallon pop din dakinta sai ajiyar zuciya take saukewa akai akai yanzu kam ta saduda tabar komai ahannun Allah. Inkaga Mom yanxu bazaka taba cewan itace bah soboda yanda ta nutsu tazamo wata saliha daita ko fita bata cikayi bah, wayarta ma jefi-jefi take dannawa.... Zama tayi agefen gado tareda jawo wayarta soboda tunanin dayazo ranta, ju-juya wayar tahauyi ahannunta Chan ta ajiye wayar tana Jan tsaki, Jitayi inbataji muryarshi bah a wannan daren toh gaskiya za'a iya samun matsala, batareda wani tunani bah ta danna numbernshi Jin andauka yasata sakin murmushi zuciyarta na dukan tara-tara zatayi magana kenan taji wata zazzakar murya tayi sallama... *DanAllah wattadians ina bukatan Followers dakuma votes🙏* #team Zuly #team Mom *Vote,comment&share* *ZULFA* @MHIZZPHYDO A Sweet and pitious Romantic love story *Bismillahir Rahmanir Rahim* *Page 97* Dum taji gabanta yayi mugun faduwa, Wani irin yawu mai daci ta hadiye jitayi ance "Wai waye neh?" Kit takashe wayan tana dafa sai saitin zuciyarta soboda jitake kaman zai bulluko waje "Wacece ita?"tafada tareda kallon agogo hawaye na silalo mata a kumatu, hannu tasa tarufe bakinta soboda kukan dake shirin kufce mata soboda tunanin daya ziyarci zuciyarta ★★★★★★ "Abby UMAYYAH!"wata kyakyawar matashiya tafada cikin zazzakiyar muryarta Dakatawa Ustaz yayi daga shigowa dakin tareda zuba mata idanuwanshi yana jiran yaji abinda takeson fada. Sunkuyar dakanta tayi tareda mika mai wayarshi tace"kayi hakuri ankira wayanka daka shiga watsa ruwa shine nadauka amma ba'ayi magana bah" "Yah Salam!... yafada yana karasa shigowa cikin dakin tareda karban wayanshi daga hannun ta yace....haba Ummu Umayyah yazaki dauki wayan bayan kinsan maza ke kirana" "Afuwan Abby Umayyah bazan sake bah amma kuma naga Kaman ba namiji bane yakiraka soboda yanayin yanda tayi tsit bayan nayi magana"tafada tareda barin dakin cikin sauri girgiza kai kawai yayi bayan ta fice yana mamakin halayenta,call log yaduba yana kallon numbern datagama kiranshi, kafadarshi yadage sannan ya ajiye wayan akan gado.... Saiya zamana kullum saita kira wayanshi daidai wannan lokacin Amma cikin rashin sa'a Matar Ustaz ceh ke dagawa, daga karshe ma cewa tayi "Nasan macece Kuma ban damu dasanin wayece bah abinda nasani shine kidaina kiran numbern mijina!" Kalman miji da taji anfada bakaramin tarwatsa mata kwanya yayi bah kuma kullum ta tina saitayi kuka kaman ranta zai fita... Sanye take cikin katuwar khimar har kasa fuskarta fayau ko hoda babu banda kwallin data sa a idanuwanta bakinta ma bakomai sai white lip balm. "Mama zan fita"tafada cikin sanyin murya Kaman bah Mom bah!, kallonta mama tayi cikin tausayawa tace "Adawo lafiya Kuma karki dade" "Toh mama"tafada tareda ficewa, mota tashiga maigadi ya bude mata gate bata zarce koina bah sai anguwansu.... ★★★★★★★★ Sosai ake shirye-shirye akowani wani bangare tinda yanzu baifi saura kwanaki uku bane bikin su Umma kam ma ana saka ran aranan zasu iso, Umma tadage sai gyara Zuly takeyi ciki da waje har kawar Zuly na Jericho wanda sukayi karatu tare wato Philadelphia ta iso, kullum sai anyi mata gyaran jiki. Takara kyau sosai har kyalli takeyi irin na asalin black beauties dinnan ko itama karan kanta
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138