Skip to content

Chapter 92

Chapter 92

Zulfa Book One Complete Hausa Novels 1,219 words 0 views Progress saved
Download Book

Dariya sukasa gabadayansu saka Qudsiyah tace "Kema kinsan hakan bazai taba yiyuwa bah" "Ya ma yiyu soboda nima ina mugun mugun sonki kaman yanda nakeson raina!"sukaji anfada daga bayansu, juyawa sukayi dukkansu Suna kallon bakon fuskan dayayi magana Zaro idanuwa Qudsiyah tayi tareda nuna shi da yatsa tace"miye kakeyi anan?" Hannuwan shi yadaga sama alaman surrender yace"ki gafarce ni my Soulmate" Baki Fakhih ya bude yana binsu da kallon mamaki ,haka ma su Zuly Hannu Qudsiyah tasa tadafa kanta kafin tayi gaba kawai abinta tana ta surutu ita kadai, bayanta suka bi da kallo kafin suka miyarda kansu kan Black beautyn dake gabansu Sosa keyanshi yayi cikin jin kunya ganin yanda suke kallonshi Kaman idanuwansu zai fado kasa, Dan zaro idanuwan yayi yace"Wlhy zaku tsorata ni inkuka cigaba da min wannan kallon" Dariya Zuly tasaka jin yanda yayi maganan, ganin yanda su Fakhih suka dake neh yasashi yin gyaran murya yace"bari nafara muku congratulations tukunna.. yafada yana mikawa Mourad hannu... kaii Ina tayaku murna Mr Heer da Mirzanshi... cire hannunshi yayi yana murmushi kafin yasake fadin... nidai Sunana RAEES MUKHTAR, agaskiya tin a Nigeria nakalli yar uwarku Kuma naji ta kwanta min, tin alokacin nafara bibiyarta amma abin haushi shine ko sau daya bata taba saurara ta bah... shine fah shekaran jiya naje nemanta agida tinda daman nasan gidan soboda yawan bibiyarta danakeyi , unfortunately sai maigadin yace kun koma Dubai, kawai saina nemi ganawa da maigidan , atakaice dai shine ya min kwatancen yanda za'ayi nasameku" Gira daya Fakhih ya daga mishi irin "dagaske kakeyi?" Batareda Mourad yayi magana bah ya sakale hannun Zuly da nashi hannun sukayi gaba abinsu, Fakhih ma binsu yayi abaya yabar Raees tsaye yana tunanin abinyi! Ganin fah in yadade awajen Suna iya tafiya subarshi yasashi saurin bin bayansu. A motan sai surutu yake suba musu Kaman Radio mai jini har suka iso gida inda Mourad da Zuly sukayi tsit Kaman basu cikin motan sai Fakhih neh yake amsa mishi jefi-jefi daman Kuma Qudsiyah bata cikin motan.... Mom kan Ana fitar daita aka wuce daita gida ko ruwa basu watsa mata bah, Ammi na ganin yanda aka dawo daita hankalinta yatashi sosai amma kuma bata jin zata Kuma sa rayuwan yaranta acikin hatsari Kaman yanda tayi dafari , Kuma bazata tillasta wa Fakhih aurenta bah soboda talura yanzu shidin ma yadaina yinta. Ruwa ta watsa mata tafarafado ai nan kuwa ta fashe da kuka lokacin da tina abinda yafaru a airport Cikin kuka tace "Ammi you won't believe abinda ya faru yau" Share mata hawayenta Ammi tayi tana mai girgixa mata kai "kiyi shuru dear haka Allah ya kaddara, hakuri zakiyi!" Zaro idanuwa Mom tayi cikin kidimewa tace"inyi hakuri fah kikace? Taab! Wlhy bai isa bah. .. tukunna ma da miye wannan Zulyn tafini neh?... tafada tana mikewa tsaye cikin takaici... bazawara ceh fah! Ragowar wani!Gani nan sabon jini amma sai ya zabeta akaina! Nida manyan maza ke rubibi na , kowa so yake ace nakulashi amma danki yarasa wanda zai walakanta ya kaskanta saini! " Tafada sabin hawaye na zubo mata "Kiyi hakuri "Ammi tafada cikin sanyin murya "Kidaina cewa inyi Hakuri! Allah zai saka min soboda wannan babban tozarci neh, Wlhy banyafe bah kuma saiya aureni!"tafada tana barin wajen da gudu Ammi tabita da ido. ... "Amma ka sammace ni dayawa Yay Mou dina , harda maka shooting fah soboda kar yazamana kawai labari zakaji"tafada tana nuna mai videon dinda tayi Murmushi kawai yayi yana shafan gashin kanta kasancewan babu dankwali akanta, Kallon fuskarshi tayi tace "Yana ga Kaman baka jindadin hira dani?" Girgiza kai yayi yana kwantar da kanshi kan cinyarta yace "kawai dai inajin gajiya neh!" "Ayyerh sannu ai daman dole kaji Gajiya wannan uban rawan daka dinga tika Kaman wanda bai kwanta jinya bah"tafada cikin tausayawa "Kaii waye cemiki soboda hakan neh nagaji ?"yafada cikin turo baki Sunkuyawa daidai saitinshi sannan ta sumbace labbanshi, bata gama dagowa bah sai ga Raees , Zama yayi agefen kujeransu yana kallonsu cikeda sha'awa, kallon shi Zuly tayi tace "ya gajiya!?" Dan zaro idanuwa yayi yace "waye cemiki mai neman soyayya na gajiya? Taaab aini garau nake ji nah ahakan ma don ban kalli hasken idaniyata bah" yakarasa cikin rashin jin dadi Dariya tayi kadan tace "ai sister yanxu ta tsufa agidansu ma" "Kina nufin nan ba gidansu bane?"yatambaya "Erh! "ta amsa tana cigaba da shafa kan Mourad da har bacci yafara daukanshi, hannu yasa ya rufe face dinshi yace "Sister ataimaka min" "Miye zanmaka?" "Gidansu hasken idaniyata zaki kaini" "Wai dagaske kana nufin soboda ita kazo nan?"sukaji muryan Fakhih yafada daga baya "Wlhy soboda ita neh"yafada cikin sanyin murya "Amma Ina fatan Kasan ita bazawara ceh?"Fakhih yasake fada Cikin mamaki yace"Bazawara Kuma?" "Erh mana matar Yaya nah ceh ada kuma cousin dina!" Gyada kai yayi yana mamakin abin soboda gabadaya bata yi kama da bazawara bah! Toh miye zaisa yasaketa bayan su yen uwa neh gashi baiwani ga suna kinmawa juna magana bah!Koma dai miye yana sonta Kuma zai aureta "Yana ga kayi shiru"Fakhih yafada yana jin kirjinshi na bugawa dasauri-sauri soboda bayason yaji Raees yace yafasa Murmushi yasake yace"kawai dai mamaki naji shiyasa" "Zaka iya aurenta?"sukaji Mourad ya fada Kallonshi sukayi inda Raees yace "Insha Allah yaya" "Ka kaishi wajen Ammi su gaisa!"yafada wa Fakhih "Kai Yaya! Baga Zulyn Mourad bah? Ita takaishi mana"yafada yana Kara wayanshi akunne Hararan da Mourad ya watsa mai neh yasashi mikewa yana mai yafito Raees da hannu alaman yabishi, murmushi Raees din yayi tareda bin bayan Fakhih.. Zaune suka sameta a palourn Ammi, kallon Fuskar Mom yayi yaga tana sharan hawaye dalilin ganin yanda aka watsa Video din a media ga group dinsu sai dariya ake mata kasancewan tariga da ta tura musu hoton Mourad amatsayin wanda zai aureta. Wani manafikin murmushi Fakhih yasake tareda shigewa cikin daki bayan ya bawa Raees wajen zama. Kallon Raees Mom tayi tareda banka mai Harara tana Wani daga kai sama! Girgiza kai Raees din yayi yana mamakin ace har yanzu bata chanza halinta bah (nace daman yasanta neh?) Fitowar Ammi da Fakhih yasashi mikewa yana gaisar daita "Zauna abinka yaron kirki" Ammi tafada cikin fara'a Murmushi yayi tareda zama akasa yana sunkuyar da kanshi cikin kunya, "Ance min kaine kakeson Qudsiyah! Haka neh?" "Insha Allah Ammi"yafada ahankali "Wani aiki kakeyi haka?"Ammi ta tambaya "Ni Dan Jarida neh" "No wonder ashe"Fakhih yafada yana sakin dariya Ammi neh ta kalleshi tace "Banson shashanci fah" Shiru yayi yana cigaba da danna wayanshi su kuma suka cigaba da tataunawa inda Mom sai tirr takeyi Kaman wacce takejin abinda baida kyau... '''BAYAN KWANAKI BIYU''' Yanzu kam Raees yashawo kan Qudsiyah kasancewan yayi iya tsara zance, sosai yake nuna mata son da bata zata Wani mahaluki zai nuna mata bah amma har lokacin bata koma gidansu Mourad bah soboda kunyan Ammi datake ji... Yanzu zaune suke a lambu kayan ciye-ciye da shaye-shaye neh cike agabansu ga bayi na wucewa jefi-jefi, Raees sai cika ta da baki yakeyi abinka da dan Jarida , sosai take jin dadin hiran nasu she's feeling on top yanzu ji take inta samu Raees tagama morewa dukda kuwa tasan bawai Suna dashi bane sosai agidansu amma duk wannan da damuwarta bane damuwarta shine yasota har karshen rayuwarta Kaman yanda yasha

Table of Contents

Chapters

138 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138