Chapter 48
Chapter 48
aiki nayi nasamu kudin Dana ke siyan abubuwa agida? In Ba so kike nayi miki zanen kuliya bah tin wuri ki je ki tuka irin tuwon dakika tuka a Azare har ake yabonki bah" Hawaye neh suka zubo mata tace" irin shine Wlhy kusake ci kugani" Kallon ki haukace yajefe ta dashi ai batasan lokacin data mike bah amma bata kaiga yi taku uku bah suka jita akasa again soboda gabadaya bata da Wani karfi atattare daita , tagama gajiya . Mikewa tayi dakyar ta lallaba tashiga kitchen din , Wani tuwon tasake tukawa sannan ta fita dashi dining tsayawa tayi har suka karaso A plate yasa sannan yakai Loma daya baki tsantsan bacin rai baisan lokacin daya wurge ta da plate din zazzafan semovita bah, ai jitayi Wani azabebben zafi yaziyarce ta ai kuwa tayi yar karamar kara tareda zubewa akasa jinin goshin ta na karuwa, Kota kanta baibi bah yayi hanyan stairs cikin fushi cos gani yakeyi Zuly mugunta takeyi cos yasan bayanda za'ayi ace girman kauye bata iya tuwo bah, cikin tausayin ta Yusayrah tayi wajenta, tsugunawa tayi daidai wajenta tareda kiran sunanta amma ko motsawa batayi bah "Heartbeat ki kyale ta" taji yafada daga sama, A tsorace tamike tareda nufan wajenshi, sanyin tiles neh yafarkar da Zuly daga suman datayi , dishi dishi take gani kafin idonta ya watsake, da rarrafe ta haura stairs din cos bata jin zata iya takawa soboda rikewa dasuka yi... Shigowan shi kenan dakin ya hango ta akan sallaya tana bacci tabe baki yayi tareda karasawa wajenta ya tsugunna agabanta fuskanta dasuka kumbura zuwa bakinta yake kallo ,bacci takeyi amma bana Dadi bah Fuskanta ya taba Don jin temperature dinta so dasauri yadauke hannun shi tareda barin dakin dasauri Chan sai gashi yadawo da capsule din magani ahannun shi sake tsugunawa yayi tareda bugin kafarta, afirgice ta Mike ai tana ganin shi ta makure kanta ajikin bango cikin tsoro tace " DanAllah kayi hakuri kar ka ce nasake tuka muku Semovita nayi rantsuwa da Allah Akan yanda kukaci haka na iya pls Wlhy wahalar tamin yawa na tabbata if we should continue lyk this xan iya rasa raina which Kaima kasheka za'ayi kaga kuwa babu riba bazan daina rokon ka bah DanAllah kayafe mana in ma bazaka yafe bah nym your price zan biya ka kudin yafiyan" Kallonta yakeyi ko kiftawa babu dafarko dai dafari yaji dadin maganganun ta amma statement which tayi ending din magananta ya bata mishi rai sosai cikin danna bacin ranshi yace" bakida arzikin da zanyi naming price dina" Mika mata magani yayi yace"oya dauko ruwa kisha" Ganin enemy dinta neh yasa tafara matsawa daga wajen shi tace" lafiya ta lau" "Karba kisha kafin ranki yabaci" yafada cikin tsawa, hawayen datake rikewa neh ya kwace mata she's missing Yay Mou dinta lyk kilode, in batada lafiya sosai yake lallabata tasha magani wanda har rare favourite nata yake zuwa dashi amma wannan da tsawa ake bata magani, he's so caring she's missing him... Share hawayenta tayi da bayan hannu kafin ta karba tashi tayi dakyar tayi wajen cute bedroom fridge dinta tareda daukan ruwa Mara Sanyi, fakar idanunshi tayi ta jefar da maganin a bayan frigde tareda kurban ruwa ta ajiye kafin ta koma tazauna agefen gado Tsaki yaja tareda ficewa daga dakin , ahankali ta kwanta tana jin kirjinta na zafi ganin halin datake ciki yasa Yusayrah yin girkin dare abinta... '''WASHE GARI...''' "Wai injishi kifito"Yusayrah tafada tareda juyawa, cikin sanyin jiki ta ajiye coffee cup din hannunta akan hadadden dining dinta tareda bin bayanta kirjin ta na bugawa dasauri "Ina kwana" tafada tana sunkuyar dakanta "Da ban kwana bah zaki ganni neh ?" Yatamabaya tareda kafeta da ido Fuska adaure yace"Miyesa baki fito yin aikin ki bah?" Hadiye Wani yawu tayi tace" nazata zaka kawo min mai tayani neh? Cikin rashin fahimta yace"Tayaki miye?" Atakaice tace"Aiki" "Soboda miye fah?" Dagowa tayi ta kalleshi tace" Allah Yay Iqbal gidan nan yayi girma dayawa bazan iya aiki ni kadai bah" Wani iri yaji sunan data kirashi dashi cos it's unusual and it's something new itada take kiran shi gatsal sai yaji mah Iqbal zalla yafi dadi abakinta, tabe baki yayi yace" ai girman kauye neh babu Wani yawa" Hawayen da suka zubo mata tashare da bayan hannunta kafin tace"toh amma Yusayrah tadinga yin swallow soboda ban iya bah" Kallonta yayi yana mamakin yanda akayi ta iya fluent turanaci kafin yace "toh ki koya cos ita bah yar aikin ki bane and Yusayrah yafita daga bakinki soboda ba sa' ar ki bace anty zaki na kiranta" Hararan Kasan ido tawurga wa Yusayrah kafin tace"toh" amma Allah yagani bazata iya kiran wannan kazaman Anty bah Barin palourn tayi tareda dauko tsintiya, tana share tana hawaye She can't believe itada ake mawa hadima, itada take cikin jerin First most richest people in the whole world has been turned to a cheap slave , ita da ake mutuntawa, ita da every house suke burin samun irinta, a talented person lyk her, what a pity... "Yah rabb kataimake ni" tafada cikin rawan murya, tana gamawa tashiga gyara ko Ina harda part dinta dayayi kura kafin ta hada lafiyayyiyar abinci ta jera su akan dining , hand made juice tahada shima ta ajiye sannan ta koma sama abinta batareda ta dauki komai daga cikin abinda ta dafa bah. Saukowa sukayi suka ga yanda ko ina yakoma fess ga kamshin freshner yana tashi, dan Murmushi yasake tareda yin hanyan dining , sanda ya zaunar da Yusayrah kafin shima ya zauna Ita tayi serving dinsu well garnished jollof rice, sosai suka sha mamakin girkinta cos Kaman wata professional chef neh ta dafa , shifa zai iya ranstewa Yusayrah bata taba abinci Mai irin wannan dadin bah, santi suka dingayi Kaman wanda basu taba cin abinci ba... Kwance tashi babu wiya har Zuly tayi wata uku agidan Iqbal Amma ko kofar fita bata taka bah dukda ba hana ta yayi bah, yanxu kam tasaba da aikin gida har tuwo ta iya da taimakon online classes din datake ciki, har yanzu bata samun numbern Mourad inta kira kullum cikin kwantar mata da hankali Umma takeyi... Tsaye take agaban Mirror tana kallon kanta Sanye cikin short gown daidai guiwa zata iya cewan duk kayan ta babu irin su short trousers rabin cinya dakuma mini skirts dinda take sawa, parking gashinta tayi tana mika, wayan ta tadauka tareda ficewa daga parts dinta. A parlour tasamesu Suna hira harda shewa, turo baki tayi tareda wucesu Kaman bata ga mutane azaune bah, itama Yusayrah watsar daita tayi tareda miyarda hankalin ta wajen Nihal data saki baki da hanci tana bin bayan Zuly da kallo "Kardai itace kishiyarki din?" Cikin ya mutsa fuska tace"Yar aiki na dai" "Wannan beautiful girl din?" Tafada cikin mamaki "Wannan bakan dai zakice" "Yaseen wannan sweet fifteen din tafiki kyau nesa ba kusa bah" " shekarar ta 17 bah 15 bah" tafada cikin bacin "Wayyo ni Nihal yanxu wannan har takai sha bakwai"ta tambaya da mamaki cos in ba wai Saninta kayi bah bazaka dauka yar sha biyar ceh soboda baby face dinta "Shareta dallah" tafada cikin fushi "Bari na kirata tazo ta dafa mana abinci cos she's a good chef" tafada tareda ficewa... Tsaye take abakin swimming
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138