Chapter 90
Chapter 90
neh ma yaso ni banfada hannun wannan yar girman kan bah dayanzu sai yanda tayi dani... Tabe baki tayi tace "kaman ba ita takusan sa maka ciwon zuciya bah" Murmushi yasake tareda rungume wayarshi yace" My Maram Allah yamiki Albarka ina kuma godewa Allah daya bani ke cikin sauki batareda nasha Wahala bah!" Dariya tayi tace"lover boy kenan!" "Ai dole nazamo lover boy ko kinmanta Yaya neh? Ajinin mu yake"yafada yana kanne mata ido Murmushi kawai tayi kafin tadan zaro ido tace"yana jiranmu awaje fah!" Tafiya suka fara kafin tace" fadamin miye neh naga yana cikin farinciki?" Hannu yasa abakinshi alaman tayi shiru sannan yace"surprise!" Tabe baki tayi batareda tasake magana bah har suka iso bakin mota Abaya sukasami Mom da Mourad, ba bata lokaci itama tashiga gaba wajen mai zaman banza Fakhih kuma yashiga wajen driving side sannan ya tuka su sai MOE. Mintuna goma kawai yabawa Qudsiyah dakuma Mom akan suje suyi siyayyen abubuwan da sukeso Mom kam kaman ibada haka tasake daukan pics wanda takusan cinye lokacin da aka basu gashi daman bata tab'a shiga cikin MOE bah! Qudsiyah neh ma ta taimaka mata wajen dauka mata wasu abubuwan amma Mom na zuwa tace ai bata sata bah don haka tadaukesu amatsayin nata kafinta fara ratsawa tana daukan abubuwa da dama harda wanda batasan amfaninshi bah! Sosai abin yamawa Qudsiyah ciwo amma aranta sai madallah take fadi soboda daman itama tasan shishigi tayi Sanda suka jira Mom kafin akaje akayi billing dinsu Mamaki neh yakama Mom ganin bill nasu kusan $10million dollars sake kallon kam canter din tayi saiyanzu taga wani blue diamond zobe mai shegen kyau da daukan ido "Wannan fah"Qudsiyah ta tambaya tana zaro ido "Na matar Yaya!"Fakhih yabata amsa "Yah Salam ashe nawa neh!"tafada cikin tsananin murna tana kokarin tab'a gidan zoben,buge hannunta Fakhih yayi tareda banka mata wani hararan dayasa hanjin cikinta kadawa "What!! Wannan wani irin almubazaranci neh Sweet! Wannan zoben fah in ban manta bah kudinshi 9.5million dollars (😱nace bama Naira bah) shine zaka siyeshi saikace bakasan zafin nema bah!"Qudsiyah tafada kaman acikin kudinta akasiya zoben. "Dole kimun bakin ciki Don kinga bawake aka siya bah!"tafada tana hararanta "Ke banson rashin kunya fah"Mourad daya gama biyan kudi ta ATM dinshi yafada Far da idanuwa Mom tayi tareda matsawa kusa dashi tarike hannunshi gam Kaman ance za'a kwace mata Shi, Fakhih kam sai kunshe dariya yakeyi, za'a sa zoben acikin paper bag Mourad ya karba tareda sawa a aljihun bayan wandonshi , cikin larabci yace "kabari kawai zanyi amfani dashi neh nan da mintuna 30" "Anjima zakayi proposing dinta kenan sweet?"Qudsiyah ta tambaya cikin rashin yarda "Erh mana sweet kinga na warke yanzu Kuma bana son abata lokaci wajen yin komai, inason ayi komai shap-shap cos I can't wait!"yafada in a naughty way Girgiza kai kawai tayi tana mamakin sauyawarshi soboda ita din ma batasan Ammi tayarda ya auri Zuly bah kuma batada masaniya akan cewa a ranan Zuly zata dawo! Mom Kaman an tsundumata acikin Aljanna haka takeji har wani blushing takeyi ita kadai tana lum-lumshe idanuwa, Fakhih neh ya taba Qudsiyah akan taga abinda Mom keyi, Tabe baki kawai Qudsiyah tayi soboda yanxu kam bata jin zata iya biyemishi soboda bakincikin datake ciki, zatayi magana kenan Mourad yasa hannu abakinta tareda sakar mata murmushi yana girgiza mata kai Wajen Mom datake binshi da idanuwa yanufa tareda sakalo hannunshi a kugunta yana fadin "kanwata zamu tafi abun mu" Wani banbarakwai taji jin yace mata kanwarshi kallonshi tayi , kafin tayi magana har ya rigata da fadin "kina kallona Kaman karya nafada! Dah keba kanwata bace ?karki manta am 40 ke kuma 21 sa'ar Zulynah kinga na girmeki da shekaru har 19" "40?"ta maimaita cikin rashin yarda, Dariya Fakhih yayi yace"kingan shi dan samari koh? Tho infada miki tsoho neh kawai dai jikinshi neh yake yaudarar emmata irinku! " Harara ta watsa mishi tareda tabe baki, ko damuwa da abinda tayi baiyi bah saima wajen Qudsiyah ya wuce, yana kallon yanda yanayin ta ya chanza "Sis!"yafada cikin kulawa tareda rike hannunta , cikin sauri ta share hawayen fuskarta soboda bata son yagani yayi tunanin ko hassada take mawa Mom din "Su Zulyn Mourad Sun kusa sauka a airport!"yafada yana murmushi, cikin sauri takalleshi ya gyada mata kai Turo baki tayi tace"miyesa baka fadamin tintini bah harkasa nafara tunanin hanya banyi kuskuren rabuwa dashi bah?" "Am sorry sis Amma gaskiya kina da wauta! Atunaninki yaya zai iya son wata bayan Zulyn Mourad neh har yakashe mata wannan uban kudin neh?" Dariya tasaka tunawa datayi hartafara kuka, kallon bayansu tayi takalli su yanda suka takowa, dariya tasakeyi tace "Allah sarki wata fah tazaci waita aka siye diamond ring dinnan" "Bakida dama sis"yafada yana tayata dariya ganin yanda takeyi , mota suka shiga inda ma'aikacin MOE din yasa musu kayan acikin Booth din dayan motansu soboda motoci biyu suka fita dashi. Maimakon Mom taga Sun nufi Gida saitaga Sun doshi hanyan airport, shiru kawai tayi tana mai shigaba da danna wayanta inda sai tsiya take mawa mutanen group dinsu akan ansiya mata ring na proposal mai shegen tsada har $9.5m "Allah yasamu amadamacinku kawata"@Maram tarubuta "No Maram bazaki taba kawowa stage dina bah karma kisa wannan aranki soboda na muku nisa!"@Mom itama tabata amsa "😰Kawata abinda kikeyi baki kyautawa fah"Mysha itama tarubuta "Kyaleta Babe ai batasan gaibu bah😒"@Maram tasake fada "Oho dai nasan dai ko mai kama da Mourad dina bazaki samu bah!"@Mom tafada Emojin dariya Maram tasa tace"zamu gani ai" Tsaki taja kawai tareda sauka daga online din gabadaya wani yayi daidai da isowarsu airport din. *DanAllah wattadians ina bukatan Followers dakuma votes🙏* #team Zuly #team Mom *Vote,comment&share* *ZULFA* @MHIZZPHYDO A Sweet and pitious Romantic love story *Bismillahir Rahmanir Rahim* *Page 91* Shigansu cikin airport din yayi daidai da saukar jirginsu Zuly soboda wannan karon bata bi private jet dinta bah! Fakhih da Qudsiyah sai baza idanuwa sukeyi cikin son ganin ta inda Zuly zata bullo, Juyawa Mom tayi gefenta don tambayan Mourad abu amma sai taga wayam ko kuranshi bah ta gani, suna hada idanuwa da Fakhih ta dage kai kaman bata ganshi bah Murmushi yasake yana jin tausayinta soboda girman wautan data tafka, haryanzu bai gama yarda cewan wannan ceh takishi bah! Tabe baki yayi yace "Yanxu za'a fara draman" "Hmmmm... Nace bah"tafada tana taba Qudsiyah da fuskarta wasai kaman wanda aka mawa Albishiri Kallonta tayi tace"miye?" Sanda ta yatsine fuskarta tana wani kawar da kai saikace ba hallita bace awajen(Maimuna Danko 2 kenan😇) kaman bazatayi magana bah tace" ina Mourad yake!" "Ajiyanshi kika bani kokuma sandan kiwonshi? Naga dai tindazu kin makaleshi ajikinki saikace wani danki yanzu kuma kitambayeni inda yake?" Tabata amsa kaman bata damu bah Harara ta watsa mata kafin taja tsaki tabar gefenta, Tabe baki Qudsiyah tayi kafin tajuya wajen Fakhih dake danna waya tace "Bro ina sweet yake?" Batareda ya kalleta bah yace" ke fah na lura sokike nadinga fada miki plan namu wanda mu awajenmu munason yazamo muku surprise ne" "Toh nayi shiru"tafada tana miyarda hankalinta wajen kofan Arrival departure Sanye take cikin doguwar arabian gown peach color kanta yane da gyalenshi, hannunta rikeda purse ga wani murmushin dake saman labbanta tayi kyau sosai. Dube-dube tafara yi caraf idanuwanta yasauka akan Qudsiyah dake ta juye-juye "Hey
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138