Chapter 130
Chapter 130
ne ku ke mun haka? " "Abincin ki akwai shiga rai ne gabadaya sai na ji da nima ina da cikin"Fakhiha ta fad'a tana turo baki Ya mutsa fuskar Qudsiyah ta yi ta ce"Nikuma wallahi na kosa kunmun aure na koma 9ja! " Dariya Zuly tayi ta ce"Allah yasa kina koma gida a ce an sa ranan ku ke kuma Allah yasa yau ki samu! " Ba kunya suka ce Ameen,rufe bak'in su da wuya Ammi ta shigo cikin d'akin "Yaushe kuka zo? " "Yanzu Ammi! "Su ka fad'a tare da gaisar da ita, sun jima sosai kafin suka wuce in da Qudsiyah zata koma asibiti ita kuma Fakhiha ta wuce gida Zata haura ta koma d'akin su taji kafafun ta sun rik'e, yar kara ta kwala tare da zama a wajen stairs tana miyar da numfashi kaman wacce ta yi gudu Ganin har kusan minti talatin Zuly bata dawo ba yasa Ammi bin sawun ta, ciki sauri ta karasa ganin ta a zaune akan tiles Mikar da ita Ammi tayi sannan cikin kulawa ta ce "Lafiyan ki kuwa? " "Ciki na ne yake murd'awa! "Ta fad'a tana damke hannun Ammi saboda yanda ciwon ya sake ciyo ta A hankali Ammi ta shige da ita cikin d'aki, da kyar ta samu ta yi sallar isha! Tana idar wa kuma ta birgine a wajen, Ammi ce ta kawo ma ta kopi mai cike da ruwan zamzam wanda ta topa mata Addua a ciki, tana sha kuwa taji ciwon ya lafa nan zufa ya rufe ta kafin ka ce me har idanuwan ta sun shige ciki, A kan cinyar Ammi Zuly ta d'aura kan ta inda Ammi tafara aikin shafawa tana kuma jin gaban ta na fad'uwa nan ta fara Kara to Addua a cikin zuciyar ta, ba da jimawa ba bacci ya d'auke Zuly.... Nishi da Ammi ta ji ne ya farkar da ita daga baccin da ya fara d'aukan ta a zaune saboda bata jima da fara baccin ba, cinyan ta ta hau shafawa saboda a nan ta bar kan Zuly Caraf ta ware idanuwan ta jin kaman babu kowa a kan cinyar ta, bata tashi saukar da idanuwan ta ko Ina ba sai a kan Zuly dake kwance a ta kofan toilet Mikewa ta yi da Sauri tana fad'in Adduoin sa da suka xo bakin ta "Miye faru? " ta tambaya cikin tashin hankali, Zuly na jin muryan Ammi ta fashe da kuka saboda daman daurewa ta keyi don kar ta tasar da Ammi "Ammi cikina! Zan mutu Ammi! "Cikin kuka da zafin ciwo ta fad'a wa Ammi da ta yi mutuwar zaune a gefen Zuly Hannu Ammi tasa ta shafo abin da ta ke gani kaman jini saboda gabadaya tunanin ta ya gama gushewa Hannun Ammi ta riko zata yi magana kenan ta ji damshi a hannun da ta rik'e, kasancewan akwai full light a wajen ya sa Zuly ganin abin da ya ke hannun Ammi Cikin tashin hankali Zuly ta zaro idanuwan ta tare da fasa ihu wanda ya dawo da hankalin Ammi, kafin ka ce me har numfashin Zuly ya fara kokarin fita daga jikin ta saboda yanda ta ke ji Dakyar ta ke fuzgar numfashin ta sai so take ta yi magana amma gabadaya bata iya wa saboda ko kalmomin ma kasa had'awa a cikin kwakwalwar ta tayi Kafin ka ce miye wasu irin zufa suka tsatsafo mata dukda uban sanyin da aka yi, fizge fizge ta soma cikin radaddi da zafin ciwo Ammi ce ta riko hannun ta cikin tashin hankali sai kokarin nusar da ita take yi amma ina.. Zuciyar Zuly ta yi nisa daga karshe ma numfashin ta Tsayawa ya yi chak kaman d'aukewar ruwan sama... _Tirkash....._ _Hey 👋 lovies💞! Show me some love by following me on my Instagram *Mhizzphydo*_ I will really appreciate it if you do!. _*Vote,comment&share*_ *ZULFA* @MHIZZPHYDO A sweet and pitious Romantic love story (¯'*•.¸,¤°´✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿'°¤,¸.•*´¯) тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs. INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/ FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/ TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=09 *Bismillahir Rahmanir Rahim* *Page 122* Birkice wa Ammi ta yi gashi kofan proof ce babu daman a ji su, jijjiga Zuly ta hau yi tana kiran ta cikin tashin hankali "Waya...! "Ta fad'a had'e da mikewa da sauri, dube dube ta fara tsaban tashin hankali ma bata hango sa ba kuma a fili ya ke daga karshe ma fita ta yi daga cikin dak'in Wani button da ke manne a jikin bango ta hau dannawa babu kaukautawa nan yen aiki suka soma fitowa da sauri saboda yanayin da ake danna bell din kaman babu lafiya Ammi suka hango tsaye tana tana kai kawo ga zufa ya jik'e ta, wajen ta suka nufa da sauri suna tambayan ta abinda ya faru cikin ladabi Bata iya magana ba sai nuna musu d'akin ta ta keyi nan suka shige suma... Taimakon gaggawa aka hau bawa Zuly lokacin da suka isa asibiti din, Ammi ta sha kuka har ta gode Allah kuma har lokacin bata kira kowa ba a takaice di kwana Ammi ta yi a kan sallaya tana sallah da Addua mai tarin yawa wa Zuly... Washe gari... A mugun gajiye da fargaba ya koma gida saboda jiya da kyar ya iya aikin sa a asibiti saboda gabansa da ke ta fad'uwa wanda ya haddasa mai rashin sukuni adaddafe ya gama komai na sa ya dawo gida gashi Sam basirar kiran gida bai zo mai ba barin ma da Qudsiyah ta ce mai komai kalau. Gabansa bai gama fad'uwa sanda ya shiga cikin parlour dafe kirjinsa ya yi yana ajiye wayar sa a hannun kujera, juye-juye ya fara yana neman inda Zuly zata bullo saboda a yanda ya san ta in har ba'a gida ya kwana ba to lah shakka ba zata koma bacci bayan rana ya fito ba har sai ta ga dawowan sa Haurawa ya yi sama cikin rashin jin dadi, straight d'akin Ammi ya nufa, bud'e kofa ya yi wani kamshi ya bugi hancin sa a hankali ya lumshe idanuwan sa, Wani irin bud'ewa ya yi saboda ganin kaman ya ga datti a d'akin Ammin sa, a hankali ya fara takawa wajen da stain din jinin Zuly ya ke Chak ya tsaya yana jin kwakwalwar kan sa na tsincewa "Ammi! " ya fad'a cikin rawar murya had'e da bude kofan bayan gida ganin babu kowa ya sa ya fita daga d'akin cikin tashin hankali, Yana sauk'a ya hadu da wata yar aiki d'auke da basket din abinci a hannun ta ji ya yi gabansa ya fi na ko yaushe fad'uwa cikin sanyin jiki ya tambaye ta abin da ya ke faruwa Nan ta fad'a masa Zuly ce babu lafiya abinci ma zata kai musu asibiti yanzu, bai tsaya tambayan miye same ta ya cesu tafi saboda yana fargaban abin da zata ce... Zaune ta ke a kan gado Ammi na bata baki saboda irin kukan da ta keyi, kuka ta keyi sosai kaman ranta zai fita saboda abin da ta ji doctor ya ce musu Shigowar su Mourad ne ya sa suka kalli kofan lokaci daya da, idanuwan sa bai fad'a ko ina ba sai akan idanuwan su daya yi mugun kumbura Wani irin
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138