Skip to content

Chapter 25

Chapter 25

Zulfa Book One Complete Hausa Novels 1,240 words 0 views Progress saved
Download Book

ya dauketa. Kallon ta yakeyi wani sonta nakara ratsa dukkan jikinshi wanda har mamakin kanshi yakeyi. Sallaman Umma da Kuwah neh ya dawo dashi daga dan tunanin daya fada amsawa yayi cikin fara'a. Da mamaki Umma ke kallon su,shikam ko akwallar riganshi saima gyara mata kwanciya dayakeyi. Karar wayar shi neh yakawar da hankalin ta daga kansu inda yadaga wayar yayi magana da turanci sannan ya katse.. Miyarda hankalin shi yayi wajen Kuwah sannan yace"zakiga wani fari awaje da leather, leathern zaki karbo" Yafada cos baya son katse wa Zulynshi Jin dadi, toh tace tareda ficewa. Karbo leathern tayi ta juyo sannan ta Mika mishi. Karba tayi tareda budewa yafito da magangunan cikin leathern. "Ga wannan shafa mata shi za'ayi inta tashi wannan kuma sha zatayi" ya fada wa Umma bayan yagama fitowa dasu daga cikin leather. "Lah ai da bakayi wannan hidiman bah"tafada mai "Wannan ai ba hidima bane"yafada cikin sune kai tareda shafo kan Zulfa Maganganun su neh ya farkar da ita, shi yafara Lura ita ,cikin sauri yafara kokarin dago ta cos yaga tashi take niyan yi. "Nagode"shine abinda tafada mai tareda yin murmushi Ahankali ya shafo fuskar ta sannan yace "miye abin godiya kuma??" "Ina gobe maka neh soboda baka san ni bah kake nuna min kulawa" tafada tana kallon cikin idonshi. Dariya yasake Jin abinda tace,dakatawa yayi sannan yace"nasan ki mana" Da dan mamaki take kallon shi cos a iya tsawon rayuwarta bata taba barin cikin Azare bah amma kuma yace yasanta"anya kuwa ni din ceh??" Ta tambaye shi cikin son jin ko ita din ceh. "Nasan bantaba ganinki bah kuma ban san ki bah amma nan" yafada tareda nuna saitin zuciyarshi. Kallon rashin fahimta take mai cos gabadaya bata gane abinda yake nufi bah Numfasawa yayi sannan yace"amma nan tin da jimawa yasanki kuma yake sonki" Lumshe idonta tayi tana mai sauke ajiyar zuciya cos sosai maganan yake shiga kwanyan ta. "Kenan Mourad neh sunan ka??" Ta tambaye shi kai tsaye "Erh haka sunana yake Zulyn Mourad" "Toh Yay Mourad ka Mika gaisuwata zuwaga zuciyan dayake sane dani" tafada Dan hada rai yayi yace"gaskiya Zulynah wannan gaisuwan ki bazai samu isa wajen zuciyata bah" Dan zaro Ido tayi tace"toh miyesa?? "Soboda baikamata ki kirani da sunan da kowa yake kirana dashi bah soboda ni daban neh awajen ki yanda kike daban da kowa awaje nah" yafada idonshi cikin nata Kallon sama tayi tace"kuma haka neh fah" Murmushi yayi yace"oya ki kirani da sunan da saina yi mafarkin shi" Itama murmushin tayi tace"toh Yay Mou dina" Murmushin samar fuskarshi neh ya fadada har wani sanyi sanyi yake Jin zuciyarshi na mishi. Shafo fuskar ta yakarayi sannan yace"koke fah yanzu dai bari na tambaye ki abu??" "Miye neh?"ta tambaye shi. "Shekarar ki nawa??" "Sha uku" Zaro Ido yayi yana bin kirjin ta da kallo soboda ba laifi akwai nono a kirjin ta wanda yaci ace yanzu tafara sa karamin bra. Idonshi ya miyar fuskan ta wanda yagaza boye yarintar ta cos karamin fuska take dashi. Hura mishi iskan da tayi neh yasashi dawowa tunanin shi Murmushi yayi tareda shafa laulausar gashinshi yace" Zulynah inasonki sosai, kin amince dani nazamo daya daga cikin masoyan ki" Kura mishi Ido tayi tana kallon shi cos tinda take bata taba Jin irin wannan yanayin bah. Ko Iqbal din da take kauna batajin irin hakan agareshi lumshe idonta tayi ta dan fada duniyar tunani. Wani irin tsere kirjin shi yafara yi cos Allah kadai yasan wani hali zai shiga in har bata amince mishi bah. Matse hannunta da yadan yi neh yasata dawowa cikin hanyacin ta "Kinyi shuru Zulynah"yafada cikin sanyin murya Murmushi tasakar mai tace"nidai nas... *Vote,comment&share* *Mhizzphydo* [21/08, 11:59] +234 806 421 6666: *ZULFA* @MHIZZPHYDO A Sweet and pitious Romantic love story *Bismillahir Rahmanir Rahim* *Page 32* Murmushi tasakar mai tace"nidai nasan inasonka" Wani ajiyar zuciya yasauke jin abinda tace zaiyi magana kenan Umma tafito daga daki Sune kanshi yayi kasa sannan yace"ni na tafi" "Tin yanzu ??ko kagaji da gani naneh" tafada cikin sanyin murya cos she's enjoying his company Cikin sauri yakoma ya zauna sannan yace "a'a wlhy kinga lokacin sallah yayi idan nadawo daga massallaci zan dawo" Murmushi tayi wanda yake fitar da kyaun ta dakuma narkar mai da zuciya tace"toh Yay Mou dina adawo lafiya kuma karka Dade in kadawo inajiran ka muci abinci" Murmushin jin dadi yayi yace"InshAllah karfa kici ki barni" sannan yajuya wajen Umma yace "Akular min daita kuma tasha maganin ta" yafada kaman wani ubanta Kafin Umma tayi magana har ya fice. Sosai Umma take mamaki cos a iya sanin ta Zulfa bata taba Zama da mutum for good five minutes batareda sunyi fada bah amma wannan har ba'a son yatafi... "Umma nah!!!" Taji muryar Zulfa takira ta Miyarda hankalin ta tayi gareta sannan tace" ya akayi neh yar Umma" "Yana da kyau koh??" Ta tambaya da murmushi afuskarta gyada kai kurun Umma tayi. "Yana da mutunci Umma nah" kai tasake gyadawa Hannu tasa ta rufe fuskarta sannan tace"Umma nah ?" Dariya ce ta kufce wa Umma ganin yau yar'ta najin kunyan ta. "Fadamin miye neh" "Umma nah inasonshi" tafada still hannunta na rufe da fuskar ta Kwalalo Ido Umma tayi tace"ke kinsan miye so kuwa kina yar yarinya dake" "Me yiyuwa bansan miye so bah Umma nah kuma nasan ko bajima ko ba dade zan sani tinda inasonshi shima yana Sona kuma inajinshi acikin zuciyata" tafada tana murmushi dalilin tunowa da sumbatar goshin ta dayayi. Jinjina kai Umma tayi cos tinda take da Zulfa bata taba yin magana mai ma'ana kodayaushe cikin fadin shirme take amma gashi asanadiyar wanda basusan ko shi waye bah yar'ta tafada abinda bah shirme bah. Numfasawa tayi tace"shi yace miki yana sonki??" "Erh mana Umma nah" "Gaskiya ban yarda da sonda yake miki bah" umma tafada "Miyesa hakan Umma nah??"ta tambaya with full disappointment "Baki fah sanshi shima bai sanki bah yau kadai kuka hadu amma kuce kuna son junan ku kodayake nasan shirmen ki neh kawai amma babu wani sonki dayakeyi kodai don kingan shi kyakyawa shiyasa zaki makale mai" Umma tafada Bata rai tayi tace"Umma nah koda bai taba ganina bah yace min zuciyar shi tadade da sani nah kuma nima nasan zuciyata tana sane dashi kawai dai ban miyarda hankali bane" Numfasawa Umma tasakeyi cos batason Jan maganan dayawa tace"Allah ya kyauta" "Ameen" tafada,kiban maganin mana Umma "Oh ni Ramatu ke da kike kin magani yau ke kikeso??" Tafada tana rike haba. Fari tayi da idonta tace"ai in likita na neh yasiya min babu abinda zaisa naki sha" "Wai yaushe zaki koyi kunya neh wai??" "Saina girma" tafada tana dariya Kaman ba ita taji ciwo bah... "Ammi nah av finally seen the love of my life" yafada daidai an daga wayar "Oh Mourad ko sallama babu" aka fada daga dayan bangaren,dariya yayi kafin yayi sallama din. Ganin Ammi batace komai bane yasashi yace"Ammi I said av finally seen the love of my life" Murmushi tayi tace"are you for real?" "Over real mah"yafada "So waye ita??"ta tambaya cikeda zumudi yace "Zulyn Mourad!" "Zulyn Mourad kuma??"ta tambaya da mamaki "Ammi nah kigane mana"yafada cikin kosawa "Toh taya za'ayi nagane baka ganar dani bah?" Ajiyar zuciya yasauke yace" sunanta Zulfa acikin Azare naganta, Ammi nah

Table of Contents

Chapters

138 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138