Chapter 94
Chapter 94
dayawa Ustaz, Ina kai Ina wannan yar girman kan? "Daina jifanta da wannan mumunar kalman banso"yafada yana gyara hulan kanshi Tabe baki yayi "Allah yabaka hakuri yakuma baka Momina!" Yafada cikin zolaya Murmushi yasake yace "Ameen abokina"... (Maganar gaskiya shine men fall in love through eyes! While ladies fall in love through ears; mai ja ya min magana ta Pc na mishi bayani) Son Momina bakaramin azalzalan zuciyar Ustaz yake yi bah, shiyasa ya dau aniyar mawa Baban Momina magana soboda yasan bai dace ace kai tsaye ya tare yarinya batareda amincewan marikin ta bah. Alhmdllh yaje har wajen Baban Momina kuma yabashi izinin neman soyayyan Momina dakanshi Kuma shidin ma zai sanar mata, inhar ta yarda zai aura mishi ita kafin tafara university. Sosai yaji dadin hukuncin Baban Momina inda yadinga zuba godiya kaman ba gobe, Lokacin da Baban Momina yafada mata abinda Ustaz yazo dashi, atake awajen tace ita bata sonshi kuma bazata aureshi soboda tafi karfinshi ta koina, batareda ya sake magana bah ya sallameta Itakuwa tafice cikin fushi soboda aganinta cikin fuska neh ace batalake yace yana sonta!! Tana fita straight wajen kawayenta tanufa tace su mata rakiya zuwa Wani waje , yanda takeyi neh yasa basu tambayi ba'asin abinda yake faruwa bah suka Mara mata baya "Acikinku waye yasan gidan Malam Husain mai Tafsir?"ta tambaya cikin huci bayan ta tada motan "Nasani!"Mysha tafada daga baya "Toh ke saiki ko koma baya tinda ba amfanin komai zakimin bah"tafadawa Mahrosh cikin tsiwa, sauka tayi takoma baya inda Mysha tadawo gaba sannan tafice daga gidan da gudun tsiya.... Zaune yake yana biyawa Almajiran gidansu karatu cikin muryanshi mai shegen dadi gefenshi kuwa Raees neh yana danna wayanshi, gani sukayi anbade su da kura cikin saurin suka Mike suna rufe fuskarsu da hannu Saukar da hannunsu yayi daidai da lokacin da Marin Mom yasauka akan kyakyawan fuskar Ustaz, zaro idanuwa gabadayansu sukayi harda kawayen Mom Kafin Raees yayi magana Mom takatseshi dafadin "karka kuskura kayi magana in bahaka Wlhy Kaima kasha naka marin" Shiru yayi soboda yanda takeyi dinnan zaisa kagane zata iya marinshi dagaske , nuna Ustaz dayayi mutuwar tsaye tayi da yatsa tace "Har kai dinnan kace nikakeso tsabar rashin hankali! Kai... harka isa ma kace ga wacce kakeso... tafada tana nunashi daga sama har kasa cikin tsananin kyama... toh yau yazamo Rana na karshe daza kace kana son iri na!" Bata jira yayi magana bah bar wajen cikin sauri, dalibanshi sai kallonsu sukeyi Kaman Tv, sosai sukaji haushin amma babu abinda zasu iya yi. Kumatunshi yashare yana bawa dalibanshi umarnin cigabawa da karatunsu batareda ya bawa Raees daman yin magana bah..." _Cigaban Labari_ Ajiyar zuciya Qudsiyah tasauke tace"yanxu Ina abokin naka? " Murmushi yayi yace "Har yau yana sonta soboda daita yake kwana yake tashi acikin Zuciyarshi amma sanin bazai sameta bah yasashi yin aure abinshi!" *DanAllah wattadians ina bukatan Followers dakuma votes🙏* #team Zuly #team Mom *Vote,comment&share* *ZULFA* @MHIZZPHYDO A Sweet and pitious Romantic love story *Bismillahir Rahmanir Rahim* _Al-hussain Abu Sameer dakuma Gorgeous Writers Forum. wannan page din naku neh💋_ *Page 93* Cikin muryan Jimami Qudsiyah tace"Allah sarki bawan Allah, Allah zai saka mishi!" "Ameen"yafurta yana murmushi , haka dai suka cigaba da maganganun su irin na masoya! Babu abinda kake ji adakin sai sautin kukanta, tana yi tana tattara kayayakinta acewarta bata sake kwana daya agidan da ba'a san darajarta bah in fact ma tafasa auren Mourad din yajeshi tayafe tinda bashi bane autan maza! amma marin daya mata bashi yadauka cos ko bajima ko badade saita rama! Ammi neh tashigo cikin dakin sanadiyar kukanta datakeji , zama tayi agefen gadon tana kallon yanda Mom tadage sai kwasan kaya takeyi ga hawaye da majina kacha-kacha a fuskarta "Momina miye kikeyi haka?"Ammi ta tambaya cikin sanyin murya, wani irin kallon raini tamawa Ammi kafin ta yatsine fuska tareda zama a dayan barin gadon cikin muryan kuka da dacin rai tace "Yanzu tsabar walakanci da rashin sanin darajar DanAdam harni.. harni Momina wani banza zai Mara!" Cikin damuwa Ammi tace"waye mareki daughter?" "Karki Kara cemin daughter! Inason kusani Allah zai saka min aduk abubuwan dakuka min Kuma bazan yafe bah! Kuma yau dinnan zan bar garin nan"tafada in a serious tune hade da cigaba da abinda takeyi Girgiza kai Ammi tayi tareda mikewa ficewa itakuma taraka bayanta da harara! Wajen Fakhih Ammi tanufa don jin ba'asin zance nan yafada mata abinda yafaru, numfasawa Ammi tayi tace yaje Airport yasiya mata ticket din zuwa Naija in akwai soboda daman ita din ma bawai tanajin dadin zaman Mom agidan bane , ba bata lokaci yafice siyowa.... "Emmata ga ticket naki, nan da Minti 30 jirgin ki zai daga"Fakhih yafada Yana mika mata ticket Ko iskan data kwasoshi bata shaka, saima wakanta datafara cikin nuna rashin damuwa ya jefe ta ticket sannan yafice abinshi, da harara tabishi tana tabe bakinta.... '''BAYAN KWANAKI 3''' "Ho my baby kiyi hakuri gobe mumynki zata dawo"tafada tana murmushi da alama dai da Babynta take waya Chan tace "Ohk Give it to big mumy!" Haka dai suka dinga tattaunawa daga karshe ta kashe wayar wanda yayi daidai da karasowar Mourad wajenta Sumbatar goshinta yayi kafin yazauna agefenta tareda riko hannunta, murmushi tayi tana kallon fuskarshi wanda yamiyar kalan tausayi Gemunshi taja yayi Dan Kara "sowiee"tafada tana kunshe dariyarta soboda yanda ya Wani shagwabe fuska "Nikam ban yarda bah saina rama!"yafada yana turo baki "Toh rama"tafada tana dariya, girgiza kai yahau yi yace "Ba yanzu zan rama bah amma Kisa aranki zan rama" "Toh shikenan"tafada Kaman zatayi kuka, kallon kwayar idanuwanta yafara yi cikin sauri ta sauke nata kwayar idon anashi kafin ta mike, janyota jikinshi yayi tareda dage mata gira daya alaman Ina zataje "Banfa tattara kayayakina bah"tafada tana turo baki "Zulynah please ki bari sai jibi mutafi tare!"yafada ahankali Zaro idanuwa tayi tace "what! Kanason Umma nah tabiyo ni kenan?" "DanAllah mana!"yafada kaman zaiyi kuka "Nikam Yaya kwana nawa yarage tazamo naka gabadaya!"Fakhih yafada yana zama akan kujera "Fadamishi dai" "Saikace kunga ansa ranar aure"yafada cikin sanyin murya "Ai Insha Allah za'asa inace jibi za'aje nema mana aure"Fakhih yakarasa cikin jin kunya Dariya sukasa dukkansu inda Mourad yace "Allah yakaimu cos I can't wait to have Zulynah all to myself" Ai Zuly batasan sanda tabar wajen bah soboda kunyan dataji, da dariya suka bita kowa da abinda yake sakawa aranshi, washe gari kuwa da sassafe suka mata rakiya zuwa Airport, Kaman karsu rabu haka sukeji.... '''ABUJA,NIGERIA...''' "Mama taki yarda namatsa kusa daita fah!"wata yar budurwa tafada kaman zatayi kuka Kallonta Maman tayi tace "ki ajiye mata daga bakin kofa inyaso saiki taho" Zaro idanuwa yarinyar tayi cikin tsananin tsoro tace "DanAllah mama kiyi hakuri in Yaya yadawo yakaimata" "Yanxu kin gwammace ki bar dadanki cikin yunwa?"mama tafada cikin sanyin murya Hawayen fuskarta tashare tace"toh muje tare mana mama! " Mikewa matan tayi ta Mara wa yarinyar baya... "Ni Dana nakeso! Kubani Dana ! Yasin bazan Baku Dana bah saidai kuyi duk abinda zakuyi"shine abinda taketa maimaitawa daga cikin dakin da aka rufe cikin muryan kuka Ahankali suke bude kofan gudun karta jisu amma kash sun makara soboda idanuwanta tar suke akan kofa, mikewa tayi dasauri saikuma takoma soboda zafin da kafar yake mata ,duk gashin kanta ya tsufa ko tsagun kipiya baka
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138