Chapter 116
Chapter 116
ta keyi aransa yayi murmushi had'e da fad'in "kigama duk wani noke-noken ki! I must make you mine today! " "Ohhh daman a nan ta ke? "Ya fad'a lokacin da suka yi ido biyu da Ammi Cikin muryan damuwa Ammi ta ce"Erh! Gashi kuma bata jin dadi!" Da sauri ya karasa tare da tab'a goshin ta nan kuwa ya ji shi da dumi-dumi, daukan ta yayi a hannunsa nan kuwa ta farka, zaro idanuwa tayi cikin tsoro tana cewa "Wayyo ciki na! " "Sorry muje ki sha magani! Sai da safe Ammi!"Ya fad'a tare da ficewa daga d'akin itakuwa ta lafe ajikinsa gabanta na dukan uku-uku ga wani ciwon cikin da ta fara ji sama -sama Akan kujeran dinning ya ajiye ta tare da cire ma ta khimar din ta sannan ya ajiye ma ta kebab π’ din a cikin plate ya ce"oya eat! Bari na shiga toilet na fito" Gyada kan ta tayi tana bin bayansa da kallo, chan ta miyar da dubanta kan table din, "Yaushe ya juye min a cup ban sani bah? "Ta fad'a tana daukan cup din Kurba daya tayi kafin ta sake fad'in" ni ban son wannan! " Wani cup mai Kama da wancan din ta dauka sannan ta juye dayan yogurt din a ciki, Wanda ta sha kadan daga cikin sa ta matsar sannan ta sa wannan din a gabanta Tana cikin zuba ragowar cikin goran a na wanda Mourad ya zuba ma ta shikuma ya fito Sanda ya kalli abinda ta keyi da kyau yace"Ohh aiki ki keyi haka? " Murmushin yak'e tayi tace"ba wani aiki" Ba tare da kowannen su ya sake magana bah suka gama cin kebab π’ din duk da ba wai dadin sa take ji bah "Wayyo ciki na! "Ta fad'a tana daura kan ta akan dining din, murmushin gefen baki ya sake saboda shi ya dauka pretending ta keyi Tashi yaga tayi tare da nufan wajen gado ta zauna har wani dingishi ta keyi kaman mai ciwon Kafa Hamma tayi tace"Bacci" "Not now babe, ki bari sai munyi Sallah tukunna! " Kaman za ta yi kuka ta ce"Nayi Sallah fah" Ko kallon wajen ta baiyi bah yace"je kiyo Alwala ina jiranki" Rau rau tayi da idanuwanta kafin ta turo baki sannan ta shige toilet, brush tayi sannan ta d'auro Alwala tukunna ta fito Akan gado ta same sa yayi ruf da ciki, a hankali ta tab'a sa tace" na fito! " Rinnanun idanuwan sa ya bud'e kafin ya ce"kin chanza cup din yogurt dina da naki neh? " Bayan kunnenta ya sosa kafin ta ce"erh ai ji nayi nawa baiyi dadi sosai bane shiyasa! " Dukan gadon yayi cikin takaici yace"Oh shit π© " Dan matsawa baya tayi tace"lafiya dai koh? " Mikewa yayi tare da rike marar sa sannan ya saki dariyar mugunta yace"lafiya kalau" Azuciyarsa kuwa cewa yake"kin kad'e yau dinnan yarinya" Da kallon tausayi ta bi bayansa saboda sau da dama tana yawan ganin Iqbal a cikin wannan yanayin, chan ta tab'e baki tare da komawa wajen da aka tanadar musamman saboda sallah, yana fitowa ya ja su sallah, su na idarwa ya dinga kwararo musu adduo'i.... Kwance su ke akan gado kowa da abinda yake sakawa aransa, ita ce tayi breaking silence din da fad'in"sai yaushe zamu koma gidanmu? " A kasalance yace"har kin gaji da nan din neh? " Matsowa tayi wajensa sosai tare da ajiye kanta a kirjin sa, a lokaci daya suka sauke ajiyar zuciya hannu yasa a bayanta yana shafa ta romantically "Ba wai na gaji bane bah fah"ta sake katse shurun su "Are you eager to be mine? "Ya fad'a yana matseta ajikinsa Hannu tasa a kirjinsa tana wasa da gashin kirjin sa tace "uhmmm" Murmushi ya sak'e, cikin sanyin murya saboda daman maganin ya fara aiki ajikinsa dauriya kawai ya keyi yace"let me make you mine a nan! " Hancin ta tasa a kirjin sa tana shakan kamshin wajen, romantically tace "Gidan Ammi neh fah! what π¦ if ta ji muryan mu" Wani irin juyi yayi da ita nan kuwa ta koma kasan sa yar kara ta sake saboda cikin ta dake ciwo Ya mutsa fuska tayi kaman zatayi kuka tace "am afraid π± fah! " "You don't have to, bazan miki da zafi bah" ya fad'a yana jefa bakinsa a cikin na ta cikin sauri Da kyar ta samu ta cire bakinta daga na shi, cikin rawar murya tace"Ciki na yana ciwo fah!" Mirginawa yayi gefe tare da yin ruf da ciki yana sakin nishi sama-sama, ita ma miyar da numfashi ta keyi tana juyawa ta bangaren da ta ke ga hannunta rike da cikin ta Tana juyowa ta ga ya zame kasa ga sautin kuka ya fara ta shi, cikin dauriya ta mike tana cewa"miye ke damunka? " Shiru bai amsa bah kuma har lokacin kukansa bai tsaya bah saima karuwa da yayi Cikin tashin hankali ta sauka daga kan gadon ta nufi wajensa akan silk ifashan rug ta mawa kanta masauki tare da tab'a sa Buge hannunta yayi, dakyar yace"je ki kwanta bana son ki tab'a ni! " "Wayyo! Ka yi hakuri! "Ta fad'a kaman za ta yi kuka "ke dai zance ki yi hakuri saboda kun kusa ku yi rashi na!"Ya fad'a yana sakin nishin wahala Cikin tashin hankali ta ce"Ammi!!!" Ganin tana shirin tona mai asiri ya sa shi riko hannunta yana fad'in"miye na kiran Ammi bayan maganin abinda ya me damuna a hannun ki yake" Girgiza kai tayi tace"no!!" Ture ta yayi daga jikinsa cikin fushi da hasala wanda hakan yasa ta bugewa da jikin gado, karan wahala ta sake hawaye na wanko ma ta fuska saboda har cikin ta san da ya amsa Ganin ta yunkura sake tab'asa ya sa shi sake jefar da ita cikin tsananin ya ce"Go to he***. " Kuka ta sake da karfi cikin jin zafi tana rike cikin ta dake suya, har cikin Zuciyarsa ya ke jin kukan nata amma kuma shima ta kansa yake yi kuma bayason ya ma ta by force hakan zai zamto kaman raping din ta yayi, balle ma yasan in da yardarta neh toh abin zai fi kawo Nepaπ Cikin dauriya ta rarrafo wajen sa, cikin son faranta masa duk da uban ciwon da cikin ta ya keyi ta rungumeshi daga kwance daya ke, ganin yana shirin illata ta yasa ta yi saurin had'e bakin su waje daya tana mai sshasshafa bud'edden kirjin sa Dakyar ya kwaci bakinsa daga nata yana cikin rawar murya ya ce"don't start what you can't finish! Na yafe miki ki je kawai tin da ba ki shirya bah!" Cikin muryan tausayawa halin da suke ciki tace" na shirya!" Da sauri ya ce"Miye kika ceh? " Murmushin yak'e ta d'aura asamar fuskarta dalilin ganin yanda reaction din sa ya chanza lokaci guda, lumshe idanuwa ta yi kafin ta bud'e ta ce"Yeah Am ready! make love β€οΈ to me tonight!!" Murmushi ya sake yana jin karfin jikinsa na dawowa, cikin sauri ya miyar da ita kasansa yana ce wa"Thanks! Thanks!! I love you! " Ya karasa yana sumbatar duk inda bakinsa ya ci karo da shi "Uhmmm a hankali"Ta fad'a in a whisper "I will be so gentle! No I will be over gentle!! "Ya fad'a cikin
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138