Skip to content

Chapter 104

Chapter 104

Zulfa Book One Complete Hausa Novels 1,211 words 0 views Progress saved
Download Book

yakamashi ganin irin baccin datakeyi haka kaman wacce tasha kwaya Kyaleta yayi tareda komawa wajen dressing mirror dauko man shafawanta! karaf idanuwanshi yasauka akan kwalban ruwan allura dakuma allura agefenshi, dakatawa yayi tareda daukan kwalban yana kallo cikin mamaki da firgici "_Erthropoietin (EPO)_ " Yafurta asarari cikin kidima, kallonshi yamiyar ga Zuly dake ta sharar baccinta, ajiye kwalban yayi tareda komawa wajenta dasauri yana mai kiran sunanta a hargitse har hawaye sun wanke mai fuska, sanin bazata amsa bane yasashi mikewa tareda shigewa cikin toilet da gudu, Rigar daya dauko ma abaibai yasashi, jikinshi nawani irin rawa yadauki kwalban dakuma Syringe yafice a sittin.. Mikewa sukayi dasauri jin yanda aka bude kofa, hannu Fakhiha tasa tarufe baki ganin yanda yayanta ya jike da hawaye Fakhih da basu jima da zama bah yace" miye fa... " Shiru yayi ganin yanda yafice kaman walkiya "kabishi!" Ammi tafada tareda nufan dakin da yafito cikin sauri, sauran matan ma sukabi bayan Ammi cikin sanyin jiki gabansu nadukan tara-tara... Yana fita daga cikin gidan ya warci key a hannun driver! Yana bude motan Fakhih ma ya bude dayan barin yazauna "Miye faru neh wai yaya" Fakhih yatambaya cikin sanyin murya, ko iskan da ya kwaso shi Mourad bai shaka bah yacigaba da tuki abinshi har lokacin kuma bai daina hawaye bah, shiru kawai Fakhih yayi tareda zubawa sarautar Allah namujiya... Kuka Mourad yafashe dashi lokacin dayagama jin bayanan da likita yayi dukda daman yasan maganin miye amma bai gasgata bah soboda yana tunanin hasasshen shi ba gaskiya bane, shima Fakhih jikinshi yaji yayi sanyi, hannu yasa yana buga bayan Mourad alaman rarrashi Shiru yayi tareda mikewa yana share hawayen fuskarshi da hannunshi sannan yadauki maganin daya taho dashi yafice abinshi batareda yamawa kowa magana bah Fakhih neh ma yamawa likitan godiya tareda marawa Mourad baya dasauri, driver sit yashiga yazauna shikuma Mourad yakoma gefenshi still yana Kuka... Kanshi yakwantar akan cinyar Ammi sannan yafara rairo sabon Kuka wanda ya jefa zuciyarsu cikin zulumi, yana ganin Umma tashigo ya rarrafa zuwa gabanta yana mika mata kwalban daya damke a hannunshi cikin muryar Kuka sosai yace.... *DanAllah wattadians ina bukatan Followers dakuma votes🙏* #team Zuly #team Mom *Vote,comment&share* *ZULFA* @MHIZZPHYDO A Sweet and pitious Romantic love story *Bismillahir Rahmanir Rahim* *Page 103* "Ke kadai zakimin cikakkiyar bayani akan wannan" Wani irin yawu mai daci ta hadiye cikin fargaban yanda zai karbi zancen "Kifadamin mana! It's about really rayuwar zulynah DanAllah karki boyemin komai"yafada cikin sanyin murya yana kuma share hawayen fuskarshi Atakaice tace"da koda daya take rayuwa!" Cikin firgici suke kallonta gaban dukkansu na dukan goma-goma, cikin rawar murya yake fadin "lafiyanta lau kafin mu rabu how comes? " "Erh bawai ciwo tayi bah! Asalima wa iqbal tabayar"Umma tafada ahankali Dum yaji gabanshi yafadi, gigirza Kanshi yafarayi cikin rashin yarda da abinda Umma tace Gyada musu kai Umma tayi alaman haka abinda yake, runtse idanuwa yayi tareda fashewa da kukan dayafi nada har shesheka yakeyi... Dishi dishi tafara gani kasancewan bawai maganin yasaketa bane, tin tanajin kukanshi kasa-kasa hartafara jinshi cikin tsakiyar kanta, tarr taware idanuwanta akan POP din dakin Mamaki neh yakamata ganinta akan gado bayan tasan wanka tashigayi a toilet, sautin kukanshi dayakaru neh ya hankarar da ita juyar da kanta tayi idanuwanta yasauka akan Mourad dake ta rusa Kuka kaman ammai rasuwa Mikewa zaune tayi tana binsu da kallo daya bayan daya cikin son gano waye yarage acikinsu da baya wajan, gani tayi babu wanda ya ragu acikinsu Cikin muryar wacce ta tashi daga bacci tace"Yay Mou dina!! " Tsayawa yayi da kukanshi tareda dagowa yana kallonta kaman wanda yaga sabuwar hallita, sauran ma suka kalleta! Cikin sauri Fakhih yafita daga dakin soboda har lokacin towel neh ajikinta kuma babu wanda ya lura da hakan sai yanzu! Sauran ma ficewa sukayi cikin sanyin jiki inda aka barta da Mourad dake zaune kaman wani soko! Hannu ta mika mai alaman yataho gareta ganin yanda ya kafeta da idanuwa har lokacin kuma bai daina hawaye bah! Da rarrafe yakarasa wajenta, yana isa jikin gadon yamike yazauna tareda kifa Kanshi akan cinyarta yacewa"why! Why!!!" Shafa kanshi tayi cikin son yadaina kukanda yakeyi gashi gabadaya tunaninta ya cunkushe! Babu abinda take son sani yanzu inba dalilin kukan dayakeyi bah! "Plsss... "tafada ahankali kaman mai jin bacci idanuwanta nakuma lumshuwa alamun fah haryanzu tana jin baccin Tashi yayi daga kan cinyarta tareda damka mata kwalban ahannunta yana kallon kwayar idanuwanta daitama shi take kallo, Idanuwanta tasaukar ta kalli abinda ya damka mata, kallonshi tasake yi sannan tasaki murmushi tareda share mai hawayenshi tana fadin "Akan wannan Kuka?I gave him willingly kuma ai taimakon rai nayi so kadaina bata hawayenka and kuma yadade gashi bana ciwo tinda inashan medications dina akan lokaci!" Da dunbin mamaki yake kallonta soboda gabadaya tunaninshi yafi bashi cewan tursasa ta yayi kafin tabashi! Ashe abin bahaka bane ita tabashi da kanta! Fuskarshi takama tana kallon kwayar idanuwanshi tace"abinda nayi ya dace kuwa? " Kawar dakanshi yayi tareda girgiza Kanshi alaman bai dace bah, sake juyowa da fuskarshi tayi tareda turo bakinta tace"miyesa bai dace bah bayan kasan abu mai kyau neh taimakon wanda yake butakan taimako indai kanada halin yin hakan! So why kake cewan bai dace bah? " "You should have buy it tinda ana siyarwa"yafada cikin sanyin murya Dan zaro idanuwa tayi tace"karka manta fah shi miji na neh! Taya za'ayi ace inada abinda ake bukata kuma naki bayarwa kuma yana matsayin mijina! " Mikewa yafara kokarin yi soboda bayason kishi ya rufe mai ido har yayi abinda ba daidai bah don inhar tacigaba da furta kalman Miji baisan abinda zai biyo baya bah Gam tarike hannunshi tana mai kallon mamaki "Sake ni kishirya lokaci natafiya"yafada atakaice, sakin hannunshi tayi cikin sanyin jiki tareda sauka daga kan gadon shikuma yayi ficewarshi batareda ya sake waiwayan ta bah!.... Lumshe idanuwanta tayi cikin rashin jin dadi ganin yanda Mourad yake wani sha mata kamshi kaman baisanta bah, bude idanuwanta tayi tareda lekawa bayan sit tana kallon Mourad daya wani sa headphone akunne jefi-jefi kuma yakan saki tsaki. Hawayen dasuka ciko mata tashare tareda komawa ta zauna dakyau sannan tadauki magazine tafara bi dukda bawai fahimtar abubuwan datake kallo takeyi bah Maram data gama kumburewa kaman dough din dayaji yeast ceh ta taba Zuly cikin jin haushi Sauke magazine din tayi ta miyar da hankalinta wajenta "Wai nikam dakuka samu matsala da naki mijin miyesa naji bashi hakuri tinda wuri ba! "Maram tafada kaman zatayi Kuka, da mamaki take kallon Maram, chan tace "shine yace miki mun samu matsala? " "Toh baga alamu sun nuna bah! Gashi kin ja ya rabani zama da mijina! "takarasa cikin rawar murya "Toh kiyi hakuri"Zuly tafada cikin sanyin murya Atakaice tace"Wa shi zaki bada hakuri bawani bah! " Gyada kai kawai Zuly tayi tana searching laifin da tamawa Mourad din kaman yanda Maram tafada Sake juyawa tayi taga yamike, cikin sauri ta cire seatbelt tareda mikewa tabi bayanshi.. "This way Ma'am"wata hostess tafada tana nuna mata wani hanya dabam ko kulata batayi bah tashige inda taga ansa _gents_ Wanda tasan nan neh Mourad yashiga Ajikin kofa ta jinjina bayanta tana kallonshi yanda yake fitsari bayan tashige toilet din, dago idon dazaiyi idanuwanshi yasarke ana Zuly dake kallonshi ta madubi Kawar

Table of Contents

Chapters

138 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138