Skip to content

Chapter 115

Chapter 115

Zulfa Book One Complete Hausa Novels 1,203 words 0 views Progress saved
Download Book

tayi tare da mikewa tace"nikam na ware gidanmu! " "Bazaki tsaya muyi dinner bah? Kinga Ammi kawai mike jira ta fito sai muyi"Fakhiha tafada kaman abinda Mourad ya mata bai dame ta bah Car key din ta tafito da shi daga cikin cute side bag din ta kafin ta ce"spare me Uwata na jira na! " Dankwali Fakhiha ta dauka sannan ta ce"Muje Toh na rakaki! " "Better!" Ta fad'a tare da karasa wa wajen Zuly sannan ta bata side hug tace "Allah Hafeez Amarya! " murmushi Zuly ta mata tace "Same to you sister" Breaking hug din tayi tare da ficewa still bata kalli wajen da Mourad yake bah! Ganin Zuly na shirin fita ita ma yasa shi fad'in"Zulynah Zo na miki alluran! " Kallonsa tayi da gefen ido tace"bar shi na gode! " He was so surprised da amsan da ta ba shi, "Zulynah!!! "Ya din ga kwala mata Kira amsawa bata yi bah ta shige d'akinsu tana mai banging din kofa, cikin sauri ya karasa tare da shigewa d'akin shi ma wanda hakan yayi daidai da fitowar Ammi, girgiza kai tayi tare da komawa saboda daman muryansa da ta ji yasa ta fitowa... Yana fara magana ya ga ta Kara waya a kunne, zama yayi agefen gadon yana jiran ta gama waya, chan ya ji tace "Ban gane bah yaya! " nan da nan zuciyarsa ta fara kuna saboda tabbas ya San da Iqbal take waya "Drop that phone! "Ya fad'a in a commanding tone wanda yake cikeda kishi, ajiye wayar tayi tare da shigewa toilet, da sauri ya dauki wayarta tare da duba call log! Tsaki yaja ganin ashe ba waya ta keyi bah, relaxing ya dan yi akan gadon yana kallon gallery din wayar ta. Shuru-shuru ba ta fito bah har hour daya ya shud'e, mikewa yayi yaje ya tsaya a bakin kofan toilet din ya ce"ki fito muyi magana! " Shuru bata amsa bah, tinawa da yayi Ashe bata sa lock bane yasashi murda kofan nan kuwa ya bud'u A chan wajen corner ya same ta zaune a kan stool wanda a keyin 💺 sit bath dashi, kanta a tsakiyar cinyarta da alamun kuka take yi A hankali ya karasa wajen ta tare da tsugunawa a gabanta yace "am 🙇 sorry! " Dagowa tayi da rinnanun idanuwanta tace"always sorry right? " Gyada Kai yayi yana kokarin d'ago ta, mikewa tayi da sauri tace"don't touch me! " "Why!? " "Until you say sorry!" Da sauri ya ce "then Sorry! " Harara ta watsa mai tace"Ba wa ni zakace sorry din bah! " "Wa waye? " "Sister!" Dariya yayi yace"kar ma ki fara taya za'ayi ki ceh na bawa Fakhiha hakuri bayan babu abin da na mata! " "Ba Fakhiha bah I mean Qudsiyah! "Ta fada tare da ficewa daga toilet din "Kin san miye kike fad'a kuwa?" "Erh mana Fakhiha told me everything! Wai daman haka ka ke da riko? Just kawai don ta maka magana za ka kama fushi da baiwar Allah! For goodness sake nasan laifin wa ni za'a d'ora! Za'ace mallake ka nayi saboda tin daga yanzu ka fara misbehaving da yen uwanka saboda ni, you will make this people hate me for no reason! Please call her up and say sorry! " Shafa gashin kansa yayi tare da daukan wayarsa cikin sanyin murya sannan ya kira wayan Qudsiyah azuciyarsa yana fad'in "sun dade basu fad'a bah! " "Call waiting! "Ya fad'a yana nuna mata fuskar wayarsa cikin damuwa sai kace a gaban uwarsa yake "Text her! "Ta fad'a cikin isa da iko... Text ya tsara wa Qudsiyah yana murmushi mugunta a cikin zuciyarsa, nuna mata wayar yayi ta karanta abin da ya rubuta sannan ta danna send Cikin zolaya yace"Shikenan ko kina son na je na kuma bawa Karen su Philia hakuri! " Tab'e baki tayi cikin son danne dariyarta, ji tayi ya karbi wayan tare da kashewa sannan ya d'aga ta sama yace "nayi abin da kike so! Now it's my turn! " Zaro idanuwa tayi cikin tsoro tana fad'in"you must be joking right? " Akan gado ya dire ta yana kissing din gefen wuyar ta da sauri -sauri, bakinsa yayi nasarar gefawa acikin nata, nan kuwa ya hau bata wasu mahaukatan kiss. Cire bakinsa yayi yana kokarin cire hannun doguwar rigar jikinta, cikin muryan ban tausayi tace "rabona da abinci tin 7hours ago! DanAllah nemo min abinci kar na mutu da yunwa! " _Vote, Comment&Share... _ *ZULFA* @MHIZZPHYDO A sweet and pitious Romantic love story (¯'*•.¸,¤°´✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿'°¤,¸.•*´¯) тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs. INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/ FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/ TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=09 *Bismillahir Rahmanir Rahim* *Page 113* A kasalance ya d'ago tare fa sakin dariyan da yake cin sa, tsotsan bakin ta ya sa keyi kafin ya mike dakyar yana gyara rigar jikinsa "Bari na je na dawo! I love ❤️ you "Ya fad'a tare da ficewa daga d'akin, ajiyar zuciya ta fara saukewa kafin ta samu ta daidaita kan ta, ahankali ta gyara hannun rigarta tare da sauka daga kan gadon sannan ta sa khimar din ta had'e da ficewa daga d'akin. Shikuwa yana fita ko kitchen bai shiga bah ya fice daga gidan gabadaya, straight wani joint ya nufa, kebab 🍢 mai rai da lafiya ya siya tare da wata yogurt kafin ya wuce chemist 👩‍🔬 ya siyo wasu maganguna sannan ya wuce gida... "Ammi ba kiyi bacci bane? "Zuly ta fad'a lokacin da ta hango Ammi zaune a kan kujera Cikin murmushi Ammi ta ce "Zan tashi kenan ki ka shigo! " Zama tayi a gefen Ammi, har lokacin kuma ba ta gama dawowa daidai bah saboda irin b'arin da jikin ta keyi "Ba ki da lafiya neh? "Ammi ta tambayeta cikin kulawa, kunnenta ta fara sosawa ta cikin khimar tana aza murmushin yak'e asamar fuskarta kafin ta girgiza kanta alaman a'a Leke-leke ta fara yin chan tace"Kar dai sister Fakhiha ta tafi gida? " "Kema kinsanta sarai bata iya kwana a waje in bah wani uzuri gare ta bah! " Gyada kai tayi tare da lafewa a kan kujera ta na mai rufe duka jikinta da khimar din ta, "Kar dai bacci za kiyi? "Ammi ta tambaya Ya mutsa fuska tayi tare da tab'e baki kaman zata yi kuka ta ce"Uhmmm Allah cikina neh ya fara ciwo! " "Ayyerh sannu kinji! "Ammi ta fad'a cikin tausayawa har da su shafa kan ta sai kace ita din baby 👼 ceh.... Da sallama ya shiga d'akin! Wayam ya ga babu kowa, wajen dining din d'akin ya karasa tare da ajiye abubuwan hannunsa, toilet ya leka ya ga bata nan dan tsaki yaja tare komawa wajen dining din yana murmushin mugunta Ledan maganin ya bud'e tare da daukan wani liquid one din ciki kafin ya bud'e goran yogurt ya zuba a cikin kofi sannan ya juye dukkan maganin a kai Lips 💋 dinsa ya lasa yana fad'in"Wayyo yau zan sha dadi! " Kwalban ya dauka tare da fita dashi waje ya je ya gefar sannan ya wuce bangaren Ammi, kasancewan ko wani kofa a rufe neh yasa shi jin tsit kaman babu hallita acikin gidan. Akan cinya ya sami kan Zuly, Ammi kuma sai aikin shafawa

Table of Contents

Chapters

138 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138