Skip to content

Chapter 37

Chapter 37

Zulfa Book One Complete Hausa Novels 1,205 words 0 views Progress saved
Download Book

tareda daukar wayar inda taji muryan Zuly nafadin" Yay mou am so happy amma fah nasan kafini farinciki dajin wannan maganan wlhy I can't wait to be Mrs Iqbal..." Jin abinda take fadi yasa tadago abinda yasamu danta cikin sauri ta katse wayan tareda kashewa gabadaya jikin ta na wani irin rawa sannan tamiyarda da dubanta zuwa gurin mourad Zaro Ido tayi ganin yanda idon shi yakafe cikin tashin hankali tahau girgiza shi tana kiran sunan shi, Jin kaman ana kuka a palour yasa Fakhih nufar wajen don ganin abinda yake faruwa ai wani super yayi ya karasa inda Ammi ke jijiga Mourad Kira ya hau kwalawa masu aikin gidan suma da sauri suka iso ba bata lokaci suka cicibe shi zuwa mota Ammi kam daga ita sai dankwali ta bisu dagudu, abaya tazauna tadaura kanshi akan kafarta tana kuka sosai... Jin ankashe wayan yasata kallon fuskar wayan sake dailing tayi taji akashe "Miye yace" Umma ta tambaye ta Cikin sanyin murya tace"bansan miye same shi bah naji ya katse wayan tareda kashewa gashi kuma bai gama jin abinda nakeson fada mai bah" Wani irin tsoro neh ya shige Umma tace "sake kiranshi muji" Haka tadinga gwadawa amma still kiran wayan Ammi tayi inda yadinga ringing amma ba'a daga bah sosai taji hankalin ta yatashi Ahankali tace"Allah yasa dai suna lafiya" "Ameen" Umma ta amsa mata... ```Freetown St. 23, WUSE II Abuja Nigeria``` "What!!!" Tafada da karfi "Pls Heartbeat listen to me Wlhy nima bason auren nan nake bah ita tace ta yarda da auren kuma Malam yace angama magana next month zai daura mana aure"yafada cikin muryan tausayi Wata zufa data karyo mata tagoge da bayan hannunta , jin ruwa ruwa afuskarta yasata kai hannunta wajen Shafowa tayi taga hawaye neh, runtse idonta tayi tareda dafe kanta dake shirin tsagewa gida biyu Zuciyar ta har wani tsale yakeyi bude idon tayi tana mamakin kanta ita da tasan ba sonshi takeyi bah miye zaisa tashiga wannan yanayin?? Ta tambaye kanta acikin zuciyar ta Dafa kafadarta dayayi neh yasata dawowa daga duniyar tunanin data shiga ajiyar zuciya tasauke tace"kana sonta koh??" "Wlhy Heartbeat bantaba jin tsanar wata hallita sama da ita bah arayuwata"(kuji abinda yake fada fah)" Wani irin dadi taji azuciyarta toh daman miye zaisa taji haushin auren dazai kara?itadai tasan duk bakauyiyan data shigo mata gida tashiga uku, duk illiterate dinda tashigo gidan ta saita gwammaci mutuwar ta tunda da bakin shi yace baya son ta Wani hawayen tasake shareware tace"Maisona karka yaudareni fah" Murmushin jindadi yayi yace"inshAllah Heartbeat Allah yabarmu tare" "Ameen" "Iya jeki shirya muje shopping sabon mall din da kika fada min jiya" Cikin farinciki ta tashi tace "ohk, amma kafin nan inason na neme alfarma awajenka" "Miye??" "Inason nine zan hada mata lefe" "Ohk awani country zakije??" "Country kuma ai anan Abuja ma zan hada basai naje wata uwa duniya bah" Gyada kanshi yayi yace "kaman nawa zaku bukata?" "I think 10 million will be okay kaga harda funitures zan siya cos nasan da wuya amata mai kyau" Sosai taji dadin abinda tace yace "ba damuwa zan baki and kema kinada tukuicin 5million" Washe baki tayi cikin farinciki zata ci riba tace"thank you so much Maisona" Bayanta yabi kallo zuciyar shi wasai cos yazata bazata sauko dawuri bah... ```3 weeks later...``` Kwance take akan kujera rungume da wayarta tayi fayau daita dukda wani fresh din gyaran data kara sosai ta rame cos sai anyi dagaske kafin take cin abinci Umma ce tashigo da plate a hannu , ahankali ta zauna agefen Zuly tareda dan matsar daita "Yar Umma tashi kici abinci " Girgiza kai tayi dakyar tace" Umma nakoshi " "Ya zakice min kinkoshi bayan tinda safe baki ci abinci bah" " Umma nah pls ki tayani rokon Malam yabarni naje Dubai nadawo gabadaya hankali na yaki kwanciya jinake kaman ba lafiya kalau bah" tafada tana share kwallan daya fara zubo mata Cikin sanyin murya Umma tace" nasan bazai yarda bah kiyi hakuri kici gaba damai Addua maybe ma aiki neh suka mai yawa" Girgiza kanta tayi tace" Umma nah na tabbatar ba aiki bane cos aiki bazai hana shi kasancewa dani bah, Umma nah dakyar nake bacci wlhy kullum muryan shi nake fara ji in na tashi shine abu na karshen danake ji kafin na kwanta bacci yariga da yasabar min , Umma nah miyesa yake hora ni bayan yasan in bai tare dani gabadaya banajin dadi, Umma nah I really miss him so badly wlhy in har bazaizo a aurena bah har Dubai zan bishi and I will make sure he realise that what he did was totally bad" Tafada tareda sakin kuka, shafa bayanta Umma ta hau yi tanajin tausayin yarta... "Maisona yakamata muje Azare fah" Yusayrah tafada tana kama hannunshi "No sai ana sauran kwana uku zamu tafi" Marairaice fuska tayi tace"Ayyerh Maisona gaskiya hakan ko kadan baiyi kasan halin yen kauye yanxu saisu fara kananun magana su ce ni na hana ka zuwa dawuri" "Ohk naji gobe zamu tafi, anjima zamu dauko twins sai muje tare" Zaro Ido tayi tace" kana son yarana su wahala kenan?? Taab gaskiya bazamu je dasu bah kalan rashin lafiya yakama min su" Dan murmushi yayi yace"inace ni inazuwa amma bantaba dawowa da rashin lafiya bah" "Kaifa bah yaro bane kuma ai garinku neh kuma acan aka haife ka so it's nothing new" tafada tana hararan shi "Ohk naji zamu je muyi bakwana dasu anjima" "Yauwa Maisona".... "Umma nah natafi" tafada tana ya mutsa fuska "Toh adawo lafiya" "Ameen" tafada tareda ficewa ,tafiya take kaman iska na kadata har wani layi takeyi kaman mashayiya Daidai kofar shigowa fada suka ci karo da Yusayrah Wanda saukansu kenan, tabe baki tayi tareda miyarda hankalin ta ga wayar hannunta Da mamaki Yusayrah ke binta da kallo tana mamakin irin kyaun data kara ga jikin ta ko alaman a kauye take bai nuna bah dukda uwar ramar datayi(yen Azare pardon me fah๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚)tsaki taja tareda shigewa abinta Karon datayi da abu ne ya dawo da hankalin ta daga danna wayan datakeyi, dago rinannun idonta tayi don ganin wa ta buge Sai ji kake tass ya watsa mata mari zubewa tayi akasa wayarta ma yafadi dalilin rashin karfin jikin datake fama dashi.... ```Cardiologist ยท Building 39 Dubai Healthcare City - 1nd Floor ``` Afirgice ya farka daga dogon suman sati 3 uku dayayi hantsilawa yayi daga kan gado zuwa kasa jikake timm Dasauri Ammi dake kan sallaya tayi wajen shi idonta duk yayi wani iri tsantsan kuka "Ya mareta!!!" Shine abinda yake furtawa batareda ya bude idonshi bah Dago shi da akeyi neh yasashi fara kokarin bude idonshi amma yakasa Kan gado aka daura shi inda suka hau dubashi sukaga hawaye na zubowa daga rufefen idonshi hannunshi kan saitin zuciyar shi Allura suka mishi ahankali doctorn yajuya wajen Ammi dake kuka cikin harshen larabci yace" inshAllah yafarka kenan, nan da wasu minutes zai tashi cos mun mai alluran nutsuwa" "Alhmdllh"tafurta cikin dishashiyar muryarta Kanshi ta fara shafawa wasu siririn hawayen farincikin ganin danta zai farka suka silalo mata Bude kofan da akayi yasata juyawa , Fakhih Fakhiha da Qudsiyah neh suka shigo Murmushi tasakar musu tace" ya farfado" "Alhmdllh"suka furta atare tareda nufan gadon Murmushi farinciki Qudsiyah tasake jin ya farka

Table of Contents

Chapters

138 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138