Skip to content

Chapter 52

Chapter 52

Zulfa Book One Complete Hausa Novels 1,205 words 0 views Progress saved
Download Book

see her?" "Sure" bata jira cewansu bah tayi gaba abinta, tana fita ta kalli mijinta a reception, karasowa wajenta yayi yana bin jikinta da kallo yace" _my Lut_ inafatan bakiji ciwo bah?" Girgiza kai tayi tareda Jan hannun shi zuwa dakin da aka kwantar da Zuly, kuka neh ya kufce mata ganin yanda aka nada wa Zuly rawani da bandage hancinta manne da abin oxygen( am sorry namanta sunan abin😁) , rike mijinta tayi tace" kaga yanda na miyarda yar mutane koh" Girgiza mata kai yayi yace"Don't cry my Lut everything will be ok" Sakin shi tayi tareda karasawa wajen gadon tana karewa mata kallo, the girl looks so innocent, rike fuskanta tayi tayi bending daidai wajen kunne ta tayi mata Addua tareda mikewa... Da sallama suka shigo cikin dakin duk jikinsu asanyaye wajen gadon suka karaso Suna binta da ido cikin tausayinta ganin yanda lokaci daya kamanin ta suka sauya cos Sun tabbata baza'a rasa scars ba afuskarta ga lips nata yayi Wani irin Jah... "Kuyi hakuri akan abinda yafaru I swear to Allah she bumped on me" Matan tafada wa Iqbal cikin sanyin murya Girgiza kai Iqbal yayi yace" karki damu haka Allah ya kaddara" Gyada kai tayi tace" zan tafi but insha Allah zanzo gobe Allah ya kiyaye na gaba" "AMEEN" suka furta Kusan atare , musabaha Iqbal da mijin matan sukayi sannan suka fice... '''3 DAYS LATER...''' Acikin kwana ukun nan da Zuly tayi akwance batareda ta farka bah amma an cire mata bandage din fuskar ta sosai suka shiga damuwa musamman Iqbal da wannan matan da kullum saitazo Kuma tinda safe idan tazo takankai dare bata tafi bah ga hidimomin datakeyi... Yanxu mah zaune suke acikin ward din duk sunyi zuru zuru, hardan rama Iqbal yayi Kuma har lokacin bai fada wa mutanen gida bah wasu Kuwah kawai yafada wa, Matan neh ta lura da motsin ta cikin sauri ta tashi takarasa wajenta tana observing dinta "Ta farka" tafada tana mai gyara drip din hannun Zuly ganin bakinta na motsi neh yasa ta cire mata oxygen din, daidai wajen bakinta ta kai kunnenta inda taji tana fadin "Wlhy bazan yarda bah sai nafada wa Malam abinda kake min" "Ku kira doctor mana" matan tafada daidai ta Mike, dasauri Iqbal yafita, da ido tabishi tana mamakin ace akan yar aiki yayi wannan raman "Something is fishy" tafada Chan Kasan makoshinta tana kallon Yusayrah da gefen ido,miyarda dubanta tayi wajen Zuly taga har yanzu magana takeyi girgiza kanta tayi tace "Miye sunan ta?" "Zulfa" tafada daidai shigowan su Doctor Ahankali takirata Amma ko amsawa batayi balle ta bude ido, doctorn neh ya mawa Zuly allura cos inta cigaba da magana haka toh akwai matsala... Kuwah neh tashigo da basket ahannun ta da sallama alokacin kuma Iqbal yafita amsawa sukayi atare inda ta gaishe su tareda yin wajen Zuly , "Ta tashi amma bata bude ido bah dukda kiran sunanta da akeyi" matan tafada cikin sanyin murya cos she getting fed up, matsa mata kadan Matan tayi Kuwah tace "Zulyn Mourad" ai sai tar Zuly ta bude idonta, sosai matan tasha mamaki yanda akayi ta bude ido daga kiranta sau daya takk, murmushi Kuwah tayi tareda rike hannun ta Lumshe ido tasakeyi hawaye na gangarowa daga idonta, tayata sukayi tamike zaune duk jikinta ciwo, "Zan Shiga toilet" tafada bayan ta share hawayen ta, kamata Kuwah tayi takaita toilet, fitsari kawai tayi da alwala tafito inda bakaramin zafi taji bah soboda Ciwon fuskarta, a zaune mah tayi sallahn cos sosai takejin gajiya from no where... "Take me away from here Kuwahnah" tafada tana sa kanta asaman cinyan Kuwah Dan tsaki Kuwah taja tace "Matsala ta dake kenan kullum adinga maimaita miki magana daya" tafada Kaman bada mara lafiya take magana bah "Kibita ahankali mana" matan tafada "Haba ace yarinyan nan tasan banjin turanci amma tadinga min" "Toh yi hakuri Kisan bata jin dadi Kuma cemiki tayi ki tafi daita daga nan" "Aiho sai yanxu naji zance" Shigowan Iqbal neh yakatse su, kallon shi Zuly tayi tace"kabani wayana" Karasowa yayi wajenta cikin sanyin murya yace" we can settle this? "Wlhy nikam sai kaban phone dina" tafada cikin son yin kuka cikin sauri yaciro wayan daga aljihun shi yamika mata, Kallon wayan matan tayi tunani take kila she's daydreaming, mintsin kanta tayi taga it's the reality, irin wannan neh wayan Yar aiki while masu gidan Suna rike da wayan da baikai ko rabin rabin na yar aikinsu bah, "Am calling Malam right away" tafada babu alaman wasa a fuskar ta, "Am really sorry zuly" yafada sounding guilty Dakatawa tayi tana kallon shi, kankance idonta tayi tace"repeat abinda kace" Cije lip dinshi yayi yace" I said am really sorry" Yar murmushi tayi cos tinda take dashi bai taba mata magana sounding so polite lyk today before, sake tamke fuska tayi tafara danna wayanta tace" yau zamuyi ending din komai" Kallonta sukeyi gaban Iqbal na Wani irin bugu ai bai gama tsinkewa bah sai sanda yaji tace..... _toh team Mourad sai afara Addua😁😁_ #team ZulynMourad #team ZulynIqbal☑️ *Vote,comment&share* *ZULFA* @MHIZZPHYDO A Sweet and pitious Romantic love story *Bismillahir Rahmanir Rahim* *Page 59* Kallonta sukeyi gaban Iqbal na Wani irin bugu ai bai gama tsinkewa bah sai sanda yaji tace" Umma nah Ina Malam" Daga chan bangaren Umma tace" haba yar Umma ko Sallama babu" Turo baki tayi hawaye na taruwa a idonta cikin rawan murya tayi sallama nan da nan hankalin Umman ta yatashi dasauri tace" yar Umma miye ke damunki?" Kuka tafashe dashi tace" nidai ki kaiwa Malam wayan I need to speak with him" "Toh daina kuka zan kaimishi yanxu" Jan hanci tayi tana hauna wa Iqbal harara tace" nagode kiyi sauri" Rike hannun ta Iqbal yayi ta fixge cikin sanyin murya yace"pls kiyi hakuri mana , we can settle this without involving anyone" "Yeah Zuly we can settle it" harara ta jefa wa Yusayrah datayi magana kafin tace "Babu Wani zancen sasantawa" "Excuse me but I think ki bari Ku fahimce juna dukda bansan laifin suka miki bah" matan tayi interrupting Kallon fuskan matan sukayi Zuly tace"who are you" Gyaran murya matan tayi tace" sorry banyi introducing kai na bah sunana Lutfiyah, nayi karatuna a baze university inda na karanta medicine amma kuma bana aiki babana shine commissioner of police and unfortunately na fito daga gida ranar sai tsautsayi yasa na buge ki am so sorry"takarashe maganan ta cikin nuna rashin jin dadi Gyada kai tayi zatayi magana kenan wayanta yadauki Kara , gabansu neh ya yanke ya fadi, sanda wayan ya katse kafin tasake danna kiran while dukkansu Suna mata kallo Dan Allah kiyi hakuri "Malam baya nan fah sunje Wani daurin aure" Umma tafada daga dayan bangaren Ajiyar zuciya Zuly tasauke hawaye nasake zubowa daga idonta ahankali tace" shikenan kawai kibarshi" "Toh ni kifada min abinda yake faruwa koh yasake sakin ki neh?" "A'a Umma nah Ammi takiraki kuwa? Daman inason naje na dubo Yay Mou neh shine nakeson neman izini daga wajen Malam?" Ajiyar zuciya suka sauke alokaci daya ganin yanda ta shararo karya, "No nasan yana lafiya Kuma zaizo ki kwantar da hankalin ki kinji yar Umma? Gyada kai kawai tayi kafin tace "toh Umma nah Kuma kitayani da Addua Kema " Murmushi Umma tayi tace"ai

Table of Contents

Chapters

138 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138