Chapter 80
Chapter 80
tabbata kwana zakimun kuma kitaho da jakan kudade" Wani kukan tasakeyi tace" danAllah ka sausautamin wlhy gabadaya nayi broke gashi Iqbal na nan" Hawayenta yashare yace" haba my sweet Sayrah kima daina bata hawayen ki soboda kaifi daya neh dani donhaka just kiyi abinda nasaki"... Wasu irin zufa ke karyowa Iq... *DanAllah wattpadians ina bukatan Followers dakuma votes🙏* #team ZulynMourad #team ZulynIqbal☑️ *Vote,comment&share* *ZULFA* @MHIZZPHYDO A Sweet and pitious Romantic love story *Bismillahir Rahmanir Rahim* *Page 83* Wasu irin zufa ke karyowa Iqal gawasu taurari sai tsere sukeyi a idanuwanshi, jiyayi kafafuwan shi bazasu iya daukan shi bah,long bench din dake dan nesa dashi kadan ya isa yazauna tareda ajiye basket din hannushi, Zuciyarshi har wasu zafi yakeyi"miye suke nufi?" Yafurta underneath his breath,kirjinshi na sama da kasa, hannushi yasa yarufe fuskarshi dashi hawaye masu zafi na silalowa har baisan sanda Dakhil yafice daga ward din bah,jiyayi an dafashi akafada Dago kanshi yayi yakurawa Awad dake gabanshi jajayen idanuwanshi wanda yake daukeda unstoppable hawayen bakin ciki "Take heart!!"Awad yafada cikin jimami ganin halin da abokinshi yake ciki, Basket din gefen Iqbal yadauka sannan yashige dashi ward din da aka kwantar da Fareed... "Inason aduba min ko dagaske Fareed bah dana bane!" Yafada ahankali Zaro idanuwa Awad yayi cikin mamaki yace" badai kuma yanzu zargin heartbeat dinka kakeyi bah?" "Just do as I say" yafada cikin tsawa amma trying to calm himself down Gyada kai Awad yayi sannan yace" muje lab zansa adauko jinin Fareed" Batareda yayi magana bah yabishi zuwa lab din yana Adduan Allah yasa karya Yusayrah keyi nacewan Fareed ba danshi bane... "Unbelievable!!!" Awad yafada yana share zufan goshin shi bayan result din test din yafito Batareda Iqbal yayi magana bah yamike cikin sanyin jiki dakuma tsinkewar Zuciya yayi hanyar waje "Friend karka sake yanke hukunci cikin Fushi" Awad yafada cikin muryan lallashi Gyada kai kawai yayi tareda ficewa daga office din, yajima abakin kofan ward din Fareed kafin kawai yafice daga asibitin gabadaya. Tuki yakeyi amma hankalin shi baiwajen motan har yayi nasarar buge wata baiwar Allah kadan Cikin sauri taka burki tareda fitowa daga motan duk zuciyarshi babu dadi "Sannu baiwar Allah!!"yafada ahankali Tsaki yaji taja tareda mikewa cikin muryan bacin rai batareda takalli waye bah tace"sannu? Ciwo nakeyi dazaka ceh min sannu? Daman ance direbobin birni neh suke tukin ganganci sobida rashin sanin zafin kudin da akasiya mota kuma Allah yasoka ban samu kwarzoni bah da Wlhy saika sha cizo shashasha kaw..." Maganar neh ya makale lokacin datayi ido biyu dashi cikin sauri tajuya mai baya cikin tsananin tsoro" innalillah nashiga uku ni _Hibba_(Kun tinata? Hibban data ciji Zuly akan nono).... Buge bakinta tayi tace... Kaikam baka iyayin shiru arayuwanka" Sake juyowa tayi takalleshi yawani kafeta da jajayen idanuwanshi Azuciyarta tace"kai daga gani wannan mijin Zulfan nan za'ayi jaraba" Wani yawu ta hadiye tace" kayi hakuri Yaya bansan kai bane DanAllah karka mareni" Sororo yayi yana kallonta kaman maison tino inda yasanta amma gabadaya damuwan dayake ciki yahana shi tino fuskarta "Kema kiyi hakuri" yafada tareda barin wajen Tabe baki tayi tace"Allah yasoni ban samu tsarabar mari bah" soboda bata mantawa da irin marin dayake bawa Zuly duk zuwanshi "Komiye yake damunshi haka oho"tafada tareda tabe baki tana barin wajen abinta... Banda kuka babu abinda yakeyi harda su shidewa he's finding it hard to believe cewan dagaske Yusayrahn shi Mazinaciya ceh" Ya Illah so all this while Zuly tasan komai" Yafada yana buga goshin shi" tayi deceiving dina all this while, she betrayed me" Yafada cikin dacin rai"arrrghh" yayi sighing lokacin daya tina da Zuly "So Zuly tasan dacewan yaran banawa bane and lokacin data fada nasaketa" Wayyo Allah nah" nazubar mata da ciki,nazubar da ya'yana na Sunna" "Zuly!!!"yafada dakarfi tareda nufan part dinta kaman baisan bata gidan bah. Wayarta idanuwanshi yafara hangowa asaman center table duk yayi kura, daukawa yayi yana kallo kaman itace Zulyn yace" am so sorry!!! Kiyafemun Zuly,kince zanyi dana sani and here I am" Ahankali yashiga dakinta yaga komai agyare yake kaman tana nan sai kuran dasuka bade koina "Zuly!!"yafada yana bude toilet, "Nasan baki tafi bah tukunna danAllah kifito" yafada yana nufan kofan fita daga dakin Kaman ance ya waiga kawai saiyaga kofa, cikin sauri yabude kofan kaman zai balleta tareda shiga cikin dakin. Cakk komai nashi yatsaya yana son kwakwalwar shi yabashi amsa abinda yake gani Zanenshi yagani katoto ajikin garu agefe daya, dayan gefen kuma itane da Mourad suna zaune dayan angle din itada babynta while angle din daya rage itada Mourad saikuma babynta atsakiya. Kallo yakaiga frames din dasuke kasa yana kallon frames masu shegen yawa wasu kam ma har ansa su akwali wasu kuma an jiye dayawa akansu akalla frames din zasukai dubbanni he was looking so shocked Wani art work neh yadauki hankalinshi har baisan lokacin dayaja Michael Jackson kafanshi zuwa wajen bah "MISS ZULFA" shine abinda aka rubuta cikin wani design mai shegen kyau zai iya rantsewa koshi bazaiyi wannan beautiful artwork din bah cos it's extra ordinary. Jiyayi gabanshi yayi mugun bugawa girgiza kai yayi yace"wannan mafarki neh Iqbal katashi kawai" Faduwar wayar hannunshi neh ya fargar dashi firgit yayi yana sake kallon dakin dakyau ai baisan sanda yajuya da reverse bah yafice daga part dinta dagudu... "Waye yabani koda??" Shine abinda yatambaye Awad cikin rawa murya "Miss Zulfa mana"ya bashi amsa "Waye ita?"yatambaya kaman baisan waye bah "Wacce tabaka abinda matarka bata baka bah wato matarka Zuly!!" "Don't tell me Zuly ceh MISS DINA!"Yafada akidime Tabe baki Kuwah data fito daga cikin daki tayi tace" natabbata kaga shaida adakin Zanenta, Zuly itace Miss dinka!!!!" Wani irin dishi-dishi yafara gani kafin Awad yasan miye yake faruwa kawai yaji karar fashewar center table. *DanAllah wattpadians ina bukatan Followers dakuma votes🙏* #team ZulynMourad #team ZulynIqbal☑️ *Vote,comment&share* *ZULFA* @MHIZZPHYDO A Sweet and pitious Romantic love story *Bismillahir Rahmanir Rahim* *Page 84* Cikin sauri Awad yayi kanshi yana mai kiran sunanshi amma inaaa! Iqbal yayi nisa. Ganin dayayi yana fidda jini ta hanci neh yasashi fita waje dagudu. Itadai Kuwah ko motsawa batayi bah asalima tabe baki tayi daga baya takoma daki abinta wajen danta dake kuka. Chan saiga Awad yadawo da Maigadi,da taimakon maigadi yasamu yafitar da Iqbal dake sume! Bayan sun isa asibiti neh ya ari wayar daya daga cikin nurses dinsu yakira iyayenshi yafada musu halin da dansu yake ciki kafin yakira Matarshi Kuwah, tana daukawa yace "Maigidan kine ke magana" "Ai nagane muryarka"tafada hankali kwance "Kitaimaka mana da abubuwan da ake bukata a asibiti mana" "Bashida mata neh?" "Haba matata ni basan ki da rashin tausayi bah please kice driver yakawo ki kinji?"yafada cikin lallashi tareda kashe wayar soboda yasan in bai kashe bah rigima zata tada mai. "Mijinki babu lafiya fah" Awad yafada wa Yusayrah dake fitowa daga bayan gida "Miyesa me shi?"tafada hankalin ta tashe "Jita kaman mutumiyan arziki"yafada aranshi afili kuma yace "Shock!" Wani muguwar faduwar gaba taji yashige ta lokaci guda, cikin rawar murya tace" kozan iya ganinshi" "Yanxu dai ba'a barin kowa yaganshi kibari sai anfara bari zanzo naje dake"yafada tareda ficewa daga ward din... _BAYAN SATI BIYU_ Sosai Iqbal yakare kaman mai ciwon S , rame sosai kaman ba shi bah, inka ganshi saika zubar mai da hawaye, kullum bashida abinyi banda kuka da nadaman abubuwan
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138