Chapter 63
Chapter 63
kawo min" Batareda Lutfiya tayi magana bah ta fice , sai gata tadawo da drawing board din ajiyewa tayi agaban Zuly tana tunanin miye Zuly keyi da drawing board kaman wata architect, "Bari nayi wanka Sweetheart dina yakusa zuwa dauka na" tafada tana shigewa toilet. Kafin tafito har Zuly tagama zanawa ta nade shi tareda sawa acikin jakan Lutfiya din kafin takwanta abinta, "Ji tsiya kinsa na dauko miki abu kuma bakiyi komai dashi bah" Lutfiya tafada lokacin data leka board din "Yamutsa fuska tayi tace"Anty wai wannan turaren aina kika samo shi?" Mikewa tayi zuwa wajen wani trolley din dake ajiye agefen wardrobe"Har kin tinamun ma naganshi dayawa in zan tafi zaki bani aciki cos yamin dadi sosai...kardai bakisan dashi bah?" "Wlhy Anty narasa awani trolley yake neh shiyasa"tafada da murmushi afuskarta cos saitaji kashi 60 na damuwarta yakau, "Anty kidauka duk yanda kikeso Ammi neh tabani lokacin da mukaje Dubai" tafada cikin farinciki Dauko trolley din Lutfiya tayi tayi har gaban Zuly sannan suka fara fitowa da abubuwan dayake ciki, "Siyah!!!"tafada da murmushi afuskarta tareda daukar cute paper bag din, Dan portable Jewelry pack tafara cin karo dashi, budewa tayi kusan atare sukace Wow "Wlhy yamin kyau"Lutfiya tafada tana daukan wayanta domin daukan shi hoto "Basaikin dauka a hoto bah nabaki shi"tafada tana sa pack din akan cinyar Lutfiya tareda zura hannunta cikin bag din soboda papern data hango aciki "Ai bazamu yi haka dake bah" tafada tana kokarin miyar mata "Soboda miye Anty? Soboda banda abinda zan baki?"tafada tana kureta da Ido "No kawai dai naga kema kinaso neh" Dariya tayi tace" lahh inada irinshi fah amma yafi wannan cin tuwo" "Miye kuma cin tuwo?" "Yafishi jiki toh ma'ana yafi wannan kato" "Toh nago..." "Shihh kin fi haka awaje na"ta katse da fada tana warware papern hannunta, Zaro Ido tayi da tsananin mamaki tana kallon abun dayake cikin papern, "Pls duba min wannan abun miye aciki cos I think idona yafara samun matsala"tafada tana nunawa Lutfiya papern hannunta... ★★★★★★★★★ _German Heart centre Bremen: cardiologist. Building 39 Dubai Healthcare city- 3rd floor_ Anyi nasarar operation din Mourad,yanzu mah haka anfito dashi yana bacci, Shafa kanshi dake kan cinyarta takeyi cikin shaukin so da kauna, she can't wait Mourad ya tashi ta nuna mai true love, Wayar dake cinyarta neh yayi kara,cikin mamaki take kallon numbern dake yawo akan screen dinta Sanda ta bari wayan ya katse tashiga Google domin duba code din wata k'asa ceh take kiranta "Nigeria!!!" Tafada tana lumshe idanuwanta Karar da wayan yasake neh yasata rike saitin zuciyarta soboda yanda bugun shi ya changa ga wani tsoro tsoro data fara jih dukda tasan waye ke kiranta, Wani yawu mai daci ta hadiye kanta nadaukan chargi shahada tayi sannan ta runtse idanuwanta tareda daga wayan hannunta na karkarwa Cikin sanyin murya tayi sallama tareda aza jarumta a muryar ta tace.... _toh fah who's calling Siyah neh??manage, still recovering..._ #team ZulynMourad #team ZulynIqbal☑️ *Vote,comment&share* *ZULFA* @MHIZZPHYDO A Sweet and pitious Romantic love story *Bismillahir Rahmanir Rahim* *Page 68* Cikin sanyin murya tayi sallama tareda aza jarumta a muryar ta tace"sai yanzu kika ga daman congratulating dinmu?"... Kallon Lutfiya tayi kafin tace"kina lafiya" domin ita batasan akan miye zatayi congratulating dinta bah "Ai dole ki gaishe ni tinda ina auren Mou dinki" Wani irin faduwan gaba Zuly taji nan da nan idanuwanta suka kawo hawaye cikin rawar murya tace"ina yake" Dariyar rainin hankali Siyah tayi tace" dama kidaina damun kanki akanshi cos yanzu baya yinki ,yanzu yadaina sonki shiyasa kikaga ma ko neman ki bayayi so focus on your husband not someone else husband kinji Zuly?" Izuwa yanzu Zuly tasake kuka mara sauti tareda rike hannun Lutfiya gam kaman her life depends on it,bakinta har karkarwa yake tace"kidaina cewan yadaina Sona Siyah" "Taya za'ayi nadaina fadin abinda shine gaskiya? Yanzu ma don yana wankan sunnah bah dakinji muryar shi cos kaman chewing gum haka yake agareni, wlhy he's one in a million cos ya iya soyyaya,making love, the sweetest part is that he's so sweet in be..." Jefar da wayan Zuly tayi har yana tarwatsewa da karfi tace"No...." tareda kama kanta dake barazanar fashewa cos jitake maganganun Siyah na kokarin tarwatsa mata kwakwalwa... Ajiyar zuciya Siyah tasauke Jin ta rikita mata lissafi, tsaki taja tareda lumshe idanuwanta tace" Shegiyar yarinya ai daga yau babu ke babu shi cos _he's mine_" Bude idanuwan dazatayi idonta yafada acikin na Mourad nan da nan jikinta ya dau b'ari , Da jajayen idanuwan shi yake kallonta kafin ya mike daga kan kafarta dakyar, Hannu yamika mata ahankali yace"bani wayan" Hannunta na rawa tabashi wayan , call log dinta ya buda cos tin lokacin data Kira sunan Zuly yafarka kawai Jira yake tagama haukarta yamata magana amma kuma kalmar Shegiyan da Siyah tafada neh ya bata mishi rai shiyasa ma yabude idanuwan shi, Numbern Zuly yayi dailing amma cikin rashin sa'a ko shiga bayayi, Mikawa Siyah wayan yayi yace"get lost and don't you ever in your life show me your face again" Cikin sauri Siyah ta tsuguna tace" am really sorry sweet bazan sake bah, kaga ma bari na kirata nabata hakuri" tafada tana danna numbern ta ga hawaye duk ya wanke mata fuska "Don't let me repeat myself" yafada yana lumshe idanuwanshi cikin son b'oye bacin ranshi akan abinda tayi cos yasan dole yanzu Zuly tana chan tana rizgar kuka akan karyar da Siyah ta shararo mata, tashi tayi jikinta asanyaye tana kallon shi ganin idanuwanshi a lumshe yake yasata jan yenmatan kafafun ta zuwa waje a hakan ma tanayi tana waiwayowa. Tana tuki tana kuka harta Isa gidansu Mourad din,tana shiga tafashe da kuka mai tsuma rai, Cikin sauri su Ammi suka sauko jikinsu na rawa , cikin hada baki sukace "miye sameshi?" Wani kukan daya sake rudar dasu tasake fashewa dashi tana mai Jin haushin abinda suka fada cos ita anata tunanin cewa yakamata suyi _Siyah miye sameki bah miye sameshi bah_ "Wai miye neh in-law" Fakhih yatambaya yana daukan car key dinshi Cikin shesheka tafada musu duk abinda yafaru,tsaki Ammi taja tace"shine kika daga hankalinki?, Amma kuma maganar gaskiya abinda kikayi bai dace bah amma zan san nayi.... Bari na dauko khimar dina saimuje hospital din" Gyada kai sukayi Fakhih yakalleta yace"sister in-law you were too fast wlhy" "Am sorry" tafada murya asanyaye, girgiza kai kawai yayi tareda ficewa... ★★★★★★★★ Kuka takeyi sosai kaman ranta zai fita, cakk ta tsayar da kukanta tana dube-dube, Tashi tayi dasauri ta jeh inda wayarta yake cos harta manta da wani ciwon datake dashi tsantsan tashin hankali, dauka tayi tana kallon yanda wayanta ya tarwatse , wajen kunnawa tahau dannawa ko zaiyi amma ko alaman kunnuwa baiyi bah,wani kuka tafashe dashi tafara kokarin sim dinta tana fadin "Wlhy karya takeyi!!!" Riketa Lutfiya tayi tareda rungumeta tana bubbuga bayanta , "Wlhy karya takeyi bai manta Dani bah nasan yanada uzuri"tafada tana kallon Lutfiya Gyada kai Lutfiya tayi idanuwanta na kawo kwalla tace" erh karya takeyi".... ★★★★★★★★★ _DUBAI_ _A week later_ Zaune suke akan sofa bayan ansallamo su daga Asibiti, kowa da abinda yake sak'awa acikin zuciyarshi, shigowan Siyah neh yadawo da hankalin su, "Get out"yafada cikin sanyin murya "Am sorry sweet,wlhy kullum sainayi dailing numbern ta amma baya shig.." Bata karasa bah yace" I
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138