Skip to content

Chapter 5

Chapter 5

Zulfa Book One Complete Hausa Novels 1,225 words 0 views Progress saved
Download Book

kuwa fadi take "Tsantsan tsanan danake maka ne yajawo duk randa ka rabe ni Sai na zubda hawaye.. "maganarshi ne yakatse ta "Ko zamuje asibiti aduba min ke??" Yafada cikeda kullawa "No basai ka kaini bah nasan with time zanji dadi "yabashi amsa "Tinda haka kike so ba damuwa" yafa hade da shigewa toilet,ruwa ya hada musu sannan yazo ya dauketa dukda tayishi 3 amma shikam ko kadan baiji nauyin taba, jin an dagata as usual neh yasata lumshe idanunta ,tana maijin tausayin shi aranta... *3:30pm* Zaune take akan sofa tana kallo gakuma littafi ahannun ta da Biro kome take rubutawa oho, sallaman da taji ne yasata dago kanta aikuwa tayi harba da kawar ta,murmushin fuskanta ne ya fadada lokacin da ta karaso wajenta "Uwar gida awajen *IQBAL* "wanda tashigo tafada cikeda shakiyanci " Na'am kawata Nihal wanda batada ma shinshini"tafada cikin dariya, "Shegiya wlhy kina sanin masoyina zaki Fi kowa shiga tashin hankali"tafada azuciyar ta afili kuwa cewa tayi "Kozaki jona ni da Iqbal neh??" "Kinma isa IQ yahada jikin shi danaki??" Tafada cikin dariya "Yarinya naki wasa neh" tafada azuciyar ta, a azahiri kuwa cewa tayi "Buu akan miye Kika ce hakan??" ta tambaye ta dawani murmushin mugun ta dake shimfide asamar fuskarta kaman maganan bai dake ta bah "Soboda shi ba ajinki bane" "Allahu Akbar ba damuwa amma wlhy duk randa kikaga Saurayina hmm " tafada hade da girgiza Kai cikin mugun nufi "Ke kikasani" Yusayrah tafada "Miye kike rubutawa kaman timetable??" Ta tambaye ta "Wlhy kuwa *SEX TIMETABLE * dinmu kikeji" ta amsa cikin murmushi kaman wacce take abin arziki "*Sex timetable*kuma !!! Tafada cikeda mamaki, saikace ba sadaki yabiya bah, wlhy bantaba jin wannan batu bah tinda nake "Toh gashi yau kinji,kuma dole ya amince" "Bakida mutunci fah Yusayrah, soboda shi kuma shanyayye ne Sai ya amince miki??" Tafada cikeda rainin wayo "Toh miye zai hana"tafada batareda damuwan komai bah "Amma Yusayrah ba haka Kika barshi bah, kuma baki kyauta min bah ace kinada mai miki magani amma baki fada min bah" Nihal tafada cikin nuna alamun rashin jindadi "Ke rabani ,wayece miki na mishi wani abu? Wlhy tinda nake bantaba sha'awar zuwa wajen boka da malami bah ,kawai dai Allah ne yajarabce shi da Sona amma bayan haka babu komai cos wlhy har tausayi yake bani" "Ikon Allah kenan, gaskiya yakamata ki koyi sonshi wlhy cos nasan duk randa ki yarda yasan baki sonshi zuciyar shi zata iya bugawa" "Ke karki damen" "Dadi na dake rashin son gaskiya" tafada cikin yatsine "Umaiza!!!" Takwala wa mai aiki Kira ,saigata kuwa tazo "Wato ke in ba'a miki Kira sau uku bah bakya amsawa" "Wlhy Anty banji bane shiyasa, Ina wuni anty Nihal, dafatan kin iso lafiya" tafada hade da gaisar da Nihal "Lafiya"ta amsa atakaice "Miye Zan kawo miki" Umaiza ta tambaya "Ki kawo min something good" "Ok Anty"tafada tareda wucewa ,da harara taraka Umaiza sannan yacigaba da abinda takeyi. Sunfi minti 30 suna hiransu cos har twins dinta sun tafi Islamiyya amma kuma acikin su babu wanda tayi yunkurin yin sallah.... Sallama ta mata sannan ta tafi itakuma tashige bedroom, atsakiyar daidai wajen katakon gadon su ta manna timetable dinta da gum, sanda taga yasha iska kafin tabar wajen wajen... *8:05pm* "Heart beat nadawo" yafada da karfi daidai ya isa tsakiyar palourn su, Umaiza ce tafara fitowa sannan ta mishi sannu da dawowa,amsawa yayi sama sama cos yatsani ace yadawo gida wata daban tafara mishi sannu da dawowa bayan Yusayrahn shi. Itakuwa tana sama bata masan yadawo bah, cikin jiki ya haura sama,abakin mirror yasami yar dumaduman shi tana makeup. Ahankali yataka zuwa wajenta sannan ya tsuguna daidai cheek dinta ya yi pecking,juyowa tayi tana binshi da yaudararren murmushi shikuwa sokon wani dadi yaji harda rungumeta yana shakar kamshin jikinta,raba jikinta tayi da nashi sannan tace "Sannu da dawowa MAI SONA" "Yauwa heart beat" "Hope day naka wasn't stressful??" Tafada tana shafa fuskarshi "Heart beat kenan ai ko it was stressful mah ina daura ido na akan ki nakanji na wartsake " dariya tayi cos tasan hakikanin gaskiyanshi yafada "To barina hada maka ruwan wanka" tafada mai tana sace tie din wayanshi "Yauwa kaman kinsan abinda nake bukata kenan ayanzu" Batareda tasakeyin magana bah tashige toilet , tana gama hadamai tajashi ciki,yaso ta tayashi wanka amma ganin kaman zai takura ta yasashi kyalewa, kafin ya fito har ta ajiye mai kayansawa cos ita duk iya kwakwafin ka bazaka taba gane bata sonshi bah sai tafada maka da bakinta soboda abubuwan da take yi, taiya takunta sosai... Yana fitowa yahango ta zaune a gefen kayan,ganinshi yasata tashi dasauri hade da nufan shi.. Goge mai jikinshi tayi sannan tashirya shi, tana gama wa tajashi waje amma batayi magana bah shikam mamaki ne yakamashi ganin abinda take mai kuma fuskarta a sake "Yau zan kwashi gara kenan" yafada azuciyar gawani murmushi afuskarshi na jin dadi (Niko nace kataro match...hhhh) zaman datayi dashi akan kujera ne yadawo da hankalin shi awajen ta "Heart beat yau kaman kina farinciki"yafada lokacin da take zuba mai abinci a plate Cikin turo baki tace" Toh bakason gani na cikin farinciki ne daman?" Dasauri yace" wlhy da haka zakina farinciki kullum danafi kowa jin dadi" "Aww ai nadau bakaso ne" "Allah inaso nikam banki ace kullum kina farinciki bah,pls kifada min abinda Zan dinga miki ki kasance cikin farinciki akullum??" " Infada maka zaka iya min??" "Erh wlhy" "Promise??" "Promise" "Remember promise is a debt" "Yeah dear" "Ohk , abinda zakamin Zan nuna maka in mun shiga daki" tafada mai "As you wish dear" suna gama cin abinci yace tatafi daki zaije yaga yaranshi,bayanshi tabi da harara sannan ta cewa Umaiza ta tattara kan dinning din kafin tashige daki. Yana isa dakin yaran yaga sunyi daddaya akan gadonsu Sai sharban bacci sukeyi, Addua yamusu sannan yafita... Tsaye yaganta tana gyara sleeping Skin Raisa Ribbed Tank Top dinta alaman yanxu tagama dawa,cikin sanda yakarasa bayanta sannan yayi hugging dinta so tight juyowa daita yayi yana dada shigewa daita jikinshi, ahankali yakaita wajen yafara sarrafata,shegiyan kuwa tana ganin yayi nisa tazare jikin ta cikin rawar murya yake fadin "Pls.. let me" miyarda numfashi tayi sannan tace "Let talk" A kasalance yace"Kibari mugama Sai muyi" "No akan Alkawarin daka daukamin dazu" ahankali ya mirgina gefen ta hade da dafe mararshi cikin dauriya yace "Fada min inaji" "Toh kajuyo" ahankali yajiyo yakalleta "Gashi"tafada tana nuna jikin gado,sai yanzuma yalura da wajen "Miye aciki??"yatambaye ta "Duba dakanka " abinda yagani in bold ne yasashi mikewa akan gadon afirgice, murza idon shi yake cikin son tabbatar da abinda yake kallo "Yusayrah miye nake gani haka?? Yafada akidime "Alkawarin daka daukamin neh" Afirgice yake fadin"so kike ki Kas..... *Inkun ji dadin shi share* *MHIZZPHYDO* [21/08, 11:59] +234 806 421 6666: *ZULFA* @MHIZZPHYDO A Sweet and pitious Romantic love story *Bismillahir Rahmanir Rahim* *Page 9&10* Afirgice yake fadin"so kike ki Kashe ni neh??" "Haba MAI SONA miye kawo maganar kisa kuma anan??" "Ba gashi bah" yafada agajiye "Tinda bazaka iya cika Alkawarin daka daukamin bah shikenan saika zo kayi" tafada cikin fushi "Haba heart beat tinda bakiso ai bazan tillasta miki bah,kiyi hakuri in har na bata miki rai"yafada cikin sanyin murya, Allah sarki wani tausayin shi taji yashiga ranta amma gaskiya

Table of Contents

Chapters

138 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138