Chapter 79
Chapter 79
tagani neh yasata sakin gigitacciyar Kara tana fadin "cikina babu yanxu! Aurena ma yamutu, Wani irin rayuwa nazo neh , Iqbal baka min adalci b.." Kafin takarasa magana yadauketa da wata zaffafiyar Marin dayasa gefen bakinta fashewa "ban miki adalci fah kikace? KI kashe min y'a kice ban miki adalci bah, kina kirana da murderer koh? Yanzu acikin mu waye murderer, you killed my daughter fah my Fareeda" Yafada cikin kuka Itakuwa sai girgiza kai takeyi tana zaro idanuwa, cikin tashin tace" Wlhy bani nakashe ta bah , Yusayrah ceh Wlhy kayarda dani bazan taba cutar ka bah " Bango ya nausa sannan yajuyo dasauri yana nuna mata yatsa yace "taya za'ayi uwa da takashe diyarta? in kika sake cewan matatace takasheta Wlhy bazanyi la'akari da cewan kinsamu miscarriage bah zan nada miki najakin da bazaki Kuma daukan Wani cikin bah! Zulfa you're a great misfortune! nayi tunanin baki second chance arayuwa nazama dani har abada , nayi cherishing dinki sosai naso duk abinda kika nuna kinaso Amma gabadaya ke tsanan duk abubuwan danake so kikayi, kina yawan cewan kin tsane ni ashe kiyayyar ma tawuce tunani na tinda har kika kashe min y'a, I regret marrying you , I regret knowing you!!!" "Stop!! Wai miyeke damunka neh? Tinda nasanka baka tab'a amfani da kwakwalwarka bah, miyesa zan kashe innocent girl kaman Fareeda kawai kayanke hukunci batareda bincike bah, thank God ma yanzu am a free bird tinda har kamin saki har Uku and Wlhy bani nakashe maka y'a bah kaje kayi bincike dakyau and kuma I never regret anything av done to you kobah komai mu family and friends neh, amma karubuta ka ajiye wlhy daga yau kafara dana sani kenan!" Tana gama fadin hakan tadauki wrappern dake ajiye sannan tashige toilet tareda slamming kofa "Miyesa ka saketa batareda kayi bincike bah?"Mama tafada cikin takaici bah "Mama what we see is what we believe! Ahannunta nasamu frying pan din. Ita takashe min y'a" yafada yana yin zaman dirshan akasa Girgiza kai mama tayi tace" is not all what we see that we believe cos some maybe fiction." Tin lokacin daya shigo tadawo hankalin ta amma the guilt inside her yahanata bude ido. Ta tsane kanta sosai yanzu, she can't believe ita takashe diyarta da hannunta ga dayan ma rabin jikinshi yakone, Runtse idanuwanta tayi hawaye na gangaro wa lokacin data tina Dakhil, "Nashiga uku nah" tafada dakarfi dayasa sukayi kanta dasauri Fizge-fixge tafara yi akan gadon tana kuka sosai kaman ranta zai fita tsantsan tashin hankali datake ciki na tinawa da Dakhil har mantawa tayi dacewan akwai mutane adakin tayi tafara fadin"wayyo Allah! Tawa takare nakashe ya'ta da hannu nah adalilin kishin banza wayyo Allah Fareeda na tatafi" Sororo Iqbal ya tsaya gabanshi na dukan uku-uku, mama neh ma ta tabata tareda kiran sunanta, Tsit Yusayrah tayi tareda bude idanuwanta fess tasauke su akan Zuly data fito daga toilet rike da leather a hannunta, cikin sauri tamike zaune ko lura dasu mama da Iqbal batayi bah Takowa Zuly tayi har gabanta kafin tasaki murmushin takaici tace" yanzu Iqbal is all yours Allah yajikan Fareeda" Chakumo wuyar Rigarta tayi cikin tashin hankali tace" miyesa kika kauce? Miyesa baki bari mangyadan ya tabaki bah? Kinsa nakashe ya'ta miye kikeson nafadawa ubanta?" "Ce mishi zakiyi kishin mijinki neh yajawo hakan"tafada tana cire hannunta daga wuyarta "Wlhy kin shiga uku a wajenshi" tafada "Bayan sakin daya dankara min?" Tafada kaman batasan akan Dakhil take magana bah soboda talura kaman Yusayrah ba acikin hanyacinta take bah Yusayrah zata sake magana Zuly tafada kafadarta kafin tajuya wajen Iqbal da notin kwakwalwar shi yake barazanan kuncewa jin cewan Yusayrah ce takashe Fareeda bah Zuly bah, murya Zuly yaji tana fadin "Toh Iqbal kaji koh bani nakashe maka y'a bah, zargina dakayi dafari nayafe maka soboda matsalolin dazasu kunno maka ma ya isa, nabarku lafiya" tana gama fadin hakan tafice daga ward din tana share hawayen fuskarta da hannun da babu komai, Zama tayi awajen kujera domin hutawa tana kuka kasa-kasa jin kukan yarinya yasata zaro Ido tareda mikewa tana yin hanyar waje sai cewa take "wayyo Babynah!!".... Kaman wanda aka zarewa laka ajiki yakarasa wajen Yusayrah datake zaro ido cikin tsananin kidima jin katobaran data gama yi yanzu "You killed her don't you?" Yafada cikin rawar murya yanajin kafafuwan shi narawa Girgiza kai tafara yi tana matsawa baya hawaye na malala daga idanuwanta Cikin tsawan da baitaba mata yace"answer me!" Rike hannushi mamanshi tayi tana murzawa alaman yakwantar da hankalin shi Fizge hannun yayi yakama kafadar Yusayrah yana jijigata dakarfi, ai kuwa saita sume mai soboda tashin hankali Yana cire hannushi daga jikinta ta zube akan gadon da bayanta "Heartbeat!!" Yafada cikin sabon tashin hankali yana rungume kanta akirjin shi tareda sakin wani kuka again. Mamanshi neh ma taje takirawo doctor aka zo aka fara dubata duk kanta nakan cinyar shi yana shafan kanta sai ajiyar zuciya yake saukewa kaman wanda yayi gudu saukin abin ma har sunkai Fadeela makwancin ta... Kwance tasamu babynta akan bench din baba maigadi "Allah sarki Babynah"tafada cikin tausayawa ganin yanda take sauke ajiyar zuciya alaman tayi kuka ta koshi gakuma hawaye duk sun bushe mata Daukan baby tayi tayi hanyar ficewa daga gidan taji muryan maigadi yana cewa" lafiya daiko?" "Tarasu" shine abinda tafada tareda ficewa daga gidan gabadaya... "Kayafe mun maisona "tafada cikin disheshiyar muryarta "But why kikace Zuly ceh takashe ta? Gashi kinjawo nasaketa dakuma asarar cikin jikinta"yafada ahankali Jitayi gabadaya tausayinshi yarufeta, cije lebban ta tayi tana tirr da halin irin nata "am sorry for everything" Tafada tana share hawayenta, gyada kai kawai yayi yana fashewa da sabon kukan dabaisan na miye bah... _5 days later_ Zaune take tasa Fareed dake kwance agaba saikuka take mishi, duk tarame tayi duhu kaman baita bah. "So dagaske neh?"taji anfada daga bayanta Dasauri tajuya tana kallon Dakhil dake shigowa cikin dakin fuskar shi Sam babu ko digon annuri Mikewa tayi atsorace cos batayi zaton zaizo har asibiti bah... Tafiya yakeyi amma kaman hankada akeyi soboda rashin karfin jikinshi, he feels restless Ajiyar zuciya yasauke tareda nufan ward din da aka kwantar da Fareed yana dada rike basket din hannushi wanda abincin lunch din Yusayrah neh acikinta. "Miye kakeyi anan?"tafada cikin karfin hali Mari yakwasheta dashi yace"harkinada bakin magana? Kin kashe mun y'a kuma nazo duba jikin magaji na kicemun miye nazoyi, you must be mad" Jikinta neh yadauki rawa kaman mazari bakinta sai rawa yakeyi cikin rawar murya tace "Masoyi danAllah katafi kar babanshi yadawo yasameka anan" "Waye kuma Babanshi bayan ni Sayrah? Aww kina nufin ATM machine dinmu? Yazo mana and so kinma ci sa'a ban karya wannan hannun dakika watsawa yarana mangyada bah" yafada tana riko hannunta da karfi Kuka tafashe dashi tana mai tsinewa Dakhil acikin ranta kaman saukar aradu taji yace "Nikam ma yau zantafi da dana" "DanAllah kayi hakuri katafi zanzo muyi settling komai" tafada cikin rashin nutsuwa jin yace zai tafi da Fareed "Ai in kinga natafi toh tareda yarona neh" yafada yana kokarin daukan Fareed Cikin muryan tausayi tace" danAllah karufamin asiri mai sona karka min haka, kadaisan soboda kai nake irin wannan abubuwan pls katafi zanzo gida muyi magana" Hannu yasa yashafo gemun shi da ko gashi babu yace" inzaki zo ki
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138