Chapter 12
Chapter 12
yanasa kanshi ajikin kofan toilet din cikin dauriya yace "Zo kiganta kosau daya zulynah" "Nifa nace ban kaunar ganinta" tana wargaza abubuwan cikin toilet din , tana jin zuciyar ta kaman ta yasar Da karfi yace"Ke ce F..... *Inkun ji dadin shi share* *Mhizzphydo* [21/08, 11:59] +234 806 421 6666: *ZULFA* @MHIZZPHYDO A Sweet and pitious Romantic love story *Bismillahir Rahmanir Rahim* *Page 19-20* *Witch* Da karfi yace"Ke ce fah"cakk kukanta yatsaya tana son tabbatar da abinda yafada, muryan shi tasake jin yace "Wlhy kece" wani irin wawan bude kofa tayi wanda yasashi kusan faduwa kasa, cakk ta tsaya tana kallon hoton wanda bakowa bane aciki face ita kuma da shigar jikinta, tambayar kanta tafara yi wai shin ina tunanin ta dahar aka suffanta ta bata gane bah Daidaita tsayuwar shi yayi sannan yace"wlhy dana fadi da kema saina fadar dake" Juyowa tayi gareshi tana mai harde hannayeta biyu a kirji sannan ta turo baki kafin tace"miyesa baka ce nice bah??" Shima harde hannunshi yayi kaman yanda tayi sannan yace"toh miye amfanin fada din??",nidai a nade min hoton budurwa nakama gabana, kar kishi yasa a yagamin don anga beautiful girl mai mulkan zuciya ta" Giran ta daya ta dage sannan tace "kaji min mutumin nan ance maka samarika na basu fita kyau bane da har zanyi kishi da wannan mummunan" Kalman mummunan da tafada bakaramin taba mai kirji yayi amma kalman samarika yafi tsaya mishi arai,afili yace "bangane samarika bah??" Cikeda rashin damuwa tace" erh mana daya ina mugun sonshi dayan kuma…" tasamu bakinta da yin shiru kuma atake wani kunya ya turnuketa,sunkuyar da kanta tayi tana wasa da yatsarta… Har ya karaso gabanta bata sani bah sai jin hannunshi tayi yana dago habarta cikin danne duk abinda yake cikin ranshi yake Adduan Allah yasa karta karasa kalman dazai tarwatsa zuciyar shi awajen amma Sai yace" dayar fah??" Samun kanta tayi da girgiza kanta tareda fadin"hey cool down wasa nakeyi fah" Ajiyar zuciya mai karfi yasake tareda sake habarta sannan ya dafa saitin zuciyar shi yana dan runtsa ido… Ganin abinda yakeyi ne yasata zaro ido tace"yay Mou dina miye faru" Ganin yanda tazaro ido neh yasashi fashewa da dariya yana nuna ta da yatsa hade da yin baya … Kallon kanta takeyi daga sama tana neman abinda yake mawa dariya din ,ganin babu komai yasata matsawa gab dashi hade da buge kirjin shi tace "You scared the hell out of me and kana min dariya" rike hannunta yayi cos ayayin da take bugawa wani vibration yakeji awajen, controlling din dariyan shi yayi sannan yace"am sorry zulynah", Sai asannan ta tsaya tana fadin "daman fah Zan tambaye ka abu neh" Tattara hankalinshi yayi gareta yana fadin"go ahead zulynah" Jan hannunshi tayi zuwa wajen wani tsadadden*poltrona frau kannedee curved sofa* white colour cos gabadaya colourn wajen white neh,zaunar dashi tayi akan kujera while tamawa kanta masauki akan *silk ifashan rug* tareda takwashe kafa kaman mai karban karatu sannan tasa hannayenta ta dafa kumatunta dashi, shidai ido kawai ya zuba mata… "Yay Mou dina gudumawar miye zaka bani a aurena??" Wani irin dariya yayi sannan yace"tin yanzu??" Pouting bakinta tayi sannan tace "kawai dai inaji ajikina nakusa aurene shiyasa" Zaro ido yayi yace "like seriously" Gyada kanta tayi tana saukar da kwayar idonta akanshi, murmushi mai sauti yayi sannan yayi gyaran muryan dayasa ta miyarda idonta kanshi Ajiyar zuciya yayi sannan yace"na dauki nauyin kayan dakinki" "Wow yay Mou dina I love it…" "One more thing"yafada,shiru tayi Sai ya cigaba" nida kaina zankaiki dakina babu wani gayya…" Katseshi tayi da fadin "dakinka kuma??" Tareda rike habarta Zaro ido yayi yace"toh in banda abinki ai dakina dakinki neh so dakinki dakina neh ai…" Sosa kanta tayi sannan tayi dariya tace"kuma haka ne fah yay Mou" Dariya dukkansu sukasa kafin tace "sauran abu guda daya" "Toh zulynah miye ne kuma??" Sunkuyarda kanta sannan tace"inason kai zaka zamo waliyyi nah" Wani irin tari neh yasarke shi ai kuwa yafara yi babu kakautawa arikice tayi cikin fridge din wajen tadauko ruwa, tsantsan rudewa mah tamanta dayanda ake budewa,nan kuwa tafara kokuwa da gora dataga babu kanta Sai tayar da goran tayi wajen water dispenser din wajen,acikin disposable cup ta taro ruwan sannan tazo tafara bashi alokacin kuwa har hawaye yafara wanke mata fuska… Sanda yasamu nutsuwa tukun yadawo da kallon shi kanta , idonshi sunyi mugun Jah,goge mata hawayen fuskanta yayi sannan yatashi tsaye cos yasan in har yacigaba da tsayawa awajen to tabbas saidai afitar da gawanshi… "Sannu yay Mou dina"tafada for the tenth times tana rike hannunshi,gyada kanshi kawai yayi "Muje inbaka magani"tafada tana Jan hannunshi(nace toh yaushe Zulfa tadawo likita bansanibah??) "No zulynah gida Zan koma"yafada ahankali "Harka gaji da ganina neh yay Mou??" Ganin yanda tayi fuskarta yasashi jin tausayin ta,lumshe idonshi yayi sannan yace"ai banki mu dawwama ahaka bah, banjin akwai randa Zan gaji dake arayuwa ta kokuma kin manta matsayin ki azuciyata neh" Girgiza kanta tayi tana murmushi sannan tace"toh karka tafi" Cikin serious face yace"inkinsan zaki tuka min tuwo toh Zan zauna"(kowani abinci ta iya amma banda tuka tuwo...hhh) Nan da nan tafara ja da baya tana fadin"bari na nade maka hoton budurwan ka saikabi asamaka ita a frame" Murmushi yayi aranshi yana yace"sakaliya kawai" Nade mishi tayi sannan tace"in kazo gobe inason muyi magana" Wani irin dum yaji azuciyar shi amma ya maze yace"ina fatan bah shirme zaki fada min bah" Dariya tayi sannan tace"this time around zakasha mamaki na " "Allah yasa" yafada tareda ficewa daga dakin… ★★★★★★★★ *Brookfield Center for lifestyle Medicine,8misratah street WUSE 2 Abuja, Nigeria* Kwance take drip ahannunta banda kuka babu abinda takeyi she can't believe ace yanxu Wannan cikin datake bala'in so yanzu babu shi… Shigowan Umaiza da flask din ruwa neh yasata runtsa idonta ko kadan batason ganin Umaiza din cos gabadaya laifin kanta ta aza… "Anty dazu Alhaji yakira kina bacci,shine nace nakira miki shi ne yanzu kokuma??"Umaiza tafada "Ki Kira min nurse"tafada batareda ta kalleta bah Itama batayi magana bah tafita… Chan saigata tareda nurse sun iso "Sannu madam"nurse tafada ayatsine "Yauwa so nake kiringa Kula dani cos bana bukatar wannan mayyar anan" Afirgice Umaiza ke kallon ta tana mamakin karfin Hali irin na Yusayrah "Bangane mayya bah? mayya ce wannan din??" Nurse din ta tambaya cikin tsoro "Erh mana ita ta yoyemin ciki" Yusayrah tafada batareda shakkan komai bah, zaro ido Umaiza cikin tsananin firgici jin sharrin da yusayrah ke kala mata… "What!!"shine abinda nurse tafada tareda ficewa dagudu,chan saigata tadawo da police guda 3… "Ke kifita daga cikin hospital din nan peacefully kokuma mufitar dake da karfi…" Hawaye taji yasauko mata sannan tace"wlhy ni bah mayya bace, duk familyn mu mah babu mayu…" Kafin ta hankara sunfara ingizata waje nan da nan jama'u suka fara taruwa ana neman ba'asi nan kuwa nurse tafara Koro musu bayani nan da nan aka mata caa akai… Shooting dinta akayi dawaya kotaina while ita banda kuka babu abinda takeyi numfashinta har sama sama yakeyi tsantsan tashin hankali ita ko amafarki bata taba tinanin za'a kirata da mayya bah… Har waje aka raka ta suna mai tir da halinta, gudu gudu sauri sauri tadinga tafiya hartayi nisa amma har lokacin kuka takeyi… Da kafa taka zuwa gidansu dayake daga gidan zuwa asibiti
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138