Skip to content

Chapter 81

Chapter 81

Zulfa Book One Complete Hausa Novels 1,230 words 0 views Progress saved
Download Book

dayayi, alokacin kuma har an sallami Fareed shiyasa Yusayrah take samun daman kula dashi dukda bawai yanzu yana sakar mata da fuska bah Itakam bata damu bah cos atunanin ta zafin rabuwa da Zuly neh amma zaiyi yagama. "Maisona danAllah inason zuwa gida yau"tafada cikin ladabi "Allah sarki Zuly nasan dake ceh datin kafin satin fitan yayi zaki fadamin"yafada azuciyarshi tareda ciza busassun labban shi kafin yace "Toh agaida su" Murmushi takuma sakewa tace" DanAllah ina bukatar kudi" Kallonta yayi na wasu mintuna sannan yace"dauko cheque book dina" Washare baki tayi tareda hurawa sama cikeda farinciki ganin bai tambayeta miye zatayi dashi bah... "5million Naira!" Tafada cikeda farinciki soboda bata yi zaton zai bata kudin dayakai hakan bah "Allah sarki Iqbal kayafemun"tafada acikin ranta afili kuma tace "Nagode maisona Allah yakara budi" "Ameen"yafurta asarari amma cikin ranshi fadi yake "Daga yau sainaga mai baki" Kwalliya taci kaman zata gidan baki sannan tafice daga gidan gabadaya tana barin Fareed awajen Iqbal. Tana fita shima yamike yabi bayanta,yana tsaye aka bude mata gate tafice. Dakafa yataka zuwa bakin gate yakuwa ci sa'a akwai mai taxi, ba bata lokaci yashiga tareda umartan shi dayabi bayan motan Yusayrah... "Gashi!"shine abinda yafada cikin b'acin rai bayan Yusayrah ta dawo Kallon miye neh take mishi kafin tasa hannu takarbe papern ahannunshi Batareda ta bude bah tajefa acikin jakka sannan tawuce part dinta don huce gajiya Sanda tagama komai nata tukunna ta tina da papern da Iqbal yabata "Allah sarki maisona Allah yasa wani cheque dinkuma yabani"tafada tana warwarewa Cakk tatsaya tana kif-kifta idanuwa, tashi tayi gabanta na bugawa sosai ga tashin hankali karara akan fuskarta, Mikewa tayi dasauri tana ficewa daga part din zuwa parlour wajen Iqbal "Maisona miye wannan"tafada cikin rawar murya Murmushin takaici yayi yace"banason kicigaba da kwasan zunubi neh shiyasa kawai na sallameki kije kicigaba da abinda kikeyi" "Miye nakeyi love?"tafada hawaye na gangaro mata "Love!!"ya maimaita cikin mamaki soboda ita saidai tace Maisonta amma banda wa'inan sunayen Tabe baki yayi cikin ko inkula yace" kinfini sanin miye kikayi soboda gabadaya innatina jinake kaman na rufeki da mugun dukan da bazaki sake moruwa bah amma son danake miki yahana faruwan hakan" Yafada yana rike saitin zuciyarshi,hadiye wani yawu tayi jikinta na wani irin rawa soboda firgicin jin zai daketa Dan matsawa kadan tayi tace"Allah zaisaka min Iqbal tinda ban maka komai bah kasakeni,wlhy na tsaneka" Hawayen da suka silalo mai yagoge yace" daman wannan kalman kawai nake jiran ki furta Yusayrah, ace duk soyayyan danake miki ki rasa da abinda zaki saka min saida cin Amana! Kinci amanata kin yaudareni, kin likamun shegu amatsayin ya'yana amma kice bakimun komai bah? Harda Allah zaisaka miki? Ke yakamata kice hakan koni? Bantaba zaton hakan daga gareki bah, bakaramin cutata kikayi bah" Iyanzu kam jikin Yusayrah yayi sanyi kalau sai kallonshi takeyi at the same time kuma wani soyayyar shi dabata san daga ina bah suke fizgarta amma kuma lokaci yakure tinda duka igiyoyinshi dake kanta ya tsinci, lumshe idanuwanta tayi tana hamdala aranta tinawa datayi da first love dinta wato Dakhil yanzu tasan bata yi asara bah zataje suyi aurensu da Dakhil dinta sannan ta roki gafara awajen Allah tinda Allahu Gafurun Rahim neh shi!( Nace Yusayrah kenan) "Kayi hakuri"shine abinda kawai tafurta tareda shigewa part dinta dagudu. Yadade awajen tin yana zallan hawaye harya fara kuka yana jin tsanar kanshi akan abubuwan dayayi. Ashe Zuly is a Blessing in disguise amma shine yake mata hakan, tabashi kidney amma koda da rana daya bata tab'a koda mishi gori bah ainihi ma bata tab'a dago wannan zancen bah balle yasani. Tashi yayi dakyar ya haura sama zuwa part din Zuly soboda yanzu nan neh wajen zamanshi musamman dakin zanen ta... "Heart control Yaushe zamu tafi Cyprus din?"shine abinda wata dake sanye da wani kayan da bashida maraba da tsirara tafada "My Niha sonake nakarbi Fareed awajen Yusayrah tukunna" Dakhil yafada cikin maye yana kurb'an giyanshi Kofa sukaji ana kwankwasawa, kallon juna sukayi kafin suka kalli agogon bango "Waye bashida gidan dayake damun masu gida goma saura na dare"Nihal tafada cikin tsiwa Gaban Yusayrah neh yafadi jin kaman muryan kawarta Nihal.. "Hala kanwarshi Niha ceh tazo"tafada cikin son kwantarwa kanta hankali "Niha matar yayanki neh" tafada tana murmushi kaman agabansu take Murmushi Nihal tasake azuciyarta tace" komai yakare " sannan tabude kofa Batama lura da Nihal bah soboda yanayin wutan parlourn, shigowa tayi da Fareed dake bacci akafadarta tace" kanwar mu DanAllah ashigo min da akwatina nah" "Wani akwatina Sayrah?"taji muryan Dakhil yafada Far da idanuwa tayi tace" Adduan mu yakarbu tinda yasakeni cikin sauki kaga yanzu zamuyi aurenmu muci Karen mu babu babbaka tinda munriga da mun tara shegu Naira" "Hey kawata"taji anfada daga baya Batareda takalli mai magana bah tace" Masoyi wlhy muryan kanwarkan nan sak na aminiyata" "Kanwa kikace fah?"taji ansake fada, juyawa tayi takalleta daidai Nihal tukunna farin wutan parlourn Mikewa tayi cikin tsananin firgita tana nuna Nihal dayatsa "Miye kikeyi anan da irin wannan shigan?" Ta tambayeta cikin rawar murya "Kedai zan tambaya nace miye kikeyi agidan mijin wata da wannan uwar Daren... *DanAllah wattpadians ina bukatan Followers dakuma votes🙏* #team ZulynMourad #team ZulynIqbal☑️ *Vote,comment&share* *ZULFA* @MHIZZPHYDO A Sweet and pitious Romantic love story *Bismillahir Rahmanir Rahim* *Page 85* "Waye mijinkin?" Yusayrah ta tambaya cikin rainin hankali "Wanda kike kwartonci dashi wato Dakhil"ta bata amsa tana sakalo hannayenta ta kugunshi Wani juwa neh debi Yusayrah aikuwa saigata tayi zaman dabbas akan kujera tareda ajiye Fareed agefenta "Baki gane bah koh?"taji Dakhil yafada cikin muryan mashaya Gyada kai kawai Yusayrah tayi gabanta na dukan goma-goma Dariya yakece dashi yace "Sayrah kenan! Bake kin zabi son kudi akaina bah? Muna cikin soyayyar mu cikin aminci kika kawo shawara lokacin da Iqbal yake nemanki, sharawar ki bakaramin tarwatsani yayi bah soboda hakan yanuna min nidin ma zaki iya hakan dani, Wato ke kinga mai kudi dan gidan masu kudi koh, bakida wayo wlhy, kin miyardani shashasha irinki neh? Ai tin lokacin dakikace nabarki ki auri Iqbal inyaso saiki kwamushe shi daga baya ki gudo muyi rayuwanmu natsaneki soboda natabbata nima in nayi kudi zaki iya kwamushe ni ki gudu tinda aka kike, Naso naki wannan shawara naki amma kuma dana fadawa kawata wanda tin kafin nasanki take bina akan tana sona...yafada yana shafa fuskar Nihal dake murmushi... saitace min ai wannan babban garabasa neh agareni nayin kudi cikin sauki. Nakuwa amince daita bayan wata daya soyayya mai karfi yashiga tsanina daita, tinkafin ma kiyi aure na auri Nihal wato kawarki wanda kika hadu daita a saloon lokacin da kikaje wash and set( a saloon suka fara haduwa da Nihal) Don haka inma zakisan inda dare yamiki neh toh soboda ni basonki nakeyi bah, waima waye zaiso macuciya? Mayaudariya, nidai kawai ina amfani dake neh kawai" yafada yana fashewa da dariya Ai Yusayrah batasan sanda tacire khimar din kanta bah tana gyada kanta kaman wata kadangaruwa, wasu zufa ke karyo mata tako taina najikinta, Zuciyarta na wani irin zafin da tinda take arayuwarta bata tab'a jin irinshi bah, wani abu taji yatokare mata makoshi soboda rashin kukan dabata san miye yake hanashi zuwa bah,bata tab'a sanin yanda akeji a tashin hankali bah saiyau Muryan Nihal taji tace"Kintina nataba cemiki inkika san saurayina saikin kin kusa zaucewa!

Table of Contents

Chapters

138 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138