Skip to content

Chapter 24

Chapter 24

Zulfa Book One Complete Hausa Novels 1,227 words 0 views Progress saved
Download Book

neh)... Shikuwa tinda aka bude mishi kofa yahango ta .Wani mashi neh ya kaiwa kahon zuciyarshi wani mugun soka shiyasa ma bai fito dawuri bah... Gabanta yanufa straight tareda tsugunawa inda duk mutanen wajen sukayi tsit suna binshi dana mujiya... Hannun shi yasa yarufe mata bakin da lokacin harya fara tsiyayan yawu. Ganin shi agaban ta bakaramin mamaki yabata bah,har zata fara mai rashin kunya wanda yayi daidai da dauko handki dinshi dayayi... Idanunwansu na haduwa tanemi duk rashin kunyan ta tarasa soboda mugun kwarjinin daya mata. Shikam wani irin shock yadinga,cikin sauri ya janye kwayar idonshi daga cikin nata sannan yasaki wani murmushin daya fito daga kasan zuciyarshi. Handki din hannu shi yasa yagoge mata inda yawu yabata sannan ya miyarda handki din aljihun shi. Hura mata idon dayayi neh yasata sunkuyar da kanta tareda sakin murmushi. "Kamin kyau dan gaye, Hibba kizo kice mai yamin kyau da turanci kuma ni inasonshi" tafada da karfi cos hibban nata bayan ta neh kuma duk azatonta baya Jin hausa. Wani murmushi neh yasake subuce mai Jin abinda tace amma abinda Hibba tace neh yasa murmushin shi bace wa "Ke wace irin jaka ce wai??daman taya za'ayi ki san miye zaki fada bayan kwakwalwar kifi ce gareki ko kuma ance miki wannan sa'an ki neh,toh in fada miki ko mafarki kikeyi gwanda ki farfado soboda wannan balaraben yamiki nisa" shine abinda Hibba tace "Daga kawai tace kizo kimai turanci shine zakici mata fuska??" Kuwah tafada cikin bacin rai. Kallon shi yamarga Zulyn datace"danAllah ba dan halina bah kitayani fada mai karya tafi" Ganin yanda Hibba keyi neh yasashi yin magana daman kuma baiyi niya bah amma kuma ahalin yanzu kafarshi tagama yin tsami. "Nima inasonki" sukaji daddadar muryan shi da fada,ai daskarewa suka yi suna kallonshi da mamaki... Wata murmushi Zuly tasake Jin abinda yace Mikewa yayi hankali sannan yace"miye sunan ki??" *"ZULFA!!!"*tafada cikin hanzari cos taga alamun tafiya yake shirin yi. Juyowa yayi still murmushi asamar afuskarshi sannan yace"daga yau kintashi daga *ZULFA* kin koma *ZULYN MOUR..*" *Vote,comment&share* *Mhizzphydo* [21/08, 11:59] +234 806 421 6666: *ZULFA* @MHIZZPHYDO A Sweet and pitious Romantic love story *Bismillahir Rahmanir Rahim* *Page 30* Juyowa yayi still murmushi asamar afuskarshi sannan yace"daga yau kintashi daga *ZULFA* kin koma *ZULYN MOURAD*" yana gama fadin hakan yayi gaba wanda baiso hakan ta faru bah cos bai gaji da ganinta bah amma ya yaiya??. Babu abin da take maimaitawa azuciyarta sai Zulyn Mourad wata irin murmushi take sake tana maijin ta acikin wani yanayi na daban dukda karancin shekarun ta. Gwalo tayi mawa Hibba sannan tace"ya kika gani ??kinki yin magana da turanci ashe dai shi din ma yanajin hausa" nan kuwa kowa yafara mawa Hibba dariya "Wata dai taji kunya ahir dinki, oh daman wace kunya ce dake?? Amma gaskiya kin bada mata dayawa"Hibba tafada cikin bacin rai Gwalo tasake mata sannan tace "wannan kuma ba damuwan ki bane tinda kinga shidin ma yace yana Sona" Ai nan yara suka sake sa dariya sosai Hibba taji haushi ai basu hankara bah sukaga Hibba ta cakumo wuyar riganta. Kyakyawan riko tayi wa Zulfa inda yara sai janye ta suke ai basu hankara bah sukaji Karar parkewan abu ashe Hibba ce ta parkawa Zulfa riga. Nan kuwa kirjinta ya bayyana Hibba batayi wata wata bah ta gantsara mata cizo asamar nono dayake yafara fitowa... Wata Karar tafasa wanda ya haddasawa Mourad dake gaban mai martaba sarkin Azare wata faduwar gaba cikin sauri ya dafe saitin zuciyarshi. "Lafiya dai koh" Malam ya tambaya "Ina zuwa" yafada tareda ficewa... Hango taron yara yayi ana rabon fada cikin sasarfa yakarasa wajen. Daidai lokacin da Umma tafito daga cikin fada da hijabi a baibai. Abinda yagani neh yasa ranshi mumunar baci ai baisan lokacin daya finciko Hibba bah. Wata zazzafan mari ya kife ta dashi wanda yayi daidai da isowar Umma wajen. Cikin sauri tadago Zulfa dake tsugune tana kuka. Tana ganin Umma ta rungumeta tsam tareda sakin wata irin kara sanadiyar kirjin ta daya gogu ajikin Umma. Arikice ya juyo wajenta daniyar yakamota amma ganin Umma yasashi dakatawa. Idanunshi sunyi jawur ga jijiyoyin kanshi duk sun fito. Ganin jini ajikin khimar din Umma yasashi sake birkicewa,ai wani hauri yakuma kaimata. Marin dayakuma kaimata neh yasata fashewa da kuka ga bakinta daya fara jini dalilin fitan da hakorin ta ... Lullube Zulfa akayi sannan aka wuce daita cikin fada... Wata zazzafan zazzabi neh yarufe ta,cikin nutsuwa Umma ta goge mata saman nonon ta dayake fitar da jini... Komawa yayi cikin fada din hoping zai ganta amma wayam baigan inda suka shige bah sosai yaji ba dadi haka yakoma wajen maigari suka cigaba da tataunawa akan abinda yazo soboda shi . Ganin da maigari yayi kaman hankalin Mourad bai wajen yasashi sallamansu akan suje su huta zuwa gobe zasu cigaba... Fita yayi waje nan ya hango Kuwah ba bata lokaci takira ta"please ina neh gidan su Zulyn Mourad??" Sunan tadinga jujuyawa acikin kwanyan ta sai alokacin tatina yace daga yau sunan kawar ta ya tashi daga Zulfa yakoma Zulyn Mourad. Murmushi tasake sannan tace"daman wajenta zanje " "Yauwa kaini na gaishe ta"yafada cikin hanzari Jerawa sukayi sannan suka fara tafiya batareda kowannen su yasake magana bah. Sosai takejin dadi azuciyarta wai gata ga balarabe suna tafiya. Tsayar dashi tayi sannan tamawa Umma magana akan tana tareda wani. Gyarawa Zulfa kwanciya akayi sannan tace ashigo dashi. Da sallama abakin shi tashigo Umma ta amsa ta mamakin aina suka samo balarabe. Gaisheta yayi cikin harshen hausa nan Umma tasake jikinta ta amsa mai cos haka kawai taji ya kwanta mata. "Bari naje gidansu wanda takeson Kashe min y'a" tafada tareda ficewa daga dakin. Cikin sauri ya matsa kusa da ita tareda dafa ta. Ahankali take bude idonta dasuka rine tasauke su akanshi "Zulynah san... *Vote,comment&share* *Mhizzphydo* [21/08, 11:59] +234 806 421 6666: *ZULFA* @MHIZZPHYDO A Sweet and pitious Romantic love story *Bismillahir Rahmanir Rahim* *Page 31* "Zulynah sannu koh"yafada cikin kulawa Dukda tana Jin zafi amma haka tasakar mai da murmushin daya kusan shidar dashi. "Zulynah yanzu ina neh yake miki ciwo" yatambaye ta daidai yadaura kanta akan cinyar shi. Kirjin ta tanuna mishi, ba bata lokaci yafara kokarin dage rigan don ya gani. Rike rigan tayi gam alaman batason yagani,murmushi ya sakar mata sannan yace "zan duba neh naga wani magani yadace da asaka miki. Abinda yace yasa ta sakar mai rigan tareda runtsa idonta gam. Ganin shatin hakori asaman nonon yasa ranshi kara baci afili yace"Kashe min ke zatayi neh daman?" Jin maganan shi yasata bude idonta fess tasauke su acikin nashi wani alokacin yayi Jah. "Yana min zafi sosai"tafurta still idonta akanshi. Ahankali yakai hannun shi kai yana shafa inda babu cikin ahankali haryazo saman nipple dinta. Karan data sakene yasashi dawowa cikin hanyacin shi aranshi yace"oh ni Mourad wannan dan abin neh yake neman yasa na rasa nutsuwa ta. Ahankali yarufe mata rigan tareda sumbatan goshin ta. Wani murmushin tasake sakar Jin abinda yamata sosai abin ya burge ta cos tinda take ba'a taba mata irin hakan bah. Daga wayar shi yayi yakira wani awayan shi tareda mai bayanin irin maganin da za'a siyo. Sun Jima azaune babu mai magana itakuwa Zuly Jin ta akan cinya yasa baccin dabata shirya yin sa bah

Table of Contents

Chapters

138 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138