Skip to content

Chapter 42

Chapter 42

Zulfa Book One Complete Hausa Novels 1,206 words 0 views Progress saved
Download Book

amma bakace yayi dadi bah, baiyi dadi bah kenan" "Yaushe nace baiyi dadi bah amma?" Girgiza kanta tayi tana kallon kwayar idonshi, hancinta yaja sannan yajuya daita wajen su Ammi yace " Am sorry to say amma dole nafadi gaskiya akan girkin da Zulynah tayi" Wani irin dumm Zuly taji acikin zuciyar ta cos shirun shi yafiye mata akan yace abincin ta baiyi dadi bah kuma mudin yace baiyi dadi bah toh gabadaya zatayi loosing kwarin guiwan datake dashi neh cikin sanyin murya tace" no Yay Mou dina basai kafadi gaskiya bah cos kowa yasan gaskiya anan" Girgiza kai Mourad yayi tareda sakin murmushi sannan ya kama kumatunta da hannun hagun shi yace"na tabbata ko abincin Ammi da Umma bazai wuce naki dadi bah (kuma dagaske yakeyi) and if am to judge this beautiful chef front of us zan bata hmmm 85%" Cikeda mamaki take kallon Mourad ga wata shegiya blushing din data fara muryan Ammi taji tace" why not 100 Mr judge?" Zama yayi tareda zauna da Zuly akan cinyar shi sannan ya dago hannu damanshi wanda akwai miya ajiki yace" soboda bata bani ruwan wanke hannu bah" Kafin yasake magana har Zuly tafara jefan yatsun shi acikin bakinta tana tsotse wa daya bayan daya Ganin abinda Zuly keyi yasa Iqbal dake tsaye abakin kofa zaro ido cikeda mamaki ga idonshi yayi wani jah har wani yunwa yunwa yakeji cos tinda ya tsaya abakin kofan aroma din miyan Zuly ke hautsina mai ciki abinka da wanda yasha magani amma dukda haka ya daure, dariyan dayaji sunayi neh yakomar da hankalin shi kansu " You're becoming scary Yay Mou" tafada cikin turo baki "Miye kuma nayi?" "Ai nadauka cewan zakace Zulynah abincin ki baiyi dadi bah" Dariya yayi tareda Jan karan siririn hancinta yace"sorry dear" Tashi tayi daga kan cinyar shi tace"kaje kayi sallah kafin muma muyi sai mu fita yawo in kadawo" Tabe baki yayi yace" kafin masu yi suyi dai zakice" "Whatever" tace tareda turo bakinta cikin jin kunya cos kowani period nata yana sani koda kuwa date din ya chanza Dariya yayi kawai sannan yafita daga cikin dakin wanda yayi daidai da shigowan Iqbal Ko inda yake Mourad bai kalla bah cos yasan mudin yakalle shi babu abinda zai tuna mai sai lokacin da beast dinnan ya mari Zulynshi kuma wlhy in zuciya ta ciyo shi zai iya yin abinda zaisa Zuly tsanar shi... Bayan Mourad yabi da harara kafin yazauna akan kujera cikin isa da gadara yacewa Zulyn datazo wucewa da tray ta gabanshi "Ke zo kiyi serving dina" Kallon shi tayi batareda ta tsaya bah tace "wannan abincin ba irin naku bane cos wa Yay Mou dina kawai nayi ma'ana special food amma amatsayina na wife to be dinka zan taimaka na dauko wa husband to be dina abinci daga kitchen" Tsaki yaja tareda kwantar da kanshi ajikin kujera cos ba halin yace zai mata Jan ido tinda ga uwar wanda ya suburbude shi nan azaune... Zaune suke acikin lambun fada inda Zuly tayi matashi da cinyar Mourad banda surutu da shirme babu abinda take mishi amma gabadaya hankalin shi yayi nisa "Yay Mou dina Yanzu haka zan riga ka aure kenan??" Shine abinda take ta maimaita amma shuru Tashi tayi daga kan cinyar shi tareda kallon fuskar shi ganin hankalin shi baya wajen ta yasa jikinta yin sanyi gabadaya sai taji ba dadi Ita ayanda tasan Yay Mou dinta inhar tana inda yake toh babu maganan tunani amma Yanzu wata ta shiga tsakanin su Cikin sanyin jiki ta mike hade da barin wajen ta koma cikin gida... "Ina yayan ki??" Umma ta tambaye ta "Nabarshi achan" tafada tareda shigewa cikin daki, da ido suka bita suna mamakin sauyawar ta Tabe baki Yusayrah dake zaune tayi tareda cigaba da sabgar gabanta Wato danna waya... Cikin rashin nutsuwa yashigo cikin Palourn da sallama a bakin shi amsawa sukayi harda Iqbal daya amsa da hanci "Umma Ina Zulynah?" "Tana ciki" ta bashi amsa, ajiyar zuciya yasauke tareda Zama agefen Ammi Shafa kanshi tayi tace" miye hada ku neh??" Lumshe idanunshi yayi Ya amsa mata da larabci harda dan kwallan shi(nima bansan miye yace bah😂😂) Fitowa tayi daga ita sai short daidai cinya sai armless top, headphone neh awuyar ta alaman waka takeji Kurr ya mata da ido ko kiftawa babu,sosai yake mamakin yanayin dirin yar wife to be dinshi inji ta dafada(😂) Kamshin ta dayaji neh yasashi bude idonshi karaf yasauke su akan ta inda take tsaye tana danna waya "Get back and change those cloth" yafada tareda sake lumshe idanunshi ranshi na suya cos yaga irin kallon da Iqbal yake mata Turo baki tayi tareda kallon shi zatayi korafi amma ganin babu daman magana yasata komawa cikin daki cikin jin haushi Ganin takoma yasa shi ficewa waje yana jin sabon tsanan Mourad... Fitowar su kenan hannunta cikin nashi sai kumbure kumbure take gashi yaki kallon ta ma balle yasan wani yanayi take ciki "Wai miye neh haka kikeyi Zulynah??"yafada daidai sun isa wajen mota wanda yake nuna alaman fita zasuyi Murguda bakinta tayi sannan ta jinjinu da mota kafin tace" this is not my Mourad" "Why" " Yay Mou kullum nice a tunanin ka amma tashi daya wata jaka chan wanda bansan yaushe tashigo cikin rayuwanka bah ta hankade tunani na daga cikin zuciyar ka, i really hate her na tsaneta tsana sosai" tafada hawaye na silalowa Kallon ta yakeyi kafin yasake murmushi yace" miye sa kika tsane ta?" "Na tsane ta soboda komai, ta tusa kaunar ta acikin zuciyar ka kuma zata barka, ta raba ka da walwalar ka kuma ta.. ta kwace min kai" tafada tareda fashewa da kuka cos haka kawai take jin kishi sosai Rungumeta yayi yana shafa bayan ta" you know I hate you cry bana so " Shuru tayi ta dago kanta tace" da ba dan daba dan bah Dana aur... *Vote,comment&share* *Mhizzphydo* *ZULFA* @MHIZZPHYDO A Sweet and pitious Romantic love story *Bismillahir Rahmanir Rahim* *Page 50* Zufan dasuka keto mishi ya goge da bayan hannun shi kafin yaja yanmazan kafafun shi zuwa wajen Zama tareda kudira aniyar shida tashi sai yaga dawowan su cos daman binsu zaiyi amma kuma baya son matsalan Mourad cos ya lura dan raini neh kuma bayason ya raina shi gwara suyi maintaining distance kila Mourad yafi ganin girman shi(aiki yasameka fah😂). Karfe 10 suka dawo inda kowannen agajiye yake amma kana ganin su zakasan suna cikin farinciki dukda a fuska kawai ake ganin amma Allah kadai yasan damuwan dayake cikin zuciyoyin su. Iqbal iya kuluwa ya kulu cos zaman awannin dasuka sashi yi(nace kokasa kanka bah). Tashi yayi yabisu abaya inda suna shiga shima ya shigo "Ina kukaje haka"Ammi ta tambaya cikin kulawa Karaf Zuly tace" naje cire mai damuwan da budurwan shi tasamai neh" Murmushin yake Mourad yayi tareda kokarin tashi zuwa makwancin da aka bashi Pecking din lips dinta yayi batareda yayi la'akari da wanzuwan Iqbal awajen in fact ma baisan sunan Iqbal bah balle yasan shine wanda zata aura "Good nyt Ammi" yafada cos har Umma tashige ciki yana kokarin fita yaji ance "Bazaka mawa Zulfa good nyt bah?" Tsayawa yayi kafin yajuyo don ganin mai magana , hararar Yusayrah yayi cos haka kawai yaji bata kwanta mai bah yace" how

Table of Contents

Chapters

138 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138