Chapter 133
Chapter 133
a Ammi ta d'auke sa da gigitacciyar Mari wanda ya sa hi hango Zuly a gidan ta na USA(hhhh nace tukunna dai...) "Ashe baka da hankali ban sani bah! Babu bincike babu komai ma kama ma kori mana yarinyan kirkin nan! "Ammi ta fad'a cikin d'acin rai "Nasan such an innocent soul ba zata aikata irin wannan abun ba, amma yaya ina tunanin ma ya tafi? Yanda yarinyan ta ke da hakuri har kana tunanin an had'ata da auren wanda bata so shine zata cire cikin sa dake jikin ta! Kai baka yi tunanin maybe shi mijin ne mai zubar ma ta da cikin ba? You're incredible bro"fakhiha ta fad'a tana hawaye Ji yayi gabadaya jinin da ruwan jikin sa sun daina aiki gabadaya! Shi fa tunanin hakan bai zo mai bah, Karin su ce kit har hawaye sun wanke mai fuska "Shashashan banza gwanda ka je ka dawo min da yarinyan mutane in ba so kake nayi fushi da kai ba.... Babu inda Mourad bai nemi Zuly ba amma ko kuran ta babu, gidan ta ma na chan US da yake tunanin zai sameta yen aiki suke ce bata zo na! In ka kalli Mourad sai ya baka tausayi saboda yanda ya dawo, har pic din ta ya kai wa police an manna sa da ransom mai yawa wa wanda ya samu labarin ta.... Lokacin da ya koma Dubai ba karamin tausaya mai suka yi saboda yanda ya koma, gashi baya kwana biyu ba'asa masa drip ba saboda yanayin jikin sa... _Hey 👋 lovies💞! Show me love by following me on my Instagram *Mhizzphydo*_ I will really appreciate it if you do!. _*Vote,comment&share*_ *ZULFA* @MHIZZPHYDO A sweet and pitious Romantic love story (¯'*•.¸,¤°´✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿'°¤,¸.•*´¯) тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs. INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/ FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/ TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=09 *Bismillahir Rahmanir Rahim* *Page 123* Duk wanda yake da kusanci da su dole zai gane something is definitely wrong da wannan family din saboda kowa ya rage walwala duk sun rame har da Maram mai sabon cikin itama tana cikin damuwa don ma Ammi tana yawan kwantar musu da hankali Da karshe kam ma dukkansu cewa suka yi zasu koma 9ja don dubo ta, ba b'ata lokaci kuwa suka hau shiri harda Qudsiyah mutumiyar kirki..... ABUJA, NIGERIA... Lokacin da suka isa Abuja basu sauk'a a koina ba sai a gidan Zuly nan yen aiki suka ce ba ta zo ba nan hankalin su ya sake tashi, Wiwiwi ka kejin sautin kukan Mourad na tashi, kirjinsa Kuma na wani irin bugawa kama ba shi ba, hankalin su Ammi d'ada tashi ya yi Ba b'ata lokaci suka wuce dashi Asibiti sai anan suka sanar da su Baban Momina isowar su.... Bayani suka musu a kan abinda ya faru nan Lutfiyah ta hau doka salati, taso fad'a musu abin da ya faru amma kasancewan halin da Mourad ya ke ciki ya sa ta yi Shuru saboda bata son sake d'aga mai hankali.... Bayan an sallamo su a asibiti ne suka sanar wa Umman Zuly halin da ake ciki, kuka ta dinga yi sosai jin an ce watanni 6 kenan da b'acewar Zuly daga gida.... Wani tunani ne ya zowa Fakhih nan ya d'auki waya tare da kiran Iqbal ko Allah zai sa a dace amma shima cewa ya yi bai ga Zulyn ba! Abin Mourad kuwa sai gaba yake yi! Abin ka da mai ciwon zuciya dama ai sai bawan Allah yafara aman jini, wani sa'in ma Idan abin ta ciyo sa baya iya numfashi da kansa dole sai an taimaka mai da Oxygen.... Zaune ta ke a kan kujera three sitter ita Kuma Yusayrah na zaune a kasa tana aikin danna mata kumburerren kafar ta saboda cikin da ke jikin ta Fitowar Hibba da kofi a hannu ne yasa Zuly kallon ta da kodedden idanuwan ta wanda a halin yanzu jajaye ne saboda yawan kukan da ta ke yi Cikin shakekiyar muryar ta ta ce"ina fatan baki samun sugar da yawa ba? " "Eh ban sa ba!" Hibba ta fad'a cikin ya tsine tana mik'a ma ta kopin hannun ta, sipping ta yi kad'an tare da ya mutsa fuskar ta tana cewa "Salamatu ki keji! Yanzu DanAllah baki yi tasting bane ko Kuma sabon salon muguntan ki ce haka? " Murmushi Yusayrah ta yi tana cigaba da abin da ta ke yi " toh ke kika ce karna sa sugar da yawa fa! " Hibba ta fad'a a hasale tana komawa kitchen, ajiyar zuciya Zuly ta sauke tare da lumshe idanuwanta, jan hancin da Yusayrah ta ji tana yi ne yasa ta d'ago kan ta tare da d'aura su a kan ta A hankali ta mik'e tare da zama a gefen ta ta ce"Haba lil(sabon sunan da take kiran ta da shi kenan) yanzu bazaki tausaya mana ba! Kin dai ji abinda doctor ya ce jiya! DanAllah ki daina wallahi kina sa ni jin wani iri! " "He hurt my feelings! He said I should go! I should get lost! Bai ma ji tausayina ba he pushed me so hard! Allah bazan koma ba kuma ina haihuwa zan bar Nigerian nan gabadaya zan koma inda ba'a san ni ba ni da abin da na haifa! " "In suka tambaye ki Ina ubansu fah? "Su kaji Iqbal ya fad'a lokacin da ya shigo, Ba tare da tunanin komai ba ta ce "Zan ce ya mutu! " (Achan asibitin wani irin jan numfashi Mourad ya yi wanda ya tsorata dukkan su dake zaune a d'akin) Murmushi Iqbal ya yi ya ce"ni dai babu ruwana! Allah bawan Allahn nan na shan wahala wallahi jiya da na gansa san da nayi kwalla, ba ma shi ba duk yen gidan su in kika kalle su sai kin tausaya musu tsabaragen Yanda suka dawo" Jikin ta taji ya yi sanyi saboda she never thought about Ammi and the rest amma fa bata jin zata koma mishi saboda zuciyar ta ya riga da ya bushe! She felt so hurt! Wallahi in ta ce daga ita sai towel da khimar suka dawo Nigeria daga Dubai za'a ce karya ne, she felt so lonely, har jirgin su ya sauka bata daina hawaye ba Bawai yabon kai ba amma tasan bata da wuyar sha'ani, zata iya jure komai a kan wanda ta ke so, ko a lokacin Mourad ya ce ta kawo ranta she will surely give him Ita ko naman jikin ta zai dinga yankawa kullum yana ci bazai dame ta ba saboda tsananin son da take mishi, ko cikin ta ya ke zubarwa ba zata ce zata rabu da shi ba! Amma a kan abinda bai sani ba ya ce ta tafi, in ta tuna kalman _go, get lost_ dinnan sai ta ji gabadaya jin dadi ya kaurace ma ta Ko a mafarkin bata tab'a tunanin Mourad zai ce ta mata _go, get lost_ba! Hawaye da suka silalo ma ta Iqbal ya goge yana girgiza mata kai"no lil bana son kukan nan! Na farko bawai isheshiyar lafiya gare ki gashi hawan jini which ba'a son a samu a jikin mai ciki!" Hibba da ke tsaye tin da zu tana kallon su ta ce "Ga edd din ta ya
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138