Skip to content

Chapter 96

Chapter 96

Zulfa Book One Complete Hausa Novels 1,261 words 0 views Progress saved
Download Book

bah soboda nasan bayanda za'ayi yakula irinki" Murmushin takaici tayi tace"ayyerh, anfada miki sai irinki zasuna samun abubuwa masu kyau? Mukuma ya'yan talakawa mukare ayanda muke? Tirr Wlhy da masu irin halayenki kije ma banson sake ganin fuskarki!" Tana gama fadin hakan tafice daga dakin abinta tana mai share hawayen fuskarta, zubewa Mom tayi akasa tana mai fashewa da kuka mai cin rai, ganin ba mai rarrashintane yasata mikewa itama tafice cikin sanyin jiki... '''BAYAN KWANAKI BIYU!"... _Manage please, not feeling too well_ *DanAllah wattadians ina bukatan Followers dakuma votes🙏* #team Zuly #team Mom *Vote,comment&share* *ZULFA* @MHIZZPHYDO A Sweet and pitious Romantic love story *Bismillahir Rahmanir Rahim* *Page 95* _Arrogance_ '''BAYAN KWANAKI BIYU!" Kwance take akan gadon asibiti banda ruwan hawaye babu abinda takeyi sai sannu ake zuba mata, karan notification din wayarta taji cikin sauri ta janyo wayan hade da dubawa Hannu tasa ta rufe bakinta cikin son danne kukan dake shirin kufuce mata sanadiyar ganin haddadiyar dinner event dinsu Maram da Fakhih, ga manyan mutane harda larabawa duk sun hallarci bikin. Kuka tafashe dashi tana fadin "Sun yaudare ni! Yanzu ni waye zai aureni (nace so maza basu kare bah!) Wayyo Allah nah! wlhy ban yafe bah! Allah zai saka min" Bata gama rufe baki bah taji Zuly dasuka shigo yanzu nafadin"ke kika yaudari kanki basu bah!" "Ya za'ayi nayaudari Kaina?"TA tambaya ahasale batareda ta lura da sauran wa'inda suka shigo cikin dakin bah! "Girman kai! !"Zuly tafada tana zama agefen gadon Mom Tsaki taja tace"ai nakai nayi girman kan neh shiyasa nakeyi" Murmushin takaici Zuly tayi tana girgiza kanta hade da fadin "shin kinsan miye ake nufi da girman kai kuwa? kinsan hadisai da suka zo kan girman kai kuwa? Kinsan abubuwan dasuke Haifar da girman? Kinsan illolin girman kai? Kinsan karshen masu girman kai? Nasan baki sansu bah amma bari na fada miki; Yadda Malaman Aklaq suka yi bayani shine:Mutum ya dunga shu’uri a ransa cewa yafi wani ko wasu,to idan wannan tunanin ya tsaya a zuciyar mutum kawai wato bai bayyanar da shi ba, to a is]ilahin ilimin Aklaq ana ce ma haka Kibr,to amma idan ya bayyanar da girman kan ta hanyar walakanta wanda yake ganin yafi shi a zantukansa ko ayyukansa to haka shi ake ce ma Takabbur. To minene banbanci tsakanin Kibr da Ujub? Ujub shine jiji dakai da wata ni’ima da Allah Ta’ala ya yi ma mutum misali dukiya,mulki,ilimi da dai sauransu. Girman kai nau’in shi ya kasu kashi ukku:1-Akwai girman kai ga Allah wanda shine mafi muni,misali irin yadda Fir’auna yayi,ta yadda ya siffanta kan sa amatsayin ubangiji.ko yadda Namarudu yayi cewa shima yana kashewa yana rayawa. Akwai kuma girman kai ga mutane. Akwai kuma girman kai ga gaskiya,shine mutum ya ga gaskiya ko a fada masa amma yaki bi... Hadisai da suka zo kan girman kai:Akwai hadisai masu yawa da aka ruwaito daga Manzon Allah(SAW) da kuma Aimma na Ahlul bayt kan abin da ya shafi girman kai,ga wasu daga cikin hadisan: Manzon Allah(SAW) yace, “Kashedinku da girman kai,domin Iblis girman kai ya kai shi ga KIn yin sujuda ga Adam.” An ruwaito hadisi daga Imam Ali[AS] yace, “Ku lura da karshen Iblis,yalalata ayyukansa da yayi tsawon lokaci sakamakon girman kan da yayi a lokaci guda.” An ruwaito daga Imam Sadik [AS] yace, “Ba zai shiga Aljanna ba wanda a cikin zuciyarsa akwai kwayar zarra na girman kai.” Haka kuma a wani hadisi da aka samo daga Imam Bakir[AS] yace, “Girman kai komin kankantarsa ba zai shiga zuciyar mutum ba face sai ya samu raguwar hankalinsa dai dai gwargwadon abin da ya shiga.” Manzon Allah(SAW)yace, “Wadanda nafi ki daga cikin ku,kuma suka fi nesa da ni ranar qiyama sune masu girman kai.” A wani hadisi kuma yace, “Duk wanda ya kasance mai girman kai to zai hadu da Allah yana mai fushi da shi.” Da dai sauran hadisai akan haka.... Abubuwan da suke haifar da girman kai:Sun kasu kashi biyu,akwai sabubba na duniya da kuma sabubba na addini,misalin sabubba na duniya da suke haifar da girman kai akwai dukiya,mulki,kyan halitta da dai sauransu. Misalin kuma sabubba na addini akwai ilimi,Nasaba mai daraja wato shi Dan wane ne ko kuma jikan wane,aikata addini misali ace shi mai yawan ibada ne ko ba da gudunmawa a wani fage na addini misali mai yan infaki ne,sai dai fa a lura anan mujarradin mutum na da wadannan ni’imomin ba ya nufin girman kai ga mutum.Abin da ake nufi shine ire-iren wadannan ababe da aka ambata galibi idan zuciyar mutum ba tsarkakakkiya bace,to su suke sabbaba ma mutum girman kai ta hanyar jin cewa ya fi wadanda basu da shi ko kuma basu aikatawa kamar na shi. Daga cikin abubuwan da suke haifar da girman kai akwai jahilci da kuma gafala.Wato idan mutum ya jahilci hakikanin naf’s dinsa ko kuma ya sani amma ya gafala to haka zai iya sabbaba masa girman kai,akwai hadisi da aka ruwaito daga Imam Ali[AS] yace, “Ina mamakin dan Adam farkonsa digon maniyyi,karshensa mushe,tsakiyarsu kuma yana dauke da najasa amma kuma yana girman kai.”Daga cikin abubuwan da suke sabbaba girman kai akwai rashin tazkiyyar naf’s.Wato idan mutum yayi mujahada ya tsarkake naf’s dinsa to zai kasance duk irin wadannan ababe masu halakarwa zai ku~uta daga gare su... Illolin girman kai:Girman kai yana da illoli masu yawa a duniyar mutum da addininsa da kuma lahirarsa.Idan mutum ya duba a duniyance idan mutum na da girman kai za ka ga mutane suna kinsa. Akwai ma hadisi da aka samo daga Manzon Allah(SAW) yace, “Mafi Kin mutane shine mai girman kai.”Daga cikin illolin girman kai ya kan haifar ma mutum da kaskanci a duniyarsa da lahirarsa wato idan bai tuba ba.Imam Ali[AS] yace, “Duk wanda ya yi girman kai ga mutane to sai ya kaskanta.” Daga cikin illolin girman kai yana jawo ma mutum rashin son Allah gareshi wato dai kamar yadda yazo a cikin Al-Qur’ani cewa Allah baya son masu girman kai,kuma ranar Qiyama mai wannan mummunar dabi’a zai hadu da Allah yana mai fushi dashi. Haka nan daga cikin illolin girman kai shine yana hana amsar gaskiya.Idan mutum ya lura da mai girman kai zai ga bai cika amsar gaskiya ba, wanda wannan ko ba karamar hasara bace ga rayuwar mutum wato yaga gaskiya amma ya ki binta saboda girman kai!.Daga cikin illolin girman kai yana sa mutum ya dinga walakanta mutane a zuciyarsa ko zantukansa ko kuma a ayyukansa,alhali wanda ka walakanta ba ka san yadda yake a wajen Allah ba..... (Allah yasa mudace) Wani irin kuka Mom tafashe dashi dajin bayanan da Zuly tayi "Ashe girman kai ba abin takama bane! Ashe bakomai bane girman kai face muguwar cutar Ruhi mai hallakarwa! Wayyo Allah, Allah natuba kayafe min" Tafada tana kwantawa ajikin Zuly jikinta na wani irin sanyi she's so ashame of herself "Shin kinsan Hanyoyin magance girman kai? Kinsan Fa’idodin nisantar girman kai dakuma karshen masu girman kai?" Taji muryan Wanda bazata tab'a mantawa bah yatambayeta Dago kanta tayi sukayi ido biyu da ustaz, cikin sauri ya kawar dakanshi daga gareta soboda daman bai zata zata dago bah, cikin shakekiyar muryarta tace"a'a!" Gyaran murya yayi yace"Akwai hanyoyi masu yawa da malaman Aklaq suka yi bayani yadda mutum zai yi ya tsarkaka daga girman kai. Daya Daga cikin

Table of Contents

Chapters

138 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138