Chapter 11
Chapter 11
da kanshi gefe alamun baisan da zancen bah Umma kam ido tazuba musu cos tasan mai shiga tsakanin su kunya yakeji shiyasa bata shiga harkan su in sunayi… “Umma sai anjima”yafada tareda tashi “tinyanzu? Ni danake Shirin dafo maka abinci a kitchen” “miye amfanin wannan inkika shiga kitchen?” yafada yana nuna Zulfa datayi raurau da ido alamun zatayi kuka, ganin tana Shirin kuka neh yasashi mawa Umma sallama tareda ficewa daga palourn cos koda wasa baison tafara kukanta… Cikin sauri sauri take binshi da hawaye akan fuskarta,daidai yazo last step ta cin mishi, riko waist din hannunshi tayi tana fadin “fushin ka masifa ce agareni yay Mou, kafada min laifin danayi mana, ji yanda nake ji azuciyata" Tafada tana daura hannunshi asaitin zuciyar ta, janye hannunshi yayi daga kirjin ta jin yanda yake racing… Jan hannunta yayi zuwa wajen da akwai glass frame sannan yatsayar daita gaban glass din juyar da ita yayi sannan yace “kalle abinda kikayi” Ahankali ta miyarda duban ta wajen reflection dinsu tagani awajen, juyarda kanta tayi gareshi alamun bata gane abin da yake nufi bah , sake juyawa daita yayi sannan yace “look at your dressing” Sake kallon wajen tayi sanye take cikin *high-rise denim boy shorts* dakuma rigar Eugene draped crepe top na companyn Roland mouret Sai da takalmin Wrin fur-trimmed slippers na companyn UGG fuskarta dauke da cute beautiful makeup wanda tayi soboda shi, Sai alokacin tagane miye yake nufi Cikin sanyin murya tareda rike kunne da hannu daya take fadin “am so sorry yay Mou” Ajiyar zuciya yaja sannan yace“miyesa kike haka?bakisan akwai Maza bane?kokuma kin manta cewan ke muslumace kuma bahaushiya¿” Ahankali take girgiza kanta sannan yacigaba da fadin“you living in America doesn't make you an American, you've no idea yanaji dana ganki haka, please zulynah karki sake kinji” gyada kanta tasakeyi sannan tace“ am really so yay Mou bazan sake bah InshaAllah, karka yi fushi dani kaji” Shima gyada kanshi yayi yace“shikenan Zulynah kinsan bazan iya fushi dake for long bah” Murmushin ta mai kyau tamai tace“oya give me the best of your smile” Murmushi yamata tareda lakutan hancin ta yana fadin“nayi kewarki sosai Zulynah” Jan hannunshi tayi tareda fadin“ inada abinda nake son nuna maka” “yau kuma?" "Erh mana…" Cikin gidan suka koma sannan suka aura sama wani part din dake chan karshe suka nufa, ma'aikaciyar wajen tagaishe su tareda bude musu kofa… Gabaki daya wajen duhu ne ko hannunka baka gani balle azo kan abubuwan da suke cikin wajen, cikin wajen suka karasa shiga while shi yana mamakin ina ne wajen… Rufe kofan da akayi ne yasa haske gaurayawa cikin dakin "Wow" shine abinda Mourad yafada lokacin da idonshi yahango mishi *gallery arts (paintings)* din wajen cikin wajen Wanda sunfi dubu, garun wajen ma abin kallo ne cos duk paintings dinta neh amakale awajen … Cikin mamaki yake fadin" zulynah yaushe kikayi wa'inan ayyukan da ban sanda su bah" Murmushi tayi sannan tace"tin randa gidan nan yazamo mallakina nafara kenan 4yrs back" "You mean acikin 4yrs kikayi duka wannan?" Yatambaye ta still da mamaki akan fuskarshi Janshi tayi tace"Erh mana, zo na nuna maka wasu kuma" "Still?" "Erh mana" Wani katon frame tacire daga jikin garu wanda sanda yataya ta,nan kofa ya bayyana, bude kofar tayi shima duhu neh sannan tace"rufe idonka" Dariya yayi yace"yanxu kuma??" "Please"ta fada cikin shagwaba "Ohk" yafada "Karufe kuwa??" "Erh" "Sure??" "Yeah" Kunna Wuta tayi sannan tace "open your eyes" Ahankali yake bude idonshi har yasauke shi cak akan wani katon framework dinta, rufe idonshi yayi yasake budewa fess kuma akan wannan hoton… Takawa yakeyi har ya isa gaban framework din zuciyar shi cike da mamaki cos wannan shine biggest surprise din rayuwarshi SAKAMAKOn ganin hoton shi ajikin frame din tsaye agefen ruwa na beach dagashi Sai gajeren wando, towel zagaye da wuyar shi ga six packs dinshi nan abin sha'awa kirjinsu kuwa gashi ne kwance kai bama zallan kirjin shi bah gabadaya jikinshi,gashin kanshi kuwa kaman na mata sanadiyar ruwan da ya zuba akai, hannunshi kuwa rikeda*RUWA*drink dayafi kowani drink tsada aduniya cos goran shi ma da Diamond akayi shi murfin goran kuma da Gold akayi shi ,juyawa yayi gareta inda Sai faman blushing takeyi ahankali tace "You like it??" Maimakon ya amsa saiyace" yaushe Kika taba gani na ahaka?" Soboda shi yasan rabonshi da irin wa'inan wanjen tin kafin ya hadu da Zulfa ,kuma a saninshi bata taba ganinshi babu riga bah amma how comes tazana sak shi cos hatta tattoo dinshi na yen gayun dayayi mai suffar Z a Samar kirjin shi akwai kuma babu abinda ta rage… Murmushi mai sauti tasake sannan tace" na taba ganinka babu kaya sau daya ranar dana zo gidan ka shiyasa nayi imagining dinka a irin wannan wajen kuma nasan *Ruwa* neh drink dinda kake sha… "So blessed and talented" shine abinda yafada azuciyar shi kafin ya tsinkayo muryan ta tana fadin "Kodai bai maka kyau bane??" "Yayi min kyau sosai kuma I love it kaman yanda nakeson wanda tazana" Dariyar jin dadi tayi sannan tace nasan zaka so shi shiyasa nayi kuma guda biyu nayi, wannan zaka tafi dashi dayan kuma adakina yake… Cikin mamaki yake kallon ta ga wani farincikin dayake ji yana ratsa shi "Ke ina hoton ki??"ta tsinkayo muryan shi yana tambayan ta "Banyi bah"tafada tana karasawa wajen hoton tareda shafawa,shidai ido kawai ya zuba mata "Duk lokacin dana kyalla ido na akan wannan wlhy wani irin farinciki na daban nakejin kaina " tafada tana saka fuskarta akan hoton "Nima kizo kiza na min budurwa na wanda zanna gani ina farinciki" Cakk ta tsaya sanadiyar jin abinda yafada,wani abu taji ya tsaya mata amakoshinta,ga zafinda kirjinta ya dauka lokaci daya,muryanshi ta sakeji yace "Ko bakison na kasance cikin farinciki neh??" "Ka kaita studio Azana ta" tafada cikin dauriya "Yanxu zulynah gaki nan amma Sai na bata kudina?"yafada cikin sanyin murya Jin yanda yayi magana yasata fadin"toh ina take nazana" Murmushi yayi yace" wani irin ina take bayan you are so talented, kin iya imagination mai kyau, suffarta kawai Zan fada miki saiki mun ita" Wani guri yaga tanufa tareda daukan abubuwan da zatayi zanen dasu harda katuwar drawing board duk ranta ya jagule… Wani bakin kyalle ta dauko ta kulle idonta bayan ta ajiye komai Cikin mamaki yace"miye kuma na wani rufe ido" Batareda tasan abinda tafada bah tace"soboda bana kaunar ganinta" "Kinsan wacece kuwa??"ya tambaya "Koma wacece ban bukatan ganinta" Dariya mara sauti yadinga yi jin yanda take amsawa gefe daya kuma farinciki neh fal sbd kishinshi dayagani atareda ita… "Kayi sauri ka fadin yanda suffarta take" takatse shi, nan yadinga kwararo bayani amma kishin dake cinta yakasa bari tagane suffarta yake karantowa,cikin abinda baifi minti 10 bah takarasa zanen… *Bude idonki din mana"yafada bayan tagama "So nakeyi ya bushe na nade maka" "Ai inkin bude mah zaki nade" "Ai cemaka nayi banason ganinta ko ana dole neh?" Tafada tareda fashewa da kukan da batasan dalilin shi bah ,juya bayanta tayi tareda cire kyallen sannan tayi cikin toilet tareda slamming din kofa… Kukanta bakaramin wargaza mishi tunani yakeyi bah,ahankali yakarasa kofar toilet din sannan yace"zulynah ki bude kofa Zan fada miki abu" "No ka tattara hoton katafi wajen masoyiyarka wanda inka gani kake farinciki"tafada cikin kuka "Yah Salam!!!" Yafada
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138