Chapter 73
Chapter 73
kanta? It really hurts sosai , yeah it doe..." Murmushin yake yasake tukun yace"shine kike hayayyako min haka? Gashi Kuma baki tsaya kin karasa jin abinda zan fada bah ,Wait kodai Iqbal yasakeki neh?miye kika mishi?" Yakatseta zuciyarshi nabugawa dasauri soboda fargaban amsan dazata bashi Juyarda kwayar idanuwanta tayi tace " Ina dakina.. and ka gaggauta karasa sanar mun da abinda yafaru" Ajiyar zuciya yasauke yacigaba dafadin" lokacin data kona photos dinki banwani dauki kwakwaran mataki akanta bah cos inada softcopy (wato yana dashi acikin waya)... hawayen fuskarshi yasahare kafin yace wancan watan dayawuce batada lafiya so Fakhih ya rakata asibiti soboda nidinma ba isheshiyar lafiya bane dani bah, so likita yatabbatar musu cewan tanada cikin watanni uku, lokacin dasuka bani labarin nan sainaji kashi hamsin daga cikin damuwowi na suntafi, I was happy cos nasan maybe zata haifomin mai sunanki amma saita tsiro dawani magana wai tamawa abin cikinta Suna Don haka nadaina fada mata sunanki and I make it sure to her that mai hanani samata sunanki saiya shirya shine fah tasha maganin zubar da ciki , nayi kuka sosai tin tana asibiti ma na aika mata da takaddar sakinta..." "Ayyerh bata kyauta bah Wlhy! Yay Mou dina kadawo daita dakinta mana tanasonka please" tafada cikin rarrashi Girgiza kai yayi yace "no bazan iya bah" "DanAllah Kuma dan soyayyar dake tsakanin mu pls kaje kadawo daita"tafada cikin rawar murya Runtse idanuwanshi yayi sannan yabude yace "Inafatan babu matsala arayuwar aurenki?" Dan murmushi tayi tace "babu matsalan komai" "Then why all those bad feelings and dreams?"yafada yana kallon cikin idanuwanta Tabe baki tayi tare dage kafadarta alaman bata sani bah, murmushi Yay Mou yasakeyi yace "Toh miye sunan yar hannunki?" "Ya'ta zakace wanda Kuwahnah tabani Kuma babynZuly ake fada mata" tafada tana kanne mai ido, dariya yayi yace "like seriously ?" "Barima kagani.... tafada tana kiran BabynZuly dake wasa abinta, zuwa yarinyan tayi Zuly tace "My baby ma ismuki?" Murmushi tayi tace "BabynZuly" Dariya Mourad yasake yana rike cikin shi kafin yace "My baby look at me" Kallon face din wayan BabynZuly tayi tana kurawa kyakywan balaraben dake cikin waya ido Kaman mai son gano inda tasanshi, turo baki tayi cikin shagwaba tace "Am not your baby am her baby" "OMG Zulynah kinfara koyawa yarinyan nan halayenki fah"yafada yana shafa sumar kanshi "Erh mana what do you expect ? zama da madaukin kanwa shike kawo farin kai ai" tafada acting like a boss "Exactly Zulynah but am afraid takwaso duka halayenki fah" "Miyesa toh?" "Soboda karta jefa rayuwan mazaje a matsala Kaman yanda..."saikuma yayi shiru yakasa karasawa, gira ta dage mishi irin yacigaban nan Amma yayi shiru, babynZuly neh tace "Zulynah who is this?" Shafa fuskar ta tayi cikin jin dadi tace "Your second dady"(soboda bata taba kiran Iqbal amatsayin baban BabynZuly bah) Zaro ido tayi tana nuna mai yatsa tace "so you're my second father ai Zulynah koda yaushe saitabani tatsuniyanka Kuma akwai hotonka dayawa a drawing room din Zulynah" Washe baki yayi cikin jindadi yace "Yeah nine my baby" "Zulynah miye ahannun ki?" Yatambayeta Zaro idanuwan ta tayi tareda kallon hannunta dake cikin leather tace "Kamatina min ashe agidan kunshi da kitso muke" Dariya yasake fashewa dashi yace "Allah Ya shirye minke Zulynah nasan ma watarana zaki iya manta wacce ke" "Ai duk kai kajawo" tafada tana sauke kwayar idanuwanta "Na manta ban tambaye ka ya aiki bah? Kuma two yrs ago naje bansameka bah ance maybe kabar Jericho I was so afraid kar ace Wani abu neh yasameka nayi kuka sosai.."tasake fada cikin rawar murya Cikin sanyin murya yace "Zulynah banda lafiya neh shiyasa na daina zuwa bakiga yanda na rame bane " Kallon rashin yarda tamishi kafin tace " kwarai dagaske karame sosai amma ace yanxu Kusan 3 yrs Amma kace haryanxu ba lafiya neh dakai bah wannan Wani irin ciwo neh haka?" "Bazaki gane bah"yafada yana cizan lip dinshi "I missed you like crazy"tafada Kaman zatayi kuka harda gutun kwallan daya makale mata a ido "Ke karki manta fah ke matar aurece" yafada ahankali Lumshe idanuwanta tayi sannan ta gyada kai tace "Ya Ammi?" "Inaga tana bacci" yabata amsa atakaice sannan kowannensu yayi shiru numfasawa tayi tace "kakoma office kaji zamanka agida is not proper" Murmushi yayi yace "Insha Allah zankoma" "Yauwa good boy ko kaifa"tafada tana kunshe dariyarta Kankance idanuwan shi yayi yace "ke Wani irin boy Kuma Ina neman 40 next yrs kicemin boy ai ko Dan 20 bazaki cemai boy bah balle ni tsohon nan" Dariya tayi tace "Did i hear you say tsoho! Tsoho aina kenan? Baka tsufa bah tukunna Amma in kacigaba da rashin gyara fuskarka toh zaka dawo tsoho" Shafa face nashi yayi sannan ya lumshe idanuwan shi cos shikam man zai iyacewa ma yamanta rabon shi dayaje barbing saloon , bude idanuwan yayj yace "Nawa neh kudin kunshin?" "Wai nawa neh?" Ta tambaye mai lallen dahar tafara zanawa wannan budurwan kunshi "Dubu 5 tareda kitsonku" Tabe baki tayi tace " wai dubu biyar" "Ohk tabaki account numbern ta " "Waiki bada account number" tafada wa matan babu bata lokaci matan tafada mata itakuma tafadawa Yay Mou "Zan saka mata karki bata kudi" Murmushi tayi tace "Nagode sosai Allah yakara budi" "Bari nabarki haka kihuta koh?" Cikin sanyin murya tace "ai Kaima Kasan bana gajiya dakai Amma no problem Nagode , pls kar ka manta da maganganun mu and make sure kaje ammaka gyaran fuska kafin kawuce wajenta and please kagaishe min da Ammi kacemata anytime nayi dailing numbernta baya shiga kuma bansan miyesa bah" "Insha Allah Zulynah " "Saiyaushe Kuma?" "Watarana " yafada atakaice Gyada kai kawai tayi cikin sanyin murya tace "Bye Yay Mou inna haihu zansa sunanka Kuma Kasani a Addua nima zansaka anawa" Murmushi kawai yayi tareda katse kiran, ajiyar zuciya yasauke yanajin wasu iska nashiganshi, wani irin farinciki yakejin kanshi aciki, he's feeling alive again after a long time cos shi awajenshi marabar shi da living dead kadan neh "Alhmdllh ya Allah ai ko muryan ta nakeji jefi-jefi nasan damuwata zaina raguwa, mikewa yayi yaje ya watsa ruwa sannan yafito, duk ma'ikatan gidan sunsha mamakin ganinshi shi kadai cos mudin zakaganshi to za'a kaishi asibiti neh gashi Kuma babban abin al' ajabin shine yanda yasake fuskarshi har murmushi yake sakewa, amsa gaisuwansu yayi sannan yashiga mota yafice daga gidan gabadaya. Straight barbing saloon ya wuce yaje aka gyara mai fuska dakuma sumar kanshi sannan yakoma gida, sanda yasake yin Wani wakan tukun yasa Wani sabon ka ya dagacikin kayayyakin shi kafin yafito. A parlour yasamu Ammi tana zaune, baza hanci Ammi keyi tana son tabbatar da kamshin tuararen wanda takeji Kaman ance ta dago fuskarta caraf suka sauka acikin na Mourad , murza idanuwanta tayi cikin rashin yarda da abinda take gani "Kodai zanje ayanka min glass neh"tafada wa kanta "Kodai kije a chanza miki hancinki bah"yafada cikin Zolaya tareda zama agefenta, kallonshi Ammi cikin mamaki cikin sanyin murya tace "Allah yasa bah mafarki nakeyi bah" dariya yayi yace "Ammi nah ba mafarki kike bah" Kawai saiyaga Ammi tayi sujjada harda kwallanta, tashi tayi tafara kallonshi Kaman yau tafara ganinshi, Kama hannun ta yayi yace "Ammi zanje indawo da Qudsiyah dakinta , gobe zamu koma gidanmu Kuma zankoma aiki wannan satin" "Alhmdllh!!?" Ammi
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138