Chapter 137
Chapter 137
shiyasa ba ta Zo ba!”Lutfiya ta fad'a a hankali "Miye ke damun ta ?"ta tambaya cikin damuwa "Hmmm ai dady ne ya bud'a ma ta wuta akan saita fito da miji shiyasa fa!” "Shi ustaz din fa?" "Har yanzu babu labari saboda har yanzu matarsa!” "Ya za'ayi naga matan nasa!”Zuly ta tambaya cikin takaici "Zan sa Raeez ya taho dashi dakuma matarsa"Qudsiyah ta fad'a lokacin da ta shigo da kofin kunnun kanwa "Bravo Sis! Wallahi ke ta dabance!" Dariya kawai suka yi gabadayan su sannan suka cigaba da hirar su har sanda Mourad ya shigo kafin suka fice.... Sosai Zuly ta buga kan Matar Ustaz da nasihohi wanda yasa jikin ta yin sanyi Har gidan su Momina suka Je amma banda Zuly saboda Mourad ya ce babu inda zata je Suna ganin yanda mom ta dawo jikin kowannen su ya yi sanyi Da murmushin karfin Hali ta tarbe su inda mazan suka fita tare da barin su biyu Straight wajen baban Momina suka je suka mai gaisuwa sannan suka tambaya yaushe iyayensa zasu zo.... Kan kace Miye har an sa rana, farin ciki a wajen Momina kam ba'a magana, tashi daya ta warke ta murmure kaman ba ita ba.... Anyi auren Mom da Usataz da kuma Raees da Qudsiyah, ko wani bangare farin ciki ake, anyi taro sosai inda Zuly ce kirjin biki donma Mourad yana kawo cikas Bayan an kai amare da washe gari suka koma Dubai abinsu, Zuly harda kuka Wai bazata koma ba, Dakyar dai suka lallashe ta suka tafi _DUBAI_ "Mine baki fad'a mun batun cikin da suka zube ba! "Mourad da ke rik'e da Zulynsa saboda yanzu sunan Zuly ya tashi daga Zuly ya koma Mine itakuma tana Kiran namijin da Mou dina Ajiye Mou tayi a kan gadon sa bayan ta gama bashi nono sannan ta karb'i Zulyn Mourad a hannun Mourad Domin shayar da ita A hankali ta ce"some words should better be left unsaid!" Murmushi kawai ya yi tukunna ya ce"Miye sa kika sawa mishi Mourad! " "Saboda Mourad wani suna ne mai matukar muhammanci a rayuwa ta, Ina mugun son mai sunan saboda for me he's the best thing that ever happened to me, I love him so much! Toh why bazan mishi takwara ba? "Ta fad'a tana Kallon kwayar idanuwan Mourad Cikin shauk'in so ya ce"I love you more Mine! "... _10years later...._ Sosai abubuwa dayawa suka faru a rayuwan su, Mourad da Zuly dakuma small Ammi sun girma an saboda yanzu shekarar su goma goma Small Ammi a wajen Ammi ta ke da zama saboda Mourad ya riga da ya bata, Qudsiyah ma ta haifi yara biyu, Fakhih kam 4 su Iqbal kuma har yanzu Allah bai basu bah Zaune suke a park inda suke having date da ita da Mourad su kuma yaran na wasa a wajen da yara ke wasa, da gudu wata yarinya ta taho tare da fad'awa a jikin Mourad cikin larabci ta ke cewa "Wayyo Abuu! Kaga wata yarinya chan ta hana mu wasa! " "Ta hana ku wasa kuma? "Mourad ya tambaya cikin mamaki saboda yasan halin yaransa da tsokana, wani sa'in ma koran yara suke yi amma yau sun ce wata ta hana su wasa Mikewa yayi tare da d'aga Zuly yace"Mine let go and see wace yarinya ce ta hana Zulynah wasa" "Gaskiya nima zan so ganinta"Zuly ta fad'a tana kama hannun Mourad Wata yarinya wacce bazata wuce 5 yes ba suka gani a zaune tana rubuta abu a kasa alaman ita ma wasa ta keyi "Fine girl! "Zuly ta fad'a tana Kallon kyakyawan yarinyan, ko iskan da ta kwaso Zuly yarinyan bata shaka ba balle tasan tana yi "Kodai kurma ne? "Mourad ya yi guessing yana Kallon ta, a hankali ta d'ago fararen idanuwan ta wanda yasa Zuly komawa baya Cike da tsoro ta kalle sa Kawar da idanuwan ta tayi tana cigaba da wasan ta, chan ta mike kaman wata mai aljanu, juyawa ta yi tana cewa "Mutum ya daina kwala mun Kira! " Kallon juna suka hau yi "ni ba mahaukaciya ba ce!" Yarinyar ta fad'a tana Kallon Zuly, zaro idanuwa Zuly ta yi ta ce "nashiga uku! Pumpkin wallahi a cikin zuciyata na yi wannan maganan" Bata gama rufe baki ba wani mutum ya yazo yana cewa"oh Allah dama anan kike ai tin d'azu nake kiranki" Bata bashi amsa ba illa wucesa da tayi tana cewa"saduwan alkhairi! " "Kuyi hakuri fa! Haka ta ke"ya fad'a cikin larabci tare da mara mata baya! " "Mine! I love her and from now hence forth she's my Señorita !"Mou ya fad'a yana murmushi, zaro idanuwa tayi tana Kallon Mourad dake Kallon su "Kin dai ji yaron mi ya ce he loves her sai ku san nayi! Zulynah come let go lick ice cream! "Ya fad'a tare da d'aukan ta sannan suka yi gaba..... *_ALHMDLLH! MASHA ALLAH!! Anan na kawo Muku karshe Littafi na mai suna ZULFA Kuskuren dana yi a ciki Allah ya gafarta mun Allah yasa mun amfana da abubuwan da suke ciki! Littafin ZULFA kirkirerren Labari ne duk Wanda ya zo daidai da yanayin rayuwar sa yasan cewan akasi aka samu. Actually it's not easy! But with God and you Fans everything seems Easy!_, _My wattpadians, My What'sappiance Thank you so much for your support, care and love I really I appreciate_ Littafi na na gaba.... *_SHUGABA!!!_* *Bismillahir Rahmanir Rahim* "Maganar gaskiya tin randa aka kawoki nan nafara sonki, duk dukan danake miki Allah yaga bada son raina bane, in kin yarda zaki bani kanki wlhy Zan fitar dake ayau" idanuwanta dake lumshe ta bude fesss sai akanshi, zuciyarta wani Irin suya yafara tinda ta shiga wannan wajen yanzu kwana biyar kenan amma ko uffan batace bah cikin tsananin bacin rai wanda ko kadan bazaka gane ranta a bace bane tace "Lallai Yaron nan ka cika mara kunya ...baki bude yake kallonta cikin mamaki soboda yasan dayayi auren wuri toh lahh shakka da ya ajiye sa'ar ta ji yayi tace... "Erh mana kai mara kunya neh wato nufin ka in aka ajiye uwarka zaka iya saduwa dait... Bata karasa bah ya wanketa da marin dayayi sanadiyar fitan kyallen daya rufe rabin fuskarta Atsorace yayi baya sanadiyar ganin abinda bazai iya misiltawa bah, "daman abinda yasa take rufe rabin fuskarta kenan?"yafada acikin ranshi jikinshi na wani Irin rawa... ★★★★★★★★ "In baka sakeni bah Zan kasheta" tafada tana daukan baby daga keken wasanta "Sai miye in kin kasheta??ai yar kice! Waye da asara?" BabynZuly tafada cikin dacin rai Kallon fuskar yarinyar tayi gabanta yayi mugun faduwa soboda kamanta da tagani tareda baby, amma tsantsan taurin zuciya Irin nata yasa takai bakinta kusa da na baby tace "M²Ina gargadin ka akaron karshe M² in har na kirga uku baka sake ni bah kasheta zanyi babu ruwana dani na haifeta" ★★★★★★★ Dariyan mugunta yayi yace"Daman kina duniya?" Fararen idanuwanta ta kura mishi tace"baka manta dani bah daman?" "Taya za'ayi namanta da wanda nadawo tasa nadawo dan ta'adda ?... Yanaga kin rufe rabin fuskar ki?" Yatambaya cikeda zolaya hade da yin dariyan k'eta Lumshe idanuwanta tayi sannan ta budesu wanda alokacin sunyi wani Irin fari na ban mamaki soboda bacin rai, yatsa daya ta nuna mishi cikin muryan bada umarni tace"karka yarda musake
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138