Skip to content

Chapter 56

Chapter 56

Zulfa Book One Complete Hausa Novels 1,226 words 0 views Progress saved
Download Book

friend"tafada tana turo baki, Jan bakinta yayi yana murmushi kafin ya karbe tray din hannunta tareda ficewa, Yusayrah dake mamakin dadewar shi ta hango shi da tray a hannu, Cikin mamaki tace"ya naganka da tray?" Baikai ga magana bah sukaji murya Zuly tace"laifi neh don ya taya matarshi kuma kawar shi fitowa da abu?" Shiru Yusayrah tayi tareda tabe baki amma azuciyarta tarin mamaki neh fal dakuma wani abun da batasan miye bah Serving din kowa tayi kasancewan bawani abincin kirki bane cos sandwich neh dakuma tea din daya ji kayan kamshi da had'i Yau kam ya yaba abincin cos har santi yakeyi afili... ★★★★★★★ Zaune suke akan kujera daya kowa na danna wayan shi duk sunyi tsit, Zuly neh ta katse shurun da fadin "Wai nikam waye kake ta kokarin Kira neh haka??" Ajiyar zuciya yasauke tareda Jan guntun tsaki yace"wlhy someone special kuma numbern baya shiga" "Someone special?"ta tambaya tareda warce wayan daga hannun shi *Mi Miss*shine sunan daya bayyana afuskar wayan rike haba tayi tareda kanne mishi Ido daya tace" kar dai daita zakayi na uku?" Dariya yasake alaman ta Sosa mai inda yake kyaikayi yace"Kai Friend kin chanka daidai" Mika mishi wayan tayi cikin mutuwar jiki kafin tace" oya ka fada min numbern na Kira maka ita da layi nah" "Ohhh thanks my friend"yafada cikin jindadi, kirawo numbern yayi ita kuma ta sambadawa anata wayan Abin mamaki numbern ta na US neh she was so surprised ita fa tazata ya manta daita, tah tina har gayyatan shi budan Art gallery dinta na Dubai tayi amma baizo bah(in Baku manta bah lokacin suna cikin hall tadinga gwada numbern shi amma baya dagawa), Jijigatan dayayi neh yasa ta dawowa daga duniyar tunanin data fada, kaman dagaske tayi dailing din numbern amma bai shiga bah "Toh wayan Miss dinka baya shiga" tafada tana kunshe dariyanta ganin yanda yayi da fuskarshi kaman na karamin yaro "This face fah"tafada tana jan karan hancinshi "I miss her voice,her talk and even everything about her Allah yasa tana lafiya"yafada cikin sanyi murya Itama tamiyar da fuskarta kalan tausayi as if batasan akan wa yake magana bah sannan tace"do you love her neh?" Dora Zuly yayi akan cinyarshi tareda rungumeta yana sinsinar wuyarta cikin shauki kaman Miss dinshi neh yace"at first ba sonta nakeyi bah amma kuma daga baya nayi realising cewan ina mugun sonta" "Ayyerh she most be very beautiful then"tafada cikin sonjin abinda zaice dukda tasan bai taba ganinta bah Cikin shakakken muryan shi yace" I know she must be beautiful cos abubuwan nakeso are beautiful" Giranta daya ta daga kafin tace"You know kuma?" Dago fuskarshi yayi ya kalleta da jajayen idonshi cikin sanyin murya yace" erh mana cos bantaba ganin ta bah, lokacin daya kamata ace mun hadu I was admitted a asibiti so bamu hadu bah kuma bamu sake yin waya bah" "Ayyerh sorry" tafada cikin jimami,sake miyarda hancinshi wuyanta yayi yace "Naduba wannan perfume din ance ba'a cika kawowa bah cos yanada tsada" "Bashida wani tsada fah" tafada hankali ta kwance Kallon bakisan miye kike fada bah yamata kafin yace "kinsan nawa ake siyarwa neh?" Dariyan karaina min hankali tayi tace" Favorite perfume dina neh fah koda yaushe dashi nake amfani so don't ask me nawa ake siyarwa" "Uban waye neh yake yawan siya miki turaren $1 million dollars?" Yatambaye ta cikin rainin hankali Turo baki tayi tace"kana nufin bazaka iya siyawa Miss dinka bah kenan?" Dariya yayi yace"Zan iya mana" "Toh ai nima Yay Mou neh yasiya min" "Yauwa waye Mou dinnan neh wai?" Lumshe idanunta tayi kafin tabude tace"Mourad asalin sunan shi... Daga nan tabashi labarin yanda suka hadu dashi kafin tayi shiru Girgiza kanshi yayi kurun ya ajiyeta yace zaije hutawa... ★★★★★★ Acikin wata daya sosai Zuly take Jin dadi cos he's giving her what she never expected, he's treating her equally as his heartbeat kaman yanda yake kiranta, She can say she's living a new life agidan Iqbal cos haka kawai zai kaita saloon dakanshi yakuma jira a mota har sai angama kuma suna spending time tare, Gashi yanzu ta ajiye harkar zanen kudinta cos dakanta take directing dinsu wajen Iqbal din kuma ba karamin kudi yake samu bah. Yanzu Yusayrah wani mugun kishin Zuly takeyi dukda tasan for sure har abada Iqbal bazai taba kinta bah saidai wani ikon Allah(nace zamu gani ai)... ```10:59pm...``` Zaune take akan kujera tana kallon TV dukda ba wani abu take tsinta acikin abinda akeyi bah soboda rashin lafiyan da friend dinta yakeyi tin kwana biyun dasuka wuce, Mikewa tayi tafice zuwa dakin su Yusayrah soboda yar hayaniyan datake ji. Sallama tayi suka Yusayrah ta amsa cikin sanyin murya, bata kula Yusayrahn bah tayi wajen gadon da Iqbal yake nukurkusawa , Zama tayi agefen gadon hawayen tausayin shi na diga da idanunta, hannunshi ta rike cikin nata gam har sanda yayi yar kara, Juyowa yayi ya kalleta tareda sakar mata murmushin yake, ai kuwa ta fashe da kuka tareda fadin sai sunje asibiti, Amsa daya yake bata shine zaiji sauki, kwantawa kawai tayi ajikinshi, Yusayrah da zuciya ya ciyo ta tayi waje cikin fushi, "It's late jeki kwanta"yafada dakyar, dallewa kan gadon tayi gabadaya tana makaleshi tace "Anan Zan kwana" Matsar daita yayi daga jikinshi tasake shige mishi, murya a shake yace"pls mana friend" "Toh"tafurta a sanyyaye tareda ficewa, Yusayrah na ganin fitarta itama ta koma dakin... ```2 hours later...``` Bumm bumm bumm... Shi kakeji dakarfi, Zuly datake kan sallaya ta tashi afirgice tana zazzare ido tareda nufan kofan palourn ta da ake bugawa, Budewa tayi taga Yusayrah a birkice, jitayi gabanta yayi mugun bugawa, Cikin rawar murya Yusayrah tace" baya numfashi, yadaina numfashi kizo kiganshi" Hankada Yusayrah tayi jikinta na bari tayi hanyan dakinsu, turuss taja ta tsaya daga bakin kofa tana kallon yanda Iqbal yakoma, Da wani Irin gudu gudu takarasa wajenshi jikinta na wani Irin rawa Dora kanshi tayi akan cinyar ta tana sakin kuka mai karfi ganin ko numfashi babu atare dashi... _wayyo Iqbal..._ #team ZulynMourad #team ZulynIqbal☑️ *Vote,comment&share* [19/09, 11:42] +234 806 421 6666: *ZULFA* @MHIZZPHYDO A Sweet and pitious Romantic love story *Bismillahir Rahmanir Rahim* *wannan page dinki neh JAMILA SHU'AIBU (MUSLIMAAT) Nagode kwarai dagaske Allah yasaka da Gidan Aljanna* *Page 62* "Abokina" tafada tana kwantar da kanta a kirjinshi cikin sauri ta tashi tareda rike pulse dinshi , jitayi ya harba cikin farinciki tace "Kizo yana numfashi" itama jikinta na rawa takarasa wajensu, dakyar suka samu suka saukar dashi daga kan stairs din, Ganin yanda jikin Yusayrah ke rawa gakuma yanayin rudewa atare daita yasa ta shiga driver's side itakuma Yusayrah tazauna dashi abaya Bazata iya fadin Irin speed din data tsula wa motan bah, polisawan dasuke gadin anguwansu suka Mara musu bah soboda gudu gakuma rashin tsayawan da Zuly batayi bah. Kafin sugama fitowa dashi daga cikin motan har polisawan sun iso "Lfy kuwa"wani daga cikinsu yafada, ko iskan data kwaso su basu shaka bah Zuly tayi cikin hospital din dagudu tana kwalawa nurses kira, Dagudu suka fito da gado Zuly nabinsu abaya itama... Acikin Yusayrah da Zuly bazaka iya fadin wanda yafi wani rudewa bah, A dare daya kachal duk sun yamutse sun kode tsabar kuka, Umma kawai Zuly ta iya kira da wayar wata tafada mata, Da sassafe kuwa

Table of Contents

Chapters

138 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138