Chapter 103
Chapter 103
iya samun matsala! Ganin yamike neh yasa yagyara doguwar rigarta tareda zaunawa akan gadon, ganin tana shirin daukan kopin kunun ta yasa shi cikin sanyin murya yace" miye zakiyi kuma?" "Kishi nakeji zansha neh"tafada cikin sanyin murya tana kokarin kai kofin bakinta "Tsaya mana! "Yafada yana karban kofin daga hannunta, turo baki tayi kafin tayi magana yarigata dafadin "Kije kiyi wanka kafin kinga your are not pure, baidace mutum yaci abu da najasa da jikinshi bah! " Cikin rashin fahimta tace"Najasa kuma??" Hannunta yarike yakaita har kofan toilet yace"jeki gani" Shiga tayi cikin sanyin jiki, tana shigewa ya gyara rigarshi tareda bude kofa ya fita. Azaune ya hangosu ,daga gani ma sun gaji da jira, suna ganinshi suka mike suna tambayanshi how far "Kushiga barina siyo mata kayan dazata sa" Yana gama fadin hakan yacikawa rigarshi iska, kallon juna sukayi suka saki murmushi atare tareda shigewa cikin ward din abinsu?.... Din..din...din shine karar da na'urar dakin keyi, bude idanuwanta tafarayi dakyar inda kanta ke mugun Sara mata Tsantsan mamaki neh yakama su ganin tana murmushi wanda gabadaya basu zaci hakan da gareta bah?! Asalima azatonsu dakuka zata tashi amma sai sukaga sab'anin hakan "Ashe ba mutuwa nayi bah! "Momina tafada still akwai murmushi asamar fuskarta Wannan likitance takira sunanta, juyawa tayi wajenta tareda fadin"zanso ace brush nafarayi soboda gabadaya bakina babu taste" Murmushi Likitan tasakar mata ,da taimakon Mamanta tasamu tashige cikin toilet din bayan tamika mata brush wanda anriga ansa toothpaste akai, rufe kofa tayi tareda zama akan murfin WC, zirr saiga hawaye suna kwaranyowa daga kwarmin idanuwanta, Kuka marasauti tasake tana jin wani irin zafi azuciyarta! Ko amafarki bata taba tunanin zata dawo haka bah!sanda tayi Kuka sosai tamike hakanma bawai don tagaji da kukan bane a'a don karsu ceh ta dade neh. Brush din tayi tareda wanko fuskarta sannan tafito tana adduan Allah yasa babanta yamata alfarman datake bukata daga gareshi. Sunkuyar da kanta tayi soboda irin kallon da Mamanta kebinta dashi, zama tayi akan kujera tareda kallon likitan dake jiran fitowarta, dubata likitan tayi kafin tafice abinta tareda umartansu da subata abinci Tana fita babanta na shigowa,murmushin jin dadi tasake tana kallonshi wanda shidinma ita yake kallo... Kanta yashafa yana tambayarta jikinta soboda Allah yagani bakaramin so yake mawa ya'yan shi bah kasancewan su biyu kawai Allah ya mallaka musu(wato Lutfiyah dakuma Momina) "Babana! "Tafada tana ajiye kwanon abincin dake hannunta agefenta akan gadon, miyarda hankalinsu gabadaya sukayi wajenta suna jiran jin abinda zatace Hawayen dasuka zubo mata tashare tareda jan majina sannan tariko hannuwanshi cikin murya mai ban tausayi tafara fadin.... *DanAllah wattadians ina bukatan Followers dakuma votesπ* #team Zuly #team Mom *Vote,comment&share* *ZULFA* @MHIZZPHYDO A Sweet and pitious Romantic love story *Bismillahir Rahmanir Rahim* *Page 102* "Babana DanAllah kataimaka kabarni nakoma wajen _Mumyn Izma_ a saudiya I promise to be a good girl" kallonta yakeyi dakyau inda tasunkuyar da kanta kasa cikin son yatausaya mata. Ajiyar zuciya yasauke sannan yadauki wayarshi daga cikin aljihunshi sannan yayi yen latse-latsenshi kafin yakara wayan akunne "Assalamualaiki! "Yafada Sanda aka daga wayar daga dayan bangaren "Wa'alaika Salam Baban Momina! "Wata murya ta amsa mai salamanshi, gaishe-gaishe suka yi inda take tambayanshi ya lafiyan mutanen gida, suna lafiya yafada mata sannan yafada mishi bukatanshi ma zaman Mom agidanta Jim tayi kafin cikin sanyin murya tace "anya zamuyi haka kuwa? Kaima kasan halin Momina gakuma _Seema_ da bashida hakuri! " Cikin sauri Mom dake Adduan Allah yasa ya amince tace"Mumy DanAllah karki ce a'a wlhy yanzu nachanza bazanyi abinda bakiso bah abubuwan dakikeso zan dinga yi, zanna tayaki aiki a kitchen, zan dinga goge-goge da share-share, zan dinga zuwa miki aika!, bazan sake mawa kowaye agidan kallon banza bah, zan zamo mai ladabi da biyayya, bazan ketare umarnin ki bah! DanAllah kiyi considering dina" takarasa cikin rawar murya alaman kiris take jira tafasa speaker Cikin kwantar da hankali Mumyn Izma tace"It's okey Momina!, duk randa kika shirya ki taho" "Zan taho gobe!"tafada da Sauri "Ku fadamin miyeke faruwa? "Mumyn Izma tayi requesting cikin son jin Karin bayani Mamanta ceh tace"Sister kibari zan kiraki" "OK"tafada cikin sanyin murya tareda katse wayar. Mumyn Izma wa ceh ga Maman su Momina! A saudiya suke dazama soboda transfern da aka mawa mijinta zuwa wajen daga wajen aiki, sunada yara uku. Biyu maza dakuma mace Guda daya!.... β β β β β β "Wai nikam bazaku bar tafiyan nan harsai ta gama warkewa bah!? " Ammi ta tambayi su Mourad dasukayi da-daya akan kujera "Kaii Ammi Allah tawarke fah tinda kikaga an sallamemu daga asibiti" Mourad yabata amsa cikin sanyin murya Dage kafadarta tayi tace"Tohh Allah yataimaka!! " "Ameen Ammi! Inace baki manta gobe dasafe jirgin ku zai daga bah? " "Taya za'ayi namanta!"tafada tana murmushi Shima murmushin yasake yana shafa sumar kanshi, chan kuma yakai dubanshi zuwaga Fakhih dake ta faman chatting sai murmushi yake jifan Maram dake zaune agabanshi dashi da alamun da ita yake chatting din! Gyaran murya yayi tareda kallon Maram yace "Maram Ina fatan kun gama harhada kayayyakinku kinga saura mintuna talatin lokacin tafiyarmu yayi? " Dan zaro idanuwa tayi tana kallon Fakhih daya zuba mata na mujiya kaman yasamu TV, Ganin yanda tayi neh yasashi sanin cewan bata gama bah! "Toh atashi aje kar lokaci yagama kurewa" Mikewa tayi tafara tafiya kaman wacce kwai yafashe mata aciki, "Soulmate jirani mana muje nataya ki"Fakhih shima yafada yana mikewa, ko kallon da Ammi dakuma Mourad ke jifanshi dashi bai kula bah yawuce abinshi Dariya Fakhiha tafashe dashi ganin yanda Fakhih yake wani bouncing kaman wani babban mutum, suna hada idanuwa da Mourad tasake fashewa dawani dariyan tana jinjina wa yen uwanta soboda kowannesu da nasu salon soyayyan "Gaskiya yakamata aje aduba ki soboda nasan tabbas ba kalau bah!"yafada tareda nufan kofan dake rufe Cikin zolaya Fakhiha tace "Yaya wanka fah takeyi! " Harara ya gallara mata tareda shigewa abinshi ko arzikin knocking kofan baisamu bah. Yana shiga yaga har lokacin batafito bah wanda yanzu two hours kenan da shigarta in bawai ya manta bah, sunanta yafara Kira yana dosan kofar bayan gidan, ji yayi gabanshi yafara dukan uku-uku dasauri yabude kofan Turus yatsaya cikin mamaki ganinta acikin jacuzzi tub idanuwanta arufe da alamun bacci neh ma yadauketa ga wireless headphone akanta tana jin waka Karasawa yayi wajenta tareda zama akan steps din shiga cikin jacuzzi din yana kare mata kallo, sake mikewa yayi ya cire jallabiyan jikinshi yarage daga shi sai boxer, six packs din shin nan MashaAllah gakuma Z tattoo din kirjinshi yadada yin baki kaman yashafa mai abu Komawa wajenta yayi yadan dagota daka kwancen datake ya matso daita jikinshi sosai har gadon bayanta mai jikan kumfa nataba kirjinshi Runtse idanuwanshi yayi dalilin jin jikakiyar fatar jikinta a nashi, bude idanun yayi dakyar tareda daukan Soso, wanketa yayi tass ahakan yanayi yana tabe-tabe kuma still bata farka bah amma tanadan jujuya wa Danna wajen zubda ruwan yayi yasake tarar wani sabo yadauraye mata jikinta dashi kafin daga karshe yacire headphone din daga kunnenta yasa anashi kunnen donjin miye takeji. Murmushi yasake yana kallon fuskarta kafin ya ajiye agefe sannan yahau dauraye mata jikinta, yana gamawa yasab'ata akafada yayi cikin daki daita Akan gado ya ajiyeta tashinta yasoma yi bayan ya lulubemata jiki da towel, saita yi kaman zata farka saitakuma komawa bacci ,mamaki neh
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138