Chapter 89
Chapter 89
maganganun ta yashige shi barin ma yanda ta miyarda muryanta kalan tausayi "Kije kawai"yafada cikin rashin damuwa,batareda tasake magana ba tawuce abinta tana mai jin haushin kanta.... '''DUBAI,UAE''' Ganin yanda jikin Mourad ya tsananta neh yasa Ammi yanke shawarar miyarda shi Dubai, ba bata lokaci dukkansu harda Uwar iyayi wato Mom... "Twin sis wlhy inason Mina amma gabadaya yarinyar bata sona wai Yaya takeso"Fakhih yafadawa Fakhiha dake zaune a gabanshi "Wani yayan?" Ta tambaya kaman batasan akan waye ake magana bah "Yayan mu mana!"yafada cikin takaici "Kardai soboda hakan ciwonshi yatashi?"ta tambaya "Erh mana ai bakaramin kofsa mana Ammi tayi bah"yafada cikin sanyin murya "Hmmmm... Amma Mina nan tanashan OMO neh koh?" Hararanta yayi sannan yace"ki kiyayi harshen ki" "amma kace akwai wata kawar Mina dake sonka why not kabata dama?"tafada cikin rashin damuwa amma a zuciyarta fal damuwa ceh aciki, she can't believe ace Fakhih wata ta budi baki tace ta tsana!her brother fah! Ji tayi gabadaya bata ma son ko sunan Mom akira agefenta kuma tayi alkawarin sai Fakhih ya auri kawar Mom.. Kura mata idanuwa yayi yana kallon yanda tayi magana kaman bata damu bah chan yace" toh yanzu yaza'ayi nasameta?" Murmushi tayi soboda daman tasan dakyar ya yasar da magananta, Ajiyar zuciya tasauke tace"kokai fah! Ai duk wanda yanuna baya yinka kaima saika share batunshi tinda ba'a dole... Yanzu maganan number kabarmun zan nemo maka" "Thanks sis"yafada yana sakar mata murmushi... "Ammi taya za'ayi ki hada Momina da Yaya bayan kisan Yaya nada wanda yakeso haka ma Fakhih shima yana son Momina!" "What"Ammi tafada tana kallon Fakhiha "Erh mana Ammi! DanAllah kiyi hakuri Fakhih ya auri Mom inhar zata yarda inkuma bata yarda bah shikenan sai a kyaleta tayi tafiyarta daman yarinyar bawai inayinta bane"tafada cikin kwantar da murya "Wlhy bansan Yana sonta bah! Amma yanzu dakika fada mun zan mawa yayana bayani"tafada tana share hawayen fuskarta tunowa datayi Mourad na kwance rai a hannun Allah Murmushi Fakhiha tayi tace barina je nasanar da Zulyn Mourad Itama murmushi tasake tana kallon Mourad dake blushing akan gado Riko hannunta yayi yana sakin murmushin karfin hali soboda sosai yake jin jiki amma yanzu dajin wannan maganansu Ammi yana jin kashi hamsin na zafin Ciwon dayake ciki yana tafiya "Nagode Ammi nah!"yafada cikin farinciki "Kayi haku.." kafin ta karasa yasa yatsan shi abakinta yana girgiza mata kai... Su Mom an samu duniya sai shagali akeyi, koda yaushe cikin zuwa yawon shakatawa takeyi, hotuna kuwa kaman hauka haka tadinga daukawa ana daurawa a IG dakuma statues, Itakam ma batasan wainan da ake toyawa bah, gefe daya kuma Fakhih neh dakuma Mysha suna shan soyayyansu dukda bawai sun gama sakewa bane da juna... '''AZARE, BAUCHI NIGERIA''' "Yaya!!"tafada tana fitowa hannunta daukeda farar takarda Juyawa yayi ya kalleta yana fadin" haba kanwata irin wannan kiran kaman wacce taga aliens" Turo baki tayi tace "shikenan bazan kira sunanka bah?" "Ohk sorry dear"tafada yana kaman kunne "Ga wannan!"tafada tana Mika mai takardan hannunta "Nikam kwana biyu miye sirrin neh naga sai wani kyau kike karawa gashi kullum cikin murmushi kaman wacce aka mawa albishiri da gidan Aljanna"yafada cikin kulawa Sunkuyar da kanta tayi tace" Ammi takira ni kuma ta yarda Yay Mou dina zai aureni... Hawayen dasuka dan zubo mata ta share tace... Ina cikin farinciki sosai Yaya zan aure shi kaman yanda nake buri" Baisan sanda hawaye suka gangaro mai bai, har yau bai daina nadaman abubuwan daya mata bah watarana har kunyanta yakeji inyaga yanda take tarairaya shi dukda itadin ma ba isheshiyar lafiya gareta bah Jan hancinta tayi tace"Yay Mou dina yana sona sosai, you won't believe tin lokacin da Ammi tace natafi yake kwance agadon asibiti kuma haryanzu ba'a sallameshi bah! Gaskiya inaga ban mishi adalci bah soboda nasan son yake min ya ninka wanda nake mishi sau hamsin soboda he live only for me and he can die for me and i love him to the edge of infinity" Gani kawai tayi Iqbal yazube aguiwarshi yana sakin kuka Girgiza kai tahau yi tace" kadaina min kuka! Kaifa yayana neh and bantaba dana sanin saninka bah arayuwata, kowani dan Adam nayin kuskure nasan idan kaji abinda wani ya aikata wlhy godiya zaka dinga yi soboda at least kasan naka ba mai yawa bane kuma an yafe maka! Kaddaran mune hakan babu yanda muka iya, Allah neh kawai yasan miyesa ya tsara ahakan, Bazan gaji dafadamaka cewan na yafe maka kuma ina rokon ka DanAllah kayafewa Yusayrah!" Kallonta yakeyi da rinanun idanuwanshi sannan yace"Nagode sosai Zulyn Mourad!" Washe baki tayi cikin jin dadi sannan tace" Yaya barina tafi yau zan bar Nigeria" "Ina zakije?"yatambaya "Wajen Yay Mou dina!"tafada tana murmushi "Why shi bazai zo bah sai ke za kije?" Mikewa tayi tace"Nafada maka bayada lafiya fah" "Ohk, Allah yakare!" "Ameen"ta amsa mishi "Kuma ki gaisheshi inji ni" Tabe baki tayi tace"kabari saiyazo saiku sasanta" Jiyayi gabanshi yafadi tinawa dayayi hala Zuly tafada mai abubuwan dayake mata. *DanAllah wattpadians ina bukatan Followers dakuma votes🙏* #team Zuly #team Mom *Vote,comment&share* *ZULFA* @MHIZZPHYDO A Sweet and pitious Romantic love story *Bismillahir Rahmanir Rahim* *Page 90* Zaune suke suna dan tab'a hira sama-sama in ka dauki Fakhih dake waya sai wani lum-lumshe idanuwa yakeyi kaman mai jin bacci wanda hakan bakaramin haushi yake bawa Mom bah sai hararan shi takeyi tana mai jan tsaki jefi-jefi Kamshin turarenshi neh ya ankarar dasu zuwanshi, cikin takun kasaita yake saukowa Fuskarshi sai wani kyalli yakeyi dukda ya rame, Kallonshi Mom keyi cikeda sha'awa tana tunanin ashe Mourad nata neh! Ashe ita zata auri wannan hadadden gayen!tana cikin tunanin taga ya zauna agefenta tareda riko hannunta Kallonshi tayi tana aza murmushi asamar fuskarta har wani jinta take a sama, muryanshi ta tsikayo yana fadin "Sweet yanzu kenan babu mai auren wannan katon?" Rola idanuwa Qudsiyah tayi sannan tace"kana ganin Fine boy! Ai jira kawai yake komai ya daidaita sai yamaka maganarta tinda kaine babban yaya" Kallonshi yamiyar kan Fakhih da baima san wainan dasuke toyawa bah soboda nisan dayayi acikin soyayyan Maram soboda Maram akwai iya kalaman soyayya,muryan Mom yaji tana fadin "Wazai so wannan abun?" Kura mata idanuwa yayi sosai kafin yace"kina nufin baya burgeki kuma baki yinshi? "Allah yakiyaye nayi wannan nifa gabadaya banson shi"tafada cikin ko in kula tana jin dadin yanda yake mata magana Gyada kai Mourad da yayi inda Qudsiyah kuma ta dau alwashin ko mutuwa Mom zatayi bazata tab'a barin bro dinta ya aureta bah! "Waini kawani sha uban kwalliya daga sallamoka daga asibiti, miye sirrin?" Ta tambaya cikin son share zancen Mom Murmushi yasake tareda duba tsadadden _Patek Philippe_agogon hannunshi yace "Zoma ki rakani _Mall of the Emirates_" "Miye zamuyi a MOE? Qudsiyah tafada cikin zakuwa jin ance za'a shiga best shopping Mall dinta "Bacci zamuje yi"yafada atakaice tareda mikewa abinshi Turo baki tayi cikin jin haushin bonsa tan dayayi tareda mikewa tsaye tana fadin "lover boy zamu tafi bazan iya barinka agida bah soboda tsaro" Cire wayan yayi daga kunne tareda dan jan tsaki yana fadin"kin katse min jindadi wlhy" "Kaii wannan babe dinkan nan daga gani ta iya soyayya!" "Wahalaliya bah!"Mom tafada itama tana mikewa hade da bin bayan Mourad daya riga da yafice Dariya suka tsuntsire dashi tareda kashewa Qudsiyah tace" kece Wahalaliyar ai" "Barta sister ai yanzu Allah
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138