Skip to content

Chapter 55

Chapter 55

Zulfa Book One Complete Hausa Novels 1,217 words 0 views Progress saved
Download Book

damu kanta akan abinda batasan daga jikinta yafito bah, cikin rashin jin kyamarta yashafo behind dinta sannan cikin Zolaya yace" Zulynah tadawo yanmata" Kallon rashin fahimta tamai dafari kafin daga baya ta zaro idonta waje tace"My menstruation right" Gyada mata kai yayi yana jinjina kaifin kwawalwarta cos ya tabbata dawatace dayanxu ta Birkice awajen ganin abinda take mai neh yasashi dowawa daga duniyar tunanin dayashiga. Itakuwa ganin yanda ta bata mishi jiki da fuska neh yasata warware veil din kanta tana goge mishi jiki wanda alokacin wasu gurare har Sun bushe babu abinda take sai fadin"Am so sorry na bata maka jiki kayi hakuri" "It's nothing Zulynah go inside" yafada yana mikewa shima yayi dayan room din.... Share hawayen fuskar ta tayi ta dago daidai tagama goge inda ya baci sannan tayi cikin gida, dakyar tasamu ta hau saman stairs din cikin dukawa cos bata iya mikewa dakyau. Duk abinda takeyi yana kallonta sosai yaji tausayinta Amma fah shi Sam kazanta neh bayaso fitowa daga daya labulen dayake yayi hanyan waje Don zuwa ganin ko ta goge da kyau... Zaune take aka gado idonta a lumshe tana dafa daidai mararta da Wani abu acikin socks gefenta Kuma goran ruwa neh dakuma Wani expensive cup , da sallama yashigo cikin daki inda ya tsaya daga bakin kofa yana kallonta Amsa sallaman tayi Kaman mai Ciwon baki sannan ta kawar da kanta daga gareshi still bata daina abinda takeyi bah, takowa yafara yi yana sakin murmushi ganin yanda ta Wani ci bom Kaman wata boss. Daga kafarta yayi ya zauna awajen sannan ya miyarda kafanta kan cinyarshi yana shafawa ahankali , dage kafanta yayi yasake kamowa ya cigaba da abinda yake mata Kuka tafashe dashi cikin konan rai , tsayawa yayi yana kallon yanda take rufe fuska da pillown data dauka agefenta, sanda tayi mai isarta tukunna tayi shiru jin Kaman yafita domin ya dade da ajiye mata kafanta Dagowan dazatayi idanunta ya sarke cikin nashi daya zuba mata sai kallonta yakeyi daga zaune dayake "Kicigaba mana kukanki dadi yakemin" yafada yana Dade matsawa da cute stool dayake zaune daf daita, turo baki tayi tana kawar da fuskanta cikin jin haushin shi, da ace Yay Mou neh yanzu da har saita gaji dajin maganar da baya mai wuyar furtawa wato sannu Zulynah kokuma am sorry, maganar shi taji yace "Bai kamata ace muna haka tsakani na dake bah amma kuma duk yanda na kauce saikin nemi hanyan dazaki bata min"yafada yana juyowa dakanta, sake kawar dakanta tayi yace" oya kidaina jin haushin let's settle our differences let's bygones be bygones Turo bakinta tayi hawaye na saukowa daga idonta tadauke su "are we good?" Yatamabyeta girgiza kai tayi cikin shagwaba tace " are you sorry?" Kai ya gyada mata tasake cewa "then say sorry" Kallonta yakeyi kafin yasaki Murmushi yace"sorry" Murmushi tasake mai tamika mai hannu alaman suyi handshake tace" let be friends daga yau babu zagi babu duka babu hantara" Dage giranshi daya yayi tareda mika mata hannunshi shima yana sakin murmushi,rungumeshi tayi hartana neman fadowa daga kan gado amma gap din dake tsakanin su da baya da Wani tazara sosai yayi preventing dinta, as usual yau ma shock yakeji Kaman wanda aka Jona da transformer, Ajiyar zuciya yasauke shima yarungumeta sun jima ahakan kafin taraba jikinta tana sakin Murmushinta mai kyau tace"daga yau we will be good friends" "Natambayeki mana?"yafada yana komawa kan gadonta, gyada kai kawai tayi yace"what is friend or who are friends?" Dariyan karaina min hankali tayi cikin kwarariyan turancinta tace" A person other than a family member, spouse or lover whose company one enjoys and towards whom one feels affection .A boyfriend or girlfriend or An associate who provides assistance and lastly A person with whom one is vaguely or indirectly acquainted Kallon dan karamin bakinta kawai yanda take furta kowani kalma cikin basu hakkunnansu, "Wow friend dina ashe kwakwalwarta na ja"yafada cikin sigar zolaya, dukan kirjinshi tayi cikin wasa da shagwaba tace "banson zolaya fah" "Wai aina kika koyi turanci haka Kaman wata wanda taje turai? Dariya tayi tace " sirri neh" "Amma Kisan ba haka rules din friends yace bah" yafada yana forming face Kaman ya ji haushi, kumatun shi taja Kaman Wani danta tace"sake face din mana abokina" Juyar dakanshi yayi Alamun dagaske yakeyi, su Zuly uwayen son jiki har da dalle jikinshi tana juyowa dakanshi tace"sorry mana abokina I promise zan fada maka amma I will make it a surprise" Murmushi yasake yana mamakin yanda akayi takeda mugun son jiki haka cos har wani kankameshi takeyi tana kwantar da kanta kan kirjin shi "Abokina?"takirashi cikin muryan bacci "Uhmm" yabata amsa "Put me to sleep" tafada mai, ahankali yadaga ta yajiyeta akan gadon hade da rufa mata blanket cos shima ya kagu yatafi soboda yanayin data fara jefa shi Kuma gashi a timetable dinsu yau bah ranan making love bane yafara tafiya kenan yaji an riko hannun shi, Juyawa yayi ya kalleta ta sakar mai murmushi tace"abokina what about good nyt kiss?" Dukawa yayi daidai kanta yana kallon cute wet kissable lips dinta har zai kai bakinshi kan nata yatina ranan dayagan su ajikin mota Mourad na cin mutunci bakinta, runtsa idanunshi yayi Wani bacin rai na kowawa zuciyar shi ziyara , Ganin ya nufota ne yasata lumshe idanunta tana jiran kiss, Jin shuru yayi yawa neh yasata bude idanunta, wani tsoro neh yaziyarce ta lokaci guda, gawani faduwan da gabanta yasoma cikin tashi hankali taso tashi dalilin ganin yanda idanunshi sukayi jawur dasu Kaman wanda aka mawa wani laifi mai girman gaske Ji kawai tayi ya..... _longest page ever😰_ #team ZulynMourad #team ZulynIqbal☑️ *Vote,comment&share* *ZULFA* @MHIZZPHYDO A Sweet and pitious Romantic love story *Bismillahir Rahmanir Rahim* *Page 61* Ji kawai yayi pecking din goshinta tareda ficewa dasauri, murmushi tasake kafin tayi Adduan bacci... ```WASHE GARI...``` Saukowan su kenan daga room nasu sukaji kamshi ya bade musu gida, kallon Yusayrah yayi ya dage mata gira daya alaman miye neh haka, girgiza mishi Kai kawai tayi. Zaunar daita yayi akan kujera tareda daga mata yatsun shi biyu alaman 2mins kafin yabar wajen. Sanye take cikin pink Ralph Lauren Silk Sleeveless Blouse da wani pencil long high waist skirt ga kamshin mai dadin dayake tashi daga jikinta. Cakk yatsaya abakin kofan shiga kitchen yana ka're mata kallo daga sama har kasa, ahankali yafara takowa don karta Lura dashi Kanshi ya sakalo ta wiyar ta yace"yau kece dakanki?" Arazane tajuyo cos ya mugun tsorata ta ganin shine yasa ta buga kirjinshi cikin wasa tace"this not fair abokina" Rungumeta yayi yana shakar kamshin dake fitowa daga jikinta ta hanyar manna hancin shi da wuyar ta. Murya chan kasa yace"miye sunan perfume dinki?" Lumshe idanunta tayi cikin sigar Jan hankali tace"_DKNY Golden Delicious Million Dollar Fragrance Bottle_" Cirota yayi daga jikinshi ba don yaso bah yace" babu littafi a hannunki aina kike karantowa?" Cikin rashin fahimta tace"miye nake karantowa?" "Dogon turancin dakikayi mana" Dariya tayi tace"sunan turaren kenan fah" Shima dariyan yayi tareda shafan gefen fuskarta "Turaren ya maka dadi neh?" Ta tambaye shi ganin yana shirin juyawa Gyada Kai kawai yayi yana cigaba da kallon figure 8 dinta, "Tayani fitarwa"tafada tana mika mai tray din hannunta Tabe baki yayi yace"ni sa'an ki neh" "Lahh karka manta you're my

Table of Contents

Chapters

138 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138