Skip to content

Chapter 113

Chapter 113

Zulfa Book One Complete Hausa Novels 1,214 words 0 views Progress saved
Download Book

yarinya Shafa kumatunta yayi yace"Am sorry kinji?" Gyada kanta tayi still bakinta yana gaba, "Oya smile kinji!"ya sake fada yana jan kumatun ta da hannayensa, murmushi ta sake mai tana kallon kyakyawan fuskarsa wanda yake mantar da ita bak'in cikinta "That's my babe"ya fada tare da juyawa wajen bedside table din, kafin ya juyo har ta ja towel dinta sama, Ajiye tray din yayi akan cinyarsa bayan ya zauna agefenta yace"Your breakfast 🍳 " "😮wow Breakfast on bed! How romantic! "Ta fada cikin farinciki mara misaltuwa Mika mata porcelain cup din yayi yace"Anything for you my dear" "I love ❤️ this artwork! And I love the person who made it! "Ta fad'a tare da sipping cappuccinon dake cikin cup din Tande lips 💋 din ta tayi tace"Wow ya ji madara wlhy" "Am glad 😆 you like 💗 it! " "No I love ❤️ it dear"ta fad'a daidai ta kai fries 🍟 din cikin bakinta. Haka suka gama breakfast 🍳 din su cikin soyayya, da kanshi ya miyar da empty plates an cups din kitchen sannan ya sake dawowa Maganin ta ya gani agefe tana kokarin sha ga allura ma har ta sa a ciki sauran kawai ta chakka wa kanta neh Gaban mirror ta karasa tare da dage towel dinta sama tana korarin maaa kanta alluran "Wait bari na miki kar kiyi overdose kifara wannan baccin mutuwan! "Ya fad'a tare da karban alluran a hannun ta sannan ya soka ma ta romantically Murza ma ta wajen yayi yace"yauwa har mun gama! Amma saiki wani soka wa kanki allura kaman wacce batada kowa" Murmushi tayi tace"am feeling so happy 😀! " Rungumeta yayi ta baya suna mai kallon cikin mirror yace"don ma baki jini a cikin jikinki bah tukunna! " "Runtse idanuwan ta tayi tace"bana so! " "Miye baki so? Don't you want to be mine? "Ya tambayeta yana shinshina wuyarta "Ai dama ni taka ceh!" "Assha! Har yanzu bamu zamo daya bah! Please ki bari yau in mun shiga matrimonial home namu muzamo daya I really need it! "Ya fad'a cikin sanyin murya had'e da kankameta Kaman zata yi kuka tace"Am afraid! " "Baki tab'a yi bane!? "Ya jefa ma ta tambaya Raba runguman tayi tare da jinjina bayan ta da wajen dressing table din tace "Na tab'a mana kawai dai I don't like it neh" Kura ma ta idanuwa yayi yace"Why!" ji tayi bazata iya sake iya b'oye mai komai bah cikin rawar murya tace... *vote, share&comment * *ZULFA* @MHIZZPHYDO A sweet and pitious Romantic love story (¯'*•.¸,¤°´✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿'°¤,¸.•*´¯) тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs. INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/ FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/ TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=09 *Bismillahir Rahmanir Rahim* *Page 111* "Daman... "Kirrr karar waya ya katse ta, sake ta yayi yace "Excuse me! "tare da komawa gefen gadon ya dauki wayarsa, Kara wayar yayi a kunne sannan yace "Ok Am coming!! " Kallonsa ta keyi cikin neman Karin bayani, wajen wardrobe ya nufa tare daukan kaya yana cewa"Zulynah ana nema na a hospital, in na dawo sai mu karasa maganan mu koh? " Gyada kai tayi cikin rashin jin dadin katse su da aka yi, wajen ta ya karaso tare da latsa kumatun ta yace"bazan dade ba kinji? " Kai ta sake gyadawa tana sakin fuskar ta, wajen wardrobe tayi itama tare da daukan wani peach color 🍩 din riga tare da zurawa da sauri ganin yakusa gama shiryawa kuma so take ta mishi rakiya zuwa waje. Turare ta dauka sannan ta feshe mishi jikinsa dashi kafin ta rungumesa tace "you scent so sweet" "Just like the taste of your mouth"ya fad'a tare da sumbatar bakinta murmushi tayi Kafin ta ajiye mai takalminsa tace"wannan ya fi tafiya da shigar jikin ka" "Thanks! "Ya fad'a yana Gyara wuyar rigar Adidas 🍁 din jikinsa, har waje ta rakosa hannunsu rike a cikin na juna, bude mishi mota tayi ya shiga sannan ta zauna a kan cinyarsa tare da sakalo hannun ta daya a wuyarsa kafin ta kar'bi wayarsa Hoto tayi capturing nasu cikin soyayya wanda ko ita mai daukan hoton bata kalli wayar bah balle shi kuma uban soyayya daya shagala da kallon hasken ruhinsa Tsotsan bakinsa tayi da kyau kafin ta cire tace"Allah ya kiyaye hanya! " Tashi tayi daga kan cinyarsa sannan ta kalli hoton da ta dauka tace"Anya ma zan bar ka kafita kuwa? " "Miye zai hana"? ya tambaya a hankali saboda gabadaya ta gama kashe mai jiki har ji ya keyi kaman yafasa fita asibitin. "Allah kayi kyau dayawa"Ta fada still tana kallon hoton wayar harda bata fuska kaman zatayi kuka, mika mai wayan tayi tace "Gashi kuma in kafara driving ka tabbatar bakayi wining down din glass dinnan bah saboda ban son masu fararen kafa su Kalla mun kai saboda i maybe a jealous type! " "As you wish 🙏 Ma! "Ya fad'a yana Kanne mata ido daya, murmushi tayi tare da matsawa baya sannan ta rufe mai kofa da hannu daya dayan kuma na aikin waving 👋 dinsa, Cikin farinciki ya fice daga gidan inda ita kuma ta shige tana mai Adduar dawowa lafiya. A palour ta ga su Fakhih, Zama tayi a wajen su tare da gaishe su cikin fara'a "Ai mun zata yau bazaki fito bane tinda muka ga Oga da kansa a kitchen da sassafe! "Maram ta fad'a cikin zolaya Murmushi tayi cikin jin kunya, mikewa tayi tace"toh na shige maybe zuwa anjima na fito" Maram neh ta shekewa da dariya had'e da fadin"Ai dole ki gudu! " "Ba guduwa bane fah"ta fad'a tana kallon Fakhih dake kallonta kaman Tv har da guntun taguminsa Dubanta ta miyar wajen Maram tace"Hala mijinki ba lafiya neh koh? " "Miye kika gani? " Sanda tayi tafiya sosai tace"naga yayi tagumi a gefe ya dawo kaman wani soko neh ai" "Buuu... "Bata karasa jin miye Maram zata ceh bah ta shige da sauri ganin ta yo tsokana... Cikin dak'in su ta gyara tare da kunna burnern turaren Ammi saboda shine favorite dinta yanzu indai a turarukan daki neh, tana gamawa ta fita daga dak'in sannan ta haura sama abunta duk da irin bala'in da take jin Maram na kwararowa.... "Sannu da dawowa Yaya!" "Yauwa! "Ya fad'a yana shirin shigewa dak'in su ganin baiga Zulynsa bah kuma a tunanin sa tana jin tsayuwar Mota zata fito tarbansa amma sai ya ga akasin hakan "Sannu da dawowa! "Yaji muryan Maram daga wajen kitchen tafad'a Cikin zolaya yace"Yauwa antyn kitchen! " "Ooh Allah wai nikam ku biyun nan a Ina kuka koyo tsokana neh! Ni da nake shirin kawo karar Sister ashe dukkanku birds 🐦 of the same feathers neh! "Ta fad'a cikeda takaici Dariya yayi tare da karasa shigewa saboda a yanzu babu Wanda yake son gani inba Zulynshi bah! "Zulynah am back! "Ya fad'a cikin murna lokacin da ya shiga cikin dak'in, wayam yaga babu kowa, zama yayi a gefen gado yana kallon yanda ta chanxa tsarin abuwawan dak'in ga kamshin da dak'in keyi Murmushi ya sake sannan ya mike yana nufan hanyan toilet tare da fad'in "maybe yau ma baccin neh ya kwashe ta a bayan gidan! " Yana budewa yaga bata ciki, fice wa yayi da sauri yana fad'in "baku ga Zulynah bah!

Table of Contents

Chapters

138 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138