Skip to content

Chapter 49

Chapter 49

Zulfa Book One Complete Hausa Novels 1,196 words 0 views Progress saved
Download Book

pool din gidan tana kallo cikeda sha'awa ga iska sai kadawa yakeyi jitake kaman ta kwabe kayanta tayi swimming acikin ruwan, sosai yanayin tsarin gidan ya burgeta sosai cos anyi shi neh cikeda kwarewa wanda tasan aikin Iqbal neh, "Ke kizo ki dafa mana abinci" Yusayrah tafada cikin bada order Kallon sama da kasa tamata tareda sakin karamar tsaki tace" ai naga tym din girki baiyi bah so ki je kijira"takawa tayi wajen zama tazauna tareda dora kafa daya akan daya , ta dade bataji kanta acikin wannan yanayin bah Yusayrah wanda taji takaici ya taso mata tace" ki tashi kafin ranki yabaci" Yar karamar dariya tayi sannan ta mata kallon tara saura kwata tace" ai yanxu inajin babu abinda zai sake bata min rai agidan nan and ki sani baki isa kisani aiki bah cos ni ZulynMourad ba sarar ki bace don baki fi yar aiki awajena bah" Baki bude take binta da kallo itafa tadauka Zuly yanzu tayi kankara soboda horar da ita da Iqbal yakeyi cikin bacin rai tace" kinsan wace ni kuwa?" " waye kuwa ke? Karuwar Dahkil ko ba haka bah?" Tafada tana kefta mata ido Cikin sauri Yusayrah ta waiga cikeda tsoro don tabbatar da babu kowa awajen, ai bata San sanda jikinta yadauki bari bah , kallon Zuly tayi cikin rashin gaskiya tace"karya kikeyi bakauyiya jahila" "Ai kece babbar jahila mai bin maza da aurenta, inma zaki nutsu neh mu sassanta tsakani nah dake toh you better stop all this shits" tafada a nutse Jikin Yusayrah na bari cikin sanyin murya tace" nym your price" Rolling din idanunta tayi irin lyk seriously dinna cikin isa tace "daga ke har mijinki baku da kudin da zaku bani" Kallon kin raina min hankali tayi tace" zan baki 2 million mu rufe maganan nan cos nasan zai wanke talaucin dakike fama dashi" Dariya tayi sosai wanda har yaso ya kular da Yusayrah kafin tace" talauci fah kikace Yusayrah? Na miki kama da da batalakiya neh?Kinsan nawa kayan dakina yake Worthing? Toh barina fada miki kudin shi abubuwan part dina in basukai 200million dollars bah toh lah shakka zaifi" Tafin dasukaji daga bayansu neh yasa su juyawa atsorace... #team ZulynMourad #team ZulynIqbal☑️ *Vote,comment&share* *ZULFA* @MHIZZPHYDO A Sweet and pitious Romantic love story *Bismillahir Rahmanir Rahim* *Page 55* Kaman daga sama taji yace" *Nasake ki saki daya* Jitayi numfashinta na neman daukewa dakyar ta sasaita kanta bata ankara bah taji wasu zafaffan hawaye sunfara zubo mata, ita da take son ya saketa amma sai taji she's not happy at all, wani kunci taji kanta aciki ita daya kamata ace tana tsalle tana murna tana rawa ya saketa zataje wajen Yay Mou dinta su rayuwansu su biyun su amma sam bataji dadin datake tunanin zataji bah It's sounds weird ace ranan da aka kawo ta dakin aurenta ake sakin ta, kanta taji yana juyawa ahankali tayi hanya fita daga cikin palourn, muryan shi Kaman saukan aradu taji yace" na miyar dake" Wata irin kuka neh ya kufce mata tareda zubewa akasa while su Kuma suka haura abinsu, kuka takeyi sosai Kaman ba gobe , sanda takwashe 2hours tana rizgar kuka kafin ta tashi cikin sanyin jiki tahaura sama tana layi Kaman wata yar maye... ☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆ "Hajiya ya akayi baku kawo shi da jimawa bah? Gashi yanxu he has very low chance of living" Doctor yafada wa Ammi dake sharen hawaye cikin muryan dayake nuna tayi kuka sosai tace "Zan fita dashi gobe dasafe" Kallonta yayi da tausayi yace " ai muma nan Nigeria zamu iya aikin" Girgiza kai tayi tace" daman ba anan muke bah Kuma yana ganin doctor tin last month" Gyada kai yayi cos yaga alaman hakan ajikinshi yace "toh Allah yatashi kafadunshi" "Ameen"tabashi amsa tareda ficewa... ☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆ Cikin su ukun nan Iqbal neh kawai ya iya runtsawa cos bai dauki maganar ta serious bah asalima a shirme yadauki maganan soboda yasan Yusayrahn shi tsaftacciya ceh Kuma bah mazinaciya bah tunda shi yafara kusantanta kuma da Mazinaciya ceh bazai taba samunta ayanda yasameta a first nyt dinsu bah, dalilin sakin daya mata Kuma soboda tashiga taitayin ta neh. Yusayrah kuwa banda juyi babu abinda takeyi, jitayi gabadaya duniyan na mata zafi, tunani tashiga a Ina Zuly tasan wa'inan maganan itada ma bata taba shigowa garin Abuja bah cos ta tabbata bata taba wucewa ko kauyen kusa da Azare bah ( nace tin yaushe kuwa), hankalin ta yafi karkata da *mutanen boye*( littafin Sweery💋💋) neh daita , Kuma yanzu yazamo dole ta iya takunta, daga karshe tasaki murmushi soboda jin dadin matakin da Iqbal yadauka dazu... Zuly kam wata zazzaffan zazzabi neh ya rufe ta wanda dakyar take iya bude kwayar idonta cos tinda take ba'a taba mata irin dukan da Iqbal yamata bah, jitayi goshin ta na vibrating nan takai hannun ta ai kuwa tasake wata siririyar Kara dalilin jin kumburi agaban goshin nata, she can't believe ita aka mawa wannan dukan daga fadin gaskiya, abin yaci mata rai sosai ga jikinta duk ciwo da zafi kaman ba gobe. Dakyar ta lallaba ta tube kayanta yarage daga ita sai bra and Pant, gaban Wani haddaden wall mirror taje ta tsaya tana kallon kumburin fuskanta dakuma yanda jikinta yayi rudu rudu even though black ce amma tsaf zaka yanda shatin belt suka kwanta dayake fatarta shegen laushi gareshi abinka da yar Hutu Zulyn Mourad... '''WASHE GARI...''' Dakyar ta tashi daga saman makekeiyar designer gadonta wanda akalla mutane 15 zasu kwanta akai Kuma bazasu takura bah tsantsan girmanshi , daga ita sai yar towel daidai cinya ta tashi tayi toilet agurguje tayi alwala cos taso makara yin sallah. Tana idar da sallahn tayi fling da katuwar khimar dinta wanda aka dinka sobida sallah, idon ta arufe ta dauki wayarta tayi cikin toilet din straight wajen katon jaccuzi _Zeus hot tub_tanufa hada ruwan kumfa mai shegen kamshin kasanwan komai an jera mata ajiye wayan ta tayi acikin dan ramin ajiye abu najikin jaccuzi din sannan zame towel dinta tayi yafadi kasa takarasa tubewa ta taka stairs din shiga cikin jaccuzi din tashiga tareda lumewa ciki yarage kanta neh kawai awaje. Baccin dabata samu yi bane ya kwashe ta acikin ruwa ai kuwa sanda ta kwashe 4 hours acikin ruwa tukunna tafarka kasancewan ruwan har lokacin baiyi Sanyi bah shiyasa bata farka dawuri bah, Wani button ta danna ruwan ya tsame dakanshi yasake tarar mata ruwan dauraye kumfa , shima sanda ta dade tukunna ta fito Wani towel daban ta dauka daga wajen ajiye su sannan ta daura , wayanta ta dauka taga har lokacin message dakuma kiran Yay Mou dinta bai shigo bah , cikin rashin jin dadi ta danna numbern shi amma bai shiga bah nan da nan hankalin ta yatashi fita tayi daga toilet din tana daddafa bango soboda tsamin dajikinta yakeyi dukda ba sosai bane tinda ta shiga ruwa. Zama tayi akan Stool tana mai cigaba da gwada numbern shi har bacci yasake kwasanta bata sani bah... ''BAYAN SATI DAYA''' "Mai sona yarinyar Chan fah tinda aka kawo ta bata sake fitowa bah am afraid Wani abu neh yasameta" Yusayrah tafada tana kurba tea Cikeda soyayyan ta yake kallonta kafin yace" bari na gama breakfast sai muje mu dubo ta" Murmushi tayi tace"toh" Kwance take akan gado

Table of Contents

Chapters

138 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138