Chapter 135
Chapter 135
by following me on my Instagram *Mhizzphydo*_ I will really appreciate it if you do!. _*Vote,comment&share*_ *ZULFA* @MHIZZPHYDO A sweet and pitious Romantic love story (¯'*•.¸,¤°´✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿'°¤,¸.•*´¯) тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs. INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/ FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/ TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=09 *Bismillahir Rahmanir Rahim* *Page 124* Ture sa ta yi sa karfi wanda yasashi yin luuu... Zai fad'i saboda rashin kwarin jikin da yake tattare da shi, zaro idanuwa Suka yi ganin center glass a bayansa wanda mutum na fad'uwa a kai Idan bai rasa ransa ba zai iya rasa spinal cord na shi Cikin tashin hankali Zuly ta kwala kara tare da runtse idanuwan ta tana dafe kasan cikin ta da taji ya murd'a ma ta saboda tashin hankali da take gani... Kafin ya kai ga kaiwa kasa Iqbal da ke tsaye shi da Hibba tindazu suna kallon abin da ya faru ya yi azaman tare sa Ajiyar zuciya suka sauk'e lokaci guda ganin bai kai kasa ba, Zuly kam da idanuwan ta ke runtse sai girgiza kai ta keyi tana ya mutsa fuska Idanuwa suka zuba ma ta har shi Mourad da idanuwan sa ya yi mugun ja saboda tashin hankali, ganin yanda ta keyi ne yasa tari sark'e shi Nan ya hau yi babu kakkautawa, hankalin su Ammi dadda tashi ya yi saboda tashin hankalin da ke gabansu, a hankali ta bud'e idanuwan ta ta sauke su a kansa daya yi durkushe a wajen kafarta yana ta zuba tari ga jini guda guda na fitowa "Ammi! "Zuly ta fad'a cikin zafin ciwo tana kokarin tsugunawa saboda bata jin zata iya cigaba da tsayuwar, cikin sauri Ammi ta Karaso tare da rik'e ta "Bayana zai balle! Zan kwanta! Wayyo Allah ki rik'e mun kar ya balle! "Ta fad'a cikin kuka tana damke hannun Ammi A hankali Ammi ta ce"Mu tafi asibiti nakuda ce ta zo ma ta!" "Edd din ta saura kwana goma fa! "Hibba ta fad'a tana kallon draman da ke faruwa a gidan nasu "Je ki d'auko bag din ta da sauri! "Iqbal ya fad'a ma ta cikin tsawa ganin zata b'ata musu lokaci, Mourad da tinda ya ji ance nakuda ya mik'e yana kokarin rik'e ta "Karka tab'a ni! "Ta fad'a cikin masifa kaman ba ita a kace nakuda ta keyi ba, d'auke hannun sa ya yi da sauri su kuma suka fice daita zuwa asibiti Ai suna isa doctor ya ce a rufe Mourad saboda condition na shi, aka shiga da Zuly labour room! _WASHE GARI_ Duk yanda sukayi Zuly ta haihu kasawa ta yi sai kuka take musu kaman ranta zai fita ga karfin ta ya gama karewa saboda ko numfashi ma da kyar ta ke furzawa Gashi irin nakudan nan mai zuwa da dawowa ne (wanda zaka ga gadan gadan haihuwa ya zo amma daga baya sai ya lafa) Zaune suke dukkansu suna kallon ta, ta wani rame ta Kara bak'i kaman ba ita ba, idanuwan ta har sun fi da shiga ciki "Ashe gobe birthday dinmu da kuma wedding Anniversary dinmu! "Ta fad'a a hankali tana kallon Umman ta da ke zaune tana matsa mata kumburarrun kafar ta Murmushin yak'e Ammi ta yi tare da shafa gashin kanta da ya fito da gaban hula ta ce "happy anniversary and birthday in Advance! " "Yauwa Ammi na thank you! Dama kuma na yi ordering din cake harda kayan da zan sa! Amma kuma wannan cikin zaimun cikas! "Ta karasa tana turo baki "Sorry ko! " "Yauwa Ammi na"Fakhih ne ya shigo yana cewa "Doc yakusa isowa fa! " "Gwara ma yazo kawai saboda can't wait su fito duk da uban wahala da nake sha a kansu! "Ta fad'a tana shafa tulelen cikin ta cikin shauki Kalan tausayi ga dawo da fuskar sa ya ce"ZulynMourad DanAllah yaya ya shigo ya ganki? " "Ni bana son ganin sa! "Ta fad'a tana kokarin sauk'a daga saman gadon, takawa tafara yi tana kai wa tana komowa a cikn d'akin nan suka fahimci abin ne ya sake matso ta Addua Ammi tayi a cikin ruwa Zuly ta sha, nan da nan wani zufan ya sake rufe ta kafin ka ce me? Tin tana Addua tana sakin nishi mara karfi har ta fara kuka tana ihu Nan doctors suka sake rufuwa a kanta su Ammi kuma suka fita kowa na adduan Allah yasa ta haihu lafiya Har dare fa ana abu daya doctors sun gama gajiya gashi da zaran ance za'a ma ta operation take kara rikice musu akan ita bata so kuma da kanta zata haihu!... "What! This is a total bull shit, taya za'ayi a ce zaku barta ta haihu da kanta bayan kusan hakan bazai tab'a yiyuwa ba! For goodness sake yarinyan nan na da ciwon zuciya tana da hawan jini gashi she is only surviving da kidney daya amma sai kuce zaku biye ma ta da haihu da kanta! "Wani balarabe ya fad'a wa wasu doctors cikin turanci ga takaici ya gama cika shi "Ku kira mijin ta! "Ya fad'a musu yana duba file, kallon wata nurse dake rik'e da wasu file ya yi ya ce"ke kuma ki je kiyi preparing CS document! " "Yes Sir! "Ta fad'a cikin ladabi tare da ficewa... "A gaskiya bazan muku karya ba Bata zata iya haihuwa da kanta ba saboda condition din ta! Asalima women who tend to be living with one kidney kuma suna da matsala a mahaifan su ba'a basu shawaran haihuwa, ba'a ma son a ce sun haihu the best thing for them shine suna noticing ciki ya shiga ya kama ta a ce su zubar saboda50/50chance su ke dashi ma'ana ko mu rasa abinda ke cikin ta ko kuma mu rasa ta! Am sorry to say that! _Hey 👋 lovies💞! Show me love by following me on my Instagram *Mhizzphydo*_ I will really appreciate it if you do!. _*Vote,comment&share*_ *ZULFA* @MHIZZPHYDO A sweet and pitious Romantic love story (¯'*•.¸,¤°´✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿'°¤,¸.•*´¯) тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs. INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/ FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/ TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=09 *Bismillahir Rahmanir Rahim* *Page 125-END* Tashin hankali sosai ya nuna karara a kan fuskar dukkansu, Mourad kam rungume Ammi ya yi tare da sakin kuka sosai! "I knew all this would happen!"ya fad'a cikin kuka, sosai tausayin Mourad ya kama doctor bama shi kadai ba har da sauran mutanen wajen Mikewa doctorn ya yi daga in da ya ke zaune ya zaga wajen Mourad dake kuka kaman ba Namiji ba, handki ya mik'a mai tare da patting bayan sa ya ce "Ba kuka ya kama ta kayi ba doctor, ga wannan papers din kayi signing sai mu shiga da ita theater din a cire abinda ke cikin ta" Karb'an papern ya yi cikin rawar hannu tare da signing, Iqbal kam mamaki ne ya cika sa ganin yanda Mourad ya ke kuka kaman ba namiji ba. Ba b'ata lokaci doctors suka hau shiryawa za'a shiga theater, suna shiga sauran suka tsaya a wajen glass suna kallon su, Cikin zafin ciwo ta ke rola kan ta daga wannan side din zuwa wannan side din caraf idanuwan ta ya sark'e a na Mourad da ya rufe
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138