Chapter 2
Chapter 2
ta bari ya katse sannan takara Kira tashi tayi daga cinyarshi hade da Jan hannunshi zuwa kan daya daga cikin hadadiyar sofas din dake edge din conference room din "Manya Manya maganin Kanana Kanana"shine abinda wata tafada daga dayan bangaren "Matar Aminin Saurayina "itama tafada,wani irin dum yaji azuciyar shi dukda ba'a ranar tafara fadan wannan mumunar Kalmar bah inji shi da fada,ahankali yakare hannunshi daga cikin nata hade da resting bayanshi ajikin sofa , lumshe sexy eyes nashi yayi yayinda zuciyar shi Sai dukan tara tara yakeyi "Manya Manya, Albishirinki" aka fada daga dayan side din "Goro" "Naci wake fah" tafada cikin murna "KUWAH... dagaske kikeyi??" "Wlhy ZULYN MOU.. ,am so happy"ta bata amsa "KUWAHnah am also happy for you, kicewa abokin Saurayina nima ina yatashi murna kuma Allah yasaukeki lafiya" "Ameen Zuly, ya Mou dinki??" "Yah Mou dina yana lafiya"sanda tayi magana tatina ashe suna tare,without waste of time tace "Gashi ma kifada" Gaisawa sukayi yamata Allah ya sauke ta lafiya cos wayar a handsfree yake... ★★★★★ *ROOM 5 SHERATON HOTEL, WUSE ABUJA NIGERIA...* *1:30PM* Ashh...washh... Uhmm..... Shine sounds din dake tashi acikin wannan room din,batareda bata lokaci bah na kutsa cikin dakin don dauko rahoto,abinda natarar ne yasani yin turus tareda jinjina wa ajikin kofa cos wani nagani yake cin wata in a naughty way tsantsan mugun ta harda buga mata bumbum..... *3:30PM* Sararawa juna sukayi badan sun gaji bah kuma Sai alokacin nakare musu kallo, farine kuma babu laifi kyakyawane daga ganin bakinshi zaka gane yana zuke zuke soboda bakin da yayi... Itama macen fara ce tas yar duma duma amma ba cancan bah,kananan ido ne daita kuma tanada dan tuddun labba,babu laifi itama kyakyawa ce cos it's said that everybody is beautiful in their own way. "YUSAYRAH, bazaki kwana min bah??"yatambaye ta "Oh DAKHIL kadaisan yau mijina zai dawo soboda haka bazan samu daman kwana bah" tabashi amsa daidai lokacin da take sanya kayanta "Nikike fadawa mijinki zai dawo!?" Yatambaye ta cikeda bacin rai... "Wayyo masoyina kayi hakuri bahaka bane wlhy kawai dai banson ya zargi wani abu daga gareni shiyasa kuma fah yace in yadawo zai bani kudin da katambaye ni domin business dinda kafadamin zakayi" tafada cikeda kwantar da murya cos tasan halinshi sarai.. "Ohk, ya babies dina??" "Ohh nasan yanxu sun dawo daga school bari nayi sauri natafi"tafada daidai tagama sa dankunne "Yanxu Sai yaushe Zan sake ganin ki??" "Karka damu Zan kiraka a waya" " Yauwa masoyiya kuma karki manta da kudin" "Taya za'ayi namanta da kudin masoyina kaima kasan bazan taba mantawa bah,yana dawowa zance yabani check din 2.5m saina karbo kudin nakawo maka" tafada tana murmushin jin dadi sanadiyar ganin murmushin shi "Shiyasa nake sonki wlhy" "Nima inasonka " tafada hade da pecking dinshi sannan tafita dasauri daga room din,waige waige take cikin style har tasamu tafita daga cikin hotel din,parking loot tawuce sannan ta dauki car dinta kafin tayi gaba... *Freetown St. 23, WUSE II Abuja Nigeria.* "Oyoyo mumy!!!" Shine abinda wasu yaran da basu 4yrs ke fadi "Oyoyo mumy's littles" tafada lokacin da tayi hugging nasu "Mumy ina kikajeh" daya daga cikin yaran wacce ta kasan ce mace ta tambaye ta "Oh baby Fareeda, kin fiye tambaya" tafada hade da Jan hancinta batareda ta amsa mata question din bah "Mumy zamusha ice cream" namijin Yafada "My Fareed akwai shan zaki , kubari mumy tayi wanka saimu tafi " tafada tana shafa Kansu "Ok mumy" "UMAIZA!!" Shine sunan da takwala kira,dagudu wata yarinya tafito "Na'am Anty ,ashe harkin dawo ,toh sannu da dawowa" Umaiza tafada,tsaki Yusayrah taja kafin tace "Ina fatan kin kammala komai cos nasan yakusa isowa" "Eh Anty nagama " batareda da tafurta komai bah ta haura sama domin yin wanka . Daidai tagama drying din kanta dakuma sa kaya tajiyo muryana su na mawa dadynsu oyoyo ,wata wawiyar tsaki taja sannan ta feshe jikinta da turarukanta kafin tadan sake face dinta dakuma shafa powder kafin tasauko kasa ,daidai last stair din ta tsaya tana kallon yanda yake mawa yaran wasa "Aikin Banza"tafada azuciyar ta ,kaman ance ya dago caraf idonshi yasarke acikin nata, wani irin dadi yaji yaziyarce shi wanda yasashi mantawa da damuwar dayake ciki "Ina mugun sonki heart beat" yafada acikin zuciyar shi "My heart beat nayi kewar ki sosai"tafurta hade da sakin yaran ya karasa wajenta sannan ya rungumeta tsam ajikinshi, sanda ta lumshe ido cos dukda tasan ba sonshi take ba amma tabbas tasan itama tayi missing dinshi "Nima nayi kewarka my man"tafada cikin dauriya cos maganar yayi nauyi abakinta "Ya hanya" "Alhmdllh,nasameku lafiya??" "Lafiya lau, littles ku tafi daki"tafada wa yaranta "Ya naganka haka ??" Ta tambaye shi "Hmm wlhy MISS ZULFA nan mayya ce , wannan contract din danake sa ran Zan samu makudan kudi kimanin 2million dollars wa ita aka bayar , dukda yarinyar nan tafini kudi ada amma yanzu Kam bani ba hada kaina daita cos tazarta ni dayawa " yafada cikeda bacin rai "Innalillahi yanzu kana nufin wa'inan kudi wajenta suka fada ?" Tafada cikeda tashin hankali "Eh mana amma nikam duk wannan basu suka daga min hankali kaman shekarunta bah, she is 17 fah" "17 yrs fah kace" tafada cikin zare ido tsananin mamaki "Eh mana" "So yanzu ya kenan??"ta tambaye shi "Kamar yah..... *Sai naji ruwan comment Zan cigaba da typing* Mhizzphydo... *ZULFA* @MHIZZPHYDO A Sweet and pitious Romantic love story *Bismillahir Rahmanir Rahim* Page 3&4 "Kamar yah?"Shima ya tambayeta "Question with question" tafada hade da frowning face dinta "Oh am sorry dear ,kibari zuwa ending of this month idan nakarbi salary dina tinda kinga kudin dana kwallafa rai akai bansamu bah" yafada in a pleading tune,nan da nan annurin fuskanta ya dauke cakk "Nashiga uku Yanzu miye zance wa Dakhil??"shine tambayar da tamawa kanta acikin zuciyar ta "Lovey ki kwantar da hankalin ki please,idan nasamu kafin ending Zan baki"yafada cos ko kadan baison bacin ranta, Sai asannan tasaki ranta amma a dayan bangaren azuciyar ta haryanzu akwai fargaban abinda zata tarar awajen Dakhil, "Muje ki tayani wanka" ya katse ta "Haba IQ... daga dawowan ka zaka fara takuramin,bakasan nagaji bane??" Tafada cikin daure fuska "SAYRAH nah kiyi hakuri ai bansan kin gaji bah daban miki magana bah" yafada hade da zaunar daita akan kujeran palourn "Allah mai yanda yaso"shine abinda tafada azuciyar ta "Barina yi wanka sharp sharp nazo na miki tausa tinda kince kin gaji" yafada yana haurawa sama dasauri(nikam nace ikon Allah).... ★★★★★★★ *Unit 2.Rogers house, Osney Mead, Jericho Oxford OX2 4ES...* Zaune suke akan wani hadaddun colour chairs gaban su kuma coffee cups neh... "Zulynah!!!" Yakira sunanta cikin sweet voice dinshi "Na'am yay Mou dina..."wani sanyin dadi ne yaziyarce shi soboda jin abinda takira shi dashi "Ya Allah ka Mallaka min wannan baiwar taka".. "Yay Mou inajinka" takatse mai zancen zucin dayake yi "Hmm,yaushe zakije Nigeria neh wai,ko bakison komawa neh??" Ya tambayeta "Zanje soon"tafada asarari while azuciyar ta cewa take "Nafika matsuwa da inkoma Nigeria soboda in nuna mishi village girls mah suna chanza wa daganan kuma yafurta yana Sona sannan ya aureni..." "You're lost in your world again" yakatse ta amma Sai cewa tayi "Yana da mata da ya'ya fah" "What??" Yatambaye ta,sai alokacin tatina ashe tayi SUBUL DA BAKA , dasauri ta toshe bakinta da hannu "Kifadamin
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138