Skip to content

Chapter 78

Chapter 78

Zulfa Book One Complete Hausa Novels 1,223 words 0 views Progress saved
Download Book

zata nabar mishi ke neh, kawai lokaci nake jira burina yacika in tafi dake muje muyi rayuwanmu ciki tareda ya'yanmu" yafada cikin sigar yaudara Kallon shi tayi kadan kafin takawarda kanta tace" nawa kake bukata" Wani dariya yasake tareda rungume ta ta gefe yace"shiyasa nake mugun sonki in nasamu mai sipili shida ma ai nagode" Murmushi tasakar mai tace "karya damu... _2months later..._ "Ke fah karki dauka tsoronki nakeji don kinsan sirrina kawai dai ina kawar da kaine"Yusayrah tafada cikin huci "Ni dama bance kina tsorona bah kawai dai fadamiki nakeyi tin wuri kifice mana da wa'inan shegun dakika kwaso cos dan masu gida na hanya" tafada tana shafan shafaffen cikin mai watanni hudu "Kina nufin ciki neh dake?" "Ya'yan Sunna bah"tafada tana kanne mata ido Wani irin kululun bakin ciki Yusayrah taji ya tokare mata makoshi she can't believe ace dukiyar dasuke da uban buri akai wata takeson kwacewa "Inaa..." Tafada tana girgiza kai in disbelief Kallon yaran da tsaye agefenta tayi tace"kuna son nakaiku wajen Dadynku?" Gyada kai suka atare suna kallonta, shafa kansu tayi azuciyarta tace"laifin wani baya shafan wani" "Babynah dauko wannan mini ice cream bars dinnan kibasu" "Yehh"tafada tana barin wajen dagudu "Mijinki yanzu he's crazy over me I mean this soft silk fatar jiki na, yana sona sosai"tafada tana dariyan mugunta forgetting cewan ta manta da mangyada kadai kan wuta "Mayya Kawai"Yusayrah tafada cikeda kulewa ga ranta wani irin suya yakeyi tsantsan bacin rai rausaya idanuwa Yusayrah tayi tana dan sakin murmushin mugunta sannan tayi cikin kitchen da sauri, Juyawa wajen yaran Zuly tayi tana kallon how innocent they are, pecking din goshin su tayi cikeda tausayawan halin da zasu shiga nan gaba insukaji abinda mahaifarsu takeyi. "Mummy!!! Bayanki" Taji ankirata da karfi daga sama, Juyawan dazatayi yayi daidai da lokacin da Yusayrah ta watso man gyada mai zafi, Zaro idanuwan tayi tana matsawa forgetting that akwai Fareed da Fareeda awajen... Wani irin ihun azaba suka yakurma lokacin da mangyadan yataba fatar jikinsu, Yusayrah da idonta ke rufe ta bude da sauri tana kallon abinda yafaru, cikin tsananin tashin hankali Yusayrah tafara takowa da frying pan a hannunta kwakwalwarta nason tariyo abinda take gani volume din kukansu dayakaru neh yasata sakin frying pan mai zafi akafan Zuly da idanuwanta ke waje kaman zai fado kasa Kuka Zuly tafashe dashi tareda daukan frying pan dinta data kawo daga part daga wajen kafarta wanda hakan yayi daidai da shigowan Iqbal cikin gidan Cakk yatsaya yana kallon abinda yake faruwa awajen, wani ihu Yusayrah takurma daidai lokacin da numfashin Fareeda yadauke cakk while Fareed nakukan Azaba kasancewan mangyadan yafi tab'a Fareeda "Nashiga uku takashe mun y'a!"Yusayrah tafada tana daura hannunta akai duk zufa yagama wanke mata fuska ga hawaye dakuma majina, Ai Iqbal baisan sanda yakarasa wajen Yusayrah bah yana kallon Zuly dake rikeda frying pan tana kuka mai tsuma zuciya saikace itace ta watsa mai mangyadan. Daukan Lifeless Fareeda yayi wasu Hawaye na zubowa daga idanuwanshi, Hanyar waje yayi da gudu da Fareeda ahannunshi, itakuma Yusayrah tadauki Fareed sai waje Sakin pan din hannunta tayi tareda binsu waje damugun gudu don karsu tafi su barta Zata bude kofar gaban motan taji Iqbal nacewa"Zulfa indai aka tabbatar dacewan Fareeda nah tarasu toh nasakeki saki Uku" Zaro idanuwa Zuly tayi cikin tashin hankali cos itafah ganin datake mawa Fareeda babu arai atare daita "Bata mutu bah tukunna Zuly kibisu asibitin ayi komai agabanki"tafada wa kanta tana nufan gate din waje cos gani takeyi inhar takoma dauko key to akwai matsala. Jitayi cikinta na murdewa haka dai tadaure tafice daga gate din tana uban kuka dukda uban tambayan da baba maigadi kemata Taxi tashiga tafada mai asibitin su, kai tsaye yawuce daita inda sai kuka kasa-kasa takeyi... _4hours later..._ Zarya sukeyi a bakin kofan emergency room din da'aka shiga da yaran, Zuly bata minti biyu bata tsuguna bah soboda azabar ciwo dake cinta amma hakan take daurewa, yanzu kam tadaina risgar kuka saidai kuma uban unstoppable hawayen dake silalo mata. Yusayrah kam tindazu tahada kanta ta bango tana kuka mai tab'a zuciya jefi-jefi kuma Iqbal dake cikin tension na rarrashin ta Gefe guda kuma en gidansu Iqbal neh dakuma en gidansu Yusayrah wanda aka fada musu abinda yafaru. Wani irin mugun faduwar gaba Zuly taji lokacin da taga jan wutan gaban operation room din yamutu. Likitoci neh suka fito sannan aka fito da Fareed da jikinshi ke nannade da bandage, Girgiza kai Doctorn yayi yace"saidai kuyi hakuri fah cos tin kafin akawo su macen ta rasu" Wani ihun daya razana duk wanda yake gurun Zuly tayi tareda rike kasar mararta tana zaro idanuwa dayan hannunta kuma tana rike hannun Maman Iqbal dake gefenta "Take heart!" Likitan yafada tareda wucewa yana jin tausayin Zuly cos azatonshi itace mahaifiyarsu Jitayi kaman wani abu nazuba ta kasanta, cikin tsananin tashin hankali take sauke kanta ahankali don ganin miye neh ai basu farga bah kawai suka ga tazube akasa summamiya... _wayyo!! Allah yajikanki Fareeda_ *DanAllah wattpadians ina bukatan Followers dakuma votes🙏* #team ZulynMourad #team ZulynIqbal☑️ *Vote,comment&share* *ZULFA* @MHIZZPHYDO A Sweet and pitious Romantic love story *Bismillahir Rahmanir Rahim* *Page 82* _My wattpadians wannan page din naku neh... Much love_ Cikin tashin hankali Maman Iqbal ta tsuguna agaban Zuly tana jijigata tareda fashewa da kuka, nurses ta hau kwalawa kira. Iqbal Kan Kaman karamin yaro haka yake kuka cos bakaramin so yake mawa yaranshi bah, dubanshi yamiyar wajen Yusayrah, zaro ido yayi ganin yanda duka jikinta yasake "Nurse!!"yafada yana daukan Yusayrah data shiga biggest shock of her life dalilin jin mutuwar yarta, ahanya yahadu da nurses din cikin sauri aka directing dinsu ward dinda aka shigar da Zuly tareda fara bawa dukkansu biyu taimakon gaggawa. Zama yayi yahada kanshi da guiwa yana sauke ajiyar zuciya chan Kuma yafashe dakuka tinawa dayayi Zuly neh takashe mishi y'a batareda tunanin komai bah yamike yanufi reception.... _3 hours later_ Ahankali tafara bude idanuwanta tana Adduar Allah yasa duk mafarki takeyi,runtse idanuwanta tayi tasake budewa ganin Kaman ceiling neh instead of P.O.P, salatin datayi neh yamiyar da hankalin Maman Iqbal dake zaune kanta "Sannu koh." Tafada cikin tausayawa Gyada kai tayi tareda shafa cikinta tana sakin murmushin wahala, hawayen dasuka zubo mata tashare tace"ya jikin Fareeda" Ajiyar zuciya Maman Iqbal tasauke cikin sanyin murya tace" ta riga mu gidan gaskiya" Runtse idanuwanta tayi hawaye na zuba sosai chan Kuma tasake kuka mara sauti tace"Allah sarki Fareeda Allah yajikan ki yasa ke mai ceto ceh" "Ameen" ta amsa Mikewa tazoyi Maman Iqbal ta tayata "Nagode" tafurta Kaman ance ta juya karaf idanuwanta yasauka akan bedsheet dinda ya baci da jini, kallon fuskar Maman Iqbal data kawar dakai tana rufe bakinta da khimar, zama tayi abakin gadon cikin sanyin jiki, muryarta narawa tace"yasake fita kenan?... runtse idanuwanta tayi tareda fashewa da Wani irin kuka mai ban tausayi... Allah sarki Iqbal am sorry for not giving u baby" Mama zatayi magana kenan Iqbal yashigo jijiyoyin goshin shi duk Sun fito rad'au, har gabanta yatako sannan yasa hannu a aljihu yazaro well folded white paper sannan ya damka mata ahannu, "Miye wannan" mama ta tambaye shi kawar da kai kawai yay inda Zuly tayi shiru tana tina kalman daya fada mata lokacin da tazo shiga mota, cikin sauri tahau bude papern abinda

Table of Contents

Chapters

138 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138