Chapter 125
Chapter 125
tsaddadiyar shaddan da ke jikin Mourad, cikin murya irin na yen tasha ya ce "Wlhy sai ka biya ni babur dina haka kawai zaka jamin asara! Da gani ma driver ne kai ko kuma aron motan ya je ya yi " "Na ce ka yi hakuri koh! "Mourad ya faɗa cikin takaicin ganin yana kokarin wulakantan shi a idon mutane, hannun sa ya sa yana kokarin banbare hannun mai babur a wuyar rigar sa, mutane sai jan mai babur suke yi ganin ya dage Zuly da ta ga ya ki dawowa ne ta sauƙa tare da nufan in da ake hayaniya, zaro idanuwa tayi ganin yanda wani ya musheshe ya wani chakume wuyar rigan mijin ta "Ya salam! "Ta faɗa cikin ɓacin rai, sakin sa mai babur ya yi dukkan su suka miyar da hankalin su yana kan Zuly da ta fito yanzu, harara Mourad ya watsa ma ta da jajayen idanuwansa ganin ta fito ga kuma maza na kallon ta saboda a bakin titi su ke "waye ya ce ki fito? "Ya tambaya cikin son danne ɓacin rai da kuma kishin da ya tokare ma sa kirji, girgiza kai ta yi tare da barin wajen cikin sauri "Ina zuwa! "Ya faɗa tare da mara ma ta baya amma shi ta dayan bangaren ya zaga, chan sai gashi ya dawo da envelop a hannun sa, mika wa mai babur din ya yi sanda ya bari mai babur din ya bud'e envelope din kafin ya bar wajen Cikin mamaki suka bi bayan sa da kallo ganin damin kudin da ya bayar gashi kuma bai damu da kurgewan bayan motan sa ba Mai babur kam ya ji ɗamas sai kawai ya ja babur na sa ya yi gaba Cike da Farin ciki samun makuɗen kudin da ko a mafarki bai yi tunanin zai zamu bah! Yana shiga motan ya tayar ba tare da ya kalli inda Zuly ta ke ba, rike hannun sa ta yi cikin son bada hakuri gashi gabadaya jikin ta ya gama yin sanyi "Sorry... " Katse ta ya yi da fadin"sorry I love you ko? Ko ba haka za ki ce ba?" Wani miyau ta hadiye tana murza hannun sa guda daya da ta cire a kan steering, kwace hannun ya yi a zuciye yana kwafa a zuciyar sa Cikin sanyin murya ta ce"Pumpkin, sorry I love you! " Buge steering ya yi cikin takaicin jin abin da ya san dole ne ta faɗe shi "da tsautsayi ya ratsa nasan da yanzu mun hantaya! " Kuka ta fashe da shi sosai tare da ɗora kan ta a kan cinyar ta, tsaki ya ja yana shafa bayan ta da hannun sa saboda shi Sam baya son kukan ta saboda yasan in bata daina ba yana iya loosing control "Hey it's okay!... Ya faɗa a hankali yana aikin shafa gadon bayan ta.... Na ce ya isa ko? " Ɗagowa tayi ta kalle sa hade da cewa " are you sure?... Gyada kai ya yi... Oya smile!.... Girgiza kai ya yi tare da sakin ma ta murmushi .... Hannun sa ta riƙe ta ce... Wipe my tears and kiss me!... " Zare hannun sa ya yi a cikin na ta ta sake rikewa tana turo baki" ke, ba ki ga muna kan hanya ba ne? Ko sai kin sa munyi hatsari ne? " Ya tambaya yana hararar ta"ni dai wallahi sai ka mun kiss ko kuma mu kunce! " Ta faɗa tana mika mai yatsar ta da ya alaman su kunce, kafadarsa ya ɗage tare da mika ma ta na sa hannun! Zaro idanuwa tayi ta ce"haka ka zaɓa? " Humming ya yi still hannun sa na yanda ya barsa, hannun ta ta makale na shi sannan ta datsa ta ce "Mun kunce!" Sake humming ya yi yana cigaba da tuki a binsa, tsaki ta ja tana kallon wajen window chan kawai ta juya wajen sa tare da kwantawa a kafadarsa Dariya ya sake yana faɗin"I thought wata ta ce mun kunce!? " "Kar ka mun magana fah! Mun kunce! "Ta faɗa tana gyara zaman kan ta a kafadarsa, rufe baki hasana da ke zaune a baya tana kallon su ta yi tana kunshe dariyarta ga wani kunyan da ya ke cin ta Kallon mirror Mourad ya yi jin kaman ana dariya a bayan Mota, dariya ya yi yace "Ohh Allah daman kina cikin motan nan? Wallahi na manta! " Murmushi kawai tayi tana mamakin su, ji ta ke dama ita ce saboda gaskiya soyayyar su ya bala'in burge ta "Ki yi hakuri fa mun dameki! Haka ta ke da shegen rigima kaman wata yarinyar goye"ya faɗa daidai lokacin da ya shiga cikin asibitin, ita dai Hasana ban da murmushi babu abin da ta keyi Parking ya yi a parking lot, fita Hasana ta yi su ma suka sauƙo sannan suka wuce cikin asibiti din saboda daman already sun riga su isa saboda matsalar da su ka samu a hanya... "Hello! Yauwa sannu, daman na Kira ka ne na faɗa ma ka Zulynah tana asibiti babu lafiya!"Mourad ya faɗa yana kallon fuskar Zuly da ke zaune a gefen sa Gani na yi ya sauke wayar a kunne ya ce"he said na yi sending sunan asibitin! " Ya faɗa wa Zuly, gyada kai Zuly ta yi inda Mourad ya yi sending din numbern! Ko hour ba'a yi ba sai ga Iqbal da Hibba sun Karaso Da mamaki suke kallon Zuly da ke zaune tana shan ice cream a gefen Mourad, Mourad da ya ga haka ya saki murmushi tare da basa hannu su ka yi musabaha Gaishe sa Hibba ta yi cikin jin kunya tana kallon Zuly da ke zaune tana shan ice cream 🍦 kaman ba ta san da wanzuwar su wajen ba! "Bismillah muje! "Mourad ya katse ma sa hanzari, gyada kai Iqbal ya yi yana tunanin waye ba shi da lafiya da har sai an ma sa karya! Barin wajen su ka yi su ka bar Zuly da ke kokawa da da roban ice cream 🍦 kaman her life depends on it. Suna isa bakin kofan ɗakin ya ji gabansa na faɗuwa amma ya maze kaman ba komai amma a zuciyar sa sai addua ya keyi a hankali Mourad ya buɗe kofan ɗakin da Yusayrah ta ke sannan su ka shiga Cak Iqbal ya ja ya tsaya yana tsura wa kan gadon idanuwa, Mourad da Hibba da har sun isa wajen gadon su ka waigo ganin kaman Iqbal ya tsaya "Karaso mana!" Mourad ya faɗa, cikin sanyin jiki ya karasa wajen, Kallon Yusayrah da ke bacci ya yi, ta yi baki sosai ga yanda ta rame kaman ba ita ce yar duma duman nan ba! Nuna ta ya yi da yatsa gabansa na tsinkewa"Yusayrah? " Ya tambaya cikin rawar murya, gyada kai Mourad ya yi yace"she's out of danger amma doctor ya aika a Kira ni so zai fi dacewa in muka je tare Ita dai Hibba sun jefa ta a duhu saboda gabadaya bata gane wace ta ke kwance ba, fita su ka yi gabadayan Su...... A daren ranan da kyar Iqbal ya runtsa! Sai juye juye juye yakeyi a kan gado har dai bacci ya yi nasaran d'iban sa! Washe gari da sassafe Iqbal ya bar gida
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138