Chapter 34
Chapter 34
dina naci wato _Lebanese mezze_ Sosai shima yamin dadi sai asannan nagane ashe bah Cannoli kadai keda dadi bah... Washe gari nafara zuwa school inda nayi kawa mai suna Philadelphia Nanthel (rival dina kenan I miss her) Ita ke taimaka min da abubuwa acikin school din cos ita tafara koya min turanci Wata uku kacal nayi da Philadelphia inda alokacin neh nayi candy cos ashe ajin karshe aka sani na kum iya turanci sosai Umma nah tasha mamakin yanda akayi nayi na biyu a aji tinda daman tasan ba ilimi gareni bah abinda bata sani bah shine ada wasa neh fal araina amma a yanzu ina next level neh... Sosai Yay Mou yataka rawar gani acikin rayuwata kuma ina mugun Sonshi don bana shakkan fadan haka agaban koma waye neh... Wannan kenan... Bude mata kofa da akayi neh yadawo daita duniyar tunanin data fada Wani murmushi tasake tareda rike saitin zuciyar ta tace" ina son ka sosai Yay Mou" Saukowa tayi ahankali inda wajen banda iska babu abin yake kadawa sakamakon private jet dinta dake wajen... Shiga cikin jet din tayi inda ya..... *Vote,comment&share* *Mhizzphydo* [21/08, 11:59] +234 806 421 6666: *ZULFA* @MHIZZPHYDO A Sweet and pitious Romantic love story *Bismillahir Rahmanir Rahim* *Page 41* "Karki damu zuwa jibi zaki fara makaranta" Cikin sauri nakoma ta inda yake zaune nace" dagaske kakeyi??" Batareda ya amsa min bah ya mike tsaye yajuya gurun Umma nah yace" bari nashiga na watsa ruwa" "Toh afito lafiya" Tsayawa nayi sororo ganin bai amsa min tambaya ta bah, baikaiga shigewa bah cikeda rashin kunyan dana kware ayinshi nace" Yay Mou hala icce neh ke maka magana anan??" Tsayawa yayi cakk kaman zaiyi magana amma sai kawai ya cigaba da tafiyarshi yana mai mamakin yanda tayi mishi magana yanxu cos shi Sam baisan hallayarta bah... Zan sake magana kenan Umma tamin alaman nayi shiru, badan naso bah nayi kum da baki na amma sosai rai na ya baci... Wanka yakeyi amma gabaki daya hankalin shi akaina yake,babu abinda yafi tabashi sai yanda na mishi magana da bah dan son dayake min bah da yau saiya nuna min matsayina... Umma nah kawai ya hango azaune cos nikam tsantsan bacin rai bansan yaushe na shige daki yin bacci bah dukda uwar yunwan danake ji... Bayan ya zauna yace"Ina take Umma??" "Inaga bacci tashiga yi"Umma ta bashi amsa "Taci abinci kuwa??" "Bata wani ci bah wai tace abincin bai mata bah" "Dadi take nufi ko miye??" "Erh wai bai mata dadi bah" Zaro Ido yayi yace"unbelievable!!!" "Miye faru?" Umma ta tambaye shi "Umma wlhy mamaki naji ,takuwa san waye mai yin girkin gidan nan kuwa??" Ido Umma ta zuba mai tana jiran miye zai ce,jin baiyi magana yasa Umma tace"waye mai girkin gidan nan??" Sanda ya shafa kanshi tukunna yace" bakowa bane face _Mario Batali_wanda ya kasance mutum na biyu acikin mutane goman dasuka yi fice a girke girke acikin fadin American nan(wato second top chef in America)" Rike haba Umma tayi da jin abinda yafada, itama tasan Zulfa tafada neh kawai amma hakikanin gaskiya abincin bakaramin dadi yayi bah... "Bari na tasota karta kwana da yunwa yau ma" bai jira cewarta bah yayi dakin su... Akan gado yasameni wanda nayi nashe nashe ina kwasan baccin wahala. Sif ya nufa yadauka min doguwar rigar Chiffon Floral Dress da gyale cos harna cire kaya nadaura towel dukda uban sanyin da ake agari amma kasancewan akwai room heater acikin dakin shiyasa ban wani ji sanyi bah... Dawowa yayi yazauna agefen gadon ahankali yajawo ni jikinshi tareda saka min kayan daya dauko min yana gama samin ya zare towel din sannan ya hau tashina... Juya mishi baya nayi cos nariga nagane shine soboda perfume dinshi dana shaka Cikin sanyin murya yace"Zulynah" Turo baki nayi nace" kadaina kiran suna na tinda daman banda amfani awajen ka" "Miyesa kike magana haka neh Zulynah??" "Ai dole katambaya tinda har nine zan tambaye ka abu kaki bani amsa" "Am sorry amma kin bata min rai neh shiyasa nayi shiru" Cikin sauri najuyo jin abinda yafada kallon shi nayi da kyau nace" na bata maka rai fah kace??" "Erh mana" yafada in serious tune "Miye nayi toh??" Ta tambaye shi Tashi yayi tareda Mika min hannu yace"You somehow lack manners" Hannu na nima na mika mai kafin na girgiza kai nace" nifa nace maka bana jin abinda kake fada da turanci" Samin dankwali yayi yace"Toh saiki ajiye acikin kwakwalwar ki duk randa kika fara jin turanci zaki san ma'anar abinda nace" Tabe baki nayi nace"toh, amma ina zamuje naga kasamin kaya??" Atakaice yace"Restaurant" "Ina neh kuma hakan??"natambaye shi "Wajen cin abinci neh" Tabe baki nayi nace"abincin da duk babu dadi nidai babu inda zanje" Rike hannu na yayi gam yace"mu jeh dai cos yunwa nakeji sosai tin safe ban karya" Zaro Ido nayi cikeda tausayin shi nace"ayyerh sannu yay Mou dina" Gyada kai kawai yayi muka fito palour,kallon Umma nah yayi yace"Umma bari muje mu dawo" "Toh adawo lafiya" Waving dinta nayi nace"Saimun dawo Umma nah" ... _MARIO BATALI INN _ Shine sunan dayake rubuce agaban katon hadadden gurin cin abincin da mukaje... Zama mukayi yakira steward tareda yin mana ordering din cannoli (tube din biscuit mai ricotta dakuma pistachio cream wanda yake hade da chocolate chips😋😋) sai hot coffee kasancewan ana sanyi... Ci yakeyi yana kallo na yanda nake cin cannoli din harda santi ina dan sude hannu na kasancewan pistachio cream din yana bata min hannu "Yayi dadi neh??"na tsinkayo muryan shi Dagowa nayi na kalle shi sannan nace" sosai ma kuwa" Giran shi daya ya dage min yace "Dagaske" "Erh mana" "Amma miyesa kika ce na gida babu dadi bayan duk mutum daya neh yayi??" Cikeda mamaki nace"mutum daya kuma??" "Erh mana wato mai inn dinnan shime mai dafa min abinci agida" Kallon shi nayi da kyau nace"maganar gaskiya abincin yayi dadi amma Sam ni banji dadin shi bane soboda batare mukaci bah" "Wonderful darling ai ni bansan haka bane" Turo baki nayi nace "amma fah karka fada wa Umma nah" Rike haban shi yayi tareda daga min gira daya yace"Kin miyarda ni parrot neh hala?" "Farrot??" Nafada tareda lulawa duniyar tunani Dariya ya fashe dashi yace "dullard kawai Aku nake nufi" "Aww shine Farrot??" "Ba Farrot bah parrot" Dage kafadata nayi nace"ko ma miye" "Karki damu daga jibi zaki fara zuwa makaranta" Murmushi nayi nace"ai nadau kafada a wasa neh dazun" "A'a ai bazan miki wasa da irin haka bah" "Kardai shiyasa ka dade??" Gyada min kanshi yayi tareda marairace fuska Cikin sanyin murya nace"sowie ai basan hakan bane" Wani shegen murmushi yasake yace" sorry zakice" "Amma ai nayi kokari koh??😔 Shafa fuska ta yayi yace"Sosai mah kuwa" Sai asannan nasake fuska tareda cigaba da cin Cannoli dina, steward yakira yabashi credit card dinshi tareda yi mai magana wanda bansan miye yace bah Baifi 5 minutes bah yadawo rike da paper bag mai tambarin INN dinsu. Mika mishi paper bag din dakuma credit card tareda wani paper(receipt) Tashi yayi yace"Mutafi" Zaro Ido nayi ganin ban koshi ba kuma akwai saura acikin cute disposable tray din wanda ko daya baya kama da disposable one(wanda ake jefarwa bayan angama amfani dashi) "Yay Mou dina ban fa gama bah😬" "Erh muje" Zaro Ido nayi nace"kuma ban
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138