Chapter 15
Chapter 15
ya na iya yer umma,kuma ai ba ke kadai bane tinda akwai Mourad cos nasan koda bayan raina neh shi mai Kula dake neh" Murmushi mara sauti Mourad yayi tareda shafa kanshi yace"yaushe zaki tafi??" "Ai inaga gobe Zan wuce and make sure kin zo idan kin gama exams dinki"Umma tafada Zaro ido Zulfa tayi sannan tace"wai ni dadewa zakiyi neh??" "A'a duk yanda takama" Ajiyar zuciya tasauke kamin tace"bari na Kira James(pilot) saiya shirya"dayake tanada 3different private jets, daya Mourad neh yabata shi amatsayin birthday gift,daya kuma tasiya da kudin ta while dayan daya rage mah it's also a gift. Kiran James tayi dakanta sannan tafada mai zaitafi da Umma Nigeria washe gari cikin commanding tune. "Bari na tayaki shirya kayanki" Zulfa tafara wa Umma Gyada Kai kawai Umma tayi Sai suka tsinkayo muryan Mourad inda take musu saida safe. Rakiya tamishi har bakin mota cikeda rashin jin dadi cos bataso yatafi yanzu bah amma babu yanda taiya… *2weeks later....* Bayan tafiyan Umma sosai abubuwa suka mawa Zulfa yawa ga exams, shopping mall dinda akayi a Abuja har an bude shi(Zulyn Mourad shopping mall) amma batasamu hallartar taron bah soboda exams amma an wakilce ta ga kuma taron bude *art gallery*dinta a Dubai wanda yanxu baifi sauran kwana biyu bah… Sosai suke shirye shirye inda tayi ordering tsadaddun kayan dazasu sa ita da Mourad dinta… Ga Umma ta matsa mata tadawo Nigeria, ita Sam bata son komawa yanzu,batason barin Mourad dinta cos ji takeyi ajikinta in takoma zata jima bata dawo bah… Mourad kam yarasa miyesa in Zuly tace mai zata koma Nigeria yake jin faduwar gaba… *P sector,Villa in Emirates Hills Dubai…* Motoci masu daukan ido kusan 10 neh suka shigo ajere Sai wani White *rolls Royce sweptail*atsakiya, ma'aikata duk sunyi tsaye anajiran su wuce cos ka'idar gidan neh in dan gidan yazo wucewa to dole neh atsaya… Ammi nagani cikin shigar alfarma na manyan mata masuji da ilimi,kudi,mulki da sarauta, tsaye take abakin kofa, while bayunta suna daga bayanta ajere. Murna datake ciki baya misaltuwa kasancewan yau zata fara gin ido da ido da sarauniyar birnin zuciyan danta. Fitowan shi daga cikin motan neh yasa ma'aikatan dada kamewa,cikeda izza yake takawa har ya isa dayan bangaren murfin motan. Murmushi kwance asamar fuskarshi ya bude murfin mota, mika mata hannun shi yayi sannan takama,fitowa tayi ahankali tana shire shade din idonta domin ganin cikin gidan da kyau. Masha Allah shine abinda tafurta azuciyar ta cos gidan yayi mugun haduwa,iska ya hura mata ganin kaman hankalin ta baya gareshi,cikin tsokana yace "Kodai kauyancin neh ya motsa"buge kirjin shi tayi sannan tace, "Babu wani kauyanci ai ko mai kudin dukka duniyar nan yazo nan Sai ya saki baki balle kuma ace ni Zulyn Mourad" Dariya sannan yace "see you toh ai infada miki gidanmu yafi wannan haduwa indai haka neh" "DanAllah fah?."tafada cikin zaro ido "Erh mana" yafada da murmushi afuskarshi "Wow can't wait to see it"tafada cikin shagwaba Lumshe idonshi yayi cos alokaci daya yaji tsigar jikinshi ya tashi. Ammi kam dataga tindazu sun fito amma alama mah basu mah San daita awajen bah yasata karbar wayanta sannan da danna mai Kira. Karar waya neh ya katsesu,hannu yasa a aljihun jallabiyan shi sannan yaciro waya ganin Ammi neh take kira yasa yayi saurin dauka cos gabadaya yamanta da mah sun iso gida. "Ammi gamu nan mun kusa iso… *Nadaina typing dayawa daga yau😏😏* *Vote,comment&share* *Mhizzphydo* *ZULFA* @MHIZZPHYDO A Sweet and pitious Romantic love story *Bismillahir Rahmanir Rahim* *Page 23* *Meeting his family* "Ammi gamu nan mun kusa isowa mah" sanda Ammi takalli wayar sannan ta kalli inda yake tsaye kafin tasake miyarda kallon ta kan wayan kafin takara fadin. "Kai banson shashashan ci fah" "Ammi dagaske munkusa isowa"yafada a shagwabe "Turn around and see something" Ammi tafada Juyawan dazai yi idonshi ya shiga cikin na Ammi, sakin Zuly yayi yafara waige waige ai kuwa nan yatuna ashe har sun iso gida wani mugun kunya yaji ya shige shi. Dariyar da Zuly keyine ya miyarda hankalin shi kanta "Mun kusa isowa mah" tafada cikeda tsokana tana barin wajen Shafa kanshi yayi sannan yace"in na kama ki kou??,ai naga duka laifin ki neh dakika mantar dani inda nake" "Babu wanin nan"tafada daidai ta iso wajen Ammi,bude mata hannu Ammi tayi alaman runguma aikuwa bah bata lokaci ta rungumeta. Cikeda murna Ammi tace"yau dai nakalli Zulyn Mourad azahiri" Batareda tayi magana bah ta sunkuyar da kanta kasa,ganin yanda tayi bakaramin dadi Ammi taji bah, aranta tace" lallai Mourad ya iya zabi" "Ina wuni Ammi??"tafada cikin sune kai "Lfy lau Zulyn Mourad"ta amsa mata cikin farinciki "Ammi nah yau kuma an manta dani neh"ya katse mata tunanin ta tareda riko hannunta "Dallah sake ni bayan kai ma kamanta dani"tafada looking serious "Kai Kai na isa in manta da Ammi nah neh?, kullum kina raina yau dinma dai Zulynah neh tadauke min hankali"yafada yana riko hannunta tareda yin hanyan cikin gida daita while ita dinma hannun Zuly neh rike da dayan nata. Suna shiga cikin gidan wata kamshi mai gusar da tunanin mutum ya ziyarci hancin su. "I love this scent"shine abinda Zuly tafada batareda tasan tayi magana bah. Murmushi kurun Ammi tayi sannan tace"you guys should come and eat lunch,kafin lokacin sallah yayi" "Ohk Ammi" yafada tareda heading towards the dinning room. Fadin girman dining room din bata lokaci neh,iya haduwa kuwa dinning dinnan ya hadu. Dining table din shake yake da abinci kala kala cikin expensive beautiful coolers "Ammi inasu Fakihah??" Zuly tafada cikin nutsuwa Sosai Ammi taji dadin tambayan,zatayi magana kenan sukaji magana abakin kofa ,dayake basu riga sun zauna bah tukunna yasa suka juya gabadayan su. Wasu kyawawan larabawa guda uku neh suka shigo,mata biyu Sai namiji daya sanye cikin shigan alfarma amma saidai na daya daga cikin matan yazarta nadayan kuma ita harda make up fuskarta. Cikin tsananin farinciki Fakihah tarungume Zuly tareda fadin "Barkanki dazuwa Zulyn Mourad" "Nagode" tafada cikin murmushi Wajen Mourad sauran biyun suka nufa,itadai tasan Fakih amma batasan fuskar dayan matashiyan bah "Kun iso lafiya bro" Fakih yafada tareda runguman Mourad,murmushi kawai Mourad yayi Sai ta tsinkayo muryan matashiyar tana fadin "My sweet Sannu da dawowa"wani irin abu Zuly taji yatsaya mata arai kwakwalwar ta sai son nemo ma'anar sweet takeyi,nan da nan annurin fuskanta yafara raguwa cikin dauriya tace "Fakih bah magana neh" Kallon ta yayi cikin yatsine cos ko kadan baison *TARAYYA*n Zuly da yayanshi yafison Siyah , cikeda gadara yace daman nikike jiran nafara miki magana??" Ga bakidaya basuji dadin yanda ya mata magana bah itadin mah Zuly sanda taji wani iri. Cikin bacin rai Mourad yace"wannan wani irin magana neh Fakih??" Ganin yadauki maganan da zafi yasa Zuly cewa"kai yay Mou dina ai wannan bah abin bacin rai bane,he's right nine yakamata nafara gaishe shi amma Sai nayi shiru,don't blame him am the one to be blamed". Sosai abinda Zuly tayi ya burge Ammi cos tasan soboda Zuly bata son ya'yan ta creating rift atsakanin su shiyasa tafadi hakan amma hakikanin gaskiya abinda Fakih yayi baimawa Ammi sugar bah. "Nasameku lafiya "tafada tana mai kallon su. Kaman baison magana yace"lafiya" Gefenta Mourad yatako tareda kama hannunta zuwa wajen dining chairs din, jawo guda daya yayi sannan yazaunar daita akai. Cikin murmushi
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138