Chapter 66
Chapter 66
Cikin bacin rai yadaure ya mike yana nufan sama, Banko kofa taji anyi dasauri tajuya atsorace,ganin shine yasata sakin towel din jikinta tana takowa wajenshi, "Yay Mou dina" Yusayrah tafada tana yin kalan muryan Zuly , Kallonta yayi dakyau kawai yaga takoma sak Zulynshi, runtse idanuwan shi yayi lokacin dayaji hannunta ajikinshi, Sake bude idanuwanshi yayi yana kallonta dakyau yana mamakin abinda zaisa yana ganin Zuly akusa dashi amma kuma data taba shi kuma saiyaga ba ita bane cos shi ko tab'ashi Zuly tayi yana ganewa, Wani numfashi ya furzar yana dan janyeta daga jikinshi azuciyar sai fad'i yake" wannan bah Zulynah bane kuma da Zulynah kawai zan iya kwanciyan aure" Ko taku biyu baiyi bah ta rungume shi tabaya tana shafar kirjinshi muryan ta yaji tana fadin" Yay Mou dina banmaka kyau bane?, Cikin sauri yajuyo idanuwan shi sunyi jazir sosai soboda sha'awa yace" kidaina kirana da wannan sunan kingane??" Idanuwanta duk sun kawo ruwa amma ta danne ta fizgoshi jikinta,kafin yayi magana harta hade bakinsu, Duk yanda yayi ya kwaci kanshi abin yaci tura saima hankada shi datayi akan gado itama ya haye kanshi, sosai zuciyarshi take kin abinda take mishi amma gabadaya gangan jikinshi yace baisan da zancen bah, babu yanda yaiya sai kawai ya sadakar hawaye na gangaro mishi tsantsan bakinciki, Tinawa dayayi ita tasashi awannan yanayin yasashi birkita ta kasanshi tareda cire pant nata ya cillar gefe, Jallabiyan jikinshi ta tayashi cirewa zuciyarta wasai sai wani murmushin datakeyi soboda daman plan dinta kenan kuma tasan in yana jima'i daita a kodayaushe bazai tab'a barinta bah kuma ita tazata jima'i shine yake dasa kauna amma abinda batasani shine_jima'i nakawo jindadi amma bazai tab'a kawo kauna bah,jima'i samfuri ne na kauna amma ba kauna din bah_ (ina fatan angane kar wani namiji ya yaudare wata...) Kuma _jima'i baya kiyaye namiji, idan kina so zaki iya juya 360 akan gado toh lah shakka hakan bazai chanza komai bah_.... ★★★★★★★★★ Kwance take lullube da bargo ga dakin duk yaji dumi,sallaman da akayi abakin kofa yasata yaye bargon tareda bude jajayen idanuwanta, Cikin sauri Lutfiya tashigo cikin dakin tana fadin" miyeke damunki?" Hannu Zuly tasa ta toshe hancinta cikin rawar murya tace"karki karaso" Cakk Lutfiya ta tsaya tana zaro Idanuwanta cikeda mamaki,ganin Zuly ta juyar dakanta yasata karasowa wajenta, Wani irin mikewa tayi hade da ture Lutfiya tayi hanyan toilet dagudu, bata ma karasa cikin toilet din bah tafara kwararo amai kaman zata amaye hanjin cikinta Dasauri Lutfiya takaraso wajenta tana fadin "miye faru neh wai?" Agalabaice tace" karki karaso kusa Dani kina karni" Shinshina jikinta tafara yi, itadai banda kamshin turaren cool water babu abinda takeyi, Muryanta taji tana cewa "kishiga kiyi wanka soboda natabbata in nacigaba da shakan wannan karni mutuwa zanyi" "Toh" tafada tashiga cikin toilet din, ruwa tadauko daga nesa ta mikawa Zuly, sai wani yatsine takeyi tana toshe hancinta da hannu , Dauraye bakinta tayi ta tashi Lutfiya ta gyara wajen kafin tashige toilet din, Wanka tayi tafito daure da towel tana karasowa wajen Zuly tace" har yanzu ina karni dinne?" Tabe bakinta tayi tace" basosai bah... Ki duba cikin chan zakiga wasu riga nasan zasu miki soboda ni sunmin yawa sai ki sa" Batareda Lutfiya tayi magana taje tadauki kaya tasa tace" zan iya fesa turaren ki?" Zaro Ido tayi tace"a'a karki fesa shima karni yakeyi" Karasowa wajenta tayi tace" miyeke damunki neh wai?" Kaman zatayi kuka tace" Anty wlhy rabona da abinci tin jiya dasafe! Gashi saina dinga jin kasala kasala ga zazzabi.... Yauwa kuma ina amai" Tafada hawaye na gangaro mata, share hawayen Lutfiya tayi, sannan takama tafin hannunta tana dubawa, Gaban Lutfiya neh yafadi dasauri ta dubeta tareda duba idonta, Zaro Ido Lutfiya tayi tace" kijirani ina zuwa yanzu" Gyada kai Zuly tayi itakuma Lutfiya tafice tana Adduan Allah yasa kar hashshen ta yadawo gaskiya... "Innalillah wa'ina illahir raji'un" shine abinda Lutfiya take maimaitawa acikin zuciyarta muryan Zuly ta tsinkayo tace "Anty wai miye neh?" Wani yawu Lutfiya ta hadiye rike hannun Zuly tayi gam tana kallon cikin idanuwan Zuly dakyar tace" you are pregnant" Kirji Zuly tarike tana zaro Ido cikin i..i..na tace" pre. miye?" Muryan Lutfiya narawa tace" erh ciki neh dake, cikin haihuwa" Fizge hannunta tayi acikin na.... _kuyi hakurin rashin jina da bakuyi bah jiya..._ #team ZulynMourad #team ZulynIqbal☑️ *Vote,comment&share* *ZULFA* @MHIZZPHYDO A Sweet and pitious Romantic love story *Bismillahir Rahmanir Rahim* *Page 71* Fizge hannunta tayi acikin na Lutfiya tamike , cikin sauri tanufi wajen katon madubin dake cikin dakin,bude rigarta tayi tana shafa cikin farinciki kwance akan fuskarta. Juyawa wajen Lutfiya dake tsaye sororo tayi tace" Anty kina nufin little babynZuly neh anan" Gyada kai kawai Lutfiya tayi,itafa tazace dazarar Zuly taji batun cikin zatace zubarwa zatayi shiyasa tashiga cikin zulumi soboda har ga Allah bata goyan bayan zubda ciki soboda wasu nema sukeyi ido arufe basu Samu bah. "Hello Umma nah!"ta tsinkayo muryan Zuly nafada, bata daiji miye akace daga dayan bangaren bah taji Zuly tace "Umma nah ciki neh dani ashe" Dariya Zuly tayi tace "karki damu Umma nah dazarar na haihu zan barmiki ita soboda akwai babynZuly kuma Kuwah tace ni zan yayeta kuma awajena zata zauna kinga saina kawo miki little babynZuly" Zama Lutfiya tayi abakin gadon duk jikinta yayi sanyi dalilin tinawa da ko b'ari bata tab'a yi bah, bata hankara bah sai kawai taji hawaye yana gangaro mata,kafin tadauke shi har Zuly tadauke mata shi soboda takaraso wajenda take. Cikin sanyin murya Zuly tace" kiyi hakuri Anty inshaAllah Allah zai baki naki" Girgiza kai Lutfiya tayi tace" an tabbatar munda cewan ba lallai bane nah haihu" Zaro Idanuwa Zuly tayi tace"miyesa?" Kara share hawayen tayi tace" likitoci sun tabbatar da cewan inada cutar mahaifa ta adrenal hyperplasia ( aturance shine _glandon adrenal_)" Shiru Zuly tayi tana kallon Lutfiya cikeda tausayinta gyara murya tayi tace" na miki alkawari wani cikin dazan kuma samu yar ko dan zanbaki shi kyauta" Cikin sauri Lutfiya ta rike hannun Zuly tace " dagaske kikayi?" "Na miki alkawari in har Allah yakuma bani wani cikin to inshaAllah zan baki shi/ita kyauta" tafada tana murmushi Rungumeta Lutfiya tayi tareda fashewa da kukan farinciki soboda zata iya cewan ba'a tab'a mata kyautan dayakai wannan bah "Nagode sosai!!!" shine abinda Lutfiya ke maimaitawa , dagota Zuly tayi tana share mata hawayenta... ★★★★★★★★★ _Dubai_ , 8:30am Ahankali yake bude idanuwanshi dasukayi mai nauyi sakamakon hasken ranan dayake kyallara mishi idanu, "Allah yasa mafarki n..." Makalewa maganan yayi sakamakon jin kan mutum a kirjin shi, Cikin sauri yahau tashinta, bude jajayen idanuwanta tayi ta kalleshi kafin ta matsa daga jikinshi, Tashi yazo yi idanuwanshi suka hango mishi jallabiyan shi yashe akasa, Zaro idanuwan shi yayi yana bin jikinshi da kallo "anya kayana neh anan" Yafada cikin rashin yarda da abinda zuciyarshi ke raya mishi, Leka cikin bargon yayi cikin sauri yarufe yana zaro idanuwan shi, Sai asannan komai yafara dawo mishi, Runtse idanuwanshi yayi yana maimaita sunan Allah acikin zuciyarshi cikin rawar murya yace" Siyah inafatan babu abinda yafaru atsakanin mu?" Yamutsa fuska tayi tace" ohhh sweet inma wani abu yafaru ai bah haramun mukayi bah asalima hakki muka saukewa junan mu" Lebban shi ya ciza dakarfi wanda yaji zafin shi ya ratsa duka ilahirin jikinshi amma ko qwatan-qwatan zafin
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138