Chapter 43
Chapter 43
does that concerns you??" Tabe bakin ta tayi tareda rama hararar daya mata akasan makoshi ya furta" elephant" Dariya Zuly ta kwashe dashi tareda mai weldon da hannun ta kafin ta busa mai kiss wanda murmushi yamata tareda ficewa Sosai Iqbal ya Shaka amma sanin Yusayrah CE ta jawo yasa baiyi magana bah amma yadauki aniyar ramawa akan Zuly Ganin datayi yatafi yasata shigewa cikin sauri cos bata son tana creating rifts ```Washe gari...``` "Gobe za'aje mawa zuly Jere Umma ina bukatan address din gidan da zata zauna" Mourad yafada cikin danne duk wani abinda yakeji Caraf Yusayrah tace"Basai an mata wani Jere bah" "Soboda bata da gata kome??" Yayi tambayan tareda kallon ta Kawar dakai tayi tace"mijin yariga da yadau duka nauyin kuma har anyi Jere ita kawai yarage tashiga" "Unbelievable!"yafada yana zaro ido" abani address naje naga abinda aka dauki nauyinsu" Tabe baki tayi tareda rubuta mai a paper Ganin yanda take mikawa Mourad dinta abu a walakance yasa tace" ki ajiye papern in ya gama zai duba" Murmushi yayi cos ya dago miyesa Zuly tace ta ajiye "Zulynah ki Kira Paul yashirya zai kaini Abuja" "Nima zanje Yay Mou" tafada cikin sauri "A'a kam baza kibishi bah"Umma ta katse ta Narai narai tayi da ido cikin son yin kuka tace"DanAllah Umma" "Umma pls kibari ta bini bazamu kwana bah" Mourad ma yasa baki Girgiza kai tayi tace" kunga jibi daurin aure kuma gabadaya taki yarda amata komai soboda rashin ji daga gareka kaga kuwa kwana biyun dasuka rage yakamata ace tayi kitso da lalle" Hadiye wani abu mai kaman madaci Mourad yayi sannan yashafa sumar kanshi hade da mikewa yace" karki manta ki Kira Paul ni yanzu zan tafi" Cikin rashin jin dadi ta girgiza kai ,inda an bi nata to basai anyi wani kitso da lalle bah cos bin Yay Mou dinta yafi mata komai... Rike hannun shi tayi tace"Muje in rakaka mota" Matse soft palm dinta yayi acikin nashi sannan sukayi gaba ana mai adawo lafiya. Kaman karsu rabu haka sukeji Zuly harda hawaye nan ma fah ba rabuwan gabadaya bane Cikin sanyin jiki ta tajuya domin komawa cikin gida idon ta ya sauka akan Iqbal dayake jifansu da mummunar kallo Tsakin haushin tafiyan Mourad taja kafin ta murguda mai baki tace" husband to be in banji duka bah bansan kanayi bah" Iqbal da tinda suka fito yake kallon ta har runguman dasukayi yana gani yace" shegiya mai bakin fuska mummuna yar iska" "Makaryaci kawai" tafada tareda wucewa dagudu cos Yay Mou dinta yace yana da ciwo akira mutum babba da makaryaci Kwafa yayi yace"zan kama ki neh ai mahaukaciya"... "What Ammi!!!"yafada with so much anger bayan yashigo wanda yasa dukkansu tsorata "Lafiya dai koh?" Ammi ta tambaya ahankali inda suka zuba mai Ido , Zuly kam mannewa tayi ajikin Ammi tana mamakin Sabin halayen Mourad dinta "Ammi you can't imagine ace tsantsan rainin hankali wa Zulynah aka zuba wasu cheap cheap things" Da gefen ido Umma da Zuly ke kallon Iqbal wanda yake jin takaicin abinda Mourad yace "Kimma ga lefen da aka hada mata neh yah Salam wlhy ko amafarki ban taba mafarkin za'a hadawa Zulynah irin wa'inan cheap things din bah, anya wanda zai aureta yasan worth dinta kuwa??" "Calm down Yay Mou" tafada cikin sanyin murya tareda tashi taje ta debo mishi ruwa a cup Zama dashi tayi tazauna agefen shi tareda samai cup abakinshi sanda yasha rabi yacire abakinshi sannan yakai sauran bakin ta Ajiyar zuciya yasauke yace"thanks darling" Lumshe idanunta kawai tayi tareda sake budewa kosu Iqbal sun lura akwai strong chemistry a tsakaninsu "You've changed alot" tafada tareda mikewa ta miyar da cup din "Not my fault"yafada hopelessly ganin danta yana shirin yin kuka agaban su Iqbal yasata fadin "So yanxu kasa an chanza mata neh?" Kallon shi yamiyar wajen Ammi yace"it's must ai ki Kira min Fakhiha nace mata tashiga Amazon ta hadamin kaya so ki tambaye ta Kota gama hadawa, sai turo" "Inners dinta anan za'a siya kenan" Ammi ta tambaya ta lalubo wayar ta "No nariga da na fada mata sizes dinta dakuma creams da perfs dinda take amfani dashi" Jin yace sizes yasa Iqbal kallon Zuly da mamaki ai ma baikamata ace yaji mamakin su bah amma abin da tsayawa arai "Yay Mou nayi loosing weight fah kalle ni" tafada tana jujuyawa takaici duk yagama cika Iqbal har baisan yaushe yafice daga cikin palourn bah Yusayrah ma kawarai tana mamakin su tace" bangane kasan sizes dinta bah?" "Bana son gulma in ba'a kasa dake ba karki na shiga kinji Elephant kawai" Sosai Elephant dinda suke kiranta ke kona mata rai "Kar mutum yasake Kira na da Elephant"tafada cikin daga murya "If not?" Yafada cikin rainin hankali "Mourad matar aurece fah" Umma takatse shi "Ai tayi kama da su" yafada tareda ficewa daga palourn cos in yajima yana iya kai mata hannu kuma gaskiya dukan mata bah halin shi bane in fact yadauki masu dukan mata amatsayin mahaukata Toh in banda hauka miye zai sa namiji dukan mace ai Mata uwayen sune mata suna da wani kima na daban , mata abin tausayawa neh, mata abin tarairaya neh, mata sunfi komai tsada , kuma ko wace mace tauraruwa ceh Shifa da namiji ya duki mace gwanda ya kama garu da fada kokuma yaje inda akwai maza yaje Yakama su da fada Amma ace wani jaki, doki yadauki guduman hannun shi yadaki abinda yafi kauna aduniya sosai abin yake damunshi idan yatina hakan In banda Allah yaso shi bah da a US suke wlhy babu abinda zai hana shi dau karar shi... ```Ranar daurin aure...``` Sosai take jin babu dadi acikin ranta wanda tarasa dalilin hakan gabadaya sai taji batama son ayi auren soboda maganganun da Kuwahysa tamata Jitake kaman tagudu wa auren suje suyi rayuwar su da Mourad dinta cos sai Yanzu take jin wani kaunar... _hmmm to ga wata sabuwa Zuly takamo wata tasha fah, yakuke ganin zamuyi fans?_ #team ZulynMourad #team ZulynIqbal *Vote,comment&share* *Mhizzphydo* *ZULFA* @MHIZZPHYDO A Sweet and pitious Romantic love story *Bismillahir Rahmanir Rahim* _wannan page din naki neh Ummu Minnataur-rahman Allah yabar kauna_ *Page 51* Jitake kaman tagudu wa auren suje suyi rayuwar su da Mourad dinta cos sai Yanzu take jin wani kaunar Zama dashi barinma inta tuna moments dinsu "Miye kike tunani kawata??"Kuwah tafada tareda Zama agefen ta "Kuwahnah banason auren Yanzu in fact wani irin kunci nakejin kaina inna tina yau neh aurenah" tafada cikin hawaye Murmushi Kuwah tayi tace"ko zan iya sanin miyesa" "Kuwah zanyi missing mutum mafi soyuwa araina banason barinshi Yanzu kuma wani irin abu nakeji gameda shi wanda ko Iqbal banjin irin shi akan shi" Cikin farinciki Kuwah tace"kenan kina kaunar Yay Mou dinki" Zaro ido tayi tace"yes yes I think ina kaunar shi and zan aure shi" "Iqbal din kuma fah??"Ammi ta tambaya daga baya Juyawa sukayi wajenta Zuly tace" zan iya hakura da Iqbal amma bazan iya hakura da Yay Mou dina bah" Wani irin farinciki Ammi tashiga cikin sanyin murya tace"yau neh daurin auren fah am scared we're late" "I don't think so bari naje nayi wanka and get dress up sainaje wajen Malam na mai bayani"tafada tareda mikewa cikin sauri, Umma ma kaman an tsunduma ta a aljanna haka
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138