Skip to content

Chapter 117

Chapter 117

Zulfa Book One Complete Hausa Novels 1,219 words 0 views Progress saved
Download Book

tsananin murna. Lumshe idanuwa tayi tana sakin ajiyar zuciya daidai san da ta ji bakinsa a kan tit din ta, kaman wani mayunwancin zaki haka ya dinga tsotsan tit din ta har romantic bite yake ma ta duk da cewan babu abin da yake bukata a halin yanzu in ba ya ji sa acikin fadarta bah amma baya son yayi rushing, baya son ya tsallaki ko da step daya neh saboda sosai ya ke son ta ji dadi wanda washe gari da kanta zata nemesa k'ari(😄) Ita kuwa sai gantsarewa ta keyi tana da da gantsaro mai cikakken kirjinta tsantsan dadin da take ji yana ziyartar kwakwalwarta... Bata san sanda ta saki jikinta tare da taimaka mai da abin da ya keyi, ganin ta fara taimaka ma sa neh ya sa shi kara himma, raba ta yayi da dukkan kayan jikinta wanda hakan ya basa full access ga soft silk fatar jikinta Zuly fah an manta da zafi har da taya shi cire nashi kayan ya rage daga shi sai short nicker, kyaleta yayi ya koma kasanta tare da ware kafafun ta, tashi yayi ya dauki pillow guda daya akan gado sannan ya sa mata a wajen kugun ta (wai Kar a kware shi😄) San da ya gama shinshina wajen kafin ya fara aikin sucking kaman Allah ya aiko sa, har hawayen dadi ke fita a idanuwan Zuly aranta kuwa fad'i take "ohh wlhy Iqbal bai kyauta mun bah! Ace daman akwai irin wannan amma baya mun! " Kansa ta dinga shafawa cikin shauki tana mai fitar da romantic sounds mai kashe jikin mai sauraro, ji tayi ya hauro sama bayan ya gama sucking din ta Daidai kunnenta yace"you taste like fruits from now hence forth you are my fruit Salad😋 " Ya karasa yana lasan cikin kunnen ta, murmushi ta sakar tana cusa bakinta a nasa saboda a halin yanzu babu bakin magana in fact a yanzu babu abinda ta ke bukata sai shi! "So sweet 🍯, I love you sau dubu malala kashin tinkiya!"Ta fad'a lokacin da ya rabe bakinsu Daidai kunnenta ya je sannan yayi Adduar Saduwa da iyali sannan ya fara kokarin shigarta, dakatawa yayi cikin mamaki ganin ramin a rufe ruff kaman wacce ba'a tab'a sex da ita bah!. Sake turawa yayi ya ga still akwai matsala Hannunta d'aya yasa yayi saitin wajen yana sake turawa, goshinsa ya hada da nata tare da ware hannunta da ya ga tana kokarin tureshi sannan yayi pinning din shi a kasa, Runtse idanuwa yayi yana fad'in "am so sorry 🙇 Zulynah" a tashi daya kawai yayi forcing din kansa ciki duk da ba wai ya gama shiga bane Diff ta ji wuta ya dauke ma ta, zaro idanuwa tayi, cikin tsananin kid'ima da tashin hankali ta fara cewa"Zan mut... " Kafin ta karasa ya had'e bakin sa da nata saboda jin ihu take shirin yi duk da ma yasan ba jin ta za'ayi bah amma baya son sweet muryan ta ya dishe! Hutawa ya tsaya yi yana mai kallon yanda lokaci guda ta jik'e da zufa kaman wacce ta yi gudun 1000meter race Hannunta da ta dunkule ya ware yana mai had'ewa waje daya, jikeken tafin hannunta ya matse a cikin na sa yana kuma goge fuskar sa ajikin fuskarta da hawaye ya gama wankewa, mrmushi yayi tareda karasa shiga abinshi.... _Bayan komai ya lafa_( 😄 😄)... Sosai ta ke kuka kaman wacce aka ma ta dukan tsiya shikuma sai aikin rarrashi ya ke yi har ma ya rasa abin da zai ma ta "Ni ka daina tab'a ni! "Ta fad'a tana runguman pillown da ta ke kwance a kai, zaiyi magana kenan karar wayansa ya katse shi Kyaleta ya yi ya je ya dauki call din "Ina zuwa! " Ya fad'a yana ficewa daga d'akin gabadaya, tab'e baki tayi tare da bin bayansa da harara tana jin wani haushin sa ga ciwon cikin da har yanzu tana jin sa amma ta d'aure... _9:00am_... "Ammi!! Bata motsi fah"Qudsiyah ta fad'a cikin tashin hankali.... _Vote, Comment &Share..._ *ZULFA* @MHIZZPHYDO A sweet and pitious Romantic love story (¯'*•.¸,¤°´✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿'°¤,¸.•*´¯) тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs. INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/ FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/ TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=09 *Bismillahir Rahmanir Rahim* _ALHUSSAIN ABU SAMEER & Rash this page is for you guys_ *Page 114* "Miye same ta? "Ammi ta tambaya tana mikewa da sauri, Cikin hanzari ta juya tana fad'in"Nima haka na je na same ta! " Bin bayan Qudsiyah Ammi ta bi da sauri zuwa d'akin Mourad din, shame-shame suka samu Zuly a kan gado, Jijigata suka hau yi, ganin ba ta farka bane ya sa Qudsiyah d'auko ruwa a fridge din d'akin ta watsa mata, ganin bata motsa bane yasata juye dukan goran ruwan sanyin a kan ta still shuru saboda ko motsawa ma bata yi bah, nan hankalin su ya dad'a tashi "Innalillahi wa'inna illahir Rajiun!!"suka fara maimaitawa kusan a tare, Qudsiyah kam har ta fara kuka. "D'auko wayar ki! "Ammi ta fad'a cikin rawar murya har hawaye sun fara ta ruwa a idanuwan ta, wayar Zuly da ke kan drawer Qudsiyah ta lalubo "Sweet zan kira kou? "Ta tambaya a rud'e, zaro idanuwa Ammi ta yi tana girgiza kai gashi bakin ta ya kasa furta komai, ganin yanda Ammi keyi ya sa ta danna numbern Fakhiha Fakhiha na d'auka wa Qudsiyah ta fashe da kuka tana fad'in"Wayyo Zulynmu!" A rikice Fakhiha ke cewa"miye samu Zulyn?" "Ta rasu! " Wani irin sarawa kan Fakhiha yayi nan kuwa ta saki ihu, sauke wayar tayi daga kunnenta jin Fakhiha zata cire ma ta dodon kunne, number Fakhih ta danna Murmushi yayi tare da d'aukan call din ya ce"Ya aka yi n... " Cikin kuka sosai ta katse sa da fad'in"Ka taho gidan Ammi Zuly ta riga mu gidan gaskiya! " Hanstilawa ya yi daga kan gado ya fad'o kasa, ga wani faduwar gaban daya ziyarce sa lokaci guda, "Ya haka? "Maram da ta fito da ga bayan gida d'aure da towel ta fad'a cikin mamakin ganin sa a kasa Mikewa yayi da sauri tare da laluban jallabiyan sa ya ce"wai Allah ya mawa Zuly rasuwa! " Dumm ta ji komai ya tsaya ma ta chak, kafin ta farga har Fakhih ya fice da ga d'akin, cikin azama ta d'auki k'aton khimar din ta tare da mara mai baya.... Kafin kiftawar ido har yenuwa da abokan arziki na Dubai sun ji rasuwar Zuly, kowa ka gani a gidan Ammi kuka ya keyi kaman yar su ceh ta rasu "Ammi ku cemun karya neh? "Fakhiha da karasowarta kanan ta fad'a saboda sumewan da Tayi, ga idanuwan ta sun yi jajir kaman an zuba ma ta barkwano Share hawaye Ammi ta yi da bakin khimar din ta tare da k'awar da kanta gefe guda, "Innalillahi! Yaya fah? "Ta tambaya cikin son danne kukan da ya taso ma ta "Ya tafi asibiti dazu da safe! "Qudsiyah ta fad'a cikin shesheka lokacin da ta fito daga d'akin da Zuly take Runguman juna su kayi tare da sake fashewa da sabon kuka mai cin rai "Ba kuka zaku ma ta bah Addua ta ke bukata! "Wata yar uwan su ta fad'a "Ba zaki ga ne bah Aunty"Qudsiyah

Table of Contents

Chapters

138 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138