Skip to content

Chapter 21

Chapter 21

Zulfa Book One Complete Hausa Novels 1,227 words 0 views Progress saved
Download Book

tare suka taho, shi yariga su fita daga motan neh)" daga haduwa harkin sha tsarabar mari??" "Kuwahnah ki taka wa mijinki birki fah"tafada kaman zatayi kuka "Amun afuwa" yafada tareda rike kunne Dariya sukasa dukkansu kafin taja hannun Kuwah suka shige cikin fada... "Kuwahnah haryanzu Iqbal baisona fah"tafada bayan sun dawo daga gaisar da Umma "Chan ta matse mishi"Kuwah tafada cikin ya mutsa fuska... "Haka zakice koh?" "Toh Zulyn Mourad miye kike son nace bayan kinada Mourad" tafada cikin kosawa "Yay Mou Kuma??*Ai shi bah kaunarshi nakeyi bah,sonshi kawai nakeyi!!!shima Sona yakeyi kuma ni zuciyata Iqbal take kauna tinda dadewa kema kinsani*" Kallon ta Kuwah takeyi cikin mamaki cos itafa batasan haryanzu Zuly tana shirme bah tadai San ita tana tsokanar tane kawai. "Miye kina kallona kaman kinga wata sabuwar hallita??"ta tambaya cikin buge kafadar Kuwah "Ke wace irin Shashasha ce wai??,ke baki ganewa neh wai? Wlhy koda kwana daya na tabbata Iqbal bai taba sonki bah, baki ga tsanar ki acikin idonshi bane? Kinsan yanda yake tsananin son matarsa kuwa??" Tsakin da Zuly taja neh yasata yin shiru "Wai wancan jakan kike sawa a lissafi??" Wani tsakin takuma sannan tace "Wancan dabbiyan??, wancan mayaudariyan?? I beg of you Kuwah in ana maganar mutanen arziki kidaina Sako ta aciki" "Koma dai yaya neh yana sonta,yana kau..." "Keep mute Kuwah natabbata inkika karasa wannan kalman Umma nah da Yay Mou dina zasu iya rasa ni"ta katse ta cikin rawar murya Ajiyar zuciya Kuwah tasauke sannan cikin sanyin murya take fadin" ni dake neh kawai mukasan miye Yusayrah take aikata wa ,kuma mu din mah rahoto ake kawo mana ma'ana bamu da tabbacin gaskiya, Zulyn Mourad wlhy tausayin Iqbal neh kawai yacika ranki kike zaton kaunarshi neh. Wlhy Bazan miki kaffara bah Mourad zuciyar ki take kauna bah Iqbal b... Cikin daga murya tace"ya isa haka Kuwah ke bazaki gane abinda nake nufi bah cos bakisan abinda nakeji azuciya ta" "Toh kisanar dani abinda ke zuciyar ki Zulfa'u" "Zulfa'u kuma??" Ta tambaye ta cikin bacin rai cos kokadan batason acire Mourad acikin sunan ta "Toh miye kike son ince tinda kince ba kaunar Mourad kike bah" "Amma ai kuma bance banson shi bah, cos na tabbata ko Ammi bazata kaini sonshi bah kuma ni ko aure nayi *I will still be Zulyn Mourad*" "Shirmemiya kawai" Kuwah tafada cikin bacin rai cos sosai Zuly tabata haushi. Zuly zatayi magana kenan wayarta yayi kara, ganin mai kiranta neh yasata daidaita muryan ta. Daga wayan tayi sannan tayi shiru, jin tayi shiru neh yasa gaban shi dan faduwa cos bah halinta bane yin haka cikin sanyin murya yace "Me yake damun Zulyn Mourad neh??" Numfawa tayi cikin shagwaba tace"bah Kuwahnah bane ta bata min rai bah" "Yah Salam" yafada hade da lumshe ido soboda yanda yaga yanayin jikinshi ya chanza ahankali yace bata wayan Daman wayan a handsfree yake ma'ana Kuwah najin komai,gaishe shi tayi amma ko arzikin amsawa bata samu bah , cikin muryan dayake nuna ranshi abace yake yace "Haba ke kuwa miye neh zaki bata wa Zulynah rai" Tabe baki Kuwah tayi sannan tace"ka tabbata kanason jin ba'asin zancen?? "Ai shiyasa nace abaki wayan" Gabanta neh taji yafadi cos haka kawai taji batason afada mishi kuma tasan Kuwah fada zatayi cos bata karya Numfasawa Kuwah tayi sannan cikeda muryan tausayi cos tasan yana mugun kaunar Zuly dukda basu taba haduwa da juna bah,kuma Allah yagani bazata iya mishi karya bah gwanda kawai ayi ta fanjama fanjam "Daman fah Zulynka ce tace ita... *Toh fans ga Kuwah zata mawa Mourad Albishirin mutuwa fah😱😱* Team: ZulynMourad Team: ZulynIqbal *Vote,comment&share* *Mhizzphydo* [21/08, 11:59] +234 806 421 6666: *ZULFA* @MHIZZPHYDO A Sweet and pitious Romantic love story *Bismillahir Rahmanir Rahim* *Page 28* *ZULFA* "Daman fah Zulynka ce tace ita..." Kashe wayan da Zuly tayi neh yakatse ta,da kallon mamaki take binta irin what da hell dinnan "Yanzu fadamai zaki kenan"tafada rai bace "Toh bazan fada mai bah ai inaga gwanda yasan baki kaunar shi"tafada azazzafe ( Kuwah akwai masifa da daukan zafi fah..) "Ai shima Sona kawai yakeyi kuma mah ni yakamata nafada mai... Karar da wayan ta yayi neh yakatse ta, daman tasan zai Kira... Kara wayan tayi akunne, ajiyar zuciya yasauke cikin sanyi yace"miye ke faruwa neh Zulynah??" "Yay Mou bah Kuwahnah bace takirani da Zulfa'u bah" tasamu bakinta da fada,cikeda mamaki Kuwah take kallon ta cos tazata Zulyn zata fada mai neh amma saitaga sabanin hakan. "Yah Salam shine kikayi kuka"yatambaye ta tareda sauke ajiyar zuciya "Erh mana ai abin kuka neh" Lumshe idon shi yayi sannan yace" sorry Kinji ai ke Zulyn Mourad and you will always be *I promise* "Yauwa Yay Mou dina inasonka sosai" Murmushi yayi sannan yace" nima insonki" Murmushi tayi Sannan suka fara hirar domin har ga Allah tamanta da wata Kuwah agefenta. Kuwah ganin hirar namai karewa bane yasata gyara kwanciyarta akan gado abin ka da mai ciki nan da nan bacci yayi gaba daita. Jin cikinta na waka neh yasata mishi sallama akan inta gama cin abinci zata Kira shi. Ganin Kuwah na sharban bacci neh yasata ficewa zuwa wajen Umma. Zaune ta tarar dashi akan kujera yana cin abinci ga Umma agefe suna hira sama sama cos bata saba bah idan harkaga Umma nah magana da wani cikin sakewa toh lah shakka da Mourad neh. Share shi tayi dukda taji dadin ganinshi amma saita basar. Karasawa wajen Umma tayi cikin shagwaba tace"Umma nah" "Ya akayi neh Zulyn Mourad" Umma tafada tareda miyarda hankalin ta wajen ta. Cikin sauri yakalle Umma cos Zulyn Mourad dinda Umma tace bakaramin dukan kirjin shi yayi bah, wanda shi Karan kanshi bai San dalilin hakan ba. Dariya mai sautin da Zuly tayi neh yasashi saukar dakanshi kasa. "Umma nah wai inji Yay Mou dina wai in gaishe k.." Bata idda maganarta bah wayan Umma tayi kara, cikin sauri tadauko wayan daga wajen chargi. Ganin wanda yake Kira neh yasata yin wata karamar dariya cikin farinciki tafara magana " Yay Mou dina" Kallon ta yayi tareda miyarda hankalin shi gareta yana mamakin waye garan dayake Kula wannan shirmemiyan. "Wai nikam bayanxu kuka gama waya dashi bane" Umma ta katse ta. Cikin kunkuni ta mika mata wayan"Har anfara mantawa damu neh??" Umma tafada "Wlhy a'a Umma ai ko yaushe mukayi waya daita ina Miko sakon gaisuwata saidai in tadan sha'afa neh" "Oh kafara kareta kenan??"Umma ta tambaya "Na isa??, Yauwa Umma Zulynah bata ci abinci bah DanAllah ataimaka amatsa mata taci ta koshi" ya fada mata "Toh naji za'a matsa mata taci ta koshi" "Yauwa nagode Umma"yafada hade da katse kiran cos yasan muddin bai kashe bah toh Zulynshi zata manta da batun abinci su dora daga inda suka tsaya... "Ya kashe neh Umma nah??" Ta tambaya cikin sanyin murya "Cewa yayi kici abinci tukunna"Umma tafada tareda ficewa. Saigata tadawo da tray a hannunta, dumame neh acikin plate mai shegen zafi cos har turiri yakeyi kamshin saitashi yakeyi. Hadiye yawu tayi tareda karasawa wajenta ta karbi tray din tana fadin "ai da baki wahalar min da kanki bah" Wani guntun tsaki neh ya kufce mishi jin abinda tafada. Juyawa sukayi suka kalleshi saiyayi kaman bashi neh yayi tsakin bah. Suma basarwa sukayi inda Zuly tazauna Sai narkan dumame takeyi sannan ta gama

Table of Contents

Chapters

138 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138