Skip to content

Chapter 65

Chapter 65

Zulfa Book One Complete Hausa Novels 1,222 words 0 views Progress saved
Download Book

iya gaisuwa bane??" Shiru tayi hawaye na gangaro mata jikinta sai rawa yakeyi Sake matseta yayi ajikinshi yace"uhmmm?" Bakinta na b'ari kaman wacce ruwan sama yamawa shegen duka tace" iii.. ina kw..wana?" Sausauta rikon yayi yana karewa fuskarta kallo,hannunshi yakai daidai wajen da paint ya b'ata yace" nayi missing dinki sosai my friend amma kuma naga alaman ke bakiyi missing dina bah, kodai nayi laifi neh" Lura da yanda take motsa bakinta alamun zatayi magana amma takasa yasashi sakin dariyan mugunta yana mai shafa bayanta zuwa waist dinta Bakinshi yakai saitin nata yana lasan lips dinshi yace"bari na saki maganan dole". _manage_ #team ZulynMourad #team ZulynIqbal☑️ *Vote,comment&share* *ZULFA* @MHIZZPHYDO A Sweet and pitious Romantic love story *Bismillahir Rahmanir Rahim* *Page 70* Waro idanuwanta tayi dasauri tace"ana Jira nah awaje neh" Saketa yayi yana kallon fuskarta yace" zanyi tafiya yau and sai next month zandawo! Zaki iya zuwa duk inda kike so amma banda yawon dare akwai driver sai kimishi magana kuma kituromin account numbern ki" Yafada tareda yin wajen dining table, hawayen ta tashare tace"ni bana bukatan komai naka" Cakk yatsaya chan ya dage kafadunshi alaman ko ajikinshi, Fita tayi tana aza murmushi asamar fuskarta, wajen su Lutfiya takarasa tana fadin"amun afuwa na tsayar daku" "A'a wlhy amarya"mijin Lutfiya yafada,murmushi kawai tayi tareda musu jagora zuwa cikin gida, A parlourn k'asa tasauke su tareda haurawa sama tadauko musu abun motsa baki, Duk abinda sukeyi Iqbal nazaune a dining yana kallon su kuma basu ma lura dashi bah, "Sister irin wannan kyauta haka? Mun gode sosai Allah yasaka da alkheri" "Haba Anty ai babu komai wlhy kuma kinfi karfin hakan wajena" "And kuma kiyi hakuri wlhy bansan ke...kece..." Muryan Iqbal neh yakatseta inda yake musu sannu dazuwa yana bawa mijin Lutfiya hannu sukayi musabaha kafin ya musu sallama ya fice. Mijin Lutfiya mah tafiya yayi yabar mata Lutfiya... ★★★★★★★★ Kwance yake akan Sofa idanuwan shi arufe da frame rungume akan kirjinshi, Tindazu take mishi magana amma ko bude Ido baiyi bah abin bakaramin bata mata rai yayi bah, Kuka tafashe dashi tareda zaunawa agabanshi , ahankali ya bude idanuwanshi dasukayi jah yasauke su akanta, Yamutsa fuska yayi tareda gyara zaman shi akan kujeran,ahankali ya dagota tareda daurata akan cinyarshi yace "Miye kike kuka?" Shiru tayi tareda rungume shi tana sauke ajiyar zuciya,lumshe idanuwan shi yayi tareda lashe busassun lips dinshi yace "Nagode kinji" Gyada kai kawai tayi tana dada shige mishi jiki,ahankali tace"ni ba mace bace da bazaka soni bah?" Cireta yayi daga jikinshi yakalle cikin idanuwanta yace" ki daina magana haka" Hawaye neh ya gangaro mata tace"miyesa bazaka koma yanda kake dah bah? Bakasan miyesa Allah yayi hakan bah kuma fah karka manta ba duk abinda mutum yakeso bah yake samu, DanAllah kacire komai aranka Sweet" Share mata hawayen yayi shima idanuwanshi cikeda da kwalla yace" ina kokartawa amma kema ki tayani da Addua" Fuskarshi take kallo kaman maison dauko wani abu aciki ai ban hankara bah kawai sainaga bakin Mourad acikin na Siyah, Sosai take sumbatar shi tana shashafa shi, ahankali ya janye bakinshi tareda kawar da fuskar shi gefe yana runtse idanuwanshi tareda shafa suman kanshi Hannu tasa tana juyo fuskarshi gareta tace"miye faru kuma" Girgiza kai kawai yayi tareda dagata daga cinyar shi yace"zanje na huta" Da kallo tabishi tana sakin murmushi... ★★★★★★★ Sanye take cikin doguwar Arabian Riga kalan sararin samaniya wanda aka mishi adon duwatsu wato stone work, Kanta yasha nad'i da gyallen hannunta daya rike da basket wanda yake cikeda flask din ruwan zafi dakuma hadaddun coolers, Dayan hannun kuwa wayarta ce saikuma makullin motan data tusa acikin yatsar hannunta,sai faman sauri takeyi kaman zata tashi sama, Yusayrah tasamu a parlourn itada kawarta Nihal, ko iskar data kwaso su bata Shaka bah tayi hanyan ficewa abinta, "Sai kindawo second option" Cakk ta tsaya tana tunanin maganarta ,zatayi magana kenan wayarta yayi kara, Cikin sauri ta fice abinta, tafawa sukayi tareda sa shewa. Tuki takeyi ahankali tafice daga cikin gidan baba mai gadi namata saita dawo, Wayarta neh yasake ringing, jonawa tayi da speaker taji muryan Lutfiya na fadin "Kin bar gida neh?" "Erh Anty nakusa zuwa kofar gidanki mah" "Toh ki karaso inajiranki sai mu tafi tare" "Ohk Anty"tafada tareda katse kiran tana kara volume din favorite wakanta(perfect). Abakin gate tasamu Lutfiya tana jiranta, horn ta danna Lutfiya takaraso ta shiga sannan suka kara wuta... _Hospital_ Sallama sukayi suka shiga cikin dakin, cikin sauri Zuly ta ajiye basket din hannunta tareda karasawa wajen gadon babyn dake wajen, Daukar babyn tayi cikin kulawa tana santin baby ga wani murmushi shimfide asamar fuskarta "Babu magana neh Zuly?" Kallon inda Kuwah ke zaune tayi tace" ai in fada miki harna manta da akwai mutane anan duk babyna tadauke min hankali Dariya suka saka dukkansu harda Awad dake zaune agefen Kuwah, "Sannu maman babyna" Zuly tafada tana miyarda kallonta kan Babyn hannunta "Kawo ta nima naganta" Lutfiya tafada tana mikawa Zuly hannu, Turo baki Zuly tayi tareda mika mata babyn tana komawa inda ta ajiye basket, Plate tadauka tazuba semovitan da lafiyayyiyar miya mai dauke da naman rago, Hadiye yawu Kuwah tayi tana karban abincin hannunta, ko magana batayi takama cin abincin sai santi takeyi Kunu Zuly tazuba mata acikin cup ta ajiye agefenta sannan takoma wajen Lutfiya tace"Anty ai kin ganta koh" "Kaiii Zuly! Toh gata nan"tafada tana miyarwa Zuly Murmushi Zuly tayi tareda neman waje tazauna tana daukansu selfies da wayarta. Tinawa tayi Iqbal yace banda kaiwa dare yasata musu sallama badon ranta yaso bah itafah bataki ace ta tafi da jaririyar bah. Tana komawa gida tayi sallah tareda shigewa dakin zanen ta ba bata lokaci tahau zana yarinya tana jin sonta har cikin bargonta babu abinda take so sama da itama taga nata babyn... Kullum sai Zuly taje taga babyn Kuwah cos zan iya cewan agidan take wuni, Ranan suna babyn taci sunan Maman Awad wato LATIFA amma za'a dinga kiranta Babyn Zuly, Sosai Zuly tayi ruwa tayi tsaki a sunan babynta cos souvenirs kala kala tayi kaman bata san wahalan Samu bah... ★★★★★★★★ _Dubai_ _bayan wata daya_ Tafe take tana gwaraya cup din hannunta da chokali, wajen Mourad tanufa, Kallonta yayi yasakar mata murmushin yak'e tareda karban cup din hannunta yace yagode, Shafa fuskarshi tayi tana kashe mishi ido ahankali tace" in kana bukatan wani abu ina daki nah" Kallon miye zaikaini dakin ki yamata kafin ya kawar da fuskarshi yana kurb'an coffee din hannunshi, "Yes"tafada chan k'asa tana barin wajen... _30mins later.._ Wani irin zufa neh ke tsatsafo mishi yana mai Jin babu dadi ajikinshi, Lumshe idanuwanshi yayi yana hango first kiss dinshi da Zuly, lebban shi ya tsotsa sosai tareda yin nishi mai karfi Rub da ciki yayi yana tunanin abinda zaisa mood nashi chanzawa bayan babu Zuly azusa dashi, Cos zai iya fadin kafin yahadu da Zuly yanada karfin sha'awa sosai amma kuma bayan ya hadu da Zuly ko a tsirara zai kalli mace bazaiji komai bah asalima a siffan Maza yake kallon su amma mudin Zuly tayi shigar banza toh ranan saiyayi dakyar yake samun bacci kuma suna having nice moment da rana toh dole sai yayi mafarki "Miye ke Shirin faruwa dani neh"yafada da kyar, Cup din dake ajiye ya kalla ai nan da nan idanuwan shi sukayi jazir,

Table of Contents

Chapters

138 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138