Chapter 128
Chapter 128
gudun race "Toh ki taimaka ki ci wani abu tukunna! Just name anything da kaina zan dafo miki! " Lumshe idanuwanta ta yi tana tunanin abin da za ta ce,chan ta bud'e idanuwan ta ta ce"zan ci tuwo da miyan kuka kuma kaman yanda ka ce kai zaka dafa mun da kanka! " Zaro idanuwa ya yi jin abin da ta ce, cikin sanyin murya ya ce"Mine, kinsan ban iya dafa irin wa'inan abincin ba! Please ki fad'i wani abun" Hannu ta d'ora a kai tare da fashewa da kuka mai tsuma rai kaman wacce a ka mawa mummunan abu.... _Hey 👋 lovies💞! Show me some love by following me on my Instagram *Mhizzphydo*_ I will really appreciate it if you do!. _*Vote,comment&share*_ *ZULFA* @MHIZZPHYDO A sweet and pitious Romantic love story (¯'*•.¸,¤°´✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿'°¤,¸.•*´¯) тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs. INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/ FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/ TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=09 *Bismillahir Rahmanir Rahim* *Page 121* A tsorace ya ke kallon ta har yen dube-dube ya fara irin yana neman abin da ya sa ta kuka dinnan, volume din kukan ta ta kara cikin sauri ya zauna a gefen ta tare da jawo ta jikin sa cikin taushin murya ya ce "DanAllah mine ki yi shiru! " "Oho! "Ta fad'a a shagwabce har da make kafada tana mai cigaba da kukan ta, rasa abin yi ya yi aikuwa caraf ya chapki bakinta Tirjewa ta fara yi saboda right away ba shi ta ke bukata ba, ganin yanda ta keyi ya sa shi sakin ta ba don ransa ya so ba! K'awar da fuskarta ta yi saboda yanda ya kure ta da jajayen idanuwan sa, hannu ya sa ya juyo da fuskar ta nan ta runtse idanuwan Dariya ya yi yana jan karan hancin ta "wayyo yunwa! " Ta fad'a kaman zata yi kuka, ajiye ta ya yi a kan kujera tare da tsugunawa a gabanta ya ce"mine please na had'a miki wani abun daban? " Mak'e kafada ta yi"toh muje ki taya ni! " "Ni bacci na ke ji"ta fad'a tana kokarin kwanciya akan kujera, mikewa ya yi , cikin mutuwar jiki ya fara tafiya ganin ta rufe ido Tana jin ya tashi ta bud'e idanuwan tana kallon bayansa, gani kawai ta yi ya tsaya, cikin sauri ta rufe idanuwan ta, karasowa wajen ta ya yi yasake tsugunawa, a hankali ya ce "Fruity!" Dum gaban ta ya fad'i saboda tasan miye ya ke nufi in ya kira ta da hakan "I miss you fa! Please in kin gama cin abinci ko round daya ki bari muyi! "Ya fad'a cikin sanyin murya yana shafa sliky fuskar ta Wani tausayin sa ta ji ya kama ta saboda rabon su da suyi making love yanzu kwana hudu kenan ko rage zafi kuma bata bari ya yi saboda gabadaya yanzu bata son yana ko tab'a ta ne amma tasan abu ne mai wuya hakan ya yiyu barin ma da ta da ri ga ta saba mai da jikin ta, tana jin lokacin da ya mike a hankali ta sake bud'e idanuwan ta tare da raka sa dasu, ajiyar zuciya ta sauke tare da gyara kwanciyan ta lokacin da ya shige kitchen. Da taimakon Google ya samu ya tuka ma ta tuwo din har da miyan kuka duk da ba karamin wuya ya sha ba amma ya ya iya tinda shi ya sata a condition din da ta ke Yana tsaye ya hard'e hannayen sa a kirjinsa yana kallon yanda ta ke shan baccin ta, a cikin baccin ta ta ji kamshi ya cika ma ta hancin a hankali ta hau bud'e idanuwan ta, caraf ta sauke su a kan sa Da sauri ta mik'e tana dada bude sleepy eyes na ta da kyau "kar dai baka gama dafawa ba? " Ta tambaya tana Adduan Allah yasa ba mafarkin hadadden kamshin tuwo da miyan kuka ta keyi ba "Kalli nan! "Ya fad'a yana nuna mata stool da ya ajiye abinci, wani irin yawu ta had'iye tana lashe labban ta cike da kwad'ayi Jawo stool din ta yi gabanta sannan ta fara bud'e rufeffen plate din gaban ta, wani irin lumshe idanuwa ta yi saboda kamshin da ya bugi hancin ta "Ruwan wanke hannu! "Ta fad'a kaman an fixgo maganan daga bakin ta Dan zaro idanuwa ya yi tare da juyawa da sauri yana fad'in "Oh sorry! " Chan sai gashi ya dawo da bowl a hannun sa, mik'a ma ta ya yi ta wanke hannun ta sannan ta yi bismillah Zama ya yi a gaban ta tare da kura ma ta idanuwa cike da dunbin sha'awarta sanda tayi kusan loma uku kafin tasan ta mai tayi Murmushi ya yi yana fad'in"ke dai ki cigaba da cin abinki" Bata ma wani ci dayawa bah ta ture sauran, dole shi ne ya ci sauran saboda daman na cikin mutum daya ya yi googling Kallon sa ta yi ta ce"but I thought ka ce baka iya dafawa ba! " Phone din sa ya mika ma ta, cikin rashin fahimta ta karb'i phone din ta yi tare da duba screen din nan ta ga ashe searching ya yi "Thank you so much Pumpkin! "Ta fad'a tana mai murmushi, gyada kai ya yi kawai saboda ba halin magana a lokacin dalilin abincin dake cikin bakin sa Yana gama cinyewa ya kai plates din kitchen nan ya ga ashe bai gyara in da ya b'ata bah ai nan ya hau gyara wa wanda hakan ba karamin bata mai lokaci ya yi bah Zuly da ya ji shurun ya yi yawa ta bi bayansa nan ta tarar ashe gyara yake yi, tsayawa tayi daga bakin kofa tana kallon sa Sanda ya gama kafin ya juyo ya ganta, ware hannun sa ya yi alaman tazo gare sa, ajiyar zuciya ta sauke sannan ta nufi wajen sa tare da rungumesa Lumshe idanuwa ya yi yana shafa bayanta, a hankali ya d'auke chak tare da ficewa da ita daga kitchen din, straight cikin d'aki ya nufa da ita Yana ajiye ta a kan gado gaban ta ya fad'i, haurawa kan ta ya yi, cikin rawar murya ta ce "Bari na wanke baki na! " girgiza kai ya yi tare da sa hannu a bakin sa alaman ta yi shiru, button din rigar ta ya hau tsincewa cikin sauri ta rik'e hannun sa "Please bakina yana warin miyan kuka! " "Ai ba ke kadai ki ka cin abinci mai miyan kuka ba! "Ya fad'a tare d'aura bakin sa a nata.... Yanda ya bar ta haka ya dawo ya sameta kuma har lokacin ba ta daina kukan da take yi ba, cikin rashin jin dadi ya karasa in da ta ke Tana jin an hau saman gadon ta had'iye kukan ta tana share hawayen fuskar ta kaman ba kuka ta keyi bah "Mine! " Mik'ewa tayi da sauri tare da wucewa toilet saboda bata son ya fahimci kuka ta keyi, shafa gashin kan sa ya yi tare da runtsa idanuwan sa saboda shi gabadaya ya kasa fahimtan ta Tana fitowa ta zauna a bakin gado a lokacin har ya sa kaya "Mine miye ke damun ki ne? "Ya tambaya cikin sanyin murya, girgiza kai ta yi tana
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138